Matar So 11
Page…11*
Ban ɗaki ya shiga ya sakarwa kanshi ruwa, jin shi yake yafi kowa sa’a ina dama haka dace yake lallai yayi dace kuma zai kwɗaitawa abokanshi wannan garaɓasar da yasamu, a cikin yan kwanaki ya fahimci tarin tarbiyar da yake tattare da Rahilanshi Yarinyar da abokinshi ke masa kallon ya ɗabi damuwa da akayan reno sai gashi ta ɗauki renonshi a cikin lokaci kalilan, tasashi goge tabon da Hindu taiwa Mata, tasashi ganin kowacce mace da irintatta baiwar, ba tare da yabiya kwandalarshi ba.
An bashi hakk’inshi, murmushi ya sauke tuno irin juriyar da tayi saima kokarin ɓoye rakinta take, tunda ta tsorata na farko har zuwa duka da yakushi zuwa rokon datayi mishi, murmushi yasake sakewa. Tuna kalmominta da tace mishi.
*Baka tausayina ne?, da baxaka barni hk ba kayi min rai wannan zafin ya isheni*
“Cutie ina tausayinki ba iya nan ba har da kaunarni sai dai bazan iya barinki ba,, a sa’ilin sabida nima ina son daidaita nutsuwata dake ce, Nya Raaka my Cutie(ilove you my cutie)” haka yayi ta tunanin kasancewa da yayi da ita har ya gama wankan ya haɗa mata itama ruwa mai zafi.
Towel ya ɗauro ya fito, xuwa inda take ya yaye bargon sannan ya ɗauketa cak, yayi ban ɗaki da ita buɗe idanunta tayi tar akanta, zillo tayi zata faɗi ya ajiyeta cikin ruwan zafin k’amk’ame shi tayi tana sauke wani irin ajiyar zuciya zafin na ratsata, a hankali ta janye hannunta a jikinshi ta haɗe kantq da gwiwarta tayi shiru.
“Ko na tayakine?”
Girgixa mishi kai tayi, fita yayi kafin ya dawo ta ware kafarta yanda zataji sauki sosai ruwan yabi jikinta, ta mike dakyar tasake haɗa wani tana cikin wankan tsrki ya shigo a gurguje ta gama, rufa jiknta tayi ds towel tafi raɓa gefenshi zata fita.
A sace take kallon bedsheet ɗin da ya shigo dashi yana wankewa, ɗago kanshi yayi sukayi ido biyu da sauri tafita. Murmusawa yayi ya cigaba.
Goge jikinta tayi ta ɗauki rigar barci tasaka, sannan ta shafe jikinta da turare bayan ta gama ta haye gadon ta kwanta. A hankali kome ke dawo mata, har barci yayi gaba da ita.
Fitowarshi yasamu tayi barci…
****
A ɓangarenmu kuwa zaman jiran Rahilah ta kiramu dan ta fara tsegunta mana. Yanda yaren novel yake dan ma bama yarda ta ɗeɓe mana kome.
Jugum na zauna ina duba, risahla, babin wanka da hukunce hukuncensu nayi nisa sai ta sake faɗu min a rai, mikewa nayi na zaro wayarmu a chaji na duba kuɗin ciki naga ɗari biyu ne, murmushi nayi na lallubo nombernta na kirata, ya shiga amma ba’a ɗauka ba, sai akaro na biyu, Aman ya ɗauka.
“Ina wuni.” na gaishe shi,
“Lafiya lau, Maryam sajida ce ko Rahim…”
Kuɗine ya kare cike da bakin ciki na kalle wayar ina ji kamar na bugata da kasa. Tsabar bakin ciki tsaki nayi na ajiye ta.
Karanta naji na ɗauka jikna na rawa, na kara a kunena cikin sauri nace mishi.
“Don Allah ina Rahilah take.”
Ƙallon Rahilah yayi wacce take sauke a jiyar zuciya yayi, sannan yace.
“Tana barci, bata jin daɗi ne.”
Bakina na rawa nace.
“Wayyo Allah na, mi yasameta haka don Allah tasha magani, ka tasheta ka bata magani. Na shiga uku na lalace…”
“Heey Maryam da sauki fa jikin nata, kawai zazzaɓine amma da sauki zuwa gobe zata kiraku.”
Katse kiran yayi dan yasan ya tado mana hankali.
Mikewa nayi na faɗa ɗakin Mama Amarya nace.
“Mama kinji wai Rahilah ba lafiya.”
Shan jinin jikinta tayi, kawai tasa ɗago ciwon Rahilah wanda ni hankalina yayi mugun tashi.
“Waye ya faɗa miki ?” ta jefa min tambaya.
“Mijinta.” na faɗa mata ina matsar kwalla.
“Allah ya sauwakka tashi ki bani guri hutawa zanyi.” tace min fuskarta ko ya nuna alamun jimami, ko damuwa ba.
Fita nayi na zauna ina matsar kwalla, sai ga Umma da Rahimah ɓarkewa da kuka nayi na fadawa Umma ai Rahilah ce ba lafiya, tsaki tayi ta shige ɗakinta…
……..
“Lallai Hindu baki da hankali dubi gidanki da kwancinki sai kace mashekarin jaki, wai kuma kina haukar kar wata ta aure miki mijinki yo koni da nake da lasisin juya Ahmad Wallahi gidana babu abinda mace zata nuna min, duba fa kayan jikinki tun na ranar arbiya nit ko baki ji ba, ai dole ya ɗauke matarshi ya tafi da ita farka daga barci da kike inba hk ba lokacinki zai kure dan yarinyar tafiya da imaninshi zatayi.” Inji Hafsa..
Shiru tayi bata ce kala ba, can ta cire kai tace.
“Nifa ba wannan bane, matsalata ni haihu nake so yanda zan rike mishi wuya.”
Kamar wacce ta faɗi mugun Abu Hafsat ta zaro ido tace.
“Haii mee? Toh wallahi ban baki shawara ba, dan ni da kaina naje aka saka min implanner. Shawara ɗaya zan baki ki ci uban yarinyar sai ta gudu da kafarta, na faɗa miki dai.”
Murmushin yake Hindu tayi sannan tace.
“Karki damu.”
Haka sukayita tufka da warwara, har dare yayi Hafsa ta bar gidan.
****
Hararan Abba Mamie tayi cike da jin haushin labarin da ya gama bata tace.
“Wallahi mr Mandara ka kyauta kenan yanda naga take taken D’anka nasan bazai bi yar mutane cikin laluma ba wallahi, kuma tausayinta nake.”
Murmushi Dr Mandara yayi cikin dattako yace.
“Koma dai me nene Yar matarce, kawai ki taya su da Addu’a.”
“Haka ne Allah ya basu zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.”
Haka suka kare hiransu.
****
“Ummi kina ganin baza’a sami matsala da Maman Jannart ba, ni tsoron kar wani abu yasami yarinyar mutane fa.”
Inji Faisal kanin Ahmad.
Murmushi tayi tare da gutsiran apple ɗin dake hannunta cikin nutsuwa take taunawa, kallon Faisal tayi sannan tamao da idanunta kan hoton tv dake falon tana tauna apple ɗin har ta haɗiye tasakw gutsira sannan tace.
“Babu Abinda zai faru da izinin Ubangiji kome kaga ya faru, dama can fararre ne,”
Gyaɗa kai yayi sannan suka cigaba da hira lokaci zuwa lokaci.
****
Kwana uku Rahilah tayi tana jinya, kwana biyu yayi baya fita ko ina wayoyinshi a rufe, yanda su Mai nasara bszasu dame shi ba, a rana na uku suka zo suka tafi dashi.
Tana fitowa ta gyara jikinta sannan ta haye gado wayarta ta ɗauka ta kirasu Rahimah amma wayar a kashe.
***
Satinsu Ahmad ɗaya suka dawo, su kuma Rahilah satinsu biyu suka tarkata sai Paris, inda zasu huta sosai suka zaga garin Paris, musaman gidajen tarihinsu, kwanansu biyu Rahilah ta fara zubda jini wanda ya bata wahala, sosai bata taɓayin ciwon ciki da mara ba, sai lokacin ita a tunaninta period ne sai da suka dangana da asibiti anan likita ya dubata bayan wani lokaci ya kalle Aman cikin harshen turanci yace.
“Kuyi hakuri, kun rasa cikin jikinta wanda bai wucce kwana goma sha ɗaya ba, sakamakon shan wani abu da tayi.”
Gyaɗa kai Aman yayi cikin sanyin jiki mikewa yayi zuwa ɗakin da take, yaja kujeran da yake kallonta cikin nutsuwa yace.
“Mi kika sha? Ya zubar min da yarona ko yarinyata.”
Kallonshi tayi sabida tsabar wahalan da tasha na wanke ciki tace.
“Ya Aman!!! Bansan cikinka bane a jikina kawai mura ce ta dameni shine naga wani panadol a jakanka nashs guda huɗu kayi hakuri.”
Mikewa yayi yazo har inda take ya rungumeta yana shafa bayanta yace.
“Ya isa haka barku, ko wani guri na miki ciwone?”
Gyaɗa mishi kai tayi ta nuna mishi kan cikinta zuwa maranta.
Fita yayi sai ga likita nan yayi mata alluran bacci.
Bayan bacci yayi gaba da ita, kwananta bakwai aka sallameta wanda yayi daidai da ɗaukewar jinin.
Kin faɗa mishi tayi jinin ya ɗauko, sabida ta lura yanda yake gigita mata lissafi, da romancing.
Haka zai fita ya dawo ta narke mishi kamar bata da lafiya,a cikin yan kwanakin ya fita bai dawo ba sai azhar yana shigowa yasamu tana sallah.
Murmushi yayi ya kira ɗakin girki yasa aka haɗo mata fruit salad da, da zuma da madara.
Tana idar da sallah ta ganshi zaune, nan tashiga kame kane tare da narkewa har da yarfa hannunta, cike da kulawa da kuma dariyae dramanta yace.
“Cutie! Mike damunki? Ko har yanzun ciwon ne.”
Girgiza masa kai tayi alamun eh, dariya yayi yafita ya amshi kayan da yayi oda,
Yana kawowa ya ajiye mata, yace.
“Maza ki sha, banda wasa.”
Yana gamawa ya ajiye mata yayi gaba, abinshi. Kwalla ne suka sauko mata dan wallahi tasan Aman yau mai hanashi zungureta wani ikon Allah ta gaji da fitinarshi san taki sabawa da haka.
Bai shigo ba sai takwas na dare. Wanka yayi ya gabatar da sallah isha sannan ya cigaba da abinda yake kallonta yayi yanda tayi kalar tausayi yace.
“Cutie ya daiiii.”
“Ya Aman ince bazaka min da zafi ba, dan kaga tunda muka zo sau ɗaya kayi, wannan abun ya faru.”
Kallon kayan jikin yayi yanda suka bayyana suran jikinta, “Zo nan My Cutie.”
Ba musu ta mike zuwa gare shi ajiye laptop ɗin yayi, sannan ya zaunar da ita cinyarshi kura mata idp yayi cikin nutsuwa kafin yace.
“I promise you bazai miki zafi ba, ki saki jikinki babu abinda zan miki na cutarwa,ko kina son na kira Umma na faɗa matane.”
Ware idanunta tayi alamar tsoro, tana girgizs kanta kama hannunta yayi ya zura yatsar hannun cikin bakinsa ɗaya hannun yasaka a cikin boxes ɗin shi yana nuna mata yanda yake so, jikinta na rawa haka take mashi janyeta yayi ya ajiyeta yana sauke a jiyar xuciya, ita kuwa idanunta rufe tana jinshi ya ɗagata sama bai direta ba sai ɗakinsu, acan ya gama gigitata har ya samu damar raruke ta son ranshi dan bai, kyaleta ba sai da ya maida ita samanshi, anane ta fashe da kuka dan abin nashi yaki ci bare ya cinye dakyar yasamu ya sauko daga birnin daɗi rungumeta yayi duk fuskarta ta ɓaci da kwalla da zufa.
Can ya d’agota yana kallon kirjinta zuwa cikinta, murmushi yayi sannan yace.
“Cutie banga abin kuka anan ba, amma ai ɗazun kamar ki cinyeni kikayi yanzun kuma kina kuka.”
Matse maranta yayi hannunshi biyu a gurin tura mishi baki tayi tace.
“Na gajine kai kuma baka gajiya da Abu ɗaya taya zan iya maka mu koma gida nikam kakoms gurin matarka.”
Dariya yayi sosai sannan ya juyata yayinda yake samanta yace.
“Hmmm wato ni akewa kora da hali, Yarinya baki zama kwarariya ba sai kin kware zan fara tunanin komawa gida.”
****
Kwanansu Mai Nasara goma da dawowa, amma fir yaki zuwa Ahmad ya tafi Katsina inda yaje sukayi magana da Umminshi da kuma kayan ds ya sayo,
Kwananshi ɗaya yq dawo yasamu Hafsa bata nan kuma ta rufe gidan, ɗaga wayarshi yayi yana kallon filin dake gefen part ɗinshi murmushi yayi ya kira wani abokinshi suka gaisa sannan yace.
“Kazo kasa meni ina gida,”
Katse kiran yayi sannan ya kira Hafsat yace.
“Hajiya Hafsa!! Yaron gidanki ya dawo ko zaki zo ki buɗe mishi gidan.”
Kafin Hafsat tazo sa’ido har yazo nan suka shiga kewaye filin Ahmad na faɗa mishi yanda zai zana mishi three bedroom dake filin nada girma da faɗi, suna zaga filin Hafsa ta shigi gyale a kafaɗarta, sai hand bag ɗinta tana taunar chewgum.
“My B…” wata uwar harara ya jefa mata, suka cigaba da magana da sa’idu, bayan fitar sa’idu yazo bakin kofar ya tsaya,
Jikinta babu kwari tazo ta buɗe kofar tace.
“Baby sabon gini zakayi.”
Dariyar renin hankali yayi sannan yace.
“Kin karaya ne? Ai ginin amarya ne nan da wata uku ki tafi yawonki ita ta zauna min a gida ba iya haka ba, koda Make love nazo yi da ita, bazata min rowan jikinta ba dan haka ki kwana da shirin kanwarki tana zuwa.”
Yana gama faɗar haka yayi, ciki a binshi da gudu tabishi kamar mahaukaciya tana ihu.
“Wallahi baka isa ba, nasan wanda ya ingizaka, Yunus ne kuma sai naga bayanshi matukar ina raye sai na hana duk macen da zaka aura kwanciyar hankali.”
Ina yasan tanayi ya shige ɗakinshi da sauri ta fita, tanufi gidan Mai Nasara da motarta, tsabar hauka dukar get ɗin gidan tayi da motarta, sannan tafita gidan ta shiga dan duk masu aikin gidan sun fito sabida karfin bugun da tayiwa get tana ta shiga “ina munafikin annamimi azalumin mugu kamar yanda ka lalata kanka da niman mata shine zaka tura min mijina niman aure, tsbar mugunta da mugun nufi Allah ya isa kuma wallahi sai na haddasa muku babbar tashin hankali,”
Duk wannan masifar da take duk, babu wanda ya leko a cikin mutanen gidan asalima kwanciya sukayi, suks barwa iska ajiyarta, Mai Nasara yana falonshi duk abinda take yana jin duk abinda take cewa.
D’aga wayarshi yayi cike da miskilanci ya kira Ahmad, dake yana banɗaki da sauri ya fito jikinshi duk kumfa ya ɗauki wayar, a nutse yace.
“Malam wanka nake fa.”
“Hmm! Bature kazo ka ɗauki matarka ta cika min gida da ihu, ni yarana ma basu dameni ba balle matana. Gashi duk makota kowa najinta.”
“Innalillah…Hafsa! Ya zanyi da yarinyar nan ne ina zuwa.” ya faɗa zuciyarshi na zafi da kona.
Komawa ban ɗaki yayi ya kwara ruwa yafito ya saka boxes ɗinshi da jallaɓiya, sannan ya fito suran key motarshi yayi yabar gidan aguje sai Unguwar sarki.
……..Yana isa yaga yanda ta mokaɗa kofar gidan da motarta a waje yayi parking motarshi ya shige ciki, yana jin ihunta zuciyarshi ta kai iya wuya yana shiga ba tare da ta ankara ba, ya kife mata marin da sai da takifa a kasa, sannan ya kara mata wani bayan ya ɗagota cike da hargagi yace.
“Dan na kyaleki bayana nufin zaki taɓa min family and Friend ɗina bane, Mai nasara wani shashine na rayuwata dashi da Mandara, ina girmama al’amarinsu fiye da komi, kina ihu da hauka kina tunanin shi yasani kara aure, wallahi ni nasa kaina kuma kina ji kina gani sai na zauna da wata mace bayanke, daga nan ki wucce gidan Iyayenki du ɗaura miki tarbiyan da kika rasa.”
Yana mikewa ya nufi cikin gidan yana sallama mai nasara ne ya fito mika mishi hannu Ahmad yayi cike da jin kunya yace.
“Bansa…”
“Ya isa haka, hidiman mata sai a hankali damuwarta karka kara aure, toh ka hakura mana indai babu matsala tunda kace matsalarta yawo da rashin son danginka, zata bari amma ka mata kishiyar nan ba daɗi.”
Kurawa mai nasara ido yayi cike da mamaki gyara zama yayi cikin nutsuwa yace.
“Yunus!!! Nida Aman mun kasance da halinmu ɗaya yayinda kai ka banbanta a cikinmu bamu taɓa faɗa maka bane kawai, amma matanmu sun wucce tunaninka Mai Nasara duk macen da zaka je mata niman bukatar auratayya ta nuna maka ita bata son ka taɓa kaza nan take so ka taɓa, ba macen zama bace sai dai kayi hakuri da kai ban wai nace bana nutsuwa da ita bane, sai dai babu namijin da zai zo da bukatar karɓan hakkinshi mace tace kar ya taɓa inda zai ji daɗi, kaga Aman banyi bakin cikin aurenshi ba, sabida ni naga yanayin rayuwar gidanshi bai faɗa maka gaskiya bane amma shima yana cikin tashin hankali. Banda Ubangiji ya duba yanayin iyayenmu da babu abinda zai hanamu tafka zina,sai Allah ya dubi zukatarsu ya kule mana namu zukatar domin karmu faɗa halaka. Mai nasara kai gidanka kaine ka wargaza shi, mu kuma Allah ya bamu matane sabida mun cika son mace mai ɗaukar idananun alummah matan da duk inda ma zamu muna tare dasu, dan kar a rena mana, kasan mi Aman yace da yasan da akwai irin matar da yake tare da ita da ko da naira biyar bazai auri Hindu ba, sabida ya sami kwanciyar hankali nutsuwa iya tarerayar Miji, kulawa uwa uba bashi dukkannin abinda yakw bukata kuma zata tashi akan tsarin da ya kafata, duk yanda ya koya mata haka zata mike, babu gardama ko reni, kuma bazan ɓoye maka ba nayi farin cikin nima maka ɗaya daga cikin Yaran sabida zata yi kokarin sauta maka ɗabi’arka wanda matanka suka gaza gyara maka dan da ace tun fil azal kasami macen da ta mikar da kai, da babu amfanin tara mata kayi kokarin kaje kaga Yarinyar da aka zaɓa maka, karkayi tunanin an shiga persional life ɗinka ka duba al’amarin da idon basira.”
Taɓe baki yayi cikin ko in kula yace.
“Mu bar maganan kawai.” murmushin takaici Ahmad yayi ya mike tare da zira hannunshi cikin aljuhun rigarshi yace.
“An jima mai walda zai zo ya duba get ɗin.”
“Duk ɗan iskan da yazo min sai na saka yan sanda sun mishi rashin mutunci, jarabarsu ta mata ya kawota kuma ta bar gidan so ni bana kaunar damuwa.”
Mikewa yayi yabar ahmad a tsaye ya shige abinshi fita ahmad yayi, zuciyarshi na mamakin halayar Abokinsu mutum sai kace mai tambutsai, koda ya isa gidanshi kintsa kanshi yayi cikin waganbari darka blue tare da takalminshi haf cover baki sai hularshi itama black, ya fito cikin wata prado black sai ɗaukar ido take,
Turare kuwa bai san wanda ya bulbula ba, ya kwashi wayarshi ya fito tare da rufe gidan.
Yana shiga motar mai nasara na kiranshi manna wayar yayi a kunne yace.
“Ina jinka.”
“Ina jiranka kazo muje naga jaririyar da ake maganarta.”
Katse kiran yayi Ahmad ya sakw murmushi yace.
“Munafiki zaka sani”
Sannan yaja motarshi zuwa anguwar sarki yana shiga gidan ya sameshi akan kujeran hutawarshi ya zauna, horn yayi mishi dakyar ya ɗago kanshi sannan ya mike shigowar motar makarantarsu Huda yasashi tsayawq dan ya kwana biyu bai ga yaranshi ba, da gudu mufida ta fito tayi kanshi ɗagata yayi sama yace.
“Hajiyata kin girma yanzun samee kawai zan na ɗagawa sama.”
Cike da kishi ta kalli Uban tace.
“Dama ai mamanshi tace baka son mu.”
Fuuuu tayi cikin gida, Huda ce ta karaso tace.
“Daddy barka da dawowa, akwai magana idan kadawo dan naga Uncle Ahmad yanw jiranka,”
Murmushi yayi ya shafa kanta cikin jin daɗi yace.
“First lady. Idan na dawo sai kixo kinji.”
Gyaɗa kanta tayi ta tsaya har ya shiga mota, tana ɗaga mishi hannu,
Murmushi yayi cikin jin daɗi yace.
“Duk namijin da yayi dace da Huda yayi sa’a a rayuwarshi.”
“Bak’in tuwo mai fida farin tuwo kenan.” Inji ahmad,
Sun isa kofar gidanmu, muna ciki aikin abincin dare, sai ga yaro ya kwaɗa sallama “wai Maryam Sajida da Rahimah sunyi baki a waje.”
Ruwa ne a hannuna bansan lokacin da ya kwaɓe ba, a tsorace nace.
“Kaii Nura anya nan ne.”
“Kaii jeka abinka, kace suna zuwa.”
Inji Mama amarya,
Bansan wani irin tsorone ya shigeni ba, amma na tsinci kaina da fashewa da kuka, umma tana lazimi tana jin kuka na amma ko a jikinta, tsaki Mama amarya tayi cike da ɓacin rai tace.
“Na rantse zan zabga miki mari sakarya kawai zaki wucce ki wanke fuskarki ko ya-ya.”
Kallon Rahimah nayi tafito fiskarta tsaf har da kara kajol a cikin idanunta ni kuwa kuza kuza na ja hijaɓ ɗina na fito,
Fita mukayi ina bayanta tana gaba har kofar gida, Ahmad na jingine jikin motar shi kuma yans cikin motar, gaishe shi Rahimah tayi nima daga bayanta na gaishe shi.
“Wacece Maryam Sajida.”
Janye kanta tayi daga ɓoyar da nayi a bayanta, sannan tace.
“Ko zamu iya shiga cikin gida.”
Murmushi yayi cikin nutsuwa yace.
“Baki da case, Rahimah Hassana ko?”
D’aga mishi kai tayi haka suka wucce suka barni ds ɗan iko a waje, tunda muka fito ya ɗago ya kallemu bai kuma ɗaga kai ba,sai da yaji gurin yayi tsit sai masu wuccewa, sauke glass ɗin motar yayi yana kallona taɓe baki yayi, bai kuma magana ba nima kuma ban kalleshi ba,
Can naji muryanshi yace.
“Mate ɗinki suna kokarin zuwa jami’a da burin cima nasara ke kuma kina nan kina tunanin aure,zan baki shawara kice baki sona dan ni banga mace a gurin nan ba, sai kwaila.”
D’ago kaina nayi idanuna na cika da kwalla, tsuke fuska yayi tare da zabga min harara ya kauda kai taɓe baki yayi *ga irinta nan wai matar da zaka aura itace take kuka tsabar shagwaɓa*
Kankance idanu yayi yace.
“Keee shigo mota.”
A razane na kalleshi tare da girgiza kai kwalla na bin fuskana muryana na rawa nace.
“U..m..m..a!!!”
Fusata yayi yace.
“Kishigo ko nafito na ɗaukeki.”
Zaga ɗaya gefen nayi jikina na rawa na shiga ban rufe kofar ba.
Wata uwar tsaki ya buga wanda yasa ni cusa kaina cikin cinyoyina ina shashekar kuka.
“Ki min shiru ko, na miki rashin mutunci.”
Haɗiye kukan nayi naki ɗago kaina.
Tunda na shiga babu abinda ya kuma ce min har su Ahmad suka fito fiskarsu a sake alamun, kwalliya tabiya kuɗin sabulu, kallona yayi yace.
“ki ɗago kanki ki kirkiro fara’ar dole dan bana son abokina yasan kinyi kuka, idan haka ta faru zan baki mamaki wallahi.”
Haɗiye kuka na nayi na shiga murmushin dole, bai kalle ni bs yace.
“Get out.”
Kamar zan kifa nayo waje, har kaina na bige jikin kofar motar sai da idanuna suka sake hada kwalla rike gurin nayi, ina mulmulawa, da sauri Rahimah ta karasa dai dai ina ɓoye ruwan hawayen da suke shirin zubo min,
“Sorry Sajida, kin buge sosai ko?” Inji Ahmad,
Murmushin yake nayi dan idanuna sunyi ja, dan mugunta ko lekowa bayi ba…….
U
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….
Dedicater To Hafsat Abubakar
_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_
*BOOK 1*