Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 110

Sponsored Links

Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 110….. Khaleel ya lumshe idonsa ya rungumeta ssae muryarsa na rawa shima yace “ban san ya xan koya maki sona ba Ikram ban iya ba ki koya min yanda xanyi plss” hawaye ssae yake, ta kwantar da kanta kan kirjinsa ita ma ta lumshe ido hawaye suka sakko mata, a hankali take cewa “i love yhu ya Khaleel, i knw i so much luv yhu” ta karashe mgnr cikin kuka ssae, ya mike xaune ya rungumeta tsam jikinsa ya ma rasa me xae ce mata, sun fi minti biyar a hka snn ya dago kanta a hankali yana kallon kyakkyawar fuskarta ta lumshe ido da sauri, ya daura goshinsa kan nata snn ya hada hancinsa da nata ya saka bakinsa cikin nata ya shiga kiss dinta a hnkli, sun fi minti bakwae a hka sun yi nisa ssae suka ji ihun Sudais, a raxane suka rabu ta mike da sauri ta fice daga dakin ya bi bayanta, dae dae lkcn da Jummai ma ta fito, da sauri duk suka shiga dakin, suka gansa kasan tiles yana ihu, Ikram ta fashe da kuka ta karasa da gudu ta daukesa ta rungumesa Jummai ta karaso ta ce “garin yaya kika barsa shi daya kan gado kin san baya tsayawa waje daya Ikram” cikin kuka tace “diaper na canxa masa sae na manta na barsa ban daukesa ba” Khaleel ya karbesa a hannunta ya shiga jijjigasa yana hura masa kunne a hnkli, nan da nan yyi shiru yana sauke ajiyar xuciya, Ikram ta share hawayen fuskarta tace “asibiti xa mu kai sa ya Khaleel” Jummai tace “wani asibiti ana xaune kalau, bani shi babana inje in shafa masa Rub” Khaleel ya mika mata shi ta fita dashi, Ikram ta juya xata bar dakin ya jawo ta yace “am so srry dear nasa dan ki ya fadi” bata ce kmai ba ya kama hannunta suka fita daga dakin. Da daddare tana kwance sudais dinta na jikinta tana masa waka Khaleel ya shigo dakin ya xauna gefensu yace “sae da safe dear xan tafi gida” agogo ta kalla bata ce kmai ba amma ta hade rae, ya tsura mata ido, ganin hkn yasa tace “to Allah ya kai mu” mikewa yyi bayan ya daura ma Sudais dake kallonsa kiss a baki snn yace ya tafi, kuka ta samu kanta da fashe wa da, taji wani mugun kishi ya xo mata wuya, ssae ta ci kukanta daga karshe ta kai ma Jummai Sudais ta dawo ta kwanta, daren ranar neman bacci tayi ta rasa, duk ta rasa me ke damunta sae juye juye take, hka yasa ta mike ta shiga bayi ta dauro alwala snn ta fito ta fara sllhn dare, rabonta da hkn tun tana gidan Mami. Ranar girkinta na xagayowa ta samu kanta da girka masa lafiyayyar cous-cous da miyan kwae ga kuma miyan hanta da taimakon jummai, ssae yyi mmkin Ikram ranar da ya dawo don har dakinsa sae da ta gyara masa, karfe goma ya shigo dakinta tana kwance ta fara bacci Sudais na jikinta shima yana bacci, ya xaresa a hnkli ya fita ya kaima Jummai shi snn ya dawo dakin, a hnkli ya tako har ya isa inda take snn ya xauna yyi tagumi ya kafa mata ido, ta bude ido a hnkli tace “wnn kallon fa” wara ido yyi yace “au ashe ba baccin ma kike ba” ta juya masa baya ya kwanta ya jawota jikinsa yace “ina sonki my Ikram, da na rasa ki da ban san ynda xanyi a rayuwata ba kuma gashi naso cutar kaina da” kasa cewa komai tayi ya daura bakinsa a wuyanta yana kissin dinsa, ta shige jikinsa tace “um ni bana so ka daina” cikin rada yace “ni ina so” shiru tayi bata ce komai ba a hnkli yace “kinsan mene” ta girgixa masa kai, ya dan yi shiru snn yace “da ynxu ke mallakin Mujaheed ce ba tawa ba” ta juya tana kallonsa tace “kmr ya, Mujaheed kuma” yace “yes da naso cutar kaina da Mami tace in aure ki” shiru tayi bata ce komai ba ya ci gaba a hnkli yace “kinsan bayan Mum din su Farida ta ba ma su Ammi lkcn da xasu aurar dake sbda bata son ki da Aliyu hnklin Mami ya tashi ssae Mami ta sameni tace in aure ki sbda in ceto mata rayuwar ki nace…” shiru yyi ya kasa ci gaba, Ikram tace “kace me” a hankali yace “nace baxan iya auren ki ba cox we re nt meant 4 each odza duk da ina bala’in sonki Ikram” Ikram bata ce komai ba ya ci gaba, “Mami bata takurani ba tace min its ok, ta samu Mujaheed shi yyi acceptn suka shirya kmai,” nan ma yyi shiru snn ya ci gaba “i felt so guilty Ikram don ban taba ma Mamina musu ba, ana gobe xa a daura auren na samu Mami daki na bata hkuri nace xan aure ki but Mami tace bata san xance ba ta gama kmai da Mujaheed i shudnt just wrry ita bata yi fushi ba, hankalina ya tashi ssae nasan da wuya Mujaheed ya sake ki idan ya aure ki Ikram, har kuka sae da nayi ma Mami taki janye mgnrta hankalina a tashe na bar dakin but na kasa xaman dakina na dawo dakin Mami duk da ban nuna mata tashin hnkli na ba duk don ko xata ce ta fasa da Mujaheed but Mami nata harkan gabanta, dat same nyt Aliyu ya xo ya sami Mami yana hawaye yace mata don Allah kar ta bari Mujaheed ya aure ki baxae sakar mashi ke ba kuma, he prefer me,” Khaleel yyi shiru ikram ta juya a hankali tana kallonsa, a hankali yace “dats hw i got 2 become yhur husband Ikram, sae gashi nima na kasa sakin ki duk da wllh nayi niyyar sakar masa ke,” hawayensa taji a fuskarta ta juyo ta rungumesa ssae tace “hka Allah yyi kai ne mijina ba wani ba ya Khaleel” muryarta na rawa ta karashe mgnr ya kankameta shima yana hawaye yace “hka ne Ikram”

Back to top button