Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 15

Sponsored Links

Page…..15*

Mu Yan zaria tafiyar mintuna arba’in da biyar ya kaimu can,

Nan naga tarɓa na musaman yan uwan Mai nasara, da danginshi, wani irin hidimar biki suke kaman akan wannan auren aka fara biki a gidan.

Dan shagali suke sosai, a ɓangaren ango bai iso garin zaria ba sai karfe shida shima dan ance mishi, Hajiyarsu tace kar ya kuskura yaki zuwa Liyaffan da aka shiryane, shine ya ɗibo jiki tare da Yarshi suka tawo.

Koda ya shiga gidan dakyar ya aro murmushi ya ɗaura akan fuskarshi, idan kai mishi magana sai dai ya wangale maka jerarrun fararen hakoranshi, tunda ya shiga gurinta suka gaisa da ita da sauran Yan uwanta, ya fita zuwa gurin Mama kilishi suka gaisa muna cikin ɗaya ɗakinta, muka tsinkayo muryanshi, cikin sauri Rahilah tafito suka gaisa tace mishi.
“Don Allah ka nimo min Ya Aman kace ya amanta dani ne, har yanzun bai kawo min aikar ba.”

Jinjina mata kai yayi ya fita, tsaki yayi a ranshi yace.
*Ai ga illar auren yaran yarinya karama tasaka kato a gaba da fitina, ayi kaza a bar kaxa, tsabar rashin kunya ko mi mutum zai samu a jikinsu,duk ranar da wanca Yar tayi  ta kawo min reni zaneta zanyi abuna.*

Yana fita kuwa sai ga Aman rike da katon leda yana niman wanda zai aika cikin gidan Hararanshi mai nasara yayi yace.
“D’an iska ka haɗa gurbi da jinjira, ta rena kowa gani take kaman kaine kaje wai tana jiran sakon da tabaka.”

Murmushi Aman yayi cikin jin daɗi yace.
“Nifa ban rena mace ba. Sabida nasan amfaninta ainun, sannan kai da kake tunanin dan mu haɗa gurbi da ita hmmm, ina tausaya maka mai nasara dama can ina son Rahilah kuma akayi dace tafiyarmu ɗaya, ina samun abinda ban samu ba a tsawon shekarun aurena da hindu sai na renata, ina tausayawa ranar da zaka faɗa hannun Maryam Sajida idan duniya gatarka ce sai ka rena gatan da suke maka, kuma kaga jinjirata cikina ne a zaune a womb ɗinta karshe knn, ta ɗauke ni ta ɗauki gudan jinina.”

A kiɗime Mai Nasara ya ɗago idanunshi a waje yace.
“Ciki!!!”

“Kwarai da gaske, wannan shine na biyu a paris tayi ɓarin sati ɗaya zuwa biyu, kaga da Allah yasoni da rahama shine ya kara min wani. Shawara kyauta ka dage ka shawo kan Jinjirar ka, in yaso ana mika maka ita ka buga..”

“Kaii bana son iskanci, tayita zamanta mana ji min banza namamajo kawai.” Yanda mai nasara ke faɗa zaka ɗauka wani saɓo akace ya aikata, sororo Aman yayi yana kallonshi, can sai Huda tafito mika mata aikan  Rahilah yayi takai mata.

****
Muna zaune sai ga huda da sakon rahilah nan muka baje kolin ciye ciye, tana gama ci yaki zama dole sai da tayi amaye shi tasss, sannan ta dawo ta kwanta sake kiranshi tayi tare da fashewa da kuka tace.
“Ya Aman abinda naci yaki zama nayi amanshi ka nimo min Ayaba gashashe, zanci.”

“Ok Baby bari yanzun zan kawo miki kinji.”

……. Kallon Banza Mai nasara yayi  mishi cike da jin haushi yace.
“Amma kayi girman banza ynz fita zakayi ka nimo mata wani abinci.”

“Kasan Allah Yunus zanci Ubanka, wallahi zan zabga maka rashin mutunci, yarinyar da laluran ciwo bai hanata ɗaukar hidimata ba shine zan wulakantata? Kasan hakkin mace kuwa akan mijinta, toh bari kaji hatta kishiyarta Rahilah tana kokarin sauke hakkinta balle ni, Idan har mace zata iya sadaukar da lafiyarta da rayuwarta gurin ɗaukar cikinka, kuma ta iya baka kanta dan sauke hakkinka dake kanta toh babu amfani tasami ciki daga gareta baka tausassa mata ba, sabida ai laluran ba zuwa tayi dashi ba, a gurinka ta ɗauka, Toh mi yasa ma nake ɓata bakina bayan duk matanka babu wacce ka taɓa mata soyayyar gaskiya duk katarasu ne dan suna sonka bawai kana sonsu ba, idan kayi dace da macen da kake so komi tayi bazaka kyamaceta ba dakanka zaka kai kanka inda baka zata ba banza wawa kawai.”

Yana gama faɗar haka ya kirata a waya yace.
“Kifito ina jiranki.”

Ba musu tafito, dakyar tun kafin ta iso yaje ya rungumota, har mota ya kaita daga nan suka bar gidan, inda suka shiga yawon niman masu saida gashashen Ayaba dakyar suka samu, daga nan wani hotel ya kaita.

Wanka ya taimaka mata tayi inda suka lalace a gurin, koda suka fito bai ɓata lokaci ba, gurin ya lula da ita duniyar ma’aurata dan yasan inba haka yayi ba komi taci zata fitar suna gamawa wanka suka koma sannan ya zauna taga taci ta koshi har da gyatsa shafa bayanta yayita yi har wani barci mai nauti yayi gaba da ita, zare towel ɗin yayi yana kallon kirjinta da suka cika sosai gado ya mai da ita sannan ya zare towel ɗin ya shagala a kallon halittar matar shi. Wani sabon fitinar son kasancewa da itane ya bijiro mishi, a hankali yake binta har ta farka rike shi tayi gam har ya ɗago murmushi tayi masa cikin muryan barci tace.
“Baka gaji bane.”
Girgiza mata kai yayi da birkitattun idanunshi yace.
“Ban gaji ba Raaka ina bukatar more.”

Rufe mishi bakinsa tayi daga nan kuma ta ware akabawa Juna hakkin love.

………Tunda Aman ya tafi yabarshi da tunanin abinda ya faɗa mishi, a hankali yayi tsaki yafi sau goma kafin ya mike yabar gurin….

*****
Yan katsina basu isa katsina ba sai biyar na Yamma, inda suka samu ana walima a gurguje aka shirya Rahimah aka fito da ita tayi kyau kuwa,.
Karfe shida aka tashi, dawo da ita bangaresu akayi, takwas daidai aka sake fita wank dinner wanda Yan uwanshi suka shirya a wani hotel, toh da aka kawo mata kayanta aka gama shiryarta  cikin doguwar gown fari mai ratsin pink da milk haka ma takalmin, a nutse tafito har inda motarshi yake buɗe mata akayi ta shiga, daga nan aka rufe kanta a sunkuye tace.
“Ina wuni.”

“Lafiya Princess, ya gajiya da jama’a.”

“Alhamdulillah”
Shiru ne ya ratsasu kallonta yayi yanda ta takure kanta,murmushi gefen bani yayi a ranshi yace.
*Da alamu yau zan baje, amarcina.*

Har gurin dinner suka isa, daga nan aka fara hidima har aka tashi karban key motar yayi a hannun Faisal yajaso sai gidanshi sake cikin gari, jikinshi na rawa yayi parking a  cikin gidan bayan an buɗe mishi gidan. Dake dare sosai, babu wani hayaniya ya fito da ita yayi suka shiga gidan.

Duk jikinta ya mutu, suna shiga falon ya sunkuceta yayi cikin bedroom da ita nan ya taimaka mata ta cire kaya, tana zuwa kan bra ta juya mishi baya ɓalle bra ɗin yayi, kamkame jikinta tayi, zuwa yayi ya rungumeta ta baya hannunshi nakan waist ɗinta zame under ɗinta yayi anan jikinta ya sake ɗaukar kerrrma kamar wacce aka watsawa ruwan sanyi.
Yana kai komi kasa ya juyota tare da kallon cikin idanunta amma ta rufesu gam kwalla na sauka daga samansu, bai ɓata lokaci ba ya kashe wutar ɗakin ya dawo kusa da ita, yana zuwa yayi ɗauketa cak sai saman gadon.

Abinda Ahamad yake kauna kirjin mace toh gasu nan yasamu, kamar zai haukace haka yake binsu sosai, dalilin da yasahi ɗaukota kenan. Amna ganin ya gansu sai yaji yana muradin raba manhaja da ita, sosai ya murza kirjin yanda ranshi keso ba tare da wani fargaba ba, ya tun kari fadar karshe da zai kaishi duniyarta sai mi jin yayi Yaren novel ɗinshi ta koma kamar zakaran da yasha dukar ruwan sama,

Sake gwadawa yayi yaga still haka ne, a tsorace ya ɗago yaga yanda ta rufe fuskarta tana kuka kasakasa, sake kokari yayi ta koma daga haka bata kuma ko matsawa ba, a gigice ya faɗa ban ɗaki yana shiga tana mikewa kamar itaba da sauri ya dawo yayi kanta koda ya tunkari Rahimah ji yayi sandar girmar tayi lakaf.
Jikinshine yayi sanyi ya janyota tare da rungumeta yana sake ajiyar zuciya cike da bakin ciki mike shirin faru da shi.

…….
A ɓangarenmu anyi liyaffa lafiya tunda muka dawo, Washi gari da safe aka fara gudanar da buɗan kai wanda ya haɗa cincinrindon yan uwa da abokan arziki, banga Rahilah ba ashe sun wucce katsina tun safe.

…….

A katsina, niman Rahimah aka shiga yi, can Faisal yake faɗa musu ai suna tare da Ahmad, shiru Ummi tayi ta shiga gurinsu Aunty Shema ta basu hakuri..  Basu wani damu ba akan haka dan burgesu tsarin Ahmad yayi.

….. Da asuba ta rigashi farkawa a hankali ta xare jikinta zuwa ban ɗaki tayi wanka ta maida kayanta, ta fito kanta a sunkuye ta sameshi a zaune raɓewa gefe tayi ta tsaya, ɗago kanshi yayi tare da mika mata hannunshi a hankali ta isa gareshi zaunar da ita kan cinyarshi yana kallon yanda ta sunkuyar dakanta tana wasa da farcen hannunta da yake jurwaye da lalle ja da baki. D’ago kanta yayi yana jinjina girman matsalarshi aynx da take kan cinyarshi yana jin yanda abin tayi sanyi, wanda kuma ba haka bane dan tunda ta janye jikinta yajishi lafiya lau, tsoro da al’ajabi suka mishi diran mikiya.

“Kiyi hakuri na kawoki guri na dameki ko? Yanzun zan kaiki gida.” Ya faɗa mata.

Maida ita gado yayi, ya shige ban ɗaki dafe goshinsa yayi jin yanda abin ta mike, tare da kulewar maranshi.

A daddafe yayi alola da wanka, yafito sallah yayi dan ya lura babu abinda zata rufa tayi sallah, yana idarwa ko addu’a baiyi ba, ya mike tare da cewa.
“Preety muje gida kiyi sallah.”
Gyaɗa mishi kai tayi tare da mikewa suka bar ɗakin bayan ta rufa da mayafin gown ɗinta.

…… Cikin Yan mintuna suka isa gidan, a falo suka sami Ummi yana shiga dake shine a gaba harara ta banka mishi tace.
“Allah Ahmad kafita idanuna, bana son ranshi hakuri, ina ka kaimusu yar mutane.”
Matsawa yayi ya riko hannuj Rahimah ya isa gaban Mommy ya danka mata ita, ko magana ya gaza ya juya a binshi, jikinshi a sake tsabar tashin hankali.

Mikewa Mommy tayi takai Rahimah ɗakin da su Aunty shema suke, da sallama ta shiga suka gaisa cike da kunya tace.
“Gata nan ya dawo da ita ku bata duk wani kulawar da ta dace, bari na nima mata abinda zataci.”

“Toh mun gode.” suka ce mata, dake sun iya taya ɓera ɓarna take suka shiga haɗa mata ruwan zafi da yanda zata gasa jikinta duk kunya ya buwayeta, a haka tayi ta sake alola, dan babu karya kirjinta na zafi amma da tayi wanka taji daɗi sosai, tana fitowa tayi salla, tana idarwa tabi lafiyar gado dakyar taci abinci nan kowa ya damu ita kuma gajiyar matseta da yayine yasata barci dan bata samu barci ba…..

Bata tashi ba sai sha biyu nan ta mike tashiga bayi tayo alola tazo tayi sallah, sai a lokacin suka lura da babu wani sauyi na anyi wani abu da ita, nan suka shiga tambayarta ana haka Rahilah ta shigo take, ta zauna aka cigaba ta titsiye Rahimah banza tayi musu ta koma gado tayi kwanciyarta, mi Rahilag zatayi banda dariya har da cewa.
“Hooo My Hassana an shiga kwaryan Manyan anyi Ayabar maza, faɗa min ya tafiyarki bata sauya ba.”

Duka Rahimah takai mata, sannan tayi kasa da murya tace.
“Banza babu abinda yayi min, kawai kirjina ke  min zafi, musaman kan boons ɗina.”

“Hmmm Pratical aka fara, ki jira sauran aikin yana gaba.”

Lumshe idanu Rahimah tayi sannan tace.
“Hussainata haka Yaren novel yake.”

Wani shegen dariya Rahilah tasaka wanda yajanyo hankalin Yayunsu da Yan uwan Mama Amarya.

Ganin an tsaresu da idanu yasa suka shige bargo Rahilah tace.
“Maybe garin ya raya sunnah dake kika tsorata kika ki ba.”
Girgiza kai tayi tace……….

Barka da Sallah….Kuyi maneji kusan shagalin sallah ake, kuma ina son Bawa, *My Hero* lokacina dan kar na shiga hakkinshi na shiga naku…….shi yasa na saci jiki nayi muku typing……

[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So….
Dedicater To Hafsat Abubakar

_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1*

Back to top button