Hausa Novelskawali Ne Hausa Novel

Kawali Ne 4

Sponsored Links

*KAWALINE*

*Zahra Surbajo*

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

*4*

 

Kamar yadda rayhan yashirya hakance ta faru ranar asabar ya shirya shida farhana suka hau jirgi zuwa kano,dan Alhaji ɗangaske yace ya kawo mishi ita da kanshi sabida gudun samun matsala.

Sun isa kano lafiya bisa alada akowacce jihar yanada motocin hawansa a airport dayake bada ajiya.

Tunkan suzo dama sunyi waya da wanda motarsa ke hannunsa yasa anwanketa ta zama ready,suna sauka ya amshi key yasa troley ɗin farhana ta shiga yaja suka nausa cikin gari.

Nasarawa GRA ya nufa direct dan yasan inda gudan hutawar na alhajin yake.

Da ike ansan da zuwansu suna zuwa aka buɗe musu get suka shiga.

A falon gidan suka samu alhajin sanye da riga ƴar shara da wando yana karanta jaridar dailytrust.

Da faraa ya amshesu dan yasaba kasuwancin da rayhan be kawo masa kayan banza.

.”malam rayhan me kayan daɗi da marmari”cewar alhajin yana dariya.

Dariya rayhan yayi ya kama hannun farhana zuwa gaban alhajin ya zaunar da ita akan cinyar alhajin yana faɗin”jin daɗinku da kwanciyar hankalinku chine burinmu kullum Alhaji”

Taushin mazaunan na farhana akan cinyar ta alhaji yasashi yarda jaridar dake hannunsa besaniba.

Itako se wani juyi take ajikinshi tana shafoshi tace”agajiye nake alhaji kozamu shiga daga ciki inɗan sarara”ta faɗi tana shafo ƙirjinsa.

Alhaji jiyayi tana shirin zuƙe masa jinin jikinshi.da sauri ya miƙe riƙe da ita yace yana duban rayhan,”bari muje daga ciki ina zuwa”

“A shiga lfy afito lfy alhaji”cewar farhan yana dariya.

Yana zaune yake jiyo yadda alhajin ke ihu yana sambatu.

Murmushi yayi dan yasan zaay hakan dan haɗi yayiwa farhana bana wasaba.

Sun jima aciki sannan alhaji ya fito sanye da jallabiya yana goge gumi,hannunshi riƙe da wata jaka.

Yana zuwa ya miƙawa rayhan jakar,yace “10m mukayi dakai ko,to fa 30m nan kabarmin ita zamu dubai tare next week,dan gaskiya wannan bata yadawa bace da wuri”cewar alhajin yana dariya.

“badamuwa alhaji to wannan sallamatace koko harda ita aciki?”

“Ina ay wannan takace kawai rayhan tata semun dawo dubai karka damu zaa sallameta da kyau fiye da tunaninka.”

Daga haka yay sallama da alhajin yatafi ransa fess,shiyasa yakeson harƙalla da ɗan gasken dan akwai biya mekyau.

Cikin gari ya nufa yana tuƙi cikin kwanciyar hankali,kai tsaye banki yafara zuwa,ya sa kuɗin a acct sannan ya nufi tahir guest palace dan yaɗan huta,kamin ya wuce Abuja.

 

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

Surbajo for life.

Back to top button