Hausa Novelskawali Ne Hausa Novel

kawali Ne 18

Sponsored Links

*KAWALINE*

*Zahra Surbajo*

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

*18*

“Siyama inaso ki rufawa ƴar uwarki asiri kamar yadda wannan halin datake ciki yasameta adalilinki”cewar mama cikin damuwa.

“mama wanne asirine kikeso ni siyama in rufawa rayhana?”tayi tambayar cikin rashin fahimta.

“inaso ki zauna a matsayin kece ita tayadda jamaa zasu fara mancewa da abinda ta aykata,banaso sunan rayhana ya ɓaci kamar naki siyama don Allah ki zauna amazaunin rayhana har zuwa dawowarta.tunda kinga baku haɗu da kowa ba tunda kika dawo.”cewar inna hawaye na biyo idanunta.

“inde dan wannan ne mama karki damu zan iya fiye da haka ma mamana dan mutuncin rayhana yadawo”

“Allah miki albarka ƴata ki kama kanki don Allah kisamu miji kiyi aure.”

“Insha Allahu mama kici gaba damin addu’a”

Tun daga wannan lokaci siyama ta juye rayhana a garin nasu,ko kaɗan ba wanda yagane dan r ce kawai rayhana bata iya faɗiba itama siyama yanzu kwaikwayon rashin r ɗin take.

Tun ana ƴan tsegumi har andawo andena dan dama su bamasu bin gidaje bane se in an haɗu a hanya ake ganinsu.

Tun siyama najinta daban har tazo ta iya salon na rayhana tamkar ita,wanda hakan sosai yakewa maman su daɗi.har take faɗawa rayhanar a waya.

A karo na farko da hakan yasata dariya,tace”kai mama siyama yanzu itama r ɗinta bata fita,kai abun da mamaki”

“Ay kode be fita se in daga ni se itane kawai take yin maganarta ta aynihi”

“To mama nagode da ƙoƙarin kare mutuncina da kukeyi Allah saka da alkhairi”cewar rayhana tana share hawaye.

********

.Rayuwa taci gaba da garawa kullum soyayyar rayhan ƙaruwa take azuciyar siyama yayinda ita kuma rayhanar takejin tsanarsa kamar ta kasheshi Sabida gurɓata mata rayuwa da yayi.

*******

A can dubai ko tunani da kewar son ganin rayhana ya hana rayhan yin kataɓus gameda abinda yakaishi,

Tabbas yanzu ya gamsu rayhana sonta yake kuma so na aure,yarasa inda zesa kansa yaji daɗi,yana mata son dashi kanshi besan adadinsa ba.

Hakanne yasa ya fara shirin dawowa nigeria yafara samun natsuwa azuciyarsa dan yaji daɗin fuskantar kasuwancin.

******

A can nigeria kuwa,Husna ta dawo daga germany inda tai murna sosai da ganin rayhana ta jata ajiki tamkar ƴar uwarta,soyayyar sa suke nuna mata yasa take mantawa da labarinta.

Tuni mummy ta gama siyayyar haihuwa wacce saida ta narkar da kuɗi kimanin naira nilyan biyu domin hakan.

Rayhana ba baka se kunne tun tana musu godiya har tazo bata iyayi sede addua.

Yau cikin dare ta tashi da ciwon naƙuda,husna da gudu ta nufi ɗakin mummy ta tasota agigice tazo suka kamata aka kai mota kawu yaje ya taso driver yajasu zuwa asibiti,rayhana na karanta duk adduar datazo bakinta.

 

 

*Ku hanzarta siya 500 ne kawai dan vama ayi komaiba awannan labari*

COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

Surbajo for life.

Back to top button