Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 5

Sponsored Links

 

*5*

 

Kafeta yayi da qananan shanyayyun idanunsa da suke qara dulmiyar da ita a kogin qaunarsa yanason gano gaskiyarta sun dade a haka yanajin tausayi tare da raguwar tsanar yarinyar a zuciyarsa yanda ta kwantar dakai da murya a gabanshi tana roqonsa kamar ba Samha din daya sani ba mara kirki mara kunya sannan mara yarda da raini ko wargi “kayimin shiru bakace komai Abdul kada ka kasa yimin wannan alfarmar don Allah na roqeka”

 

Ta fada tana share hawaye a idonta, ajiyar zuciya yayi ya sauke kansa saman flat din abincin dake gabansa yace “zaki samu daya amma biyu saidai kiyi hqr Samha kin sani inada abokai maza jinsina yan’uwana wanda nasan kinsan wasu daga cikinsu saboda haka bani buqatar mace a matsayin qawa wannan ba tsarina bane sannan na biyu kece zaki yiwa kanki garkuwa kafin wani yayi miki ta hanyar bin dokokin ubangiji ta hanyar kiyaye tsaraicinki da surarki sannan da kaucewa duk wani abu da kikasan zai nisantaki da ubangijinki, Samha na yarda zan zama malaminki amma da sharadi”

 

Dagowa tayi da sauri cikin faduwar gaba tace “wanne sharadi ne Abdul?” Murmushi yayi yace “zaki daina sanya qananun kaya zaki koma sanya kayanmu na gargajiya kamar atamfa shadda less material dadai sauransu sannan zaki koma sanya hijjabai manya kamar yanda aya ta saukarwa manzon tsira (S.A.W) inda Allah madaukakin sarki yake cewa “yaku taron muminai ku kiyaye kanku da iyalanku daga shiga wuta kuma ku sanar da matayenku da yayayenku mata cewa su sanyi hijjabi domin hijjabi garkuwa ne ga mutuncinsu da fatan kin fahimceni Samha ni Abdullah Sa’eed Katsina nayi alqawarin zan zama malaminki amma bisa wannan sharadin idan har kin amince to nima na amince”
Dago kanta tayi cikin sanyi jiki tace “idan har hakan yayi maka nima yayimin Abdul nayi alqawarin zanbi umarninka kuma zanbi duk abinda ka zabamin a matsayin abinda ya dace da rayuwata nidai burina ka aminta dani”

 

Murmushi jin dadi yayi baitaba tunanin samun kanta da sauqi haka ba ya miqe yace “muje cikin makaranta gobe Idan Allah ya kaimu zan taho da littatafan da zamu fara dasu kema kizo cikin shiri” itama miqewa tayi tana dariyar data bayyana kyawawan haqoranta masu dauke da siririyar wushirya tace “to mallam” kallonta yayi shima yana dariya haka suka jera suna hira wanda Samha ce take daukowa shikuma ya tayata suna zuwa bakin department dinsu Samha ya tsaya yana kallonta yace “ki shiga ciki ni zan wucce hostel nayi karatu” noqe kafada tayi tare da dayin raurau da ido tace “banason rabuwa da malamina saboda duk wani motsinsa ilimi yake qaramin” kallonta yayi tare da dan daure fuska yace “ni kuma banason dalubata take yimin gardama” qasa tayi da gwiwowinta tana daga hanunta saitin fuskarta tace“ yanda tayi mgnr ne yasashi dariya yarinyar akwai sanyi hali da shiga rai ya lura rashin samun gatan fadane da nasiha yasata sangarcewa batasan komai ba sai kulawa hadi da sangarta da shiririta shikuwa yayi alqawarin zaiyi duk iyakar yinsa wajen ganin ya saitawa yarinyar rayuwa daidai da addinin Islama.

 

Dafa hanunsa yayi saman kanta yace “Allah yayi miki albarka daluba ta gari” dari suka kumayi itama ta dora hanunta saman nasa ta kashe masa ido daya yayi isasshen murmushinsa ya janye hanunsa ya juya ya nufi hanyar da zata sadashi da hostel din cike dajin dadin hanyar da zaiyi jihadi a sauqaqe ba tare da ya dauki takobi ba.
Saida ta daina hangensa sannan ta juya ta shiga ciki tana zuwa Rams ta tareta ganin yanda taketa zabga murmushi tace “yadai Samha?” Ajiyar zuciya tayi tare da rungume Rams tace “akwai alamun nasara Rams na fara shigar da da’awata a dabarance kuma ya karba”

 

Kwashe yanda sukayi tayi ta sanar dasu wani kallo sukayi mata na bakida hankali Zainab tace “amma bantaba tunanin haka kikayi laushi ba sai yau wannan dan qaramin alhakin ya canza miki tsarin rayuwa da wata da’awarsa ta banza gsky Samha kin bayar damu wlh kin bani kunya saikace shi kadai ne namiji ke yanzu ke yanzu baza kiji kunya ba ki saka hijjabi kizo skull sannan ki zauna a gabansa kice ya koyar dake karatu haba ai kin fado damu gsky”
Batayi yunqurin katseta ba harsai da takai aya sannan tayi murmushin yaqe tace “inayi miki uzuri ne Zainab saboda bakisan meye so ba koda kuwa kin sani bakisan so na gsky ba Rams indai so na gaskene akwai sadaukarwa a cikinsa meye laifina don na sadaukarwa da soyayyata wani bangare na farin cikina na yarda da abinda ya fadamin saboda duk abinda Abdul zai fada yana fadinsa ne akan tafarkin aya da hadisan ma’aiki wlh nifa zan iya hqr da komai indai zan samu farin ciki kuma zan samu kusanci da Abdullah Zeee Ina sonsa fiye da duk yanda kike tunanin so Ina jinsa a kowanne part na jikina na yarda kuma na amince qaddarar soyayyarsa ce ta kawoni B.U.K a matsayin daluba saboda haka zan jure ko wanne yanayi matsawar zai zama tsanin da zaikaini ga cikar burina”

 

Tana kaiwa nan ta miqe zata fice Rams tayi saurin riqeta cike da tausayawa aminiyar tata tace “inason mutum mai naci akan abinda yasa a gabansa Samha Allah ya cika miki burinki kuma nima insha Allahu zan tayaki yada manufa da da’awarki” murmushi tayi tare da share qwallarta suka fita gurin da Samha tayi parking suka nufa shiga sukayi suka fice.
Kai tsaye wani super market suka nufa nanfa Samha ta shiga lodar atamfofi da lesuka da shaddodi da hijjabai saida tasai hijjab kala goma sha biyu yan waje sannan tasai dinkakku irin namu na gda yan Aba da yan Katsina sannan ta qara dogayen riguna harda niqaf ta siya bawai donta sanya ba saidan ko wataran zai buqaci hakan yawancin kayan data siya kowanne saida ta siya masa jaka da takalmi da glass.

 

Itadai Rams yar kallo ta zama koda sukaje biyan kudin sunyi mamakin yawansu haka ta karbi account number su tayi musu transfer sannan suka fita, saida suka biya shagon dinki suka bayar aka fada musu kudin nanma ta bayar da rabi akan cewa nan da kwanaki uku takeson kayan duk dogayen riguna tace ayi mata baifi biyar tace ayi Mata siket ba a rayuwarta bata taba daura zani ba shikuma siket bata sonsa saboda yana takura cinyoyinta saboda akwaita da hips bana wasa ba.
Manufarta ta siyan dogayen riguna saboda kada yaga kamar taqibin dokarsa ne course itadin batada wasu kaya na mutunci sai wannan white less din itama bikin yar qawar Mamynta akayi shine aka dinka mata ita daqyar ta karbeta ma ashe zatayi Mata amfani.

 

Suna komawa gda sallah kawai sukayi suka nemi abinda zasuci kasancewar akwai meyi mata aiki a gdan yayi Mata komai sunacin abincin ta miqe ta shiga toilet tayi ta sanya kayan baccinta tare da fesa turare ta matsa jikin wadroop dinta ta fara jera kayan data siyo tana debe tsoffin tana bawa Rams tare da warewa sauran qawayenta.

 

Saida ta gama tsaf Rams ta sake gyara Mata dakin ta haye gda ta kwanta sai taji ana taba qofarta miqewa tayi ta bude tunaninta Rams ce amma sai taga Na’im ta tsaya tana qare masa kallo sanye yake da manyan kaya farin yadi da baqin takalmi da baqar hula murmushi ya sauke mata ya shigo dakin ya mayar da qofar ya rufe ta yarfe hanu tare daja da baya lkcn da yake qoqarin janyota jikinsa tace “baka ganewa Na’im…”
Cafkota yayi ya hadata da jikinsa yana sunsunar wuyanta yace “taya zan gane bayan kinqi bani dama na dandana zumarki kinfiso naje nayita neman mata a waje ko bayan kinsan mijinki mabuqaci ne” harara ta watsa masa tare dajin wani mugun haushinsa wai mijinta a zahiri tace “dama bakai ka fadaba da kalmar tafi dadi…”

 

Bai jira rufe bakinta ba ya sanya hanunsa ya cafki nononta da suke tsaye cikin rigar baccin ya fara murzawa yana shafawmsu tare da qoqarin fito dasu daga rigar rintse idonta tayi tare da dafe kansa lkcn daya sanya bakinsa ya fara tsotsar breast dinta ta banqare tace “Washhhh Na’im…” yanda yake tsotsar breast din nata yana wani cizawa tare da danna kansa yasa qafarta take qoqarin kasa daukarta da sauri ya zare rigar jikinta ya kashe fitilar dakin ya dorata a gado yaci gaba da tsotseta yana shafa ko Ina na jikinta da hanunsa hanunta ya dauka ya dora saman wandonsa daidai saitin penis dinsa taji yanda yar qaramar abarsa ta miqe sosai tayi tsayi ta cafketa da sauri tana qoqarin kwance tazugen wandonsa ya kuwa taimaka mata ta kwance ta tattaro ta matse a hanunta ya saki qara me sauqin sauti ya fara qoqarin tura hanunsa cikin jiqaqqen gindinta daya tara ruwa tayi saurin riqe hanunsa ta janye jikinta tace “aa nidai gsky banaso na fada mak…”

 

Dagowa yayi jikinsa na rawa yace “k…kiyi hqr ki bani pretty nine fah me gurin nan Allah inajin feeling sosai kinji” girgiza masa kai tayi tace “aa nidai banaso ni banason zina mudaiyi romance din har kowa ya samu gamsuwa” bai sake yimata mgn ba ya mirgina gefe ya dagota ya saita bakinta a burarsa yasa mata a baki ta kama da sauri ta fara tsotserta tana lasarta yana sakin ajiyar zuciya yana nishi yana fadin “ahhhh pretty dadi wayyoh kici gaba Sweetheart…” Saida taji zai kawo sannan ta zare daga bakinta yayi tsartuwarsa a waje ya kamota ya matseta a jikinsa yace “Wow baby kin iya meyasa bazaki barni na shiga jikinki ba akwai dadi fa sosai idan kikaji dadinsa bazakiso na daina ba”……

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

Back to top button