Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 82

Sponsored Links

Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 82….. Khaleel
na gama parkin bayan sun isa gida ya juya yana
kallon Ikram dake kkrin bude motar ta fita yace
“tsaya” ta juya tana kallonsa yace “me yasa kika
fa sa hutun?” ta dan tabe baki tace “hka kawae”
xae yi magana wayarsa yyi ring cikin aljihunsa ya
ciro ya ga Mami ce ke kiransa, da sauri Ikram
tace “waye ya Khaleel?” ba tare da ya kalleta ba
yace “Mami ce” ta yo waje da ido, can kuma sae
ta bata rae, yana daga wayar Mami tace “Khaleel
kuna tare da Ikram ne?” ya daga kai yana kallon
Ikram da ta danyi tsuru tsuru tana kallonsa yace
“ehh muna tare” sae da Mami ta sauke ajiyar
xuciya snn tace “to dawo min da ita maxa maxa”
yace “to” snn ta katse kiran ya juya yana kallon
Ikram da ke kallonsa a dan tsorace yace “Mami
tace in mayar dake gida” ta xaro ido ta fashe da
kuka tana girgixa kai tace “don Allah kayi hkuri
kar ka mayar dani wllh baxan je ba” ya galla
mata harara yace “to me kika yi mata?” kmr xata
yi kuka tace “ni ma ban sani ba, kasan mene ya
Khaleel?” ya girgixa mata kai tace “kawae ka
kashe wayarka nima sae in kashe na wa ba shi
knn ba” ya harareta yace “sannunki” bae jira me
xata ce ba ya shiga tada motar xasu bar gidan ta
fashe da kuka ta rikesa tana cewa “ni wllh baxan
je ko ina ba ka ajiyeni don Allah inje inyi sllh ka
ga lkci yyi” ya girgixa kai yace “baki da gskya
knn” tana hawaye tace “A’a ya Khaleel” bude
motar yyi ya fita, ita ma ta fita da sauri suka
shiga gida, Alwala yyi ya fita xuwa masallaci,
yana fita ta kashe wayarsa da nata ta xauna
kasa tayi jigum tana hawaye, wani mugun tsanar
Aliyu take a xuciyarta amma Allah ya isar mata,
tsaki tayi ta mike ta shiga bayi don yin alwala
tana goge hawayenta, tana xaune kan darduma
Khaleel ya shigo dakin, wayarsa ya nufa da sauri
yana cewa “Mami ta kuma kira ko?” ta xumburo
baki tace “ni dae na kashe wayar” wani mugun
kallo yyi mata yace “sbda me?” ta dauke kai bata
ce komai ba tana murgude murgude, kunna
wayarsa yyi yace kar ki sake kashe min waya,
kuma ki tashi ki shirya mu wuce gida don ni ban
iya bata ma Mamina rae ba, yana kai wa nn ya
shige bathroom, binsa tayi da kallo kmr xata yi
kuka, can ta tabe baki alamar ita dae bbu inda
xata, wayarsa ya shiga ring, ta mike da sauri a
tsorace don a tunaninta Mami ce, kanwata tagani
jikin screen din wayar ta daga a tunaninta
seeyama ce ko kuma Aisha, muryar wata daban
taji murya can kasa tana cewa “haba Khaleel,
kiran knn har ynxu, idan ba ni na kira ka ba kai
baxa ka kira ba, ka dinga damuwa da warce ta
damu da kai mana dear” Ikram ta yo waje da ido
wayar na kunnanta tace “lah ila ha illallahu,
wacece wnn” katse wayar taji anyi, dae dae lkcn
da Khaleel ya fito daga bathroom yana goge
kansa, tana kallonsa baki bude tace “yaya
Khaleel wacece wnn ta kira ka” karasowa yyi ya
fixge wayarsa a hannunta yana mata mugun kallo
yace “wa ya baki ixinin daga cal dina kina da
hnkli kuwa?” kuka ta fashe da tana xagaye dakin
tana cewa “ni wllh wllh sae ka gaya min wacece
wnn ta kiraka har da cewa dear kar in je in gaya
ka da Mami” dariya ssae ta basa, ya dauki
Makullin motarsa yace “idan kin gama ina jiranki
a mota” hijab dinta ta dauka ta bi sa da sauri
tana kuka, bayan mota ta bude ta shiga bae ce
mata komai ba suka bar gidan, suna isa gida ta
bude mota da sauri ta nufi balcony, Khaleel ya
bita da kallo har ta shiga gidan snn yyi tsaki ya
fito daga motar, tana shiga falo a stairs ta kusan
cin karo da Aliyu yana sakkowa ta koma baya da
sauri ta hade rae, tana jiran ya sakko ta wuce,
taga yaki sakkowa kuma yaki bata hanya yana
kallonta, ta watsa masa harara tace “ka bani
hanya” jin yaki cewa komai yasa ta juya a fusace
ta nufi dakin Jummai downstairs, yyi murmushi
ya karasa sakkowa a hankali, jummai na xaune ta
gama yi ma sudais wanka tana canxa masa
kaya, Ikram ta shigo, jummai ta rike haba tace
“ta ina kika bar gidan nn Ikram duk kika daga
mana hankali” Ikram ta juya ta bar dakin ba tare
da ta tanka ta ba ta koma stairs don tasan ya
bar wajen ynxu, dakin Mami ta nufa ta tarda
Rukayya xaune gaban Madubi alamar ta fito daga
wanka knn, juyawa tayi da sauri xata bar dakin
suka ci karo da Khaleel, ya bi ta gefenta ya shiga
dakin, da fara’arsa suka gaisa da Rukayya yana
tambayarta yaushe suka xo, Ikram ta fice daga
dakin kamr xata rusa ihu duk ta rasa me ke
damunta, dakin Khaleel ta bude ta shiga ta fada
kan gado ta shiga rusa kuka kmr wanda aka aiko
ma da sakon mutuwa. Allah ka raba mu da
sharrin Mahassada da makiya ni da Fanz dina da
yan uwana baki daya don son da kke ma
Annabinka S.A.W Ameen. Luv yhu ol my sweet
Fanz.

Back to top button