Hausa NovelsYar Aikin Karuwai Book 2 Hausa Novel

Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 71-75

Sponsored Links

Cele mota suka shiga da asuba a tasha ma suka yi Sallar asuba,sai da tayiwa Kaka sallama,Cele,Bilkisu,Nazira da Nazifa Suna mota an ware wuta dukkansu sunyi Addua Cele tana gama Addua sai bacci,Nazifa ta tasheta tace ke Cele a mota fa kike har kudu zamuje Ina mu Ina bacci in Banda salatin Annabi,Cele tace ni da naje Sudan a mota ai wannan hanyar lafiya lau ce Allah ya tsare karki sake tashi na gaskiya,suka kyale Cele tana ta bacci sai yamma likis kusan dare suka sauka a tashar duk suka yi sallolinsu,Auta ne zai dakko su a tasha yaci kwalliya yana taje gashinsa Salma ta dakko turare tana fesa masa tace a dawo lafiya Allah ya tsare,yace Ameen Yan mata,tace a’a kwaila dai,ni na Isa ya furta yace zan tafi tace to ai na maka Addua,yace to yau dai Yan mutuncin suna ka kenan,murmushi tayi tace Kaine dama kake tsokanata akan Basoooo….Salma ta karasa da kukan kissa tana nesa da Auta ta taho da gudu ta rungume shi,tana kuka hannayenta ta wuyansa ta sarkafo su tace I’m sorry tana goga fuskarta a wuyan Auta,Auta ya sake kankameta yana cewa to mene na kukan Kuma harda bubbuga bayanta sannan tayi shuru Salma tasan kan tsiya,yace muje ki rakani tace Mami fa kunya nake ji,to ba aure mukayi ba Ina ruwanta dake,Salma ta biyo shi suka fito taga mutane a Palo su Star dukkansu sai Salma ta fara bin bango tana dafa bango tana rabewa tana tafiya tana kallon su wise,Kowa ya bita da kallo maimakon ta raka Autan sai tabi saman bene da gudu,Wise tace Kai wannan yarinya anyi yar kanta munafunci a cikin Yar nan ya baci wai daga Ina bata maganin mata Ina fada muku yarinya kullum bata fashin zuwa harda ce min Aunty ba sabo ne,star ta kyakyace da dariya tace wlh bata San Antena ba zata ci ubanta bawa yar banza tayi ta sha Auta in ya tashi zata gane kurenta,ai da nice ke na sha’awa zan dirka mata ta tafi wajen Auta da kanta yar banza,Wise tace bazan cuceta ba yarinya ce,Star tace Allah sarki Wise yaushe kika fara tausayi iyyeee naga Malam Abhulkhairi ma karewa,suka yi dariya, Mami tana bangaren Baffa ya isheta da korafi ta daina kula da shi yanzu ta tare wajen surukanta ta kwashi su Haidar Yayan amaryar Baffa da ya saki da Hamra ta tafi dasu gidan Rukayya tare suka dawo.

Auta yana parking sun idar da sallolin da ake binsu,yana ganin Cele ya ganeta yace wlh banbancinki da Auty Rabi kawai wannan yar tawadar Allah da Aunty miracle take da shi ke Babu shike nan ni Banga banbanci ba Sam,Cele tace Kai Anya ban taba ganinka a Makkah ba amma takari ne Kai ko a can aka haifeka Dan agulla,Auta yace kece dai takari yarinya ni me zai kaini Makkah na zauna,Cele ta kalle shi kawai tace ba komai duk abinda aka yiwa zabuwa watan bakwai ne ya ja mata zaka ci ubanka muje ta mike tana Jan Jakarta tace ke Aunty Bilkisu bazan jawa kowa jaka ba kowacce ta ja abarta da kanta,Bilkisu tace sannu uwata,Cele ce ta shiga gaba, Auta shi Sam yanzu zuciyarsa gaba daya a wajen Salma take,yace Aunty kuyi sauri Ina da iyali,Cele ta kalle shi da sauri tace Kai yaro baka tafasa ba zaka Kone har Mata ce da Kai, Bilkisu tace munzo bikin ma karewa,Cele ta furta tab yanzu duk tsula tsiyar nan yi kake Dan nan? Auta yace sosai ma kuwa ai sai dai mu koyawa wani Kuma ba ace min yaro,Cele tace Kai ka kiyayeni so nake nazo lafiya na koma lafiya Karka sa kaina ya fara hayaki,tana gaba Auta yaja mota suka tafi.
Basu dade ba suka zo gidan,Cele taga gida iya gida ta Kalli Auta tace Kai yi tsiyarka yaro ka Isa ai kana da kare magana dole a maka auren gata,Auta yayi murmushi suka fito,tana Jan jaka da takalminta me tsini anci Abaya me kyau silver,wayarta a hannu,Sallama tayi a Palon ta shiga taga su Wise tace harda larabci ta wani kankare murya Aina Rabi? Star tace ke wannan kamar Cele aka ce baza kizo ba? Cele tace dama wasa nake Ina tsinau din? wai Rabi ce Tsinau,akace tana sama tace Masha Allah,Sannunku ku har Kun fara sunan ne tun yau? Star tace ba dole ba ,wai gasar ciki ake ne na ganku ko wacce da nata a gaba Star tace ba dole ba tunda mu duk bautar Antena muke,Cele bata gane Antena ba tace to shike nan ke me kama da Auta ba Kara ba kunya ki mana iso mana tace wa Hamra,Hamra ta mike tace ko kefa ai ba mazo gidan mutane mu shiga da ka,suka bi bayan Hamra,Star tace wannan za aje da ita,Suna ta kokarin banbance kamanninta da Rabi,Auta ya shugo yace tunda ban banbance ba ko wacce ta samawa kanta lafiya tawadar Allah ce kawai babancinsu,Star tace dama sarkin kurillah ai dole mu yarda da Kai.

Knocking Cele tayi shuru ba a bude ba Rabi tana bawa danta nono sai ta kulle kofa kar a kalleta,Nawwar yana gefe a kwance suna hira,sai da ta gama sannan tace bude ya tashi ya bude kofa Ido biyu suka yi da Cele juyawa yayi ya Kalli Rabi ya sake juyowa ya Kalli Cele, ya kalle su yafi sau biyar sannan yace shugo Cele,tace wai kowa ya sanni duk inda naje Cele Cele,Kaine Mijin Rabin kauye? Nawwar yace yes yanzu ai yar birni ce,ta shekara arba’in a birni? Yace a’a tace to bata dauki hanyar wayewa ba har yanzu yar kauyece,yaushe ma tazo birnin shekara biyu kacal, Rabi nace Ina jinki to ke da kike a birnin da me kika fini, Rabi kar muyi musu dake baza kiji ta Dadi ba,Rabi tace shugo ni karki isheni,dariya tayi tace akace kema masifaffiyar ce ashe Salamatu ce sanyi kalau,nace wallahi Haihuwa nayi amma ke hmmm ba a ja da Rabi duk tsiya na girmeki,Cele tace da mintuna,na dai rigaki to naji bazan dai ce Aunty ba wlh Rabinki kawai tsura,Bilkisu tace ke Dan Allah ki matsa mana ke baki shiga ba ke baki tsaya ba,Cele ta shige Nawwar ya musu sannu da zuwa suka gaisa,yayiwa Cele barka da zuwa ya fita,Yana fita Cele tace Rabi Yaya haihuwar? Salamu Alayki yar Uwa ta mikawa Rabi hannu suka gaisa.

Salma ce ta kawo abinci ta koma ta kawo lemuka,Rabi tace wannan matar Auta ce, Cele tayi dariya tace dai dai shi kuwa wlh amma tana da kyau Masha Allah.
Salma zama tayi ta gaishe su suka amsa suna huce gajiyar Hanya
Salma dakin mijinta ta koma ya shigo tace sannu da zuwa harda rusunawa,a kasan tile ya zauna yace yau na gaji ban San me yasa ba,kallo ta kunna musu ta zauna nesa da shi itama ta jingina bayanta da jikin gadon yanda Auta yayi suna kallon Indian film suna dariya Abu kadan sai su juyo su Kalli juna,a hankali Salma ta jawo mazaunanta ta matso gaba kadan,Auta ya juyo ya kalleta shima ya jawo ya matso suka ci gaba da kallonsu,sake matsowa tayi,ya matso Shima suka hade a tsakiya ba gaf, kafadar sa ya Mika mata ta kwantar da kanta a gefe,Star tace kinga Salma ta bi Mijinta bari naje gulma knocking Daya zanyi na bude kofar,Kai ke Ina ruwanki ne cewar Seraline,Wise tace ae sai taje ki dakko mana rahoto,a hankali Star taje knocking ta tura kofar wani uban tsalle Salma tayi ta fada saman gado ta rigada ta gansu a makale da juna,cikinta ta kifa wai bacci take,Auta shi dariya ma ta bashi wannan uban tsalle haka,Star tace oh ashe kana ciki ta jawo kofa a hankali tace sorry ta rufe ta dawo tana dariya tace Yasin na gani munafukai ne ashe jonewa suke a dakin,Wise tace ke Star kullum a fada suke tace ke yarinya tayi luf a jikin Auta ta kwanta a jikinsa kina nan,Yar Zabil tace wohoho Auta ya kusa zuwa garin Dadi.

Salma ta saman gadon ta dawo da kanta saitin Auta ta dora hannayenta a gashinsa tana wasa da shi Auta ya shiga wani yanayi me dadi ya lumshe ido,a hankali yace muga wayarki,Mika masa tayi ya shiga contact dinta yayi searching my love babu a ciki,yace Ina your love din,Salma tace naci ubansa tuni na goge na canja masa Baso ko Yaya Baso ban saka ba Baso tsuransa,Auta yaji wani dadi yace kin daina sonsa ne? Salma tace ai dai nayi aure haushi ma nake ji da aure na Ina kula Baso wlh na daina kulashi,Auta ya dago da Kansa yace Bason? tace Baso wai ni bana son zancensa Dan Allah ta mike tayi fushi ni bari nayi tafiyata ta dire daga kan gadon,jawota yayi da sauri ta fado Kansa,gyara kwanciyarta tayi a jikinsa suna kallon juna,a hankali ya gangaro da fuskarsa saitin tata,hancinsu ya hade waje daya suna shakar numfashin juna Salma ta turo bakinta cike da shagwaba ta matsu yayi kiss amma ya tsaya yanga,Salma zuruf ta shigar da bakinta cikin na Auta suka fara tsotsar bakin juna cikin salo da kauna,Salma Ido ta lumshe tare da tallafar fuskar Auta tana shafawa da hannu daya,suna faman kissing juna a hankali Salma ta janye tace mene haka,Auta yace ke zan tambaya me kika yi haka,dariya suka yi a tare Salma kamar wacce tayi tsere haka kirjinta ke harbawa,Auta kuwa idanunwansa sun kankance sun koma mitsi mitsi sun canja launi sabo da jaraba,mikewa Auta yayi ya sawa kofar key ya dawo ya dauki Salma ya dorata a saman bed ya kwanta a gefenta ya zuba mata Ido yana binta da Mayen kallo,Salma har tsoro ta fara ji,yace kina jin abinda nake ji? Nasan kina ji kema ko a wani slow ya furta yana shafa lips dinta da yatsansa yana wani karkashe idanuwa,kirjinta yabi da kallo ya wani lashi lips ya kafeta da Ido,Salma ta zaro Ido kunya ta kamata tace ni dai kunya nake ji Allah wannan kallon fa ni ban taba ganin irinsa ba a duniya,Ido daya ya kashe mata, Salma ta gyara kwanciya ta bararraje akan Wise tace kwanciyar da ake a shimfida daban shine ta bararraje tare da bankaro kirji, tab Auta yace yau Zaki bayani a ransa,Wayarsa ce tayi ringing Mami ce take Kira yace Kai na shiga uku wai ni na haihu ne yanzu haka aikena za’ayi wlh barin gidan nan zanyi komai ya taso a kirani ba dama na sake,Salma tace uhm tashi kaje,duk ba ke kika jawo aka dawo damu nan ba,da baki dinga Jan fada ba ai da yanzu muna bangarenmu mun huta,Salma ta juya baya a kwanciyarta tace Kai ma ai da laifinka baka shagwaba ni,mikewa yayi yace zan shagwabaki ne ai iya shagwaba,yace to juyo mana,dunkulewa tayi tana jin kunya, daukanta yayi ya direta a kasa suka nufi bakin kofa,a jikin kofar ya makureta ya sata hannayensa ya dafe kofar ya cafki bakinta ya shiga aika mata da Sako, Salma tuni an rufe Ido,hannayensa ya dora a saman boobs dinta ta kankame idonta gam abin ba sauki zip din rigar ta ya janye,ya janye hannayen rigar kafadunta suka bayyana yabi wuyanta da kiss ko Ina har ya gangaro kirjinta,Bra dinta ya balle yace wai ku bakwa jin wahala duk Kun takure kanku,Salma ta kasa magana Kuma taki Bude idonta ko da wasa,Boobs dinta suka bayyana Auta yace abin ba kama,a’a Yar nan da wannan kike so ki bawa Baso? Idonta a rufe ta fara dire diren kafafu da kukan shagwaba ka daina zancen nan,Auta yaga abubuwa suna kadawa yace Kara yi Dan Allah, tace wai tsalle tsallen?,kirjin ta girgiza gaba daya tayi Waka Ayyara iye sangaya ta janyo rigarta ta gyara sosai tace kaje ana kiranka,yace amma kin kware a mugunta dariya tayi tace ai ka tafi da tunaninsa,rungumeta yayi sosai tace sai ka dawo yau bazan tayaka kwana ba Ina wajen su Star,dama kwanan naki ai gwara Babu a kasa kike kwanciya ki barni a wulakance,dariya tayi tace bayan suna zan dawo bed din,Mami ce ta sake kiransa ya bude kofa yace ki min girki na,tace ya zama dole ya fita,Wise ce ta tsokane shi tace to gyara bakin duk jambaki,ya hau gogewa kuwa,suka saki shewa yaro mun gano ka,Auta yayi murmushi yace zan rama ne sai na dawo hayyacina,Salma ce ta fito harda Saka hijab ta fito Sumi Sumi,Star tace ke koma ki gyara bakinki duk kamar akuya taci dusa jambaki ko Ina,Salma kunya taji ta koma daki da gudu,suka saki shewa,Salma ta gama kallon kanta bata ga jambaki ba,wanka ta shiga tayi ta canja kayan ma duka sai gata ta fito cikin gayunta,ta haura Saman da gudu,Omaira ce suka dawo daga gyaran gashi,suna shiga suka samu su Cele sun baje suna cin abinci suna hira sunyi wanka sun canja kaya,Cele kayan Rabi ta saka,Omaira tace Sannunku da zuwa ta gaishe su, Cele kamar bata Santa ba,tace Aunty Cele amma a kasko ko an jefi shedan ya rama ne irin wannan karo wulakanci haka,Cele tace karki zaton na manta fadanmu Ina sane dake tunda kika zageni bani ba ke,wannan yarinyar wai Dani zata yi kokawa tab,Omaira dariya tayi tace to kiyi hakuri ni dai kinyi auren ma baza ki hakura ba,Dan Allah dan Ahsan kiyi hakuri,Cele baki ta washe tace ashe an fada muku sunansa? Omaira tace Umma ta fada mana,tace to shike nan kinci darajar Allah da Ahsan,tsarabarku tana wajen Umma,Rahma ce tace Aunty Cele yanzu Awara ta Kare? tace ba sai ki maidani Kaskon ba Idan ubanki ke bani jari yarinya bakya girma kullum sabo da munafunci gashi nan duk gidanmu kece yar tsugul Allah ya kiyaye ba gajartar Uwa kika yo ba sai kace kamar an kife Kofi,nace Cele ya soyayyar? masifar nan zata barki ma kiyi soyayya? Cele tace yawwa Dan Allah ku taimakeni ba uwar da na iya Dan slow motion din nan ya gagareni sai na gaji,Rabi tace tab ke yar iska ki tsaya ki iya abin arziki ana harkar arziki,Bilkisu mikewa tayi tace Kai ku tashi ni fa bacci nake ji,Nazifa,Nazira,Raheemah,Rahma suka tafi masaukinsu inda aka Basu can daban,Su Star sun tafi gida sai gobe suna zasu dawo,Rabi ta fara hadawa Cele mugunta yanda zata tarairayi mijinta tana ce mata ba zafi da dadi,Omaira da Salma sun zauna kamar Hira suke suna ta nadewa a kansu,Cele tace ke Rabi wannan fitsarar kuwa zan iya gaskiya baki da kunya Rabi haka kika lalace,dariya nayi nace a watse nake dama a hakan? daga fadar gaskiya? Yo irin wannan baro zance ko a jikinki Mijinki yana kallon bariki,to ai kince balarabe kika Auta sun fimu iya soyayya fa,Cele tace naga Alama tun a kiss na Sallama Dan masifa Rabin kauye sai da ya sukurkuta ni,Rabi nayi dariya, Cele tace Allah har yanzu tunawa nake Idan na tuna sai naji yarrrrrrrr naji wani zirrrrrr….jariri ta dauka tace Kai dan ubanka sai zare Ido kake wannan yaron bashi da kunya,nace bana son wulakanci karki zagar min Dana naci wuya kafin Yazo,Salma gefen gadon ta hau ta kwanta ta Lula tunanin Auta da abinda ya faru dazu ita kadai ta fara murmushi ta jawo pillow ta rungume Kam,bargo ta sake jawowa ta lullube Rabin jikinta tana zana Abu a jikin bargon da yatsa tana shafa bargon ta sake juyawa tana sakin murmushi,bakinta ta shafa ta sake juyowa ta Kara jawo pillow ta rungume tana murna tana wani jin Dadi tana farin ciki, Cele ta tsura mata ido baki bude,Salma tayi wani wutsil wutsil din murna ta makale jikinta a pillow,Nima na juya ina kallonta da Omaira,bugarta Cele tayi tace ke mene haka? Salma tashi tayi a kunyace ta fice.

Sai dare Auta ya dawo lokacin Salma tana bayan part din Mami tana zaune a kujera tana faman tunanin Autanta,a wajen ya sameta zai wuce ya ganta,mikewa tayi tsaye tace ka dawo? yace yes Yazo da sauri ya rungumeta tsam a kirjinsa ta kwantar da kanta,sun dauki lokaci a haka kafin ya dagata daga jikinsa rankwafowa yayi ya shiga kissing dinta kamar ba gobe Cele ta na saman bene ta fito ta corridor tana waya da Ahsan ta hango Auta da Cele abinda suke ta faman yi,Ido ta zaro tace kaga Yara sun fini kokari wlh ta tsaya ta tsura musu Ido tace shegu mayu aka ce basa komai zaku ci ubanku wallahi sai na kulle ku a daki ya c
Ya karasa kugunta, kaga yarinya ah….tace kaiiii sunyi slow motion to wai shi dole ne slow din nan ne,tunda kowa yana yi haka ne dole ne wannan shika shikan kiss ne kenan,sake leka kanta tayi sosai tace Kai mayu kar ku fadi fa,takalmi ta cire ta jefo musu,suka tsorata da gudu suka janye daga jikin juna sun zaci mutum ne ya taho sai suka ga takalmi,Kai Auta ya daga ya zaci Rabi ce yace Aunty ce fa ba ruwanta taho suka sake komawa suka ci gaba da abinda suke,Daya takalmin Cele ta cire ta wullo kwas a kan Auta tace ku tafi daki Dan uwarku ko na fito yanzu,zagin kadai da yaji yasan Cele ce,Auta dariya yayi ya dauki Salma cak,a baya ya goyata Salma ta dagowa Cele hannu,Cele tace kin jawa kanki tunda kika min rashin kunya wlh sai na kulle ku a daki ya kusa kashe ki Ina nan bayan suna kadan Zaki gane kurenki sai an Miki tunda Rabi tace bakuyi komai ba wato sai iskancin banza ina Sam baza a dinga asarar kiss haka ba.

Suna barin wajen Salma tace saukeni kar wasu su ganmu,ya ajiyeta a kasa ta gudo dakin Rabi a nan ta kwana Auta bai kwana Shima a part din ba baki sunyi yawa ya tafi part din da aka basu da farko can ya kwana shi da Nawwar,da dare Nawwar ya Kira ni a waya yace wanne suna kike so? Nace ko wanne ka sa duk Wanda ya maka,Cele tace karki sake a Saka sunan Abba hali yana bin mutum wlh yaje ya gado Abba ba ruwanmu ,Nace na rasa suna da zan zaba ma ni nace sa masa sunan Auta,ya tambaya Nawaf din? Nace ae mana yace ni Kuma da ba sunan nayi masa khuduba ba,Abdullah nasa amma tunda kina so a sa,nace ai Ina son sunan Auta,yace Banda nawa wato sai na Auta,dariya nayi nace to sa Abdullah din,yace ai ko baki yarda ba babu Wani sunan Auta da zan Saka ni yaje yayi Halin Auta yace ayi masa aure,dariya nayi nace to Saka Wanda kake so,yace better, Salma da sassafe ta dora masa kayan Kari tana sane da mijinta,sai da ta gama soye soyenta Mami ta shugo tace Ina Yan aiki Basu dorawa baki komai ba? Salma tace suna Daya kitchen din nace suje ni nan shi kadai nake wa nasa,Mami tace sabo da shi kadai ne mutum kenan Allah ya kyauta tayi murmushi tana jin Dadi ana kula da danta ta tafi,Salma ta gama girkinta tsaf tayi wanka ta cakare ta Saka sabuwar shadda Fil ta lefe ta tafi wajen Wise tace yi min dauri me kallon bangon gabas,Wise tace ni ban iya irinsa ba tana kwalliya a jikin mudubi itama,tace to me kallon yamma maso kudu fa,Wise tace sabo da Auta? tace to da sabo da wa zanyi shi zanwa ya kalla yaji Dadi,yi min me sanyaya zuciyar masoyi,ayi Miki dai dauri me kyau harda wani daurin soyayya,zo ki zauna,zama tayi Wise ta tsara mata dauri tace Yaya kika gani tace yayi wlh nayi kyau,Aunty zan kuwa birge shi? Wise tace sosai ma ai yau Auta sai ya zauce shafa wannan turaren kiji ta shafa mata a jiki da wuyanta har wajen kunnuwa tace jeki kar ta huce,ta tafi da sauri ta dauki kayan abincinta ta nufi can.

Tana zuwa ba ko kwankwasawa ta tura kofar ta samu Auta da Nawwar a Palo sun sha uban wankan shadda,ta Auta fara ta Nawwar ruwan Kwai kamar Kuma milk,kamshi suke kawai,Salma bata fasa ba ta shiga ta durkusa Yaya Ina kwana ya amsa da fara’a,Auta ta kalla suka hada Ido signa ta masa da Ido ta daga masa babban Dan yatsa a boye,Shima ya kashe mata Ido daya yace ta tafi kar a kalleta,Nawwar yana Kallonsu,bedroom ta shige maimakon ta fita tace kazo in fada ma sakon Mami,Auta yace Dan dai Mami ce kawai amma da ba abinda zai tasheni ya zanyi gani nan ya mike ya bita suka banko kofa,Nawwar baki bude yace ni zasu yiwa wayo lallai yarinyar nan da bariki take a haka dukwi dukwi kamar munafuka tsaki ya ja tare da jawo abincin ya zuba ya hada tea ya fara sha abinsa.

Auta yana shiga yace kin birgeni suka rungume juna,kinyi kyau ya furta tace ai ka fini yin kyau ma,ya sunan yaron yace Abdullah,Masha Allah tace, saura namu ko ya furta yana kallonta tace hmm zan tafi kaje ka karya kar Yaya yace wani abu muke ta bude kofa ta fito da sauri tana cewa karfa ka manta Kai da Mami ba ruwana ta fice,Nawwar ya Kalli Auta Karka raina min hankali,Dariya Auta yayi yace Mami ce,dama ance yaran nan rawar kafa gare su,Auta yace Soyayya muka yi to shike nan ai da aurenmu,Ni nace kar kuyi ne cewar Nawwar.

Miracle naci wanka cikin leshi me tsadar gaske kamar Amarya haka na fito sabo da Nawwar ni da Jaririn ya kashe mana kudi wajen kaya,su Star dukkansu sun ci gayu suna dakina wasu a kasa wasu a saman bed, Bilkisu suka ce duk Yara ne a dakin sai iskanci fal ciki suka zauna a Palo da wasu manyan matan Iyamami ma sai yau ta shugo taga jariri ta Koma Palo,Sabreen ta shigo itama an sha gayu ta zauna tana wani basarwa yaron ma Dan lekawa tayi tace ubansa yayi dai kama anyi dangin Miji masu kyau,Rabi tace mu a gaya mana kyau,ke a gidan naku ma ai baki gaji dangin Papa ba can uwarki kika yo,Sabreen tace ai kin san Uwata kyakyawa ce,a hakan fuska kamar takashi ta Kone, Cele anci dauri an sha kyau cikin material me kyau na larabawa,ta Kalli Sabreen tace ke Malama Zaki tashi daga dakin nan wlh muna farin ciki baza ki jawo mana bacin rai ba kizo kina wani jefar da magana ke kyawun naki uban me ya Kara Miki ji nake tun daga Nawwar ko zance ba a Kara zuwa ba mun San komai muna da labarinsa,Star tace chass ko me Keke ba Wanda ya zo mu dai ayi mana shuru suna muke ko mu tashi tsohon tsumi yawwa,Sabreen ta ja wani tsaki duk kishin Nawwar ne ke damunta tace sai naga me fitar Dani daga gidanmu,Cele ta mike tayi Mika tace wayyo Allah ta duka tace sama da ikon Allah cak ta dauki Sabreen ta yo waje da ita ta watsota Palo,Iyamami tace me zan gani haka yarinya daga zuwanki ita da gidan ubanta ke kina da gado ne a gidan nan,Cele tace da laraabci Ilalliqa tsohuwa kar ki jawowa kanki wlh kiyi shuru kishi jikarki take an saketa Kuma sai me? gida yafi karfinta Mijin ma haka,ke Iya kike nan mene baki sa yaranki sunyi ba muna da tarihin ki kishiyarki ma bakin cikinki ne ya kasheta mun San komai,bakin cikin ki shine ya kashe Mijinki,Dan kishiyarki ma haka kika taba jefa shi a tukunyar dambu ko ba ayi haka aka yi ba,kinji kunya wallah sai mun sakata mun Wala a gidan nan Yar uwarmu sai tayi abinda take so Miji nata kina ganin dai ta haifo danta to Antena tayi aiki ai an dinga haifo Miki irinmu kenan jikanki kullum yana cikin jininmu yana antaya Antena Dan bakin ciki sai dai ya mutu,nifa na gama tsanarku ke da Sabreen kuyi hankali Dani badan Baffa ba da Nawwar ba da yau sai nayi tambarin tsinannu da Ku ba ruwana da tsufanki Kun shugo kuna ganin jariri kuna jefar mana da magana wata kutmar….muka muku,daga zuwa cin arziki Ina jinki Iyamami kika ce anzo an cika muku gida ana cinye muku abinci munyi muku kama da mayunta? Kalli jikinmu tsab ba yunwa kalleni Kalli Yan uwana a koshe muke bulbul damu ,wallahi ko da wasa kuka sake fada mana magana baza ku ji Dadi ba,Iyamami baki bude take kallon Cele, Cele tace bani da sauki kin ganni bani da Dadi bana gudun abun kunya a titi ma zan iya fada dake kowa ya min sai na masa,kin shigo kin ci mana mutunci kin turo jikarki zata mana rashin kunya wallahi Dan suna akeyi amma da yau sai ta San ta mana magana Kuma ko ba komai gidanku muka zo shi yasa,Allah yasa bayan mun tafi Rabi ta fada mana Kun zageta zaku ga bala’i, ta juya ta tafi tace haba sai kace ku kuka Fi kowa kudi.

Dawowa tayi ba Wanda yasan me tayi Rabi tace Cele tsiya kika yi dai amma tace a gidan sunan zanyi fada abin arziki ya kawo mu warning na musu kawai,wai a haka Cele ba fada tayi ba,Yan Palon ba Wanda ya bawa su Iyamami gaskiya akace gaskiya baku kyauta ba ya za ayi su taso suzo Kuma ku dinga jefar musu da magana harda abinci ne ya kawo su,Iyamami da masifa tace da a gidan mayunwatan suke ba,Sabreen sai yanzu ta mike a hankali tace Muje Iyamami wannan bata da mutunci sai ta karya mutum,suka tashi suka fice,Yan Palon mutan unguwa suka dinga Zagin su Iyamami.

Star tana waya tace Dj Yazo,Salma harda shewa yeeee yau akwai ratatin duwawu,suka bita da kallo tace ah dole wani bangare na industry ya motsa a’a Kun iya harka,Cele ta kalleta ta shirya mata mugunta tace zaki ga Industry bari Yan suna su watse,Star tayiwa rada tace maganin sha’awa Babu ne me karfi Wanda mace zata Kai kanta? Star tace ke akwai kinga tsaya yanzu mandula zata zo bari a mata waya ta taho da shi amma da Yar tsada dubu goma ne,Cele tace a kawo tace a ranta yau wannan yarinyar zata Daina iskanci a gidan nan.
Aka bugawa mandula waya tazo da magani tace an gama,masu Dj suka zo kowa aka fita tsakar gida,kafin kowa ya shiga Salma ita ta bude fili,Auta yana shigowa ya ganta ita kadai a ciki sai rawa take tana yiwa kanta liki,Auta yace to masu Dj take yiwa ko su Cele da suke kallonta,Cele bata rawa ita amma yau tace zata yi ta shiga bayan Salma ta dangale kafa wani dungus dungus kamar gurguwa wai rawa take,Rabi tazo tace Dalla matsa ke duk abin arziki baki iya ba sai masifa,Rabi ta daki duwawun Cele tace nan fa ake kadawa, wannan Zaki bari Ahsan yaji dadin ma kuwa gyara ni ki gani,Salma ba ji ba gani rawa take tsakaninta da Allah harda bin wakar,Auta sama ya hau wancen part din da suka kwana yana ta kallon Salma ita kadai Yana daga nesa yana furta a’a’a’a yana bin kidan, su Wise ne suka shiga tun a sannan Cele tace ba karya yanzu nasan anyi bariki a wajen nan ta ja gefe,Cele tace karku cire mazaunan ke me jego sai kin sake yagewa ko,Auta ne ya Kira Nawwar yace Yaya zo kaga abinda suke yi,Nawwar ya leko ya dafe Kai yace uhm ga Rabi can,Khaleel ya taho Shima Auta ya rufe kofar corridor yace matan wasu zaka kalla Babu matarka a nan,Khaleel yace bana son rashin mutunci Sufia ai ta zo akan kwailarka ni me zan gani,Nawwar yace Sufia bata rawa ka hakura kayi zamanka sai kace dole,Sauka yayi da sauri yasa aka kashe kidan,Salma tace rasss,yace mazan sai dai su fita mace tayi Dj,Cele tace gani DJ koya min,aka koyawa Cele ta hau karagar Dj su Kuma suka fita suka Basu waje tunda za a Kara musu kudi,Salma tace bani da fargabar kowa ku matsa yanzu za a fara,Omaira ma ta taho Cele tace kar naga yarinya a nan kidan manyan ne zanci ubanki Idan kika shiga,Omaira ta harari Cele, ta juya baya ta tsaya,Cele ta kunna kida Salma harda dukawa,Wise dariya suke kamar ta sha kwaya yanda take chashewa kamar uwarta ce ta haihu.

Mami ce ta leko taga abinda suke yi ta juya ta tafi Salma ce kawai take bata mamaki yarinya a haka kamar doluwa, Salma zuwa tayi ta radawa Cele wai ta sa speaker ta Kira Auta,Cele tayi dariya ta kashe kidan ta dinga cewa ina Auta ya fito ana nemansa a wannan fili,Autaaaaaaaa……kana Ina…..Autaaaaaaaa Angon Salma bada kanka a sare,Autan a wajen Mami Auta a wajen Salma,Nawwar yace sun rainaka wlh,Auta yace Kai zuwa zanyi ga Santana can Yazo da Jamcy fa Kalli tafiyar Santana Dan Allah an rasa wace macen shi da matar, Santana Yazo yace ah kuce harka ake mu Kam yanzu mun tuba amma da a baya ne ai mu Kam da mun kada idon garin wannan sai ku yanzu ke Jamcy shiga kiyi a Madidina wallahi,Jamcy tace da cikin nawa,Yace gasu nan duk da cikin amma yi suke basa jin jikinsu shiga kiyi a madadina ko Kuma wallahi na shiga Kuma kin san tsab zan kada kugu Dan ba gagarata zaiyi ba,Jamcy tace zan shiga yace ya Fi Miki sai na dawo daukanki sunan danmu guda,kiyi rawar nan da kyau tace to ya shiga mota ya tafi.

Auta ne Yazo waje Salma ta kwace speaker tace takawarka lafiya,a lafiya angona,ba gaba da gaba ba ko ta baya sai an shirya,Auta a gida Auta a waje Auta a waje ni Salma me abin mamaki, Dj Cele da kowa ya dauka yau ake bikina da Ango na Auta sa mana kidan Amarya da Ango,Cele dariya take tana duba wakokin,muma dariya kawai muke muna ganin ikon Allah Auta Kuma ya shiga filin daga shi sai ita wai kida suke Jira,Salma tace Miming zamuyi mu sa mana ta Hausa ko wacce miming zamuyi fa, aka sa musu wakar mudubin dubawa Salma komai ta iya kamar mayya duk abinda ake yi sai data yi,mu kanmu bamu San sanda muke tafa mata ba,Nawwar yana kallo yace ana kuruciya a can wajen,Khaleel ya leko yace Auta ai dama nasan wlh suna jenewa shike nan anga rashin kunya,ai Mami ta samawa kanta lafiya su koma gidansu,Nawwar yace an gama komai ma fa Ina ga kayan kitchen ne kawai ba a kawo ba,amma nan da sati zan Kore su ko baza ta Kore su ba zance su koma,Yafi dai Kam.

Salma sai da suka gama Miming ta karbi Speaker tace da karfi I love you Megidana sai da kowa na gidan yaji har Wanda Suke dakuna,Auta bakinsa ya manna a speaker Shima yana manne a jikin Salma yace I love you more,muka yi tafi,Cele ta jinjina Kai tace Zaki ga love sai kunci ubanku marasa kunya,Auta dai ya fice sai Murna ya shiga mota fiiiiii ya tsaya a can gefen titi yayi parking ya dinga zuba murna a titi,ya sake fisgar mota ya Kara gaba sai da yaje can wani fili fetal ya dinga zaga wajen da mota cikin nishadi,ya dinga Kiran abokansa yana fada musu,ya dauki yaren su Star yace Oven is coming Afif,Afif kamar shine zaiyi ya dinga murna yace aji Dadi lafiya Nima aure zanyi wlh,Auta yace sai Kun taho lokacin Ina da da ko ya.

Omaira kuwa soyayya ta tafi da ita gaba daya tace wallahi Nima sai an min aure na rantse da Allah Kalli Salma sa’ata sabo da tana da Aure ita tana cikin manyan mu an ware mu wallahi Allah sai an min aure ta fashe da kuka ta tsaya a gefe tana goge Kwalla.
Gate aka Bude wata hadaddiyar mota ta shigo me mugun kyan gaske,wani hadadden matashi ya fito a ciki wankan tarwada ya sha shadda Yar gaske sea blue Dunkin zamani dai dai shi,takalminsa abin kallo ne kowa ya kalle shi yasan hutu ya samu yayi kyau da yawa,Salma ce ta kalle shi sosai da kyar ta gane ashe Baso ne,mamaki da al’ajabi ya kamata.

Yana tafiya da takama dama Baso akwai Izza ga wani uban basarwa,Salma buya tayi a bayan Cele kamar bata Ganshi ba,tace boye ni dan Allah kar ya jawo Auta ya tsane ni wallahi ni yanzu Autana nake so,Baso kuwa ko nemanta baiyi ba ya wuce abinsa ciki,Auta yaga surukinsa yasan zai zo dama sunyi waya,ya fito suka shiga ciki tare Auta Baso yayiwa rada yace ai mun dinke yau,yace na ganta tana buya a bayan wata kar na ganta wai,Baso yace naga wata a gidan nan tayi min Auta kasan na nutsu yanzu ya ake ciki ne ko zaka min hanya Karka mini ae yane ka gane ko,Auta yace Yaya Baso wace? yace bana son Bason nan yanzu Omar yafi daga yau kowa ya Daina ce min Baso Idan ba haka sai na tattaka mutum,Auta yayi dariya yace to Yaya Omar,kasan fa kawai hakura nayi na baka Salma Ina sonta wlh ban zaci zan shirya ba a duniya amma sanadin mutumin nan na dace,da kasan da na baka Salma fa sai da nayi Jinya wlh,ba komai bari tazo na bata labarin komai Karka damu Auta ai na Riga na baka ita har abada na hakura da Salma.
Auta sai da kishi ya kamashi yace wace wacce ka gani? Yace wata ce zan nuna ma ita tana nan wata nutsatsiya ba ruwanta ta rakube a gefe kawai kallo take.

Cele ce ta karbi maganinta Wanda zata bawa su Salma,tace iceko har Namiji yana sha? tace ae mana tace Auta da ita zan zubawa a lemo tunda naga na ruwa ne,tace kadan ake sawa ya Isa,Cele tace karyar soyayya zata kare yau sai Auta ya gama da Yar nan bazan ji tausayi ba ko daya,ga Ahsan ya mata waya ya taho Nigeria,tace sai dai ya zo kudu gidan su Rabi ya sameta a nan ita sati biyu zata yi,sai ta Saba da Yar uwarta.

 

 

Masu sharhi kunfi kowa birgeni na gode

 

AsmaBaffa[8/21, 12:13 AM] +234 806 700 7263: YAR AIKIN KARUWAI 2
MATAFIYA

BOOK 2

76-80

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN

PAGE NAKU NE
NICE GIRL
HAJJORA 4ALL
MRS ALEEYU
MAMAN WALIDA

Back to top button