Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 77-78

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

6️⃣7️⃣⏏️6️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace”Zaki Bude ki Zo in maidaki ko sai ranki ya b’ace

Kin budewa tayi ta zauna a gadon anty amarya ta hade Kai da guiwa tana kuka tana Kuma jaddawa kanta ko kasheta za ayi bazata zauna dashi ba

Ganin dai ba budewa zatayi ba Abba ya koma falo ya zauna Yana kada kafa

Kiran Abbu yayi ya zaiyana me komai Abbu yace”ba a kyauta Mata ba gaskiya komin Yaya da ya Zo Mata da gaskiya yanzu tun ba ayi nisa ba ya Gina soyayyarshi akan karya wallahi banji dadin Haka ba

Abba na Jin Haka ya yanke wayar ya mike ya fita ya Kuma dawowa danji yake kamar yayi hauka wallahi ko motsin gadon ne aliyu sai ta zauna dashi kawai Dan bakin ciki irin nata ya gan samu ya gan rashi dan ubanta sai ta zauna dashi

Anty amarya ko da umma an samu nayi sai Fadi ake ana karawa

An samu nayi,sallama da akayi ne yasa Abba fita da sauri sai ya gan wani Dan saurayi

Dukawa hydar yayi yace”Ina yini Abba”

Abba yace”lafiya Lau saidai ban waye fuska ba”

Yace”hakane Abba Daman gobe Nike Shirin zuwa gaisheka sai Kuma wanan abin ya faru

Abba yace”toh daga Ina d’an saurayi”

Yace”Dan Allah Fatima ta dawo ni mijinta ne

Abba yayi me wani kallo ya gan dai yaro ne babu wata kwaskwarima

Yace”wata fatiman?”

Yace”malam Fatima Abba nasan ban kyaunta ba Amma da na Zo Mata da gaskiya bazata tab’a amincewa ba Ni Kuma Ina mugun kaunarta

Abba yace”ah lallai Dole ta haukace toh wanan in kin here sai a dau Kai autar gidansu ne ai toh Ni duk wanan ba damuwata bane baka dai sake ta hako?”

Yace”ah’ah abbah Ina sonta Taya Zan saketa,nidai Dan girman Allah Abba ka Shiga lamarin in har Fatima ta gujeni za a samu matsala zuciyata zata iya bugawa

Abba yace bama zata buga ba yallabai Kaine dai wanan sojan ko,,?”

Yace”eh”

Abba yace”bismilla shigo ”

Suna shiga ciki dai’dai Fatima na fitowa Ido biyu sukayi da aliyu ta

 

Please kuyi hakuri da wanan naje anguwane nayi dare plesse ayi hakuri

 

Maman nur

Check Also
Close
Back to top button