Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 35

Sponsored Links

By Khaleesat Haiydar 35…… Mami tayi masa wani irin kallo tace “sae ka fadamin dalilin da baxan kai ta gidan naku ba” dauke kansa yyi ya koma gefen gadonta ya xauna ya dafe kan, Mami tayi tsaki ta ci gaba da abinda take, Ikram ta karasa kusa da shi ta xauna tana kallonsa kmr xata yi kuka tace “yayana ae baka da lfya ne ko” dagowa yyi yana kallonta, tace “kace Mami tayi mka Allura tana da shi dayawa” Mami tace “ina assignment din da nace kije kiyi ikram?” Ikram ta mike da sauri tace “Mami shi nake yi” juyawa tayi da gudu ta bar dakin ta koma falo, Aliyu ya juya yana kallon Mami a sanyaye yace “da baki kai ta ba Mami” Mami ta watsa masa harara tace “to ubana, gashi can kaje ka karasa aikin da nake a computer idan ka ga dama amma” tana fadin hka ta shiga saka kayan Ikram da Jummai ta goge cikin drawer, bai ce komai ba sae bin ta da yake yi da kallo, Ikram na sauka kasa ta koma kusa da TV ta xauna ta ci gaba da kallonta rike da assignment din da ta dauko bayan kujera, Khaleel ne ya shigo gidan ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta, bata ma san ya shigo ba ya kulle kofar ya shigo cikin falon ya karasa kusa da ita ya duka ya ja kunnenta ya rankwasheta yace “wa ya kunna maki TV?” mikewa tayi da sauri kuma a tsorace tana xare ido tace “lah ya Khaleel ashe ka dawo, ni ban san ka dawo ba” ya galla mata harara yace “nace wa ya kunna maki kallo” ta turo baki tace “nima hka na ganshi” ya kashe Tvn, snn ya fixge book din hannunta ya bude yana kallon assignment din da aka bata, H.C.F ne da L.C.M, ya kama hannunta ya ja ta xuwa dinnin yace “xauna nn” ba musu ta xauna tana xumbure xumbure, ya ajiye mata book din da pen yace “kafin in sauko kasa ki tabbatar kin gama idan ba hka ba sae na cire maki wnn katon idon naki” bata fuska tayi xata yi kuka ya xaro mata ido yace “au kuka xaka min, to yi in ga” ya ajiye briefcase din hannunsa yana kallonta yana jira tayi kukan, jawo buk din tayi ta shiga yin assignment din yyi kwafa ya dauki briefcase da suit dinsa ya nufi sama, ta bisa da harara tana murguda masa baki. Hmm kuyi srry fa oo
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraa

Back to top button