Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 31-32

Sponsored Links
  1. Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
    2378022567
    Aisha Mohammed
    Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

3️⃣1️⃣⏏️3️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Babu Wanda ya gan Abbu farin cikin wanan auren shima Abba Baki yaki rufuwa ko ba komai yanzu suna da alaka da alhaji me kasuwa dukda yasan dai kila ba d’ansa bane Amma da alamu suna da alaka Dan shi dai d’ansa d’aya sani yato ne

Sake gaisawa Suka sakeyi ana Taya juna murna

Abba ya tattara sadakin ya mikawa Abbu yace”gashi a ajiye Mata”

Abbu yace”ai ba a Haka Kai Mata abinta za ayi kila ko tana da abinda zatayi da kudinta ai hakkinta sisi be dace a tab’a ba

Abba yace”toh an gode Allah ya Kara girma

Uncle yakoub yace”mu zamu tafi inshallah zamu dawo ayi maganar tariya Kuma za a kawo duk wani abinda ya dace ”

Abba yace”ba komai kuyi komai a Sannu ai baza a gudu ba tunda anyi me wuyar

Godiya sosai sukayi sanan aka rakasu har inda Suka paka motorcinsu

Murna gun Abba ba a cewa komai Dan bàyan su alhaji yakoub sun wuce har wani karamin family meeting aka had’a abbu ma na ciki

Baffa yace”ikon Allah wani jinkirin Ashe alherine shiyasa babu kyau mutum ya fidda Rai ga rahamar ubangiji Dan zai iya maida fari ya Zama baki,Baki ya Zama fari babu inda baya lamarinsa an Sha fama yau lokaci guda Wai Fatima ta Zama matar aure lokacin da ita kanta batayi zato ba waye zaiyi wanan in ba Allah ba Bata San ma tana da aure fah,ya Salam

Abba ya fashe da kuka farin ciki Dan harga Allah Yana son yarsa kawai wani lokacine besan meyasa yake Jin tsanarta ba,Amma har cikin ransa Yana kaunar yar’sa cikin kuka yace”Allah Allah ya jikanki marysm,Allah yasa kin huta Ashe bazaki gan auren yarki ba Allah ya Miki rahama”

Abbu ma saids yayi kuka Dan mutuwar yar’sa na cikin abinda bazai tab’a mantawa sai Amin yake cewa

Jikin kowa yayi sanyi bàyan wani lokaci abbu yace”Ni Zan koma ka turo min ita,x

Abba yace”toh Abbu zata Zo inshallah ”

Hakan Nan duk aka watse Abba ya shige motarsa da Fatima ta bashi Dan an gyarata ya tafi gida Yana Jin wani Dadi

_________

Miss fatima…

Bata dade ba a school ta dawo gida cike da gajiya tayi wanka tayi sallah Dan ta samu tsarki tayi sallah ta d’au take away data dawo shi ta bude jellouf ce da beef ta Fara ci cikin natsuwa Bata wani ci dayawa ba ta ajiye

Wayarta ne yayi ringing ta jawo ta duba who else?shi din ne dan Bata da wani me Mata WhatsApp calls

D’agawa tayi da sauri ta Kara a kunni tace”hello wiffy”cikin farin ciki yayi maganarc

Tace”wiffy?why calling me that when we are yet to get married ”

Yace”you mean good news din be Iso gunki ba ”

Tace”wani goodness daga zuwa tambayar aure sai in zama matarka

Ya sauke ajiyar zuciya yayi wani irin dariya me fito da zallahr farin ciki da yake ciki

Tace”yau kana cikin farin cikin me Muka samu?”

Yace”ai ni yau na samu babban rabo abinda Nike mafalki samu ne na samu dear Ina me sanar dake yau dai na zama magidanci ”

Cikin tashi hankali tace” ban Gane ba”

Yace”baby hausar ce baki ji Ina nufin yau aka d’aura min aure
Ta dafa kirji cikin tashin hankali tace”Daman aliyu yaudara ta kakeyi yanzu cin mutunci ya Kai kayi aure a randa kayi min alkawari zaka tura gidanmu babu komai nagode “ta katse wayar ta fashe da kuka

Shiko ganin ta katse wayar kwanciya yayi Yana kallon ceiling Yana murmushi this is the best thing that ever happend to him,be tab’a tunanin samunta cikin sauki Haka ba sai gashi daga zuwa niman aure an d’aura auren shi kad’an yasan irin murna da yake ciki yau rayuwar tayi favouring dinsa he can’t wait to have her in his arms har kiyasta ranan take

Be damu da sake kiranta ba ya

Maman Nur

Back to top button