Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 29

Sponsored Links

*28*

 

Hawa gadon yayi ya zaro mata bedsheet din da sukayiwa kaca² ya miqa mata yana murmushi tare da satar kallon Mamy da takebinsu da kallo yace “yau zanyi kyauta me girma gareki Jakadiyya yana mgnr yana sunkuyawa yana dauke bra da pant din Samha da boxes dinsa yanda ya riqesu a hanunsa yana kallonsu yana murmushi yace “I Love you My Aysha” juyawa Mamy tayi da sauri donta lura kasheta Abdul yakeson yi tana fita sukayi clear da Dr Hasina amaryar Dad ta nufo part din da sauri har tana tuntube batama kula da Mamy ba saboda Kiran da Samha tayi mata take fada mata ta farke”

 

Da sauri ta shiga harabar gdan daidai lkcn da taga Jakadiyya ta fito ta riqota tace “don Allah bangaren Mainah Abdu nake nema” kallonta Jakadiyya tayi tace “lfy malama?” Cikin zaquwa tace “nice likitan Gimbiya Aysha nazo dubata ne” bata sake mgn ba Jakadiyya ta fito da wayarta ta kira Mainah Abdu bugu daya ya daga tace “Allah ya taimakeka wata matace takeson shigowa wai ita likitan Gimbiya ce” ajiyar numfashi yayi yace “ki barta ta shigo” komawa parlourn yayi ya tsaya Dr Hasina ta shigo yayi mata jagora har dakin da Samha take kwance yace “yar nan taki ta cika raki dayawa dubata sosai Allah yasa bata qara farkewa ba don na lura gautsine da ita ba wuya ta yage” ajiyar zuciya Dr Hasina tayi ta matsa gurin Samha tace “sannu Aysha” kallonta kawai tayi ta sake fashewa da kuka ficewa yayi saboda kukan ya fara bata masa rai daqyar Dr Hasina ta lallaba Samha ta bude qafarta ta dubata tayi ajiyar zuciya tace “baki qaruba amma kin gogu wannan yaron ya cika rawar kai”

Fita tayi tace “bari naje kitchen dinku nagani ko zaa samu wani abu da zakici kisha magani ki samu isasshen bacci” fita tayi ta nufi kitchen tayi saa kuwa ta samu nono kindirmo me sanyi don har ya fara qanqara ta dauka ta kunna gas din tasa a wani dan qaramin tukunya tayi hitting nashi sannan ta dauki sugar yanka biyu tasa mata ta juye a cup ta fito ta koma ta dagota ta rinqa bata tanasha tana hawaye tana share mata tace “kiyi hqr da haka zaki saba akwai wahala dama kafin ka saba amma dakin saba shikenan” bayan tasha dafaffen nonon ta bata wasu magunguna tasha daidai lkcn daya shigo dakin cikin shirinsa na sarakin gaske ya matsa kusa da ita ya sanya hanunsa ya dagota yace “ficewa zamuyi daga gdannan idan ba haka ba to yau bamu isa mu huta ba kina buqatar hutu sosai” miqewa Dr Hasina tayi tace “hakan yana dakyau amma a taimaka a barta ta huta din ga magungunan tanan Aysha batason magani saika takura Mata”

 

Tana gama mgnr ta fice daga dakin ya kulle dakin ya dawo yace “yanzu ya zamuyi ne nifa wlh bazan iya zaman gdannan ba” kawar da kanta tayi ya haura gadon ya dora kansa a qirjinta yana kallonta yace “idan nace inason haqqina sai ayimin kuka nikuma qani kamar ayu akanki” kawar dakai tayi ya lura idan ba abin mgnr yayi ba bazata kulashi ba saboda haka ya fara tura hanunsa cikin rigarta tayi saurin riqeshi ya zuba mata qananun lumsassun idanunsa tayi saurin kawar da nata murmushi yayi yaci gaba da tura hanunsa harya kamo qasan nononta ya matsashi sosai a qoqarinsa na ganin ya hadeshi a hanunsa tayi yar siririyar qara ya sauke ajiyar zuciya tare da fito dashi yasa bakinsa ya cafka da sauri ta riqe kansa tayi raurau da ido zatayi kuka ya qara damqar dukiyar qirjin nata yaci gaba da wasansa dasu yana luguiguicesu yanasha ya kama wannan ya saki ya kama wannan ya samu yanda yakeso bakin Samha ya mutu ga babu qafa balle ta gudu sunfi awa biyu a wannan yanayin kafin ya fara qoqarin cire mata kayanta ta sake fashewa da kuka tace “Allah bazan iyaba Abdullah ciwo gurin don girman Allah kayi hqr” yanajinta ya shareta ya cire mata rigar ya bude gurin yana kallo yasa yatsansa ya dangwalo gurin yayi ajiyar zuciya ya saita penis dinsa ya fara zungura mata tana kuka tana komai shikuma yana nishi yana ihun dadi har ya samu ya shiga ya fara caccakawa yana shidewa saida yayi mata cin karuwa sannan ya qyaleta ya hada mata hawaye yawu da majina a fuskarta yana zare mood dinsa yaji taja wata ajiyar zuciya ya dubeta da sauri yaga yanda idonta ya kakkafe yayi saurin jijjigata yace.

 

 

“Ya salam badai suma kikayi ba” bathroom ya shiga ya hada mata ruwa yayi mata wanka ya gasata amma bata farfado ba ba qaramin tashi hankalinsa yayi ba gabansa na faduwa ya fito da ita zai kwantar da ita yaga yanda shima wannan bedsheet din ya baci da jini da sparm gefe ya kwantar da ita ya rinqa danna mata qirjinta ganin taqi farfadowa ne yasashi daukar wayarsa cikin tashin hankali ya kira wayar Fulani Amina tana dagawa yace “Fulani My Aysha ta mutu na kasheta wlh…” Katseshi tayi da cewa “me…me kayi mata Mainah Abdu?” Cikin rawar murya yace “wai…wai daga nayi wasa da ita shikenan fah…” Miqewa tayi da wayar a kunnenta ta nufo bangaren nasu tace “zakaci ubanka Idan nazo naga akasin haka dama ance tun safe ka rufeta a daki kaqi budewa….”

 

Abinda da Fulani Amina ta gani ya tashi hankalinta tace “kai kam kwai maqetacin yaro kasan yarinyar nan kasan barnar da kayi mata kaida kanka ka fadamin saida akayi mata dinki amma kake gwada mata hauka diba kaga wannan zanin gadon ma yanda ka mayar dashi Abdu to wlh bazai yuwu ka kashe yarnan ba bangarena zata koma idan ta warke na dawo maka da ita” shidai baiyi mgn ba daquwa ta watsa masa tace “ka kira Dr Mujahid yazo ya dubata” sai yanzu ya motsa ya dauki wayar Samha yace “aa Fulani ko bananan kada a kiramin wani qato ya dubamin matata ga Amaryar Dad nan itace ta karbeta lkcn da abin ya faru bari na kirata tazo ta dubata” kiran wayar Dr Hasina tayi yace “Dr kizo akwai matsala”

 

Bata bata lkc ba ta iso tana zuwa ta fara dubata tace “oh my gud garin yaya dazunnan na fada maka tana buqatar hutu yanzu gashi ka qara jimata ciwo haba don Allah meyasa maza da yawanku bakwa iya control din kanku a wannan harkar idan mace ba sabawa tayi ba wahala takeci yanzu gashi abinda rashin hqrnka ya jawo” tana dubata tana mita duk zafin ran Abdu wannan karon qus yayi don yasan yayi aika² yanaji Dr Hasina tana cewa tafiya zatayi da Samha bangarenta ta kula da ita bazata barta ya kasheta ba shidai bai iya cewa komai ba saida yaji ta daga waya zata Kira Dad yayi saurin riqewa yace “don girman Allah ki rufamin asiri wlh idan Mai martaba yaji saiya kusa tsireni bakiga irin gargadin da yayimin akanta jiya ba na roqeki babarmu wlh ko anan kika barta bazan qara yimata komai ba keni na yarda ma ke ki dawo nan ni zanbar gdan Idan ta warke na dawo”

 

Daqyar ya shawo kan Hajiya Hasina da Fulani sukabar masa ita bayan tayi treatment dinta ta dawo normal ta samu bacci, ranar duk hidimar bikin al’adar da akeyi baayi da Samha da Abdu ba saboda doka Dr Hasina tasa masa na cewa ya zauna yayi gadinta ko guda karya tabata hakanan ya zauna yana kallonta tanata baccinta sai hudu na yamma ta farka lkcn ya fita sai Dr Hasina da fulani Amina a gurinta suka taimaka mata ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka da taimakon Dr Hasina ta fito dakanta ta shiryata sannan ta zubo mata abinci ta rinqa bata faten dankalin turawa da shaye sai gasasshen naman yan shila tanaci kamar magani sunata zuba mata sannu tanacin abincin Dad da Mai martaba suka shigo dubata itadai bata iya dagakai ta hada ido dasu ba saboda kunya tasan yanzu duk sunsan aika²r da Mainah Abdu yayi mata.

 

Basu dadeba suka fita Mamy da fulani Hadiza suka shigo wani mugun kallo sukebin kowa dashi har suka isa kusa da inda Samha take kwance kanta a saman cinyar Dr Hasina zama Mamy tayi tace “ina gdan nan bazaa iya fadamin matsalarki ba Aisha saboda kin zubarmin da qima da mutuncina a idon duniya kin yarda kin auri yaron dabai daukeni a bakin komai ba Samha kin bani mamaki kin zubarmin da darajata ta uwa amma duk da haka bazan taba yarda wata bare ta kwacemin matsayina a gurinki ba zan baki kulawa kuma bazan taba barin qudurina akan wannan tsinannen auren ba Samha nayi tur da Allah wadarai da aurannan kuma bazan daina ba bazan taba farin ciki da zamanki matar Abdu ba”…….

 

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/15, 8:18 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

 

*29*

 

Lumshe ido Samha tayi tanajin ciwo biyu luguden tsoron zamanta da Abdul da kuma na kalaman Mamy batason abinda Mamy takeyi a gurinta gani takeyi kamar zubar da mutuncinta ne miqewa Dr Hasina tayi ta zame kan Samha daga cinyarta tace “ki kula da kanki sosai kinji yata zanzo na dubaki da dare” tana juyawa ta fita Mamy ta saki wani uban tsaki tace “banza a banza wai nasara yaga zagin sarki wai ita mata har wani rawar kafa takeyi” dariya sukayi ita da Fulani Hadiza harda tafawa sannan Mamy ta zauna a gefen gadon ta damqi kunnen Samha tace “kasheki zanyi dan ubanki akan dan iskan mijinnan naki gashinan keme gindin bawa miji kin bashi zai lalataki to wlh tun wuri ma ki tsuke abinki tsaf zan daga miki nono akan yaron nan shegiya ballagaza kawai…”

 

Bude qofa Abdul yayi ya shigo yana ganinsu ya daure fuska ya nufi inda Samha ke kwance ya riqo hanunta yace “meye yasaki kuka?” Rintse idonta tayi yayi murmushi yasan matsalarta bata wucce “wadannan matan ba miqewa Mamy tayi tace “ki kula da kanki sosai don Allah goben zan shigo naga jikin naki” juyawa sukayi suka fice suka bisu da kallo murmushi yayi yace “uhm da wani abu yanzu inane yake miki ciwo?” Kawar da kanta tayi yayi murmushi yace “ina mamakin inayi miki mgn kike wani sharewa nine fah Abdul dinki Samha ko kin manta ne wlh ke kinsani inasonki ki fahimceni abinda ya faru a baya ya goge a mind dinki mu fuskanci sabuwar rayuwarmu muyi mata ginin da maqiyanmu bazasu taba samun nasarar ture manashi ba” yana fadin haka ya kamota yace “tashi muje master bedroom kiyi sallah kici abinci ki kwanta” yana mgnr yana dagota ta rirriqeshi ya dago yace Mata “sannu zaki dainajin zafin a hankali ban zaci haka zata faru ba da ban qara yiba”

 

Ganin yanda take tafiyar daqyar ne yasashi dagata ya direta a bathroom din tayi alwalar magrib ta fito ta tayar da sallah a zaune tayita shikuma ya fita saida yayi Isha sannan ya shigo gdan ya nufi dinning yaga an jera abinci kala biyu kiran masu hidima a part din yayi ya tambayesu daga ina abincin sukace daya daga gurin fulani Amina daya daga gurin amayar gidado. Murmushi yayi ya zuba musu abincin ya nufi cikin dakin tana zaune a inda ya barta tana lazumi tare da roqon Allah ya sanyaya mata zuciyarta kuma ya yayyafawa wutar rikicin aurenta ruwa.

 

 

Zama yayi a gabanta ya dago kanta ya fara bata abincin batason cin me nauyi saboda qirjinta da yake mata ciwo shikam abincinsa yaci sosai yana zuba mata surutu batako kulashi ba ta miqe daqyar ta shiga bathroom tayi brush ta dawo ta cire hijjab din jikinta ta dauki rigar baccinta tasa ta haye gadon taja blanket ta kwanta duk abinda take yana binta da kallo shima miqewa yayi ya shiga yayi wanka ya fito yayi shirin baccinsa ya hawo gadon ya kwanta tare da janyota ta janye ajiyar numfashi yayi ya sake hadata da jikinsa tare dayi musu addu’a bacci ya daukesu.

 

*****

 

Saida aka kwana uku ana bikin al’ada a gdan sarautar inda aketa yanka raguna da shanu ana tsire raquma ana sadaka da naman a cikin kwanaki ukun nan taga rashin kunya gurin Mainah Abdu kullum yana nanuqe da ita yana shafarta da tsotseta amma tsoron halin da yaganta a ciki ya hanashi shigarta tun tana masa kuka harma ta hqr tayi masa luf tsakaninsu babu wata hira saboda duk yanda yake tunanin zata sake masa jiki taqi kullum fuskarta a daure shi wani lkcn har tsoron yimata mgn yake saboda yanda take tsare masa gda a cikin kwanaki ukun shima yayi musu duk abinda ya kamata saboda tafiyar da yakeson zasuyi zuwa England.

 

Kamar Wanda akayiwa dole ya zauna a cikin gdan sarautar ranar da akayi kwanaki bakwai ranar ya tusa Fulani Amina da daru shifa barin gdan zaiyi saboda kawai bai yarda da gdan ba dole ta qyaleshi amma tayi masa qwaqqaran kashedi akan yabi Aysha a hankali harta saba dashi.
Itakuwa Mamy da taji lbrn tafiyar da zaiyi da ita hankalinta yayi mugun tashi a guje ta nufi bangaren fulani Hadiza ta sanar da ita abinda yake faruwa dafata tayi tace “ki qyalesu suje kada ki sake kinuna damuwarki kije ma kiyi mata nasiha da Addu’a ki kama hanunta kisata a mota su tafi shima ki rage nuna masa wallenki zamu biyo musu ta qasan gda zai gane bashi da wayo Lubabatu nice fah Hadiza wlh duk wanda ya shiga gonata kikaga banga bayansa ba shi yaga dama haihuwa ce burin duk wani me aure to shikam Mainah Abdu bazaiyita da Samha ba”

 

 

Fita Mamy tayi ta nufi bangaren su Samha lkcn suna parlour shigowarsa kenan yana sanya mata mayafinta tayi sallama ta shigo yanda ta tarar dasu ya janyota jikinsa yana lalubar bakinta tana janyewa abun ba qaramin ciwo yayiwa Mamy ba jitayi kamar take ta rufesu da duka amma saita share tace “ashe yau zaku koma gdanku amma ko sallama babu” Samha ce ta matsa jikinta tace “am…dama yanzu nake cewa zanje nayi muku sallama…” Tararta tayi da cewa “tafi can yar dadi miji to inason ganinki idan kinga dama” daga kai tayi ta kalleshi shima itan yake kallo tare da daga Mata kai alamar taje juyawa yayi yace “ina gaisuwa surukata ayi hqr kwana 2 nayi busy banzo na kwashi gaisuwa ba”…….

 

_Kuyimin afuwar yanayin typing dina abubuwan ne sai a hankali kawai_

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/16, 9:45 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

Back to top button