Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 12

Sponsored Links

Kissing ɗin kowani gaba na jikinta ya farayi ,ya tallafo ƙeyarta da hannunsa yina kissing wuyarta zuwa saman haɓarta ,sakankancewa tayi gaba-daya ,ta manta zafin da tasha najiya ,ko mai ya tuna kawai sai yayi zumbur ya saketa ya miƙe da sauri ya fice daga cikin bargon .
Shiru tayi ta kasa koda ƙwakwaran motsi ,tafi awa a wannan yanayin shiru Adnan bai dawo ɗakin ba ,cire ran dawowarsa tayi don haka ta mike ta maida kayan da tazo dashi ta shirya tsaf ta buɗe ƙofar tana laluben hanyar fita.
Abun mamaki tana fita falon zaune ta ganshi kace kace akan laptop basai ance maki ya nutsu a cikin aikinsa ba ,a hankali ta tako cikin ɗakin da nufin ta fice ta ƙofar
Tsaida idonsa yayi a kanta kana ya ja hannunsa ya rufe laptop ɗin gabansa ba tareda ya kalla ba ,gabaɗaya ƙwarar idonsa na kanta ,batace masa komai ba kuma bata kallesa ba

“You’re beautiful ” (Ke kyakyawace)

Fuskarta ba yabo ba fallasa tace “Nagode”
Tasowa yayi a natse yina nufo inda take ,cak taja ta tsaya ,kallonta yayi keeen ,kallo na nazarin halin da mutum yake ciki

“Me kike shirin yi?”
With innocent face tace “Hostel zan koma plzz” tayi magana tana sunkuyar da kanta tana ɗan wasa da leɓen bakinta na ƙasa tana janshi cikin bakinta a hankali tana tsotsa

Miƙa hannunsa yayi zuwa jaw Ɗin ta(bansan jaw da hausa ba) ya tallafo fuskarta suna fuskantar juna .
Duk abunda yakeyi cikin kasala yakeyi kamar wanda aka tursasa dole sai yayi

“I like to bite this tongue..shishhh” ya wani rolling idonsa cikin shauƙi yina cije baki.

Lumshe Idanuwarta tayi kamar na seconds uku kana ta buɗe.

Babbar yatsansa yakai kan lausassun laɓɓantayina ɗan shafawa a hankali da thumb ɗin . A hankali ta miƙa hannu ta riƙe wuyar hannunsa

“Kayi hakuri kar…karr” sai kuma tayi shiru maganar da zata fada ya maƙale a bakinta

“Bazan taɓa ki ba relaxe ok?”
Tattare gira tayi “Me yasa?”

“Uhm uhm bakomai zamuyi maganar nan daga baya zo in maidake hostel en” yayi magana yina juyar da kafaɗarta hanyar ƙofa da hannunsa.

Kamar mai taswirar makarantar a tafin hannunsa haka yaje direct filin dake bayan Hostel ɗin su ta waje da Jirginsu ,daidai wajen windon ɗakinsu

Lili dake ta sauri tana dafa ma kanta indomie yunwa ya korota daga aji ,tanason ta ci abinci kafin wani lecturer din ya shiga ,ƙarar saikar helicopter a bayan ɗakinsu ya sata yaye labule da sauri ta leƙa da kanta

Ifty ta gani ta fito a ciki Mr. Adnan ma ya fito yina shirin kewayowa suyi sallama

Bata da option saita ƙwalla mata kira

“Iftyyyy!” ɗaga mata hannu tayi gamida washe baki

“Sahiba bakije aji ba”
“Ina fushi dake kar kiyi mun magana kuma”
Murmushi mr Adnan Yayi
“Ayi mana afuwa”

“Accepted amma dole ina buƙatar gamsassun bayanai”
Bai waye da yawan barkwanci ba don haka murmushi kawai yayi ,ya maza ya matsa kusa da ifty bai wata wata ba ya fizgota jikinsa ya haɗe fuskarsu waje guda ya fecking lips ɗin ta sannan ya cikata da sauri ,ya taka step biyu baya kawai sai ya juya hanyar ƙofar jirgin ,sandarewa tayi tana shafa saman leɓenta

Saida yakai bakin ƙofa ya ɗaga mata hannu
“Inason ganinki yau da dare ,kafin nan in na samu time zamuyi waya ,kina da Numberna i knw” gyada masa kai kawai tayi

Tana kallo jirginsa ya ɗaga ya bar wajen.

Aalima fa tana ƴan wanne?

Tunda taga an fizgo ifty namiji ya kangata da jikinsa ta tafi suman wucin gadi bata farfaɗoba saida taji hannun ifty a kafaɗarta ,kenan har ta zagayo ɗakin.

“Lili my love”
Turɓune fuska Aalima tayi “You amaze me”

“ohwwwwn lilina” ɗaure fuska tayi cikin ɓacin rai

“Be serious naaah, let’s talk on one ,bayan fita da kikayi ba ni da masaniya ,kwana a wajen namiji hakan bai isheku ba sai ya cafkoki a gabana yayi kissing ɗinki don ya tabbatar mun da cewa Shiɗin idonsa ba tsarki zai iya komai akan titi ma,ya ɗauki ɗabi’ar yahudu da nasara dama a cikinsu ya girma ……….Hummmm above all yina fada maki ki sameshi yau da daddare ….Anya wannan iftyn da nasani ne kuwa ? Wetin dey ur head girl?” ta ƙare magana da pidgin English cikin ɓacin rai .

Washe baki ifty tayi ta koma kan gado ta zauna tana kwance veil ɗin kanta ta wurgo kan gadon Lili

“uhm uhm zoki dauke mayafinki Alkur’an bazamu ringa haɗa kaya ba da na dattin zina”

Caɓe fuska tayi
“Lili come on! we are married ne ”

“Ke ba fahimta ba what do you mean?”

Miƙewa tayi tana rage kayan jikinta tayi saura daga ita sai pant da bra sannan tayi saurin ɗaura towel ta zare pant ɗin ciki ma saboda yanda taji ana urging ɗin ta ta ciki da tururin azaban zogi

“Lili we just cased but once ,He fucked me messlessly aushhhh so painful wallh kaamar zaa ɓarani haka nikeji”

“I see and you prove it to me now,Ifty bakida hankali ,kuma baki tausaya ma iyayenki ba kin zalunci iyayenki sannan kin cutar da kanki…..wannan shahararren mutumin ne zaki yarda ya yaudare ki har ki amince dashi ki bashi jikinki ? Yayi maki kyau ,ina tausaya maki ranar nadama…..Kuma zan lanƙwashe hannuna in cigaba da shan kallon drama ,jami’ane dai ko gaki gata nan ,anyi wanda suka fiki kuma sun wuce ba’a fasa ba ,amma silar hakan ya barsu da tabo na har abada kije”
Ƙare maganar tayi tana shashekar kuka idonta ya cika da ƙwalla

Tasowa tayi da sauri ta rungumeta. Tana rarrashinta ,daƙyar ta shawo kanta sannan ta soma karanta mata labarin abunda ya faru Tundaga fitar ta Hostel har dawowanta

Sassaukan ajiyar zuciya ta aje “Awwwwn amaryar richhh Gaskiya na taya mu murna”

Kautar da kai Ifty tayi “Lili ban iya ɓoye maki komai ,amma mutumin nan is rude bazai raga ma mace a bed ba,Ni bazan sake binsa ba ”

“Aah fa aure ibadane yanzu dai bari in sa maki ruwa ki gasa jikinki ….kinsan amarya sada gashi”

Wani abu mai kaurine ya tsaya mata a maƙoshi “Shikenan kema kin daina sona ko ,Allah bazan bishi ba”

“Inba sai kin bishi ba i bend like this gwara ma ki tashi ki gyara kanki amarya da ango cancankas”

***
Lili kula ta musamman ta baiwa ƙawarta dukda batasan pain ɗin ba amma tana karantawa a littafai and she’s University gurl ,saida ta tabbatar ta gama satisfying ɗin ta sannan ta koma aji ,amma tana zuwa taga malami ya shiga ,Ba tayi gigin shiga ba ganin wasu ɗaliban a bakin ƙofa ,alamu ya nuna sunyi pleading an hanasu shigane.

Juyowa tayi ba ta wani damuba ,dama ajin malam Dauda ba faye ganewa ake ba ,hiransa yake dingayi da shashashun ƴan mata marasa kamun kai ,in ya gama time ɗin sa ya kusa ƙare wa sai ya ba class rep. Handout yace a siya. Dama dai attendance taso ta saka masu ita da ifty ,amma tunda hakan bai samu ba sai ta koma jinya .

Juyawa tayi ta kama hanyar Hostel ,maganganu ta ringaji a bayanta ana dararraku ,waigawa tayi Su Sumayya zakari ne da su Faty

“Hajiya bazan iya zama ina kallonsa ba wallahi ,don nifa bashi nake kalloba …kobokoh Ɗin sa take mun gizo a ido ,wallahi malam Dauda gama hawa ne,Shiyasa kinga last Haɗuwar mu dashi ,saida na samu zumata mai kyau nasa a Auduga nayi matsi dashi ,ban cireba saida zan shiga wanka ina fitowa na shafe Hq ɗina da man zaitun da hulba ,Na kaɗa ɗanyen ƙwai na zuba ruwan Lipton na shanye ,OMG my love kinga ruwa ahhhh…Haka nayi ta zuba kamar famfo ,ga tsantsi Vagina ɗina tsantsi wallahi duk girmar kobokoh ɗinsa da nike baku labari saida nayi accommodating ɗin sa tsaf batareda naji zafiba saima daɗii”

“Aaah dole kice mu taso mu fita kar ƙawata tayi ta yoyoh a aji ”

“Ke Bama Ni ba shi kansa ya fara shiga halarar ehyaneh ,bakiga yina sakin layi ba a zancensa? Ɗagowa dubu idonsa na kaina…banason ƴan aji su gane ne yasa na fito don wallahi yina cika kallona zan cika masa ruwa a wandonsa Ni babu ruwa saidai ya kasa fitowa a wannan saman mimbarin malam ….ko yanzu ina da yaƙinin Bananarsa ta fara motsawa ”

Girgiza kai kawai Lili tayi ,sam bata jin haushinsu saima tausayi da suke bata ,wato masu laifin zina abun tausayi ne ,musamman masu yi babu nadama suna Alfahari da hakan,lallai Allah ya jarrabesu kuma suna buƙatar Addu’a

Fasa komawa Hostel tayi ta fice gate da ƙafa ta tari ɗan sahu ya wuce da ita Islamic chemist
Abubuwan Da taji su Sumayya na lissafa wa ta siyo ma Ifty ɗin ta ,ko banza gwara ta nemo kafin ta manta sunayensu tunda ga inda aka fi buƙata nan inda za’a gyara sunnah…………………..

 

Littafin nan na kudine Regular 300# vip 500# special 1k
Zaki iya biya ta katin Mtn ma wannan Number 09065990265 ko ta bank ɗin nan 7782217014 ,Mohammed Hassana, Fcmb.
Shaidar biya ta numberna
09065990265
(Plz banason Kiran waya)️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Check Also
Close
Back to top button