Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 18

Sponsored Links

*Page…18*

Jin yanda na zuɓe a jikinshi ko motsi bana yi, ya sashi ɗago kaina a hankali yana kallon fuskana, a nutse ya gyara tsayiwarshi ya ɗauke ni cak, sai sama a falona ya shimfiɗani yana, kallona a fakaice dan zai iya cewa wannan shine kara farko da ya kare min kallo sosai tuno yanda ya ga nauko da safe yayi, kauda kanshi daga kallon jikina dan idanunshi da kwakwalwarshi suna son. Janyo mishi wani abu nadaban fita yayi ya barni ɗakinshi yaje ya duba, Deepfast maganin buguwa ko karaya yana ɗauka ya, buɗe firij ya ciro ruwan sanyi ya fito daga ɗakinshi.

Sama ya hauro yana shigowa yaga yanda yabarni haka nake, kama kafar yayi yaja sai da gurin yasake kara, shafa min man yayi yana gamawa ya buɗe ruwan ya watsa min, amma ko gizau ya sake watsa min ko motsi banyi ba sai da yayi a karo na uku yaga babu alamar zan farka, tsorone ya kamashi lokaci ɗaya, kardai garin kiyayya ya kashe musu yar mutane Innalillahi…

Ya ambata, a hankali ya kifa kanshi a daidai bakina ya shiga tura min iskar bakinshi, yana ganin haka ya dawo kirjina ya shiga dannawa, take naja wani iska haɗe da fashewa da kuka.
D’an renin latsi hannunshi nakan kirjina yana jin motsinsu,gashi yayi musu kurrr da ido,(Jinjira mikayan Manyan) wanda naki saka musu bra ( ) yanda nake kuka haka suma suke buncing, buɗe idanuna nayi naganshi a kaina ai ban san lokacinda na sake fasa ihu ba, tare da mikewa a guje zanbar falon amma ya damkeni tare da zare min ido.

Rintsa idanuna nayi da karfi tare da cewa.
“Wayyo Allah na, nikan kyale ni naje gurin Umma na, dama kace kar na fara shigowa rayuwarka kuma gashi daga zuwa na zaka kashe ni.”

Faucewa nayi zan gudu, abin haushi kafana ya hanani komi, zuɓewa nayi ina ja har bakin kofar zan fita.

“Allah kika bari nazo gurin karya ki zanyi babu abinda ya dameni tashi kiyi tafiya.”

Yanda yayi maganar a hargagi yasami mikewa, duhu na gani nasake hantsilawa a gurin. Dr Nafisa yakira itace family dr ɗinshi ya faɗa mata tazo.

Sauka yayi falonshi har ta isa gidan jagora yayi mata, tare da nuna mata ni da nake kwaance a kasa, da sauri ta ajiye kayan aikinta ta ɗagani maidani kujera, dubani tayi sosai, sannan ta rubuta mishi magani da drip ya fita, shago ya sayo su yana kawowa ta makala min, sannan  a nutse tace.
“Yallaɓe ko zaka ɗauko mata bargone a rufa mata, kuma don Allah a kiyayye abinda zai na razanata dan bugun zuciyarta yayi yawa, idan ruwan ya kare zata farka zuwa six na safe.”

Tana gama haka ta haɗa kayanta, tayi masa sai da safe.
Fita yayi ya dawo ɗakinshi yayi kwanciyarshi, har kusan sha biyu yana kwance ya rasa mike mishi daɗi.
****
Washi gari ina farkawa na cire ruwar dan naga ya kare, dakyar na shiga ban ɗaki nayi alola nazo na gabatar da sallah a zaune ina gamawa na koma gado zan kwanta dan har lokacin bana jin daɗin jikina ga tsoron da yasami mazaune a zuciyata, fitowa nayi da niyyar rufe kofar falon sai gashiya turo kanshi.

Juyawa nayi da sauri ina jan kafa na rufe kofar ɗakina gam ina sauke ajiyar zuciya, ganin haka ya sashi juyawa tare da taɓe bakinshi dama lafiyata yazo gani kuma ya gani.

…….Haka zamana a gidan ya kasance bana yarda mu haɗu, abinci kuwa kala uku nake ajiye mishi kuma dan niman rigima ba ci yake ba, haka zan kwasa na rufe fuskana na kaiwa maigadin gidan dukda ina zuba mishi, na shi.
A rayuwarmu zan iya cewa Rahilah itace kawai batasan damuwar aure ba, dan ko Rahimah Ahmad kaurace mata yayi, haka ta kirani tana kuka ina kuka, dukkanmu babu wanda zai iya tona sirrin gidanshi dakyar muka rarrashi juna tare da cewa mu sake ɓoye sirrin kanmu.

Satin shi ɗaya na daina jin motsinshi da komi nashi a lokacin kafana ya warke,.ɗakinshi naje na kwashe tarkacenshi na share ɗakin da wanke bayin kananun kayanshi na zauna a banɗakin na wanke tass, hmm ashe mutumin nan yana shigo ina wanke kayan tunda yaga falonshi da ɗakinshi an share an goge yasan ina ciki.
Tsaye yayi a kaina fuskarshi a gimtse yace.
“Wani shege ne yace ki shigo min ɗakina, Okk kinzo na baki abinda maza kebawa mata ne.”

A hargitse na zaro ido tare da sake bom short ɗinshi da na ɗauraye su.
Ja nayi da baya cikin rawan murya nace.
“Wallahi.”
“Zoki fita.”
A nutse na fara tafiya aikuwa ya fincikoni tare da kaini saman gadonshi yana murmushin mugunta, yace.
“Ku yan matan yanzun har kunsan bin namiji ya sosa muku inda yake kaikayi toh bari na baki dan kar gobe kice zaki kaiwa wan…”
Maganarshi tayi min zafi dan haka na manta da tsoronshi na tureshi da iya karfina nace.
“Wallahi gidanmu ba’a taɓa samun mazinaciya da aurenta ba balle kuma budurwa duk abinda zaka min kayi min amma karka taba kimar iyayena.”

Ina gama faɗar haka na sauka daga gadon nafita da gudu, dansai yanzun nasan abinda nayi ban kuma barin mu hadu ba, dan nasan huɗuwar babu alkhairi.
Shiru yayi yana mamakin abinda nayi mishi taɓe baki yayi yana jinjina kalar rashin mutuncin da zai karta min, (Oho dai)
D’akinshine dai bana zuwa sai na rufe gidan nake gyara ɗakinshi.

****
Zaman ba daɗi wallahi, ga Huda bata sake zuwa ba, ina zaune ranar sai ga yan makarantarmu sun zo, anan muka baje ana hira, mika min time table ɗin Neco sukayi……

Shiru nayi ina dubar takardan dan nasan ba lallai bane ya bar ni naje, haka na dubawa suka ce min naje na amshi nawa,da zasu tafi nayi musu alkhairi har suna godiya.

Zama nayi ina nazarta alamarin, gashin sunce nan da sati biyu za’a fara, wanda yayi dai dai da fara azumi.

…….
Matsalar Ahmad ya ta’azara ainun, dan ba karamin fita hayacinshi yayi ba, mukulin anyi nasaran karya na jikinshi, Abin damuwar shine yanda suka gaza gane mike faruwane.

Zaune yake a gaban Umminshi wacce Mamie ta labarta mata komi, mika mishi ruwan addu’a tayi, wanda anyi shine dan karya samu da sihiri.
Sha yayi tare da bismillah. Shiru tayi tana kallonshi duk ya fige ya lalace, ajiyar zuciya ta sauke sannan tace.
“Yau kace zaka koma ko?”
“Eh Ummi.” ya bata amsa a takaice, “Toh ga wannan kaje dashi kusha tare da Rahimah, Allah ya baku lafiya.”
“Amin” yace, tare da mikewa ya ɗauki galan ɗin ruwan addu’ar wani jaka ta nuna mishi tace ya kaiwa Rahimah,
Godiya yayi tare da mata sallamah,

**** Koda ya iso gida ya bawa rahimah sakonta da yanda zasuyi amfani da maganin godiya tayi, ta ɗauki jakar da Ummi ta turo mata dashi tarkacen kayan matane sai wasu yan kunaye da azurfa da warwaronsu.

…….
Allah gwanin Iko a cikin kwanakin mai gyaran fulawar gidan yazo gyara su sabida daminar data kutso kai ya gamada fulawar kawai ya shiga nome gidan, garin haka ya tono wani leda mai ɗauke da awasu abubuwa har suna wari, buɗewa yayi ya zazzage a kasa, Y’ayan marenan saniyace da kuma na taure, sai gaban saniya da kuma wasu layu sun yi tsutsa har sun bushe, gurin megadin gidan yaje ya nuna mishi aikuwa suka ɗibi fetir suka cinawa abun wuta.

**** Ahmad na ofice ya yanki jiki ya faɗi a gurin, asibiti aka nufa dashi inda akasamu ya farka amma baya hayacinshi zama Aman da Mai nasara yayi, komawa gefe Aman yayi yana hiran luv da Rahilah wanda duk hiran ta batsace da iskanci, daga yace yana miss Hq sai yace ina ma da yana kusa yayi sucking, dukda a hankali yake maganar tsaf a kunnen mai nasara, jin yayi Aman zai lalata shi ya mike yabar mishi gurin, .

Ahmad bai farka ba sai la’asar shima da wani masifaffen sha’awa ya farka, sauka yayi a gadon yafita daga ɗakin, suna baranda suka hangoshi ai hanzarce suka rukoshi zuwa ɗakinshi, aka kira likita ganin za’a alluran barci yace.
“Karku min allura lfyna lau kawai Ina bukatar matata ce, don Allah.”
Ganin kamar basu yarda dashi ba ya ɗaga musu rigar ai da sauri likita ya sallameshi, me Aman zaiyi banda dariya mai nasara kan gaza magana yayi yana mmakin abokanshi.

A kofar gidan Ahmad suka tsaya, Aman yace.
“Aci Hafsa a hankali kar….”

Duka ya kai mishi yace.
“Dan Ubanka, abincine ita da zanci a hankali, mugu toh Yau ni zan fara angwancina zan maka bayani idan mun haɗu.”

Lumshe idanu Yunus yayi tsigar jikinshi na mikewa, hoton ganina da yayi da rigar barci yake dawo mishi,, kallon Aman yayi wanda ya nufi Gra,

“Kaiini unguwar sarki.”

……..
Ahmad na shiga gidan lokacin Rahimah tana chart damu a grp ɗin 3Star, sai hiran batsa Rahilah ke mana tare da turo mana wasu document na salon kwanciya kala kala.
Cikin dariya tace.
“Maryam Sajida, wallahi a cikin make luv nafi son Ya Aman yayi sucking ɗina dan nafi haukacewa.”
Hoton ɗan biri na tura mata ya rufe fuskarshi nace.
“Des gal you pass my power.”

Dariya Rahimah tayi tace.
“Chaiii Rahilah kin zama abinda kika zama.”

“Hmmm Idan na kama Ya Aman ko Allah fyaɗe zan mishi dan kwana biyu yana gurin Madam, bazan kyaleshi ba.”

Zaro idanu mukayi tare da ɗaura hannu kanmu.
Nace.
“Allah na tuba, ni dai karki je ki taɓo mana Babynmu Ayya kekan kin gama buni.”

Fisgar Wayar Rahimah Ahmad yayi bayan ya gama kallon chart ɗin bata sani ba, yace.
“Muje kiyi min fyaɗe kinji.”

Kunyar shi yasata mikewa tarw da mishi barka da dawowa, zatayi magana ya saɓata a kafadarshi sai ɗakinta, direta yayi, akan gado yana kallon yanda ta rufe fuskarta, a hankali yake shafa fuskarta zuwa kirjinta, mikewa yayi ya cire rigar jikinshi da wandon ya rage daga shi sai bom short, ɓalle botirin rigar jikinta yayi yana kallon kirjinta,

A nutse ya shiga bin kirjin da wani zaffafar sakoni, dake tasaba da yayi mata haka, sam bata kallo komi ba, sai da ya gigita Yar Mama Amarya sosai ya manta da cewa ita ɗin ba Yar hannu bace, sai gashi ya daddage ya jefa kwallon farko a raga, wanda yasata fashewa da kuka tare da yarfe hannunta,

Hannunshi na kirjin can kuma yana aikin zungureta, tare da sarafata ta kowani siga, dan ya manta da ita ɗin yarinya ce karama ba irin hafsa ba, tun rahimah na kuka wiwi har ta daina sai ajiyar zuciya da kwalla,

Sosai ya durje musu yar mutane, sannan ya koma gefe hannunshi na goshinta ganin yanda ta haɗa zufa sai ajiyar zuciya take saukewa tsabar ta zunguru, rungumeta yayi yana shafa bayanta tare da kalamai masu daɗi gyara kwanciyarta yayi tare da sake rungumeta tsam.
Barcin wahala ne yayi gaba da ita, dukda la’asar ce bai hanata barci ba dan ta gaji ainun ko Hafsa bai taɓa gurzanta haka ba, kuma ba laifinshi bane daɗine ya kwasoshi har yakaishi inda bai tsamani ba.
*****
Koda Aman ya kaishi gidanshi, da Aneesah suka haɗu har ta dawo aiki kallon kayan jikinta yayi, riga da wandone sun kamata, har zai wucce yace mata.
“Yau wacece take da girki a cikinku.”
“Fareeda ce.” ta bashi amsa kallon Agogon yayi ya nufi ɗakin Fareeda tana fama haɗa lissafin kuɗaɗenta.
Ya isa gabanta jikinshi na wani irin tsuma, dan daga ita haf vest, da mini skirt, riko hannunta yayi ya mikar da ita suka shige ɗaki, gabaki ɗaya jikinshi rawa yake sumbatarta yake kaman ma haukaci, ita kuma k’ikam ta tsaya mishi abin tausayi, a haka mai nasara ya biya bukatarshi babu wata taimako daga gareta, asalima haushi ya bata akan mizai zo ya rusa mata lissafinta()
[8/25, 3:00 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So….
Dedicater To Hafsat Abubakar

_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1*

Back to top button