Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 13

Sponsored Links

13*

 

Jinjna masa kai tayi cikin qoqarin sanyawa zuciyarta dangana Abdul bazai taba sonta ba bazai taba tausayinta ba balle tasaran zai bata soyayyarsa zuwa yanzu ya kamata tayiwa kanta fada ta hqr da soyayyar da babu nasara a cikinta shekara kusan biyu kenan tana fama dashi amma yaqi bata hadin kai janye jikinta tayi daga nasa ta koma ta kwanta tace “shikenan kaje na gde” cikin tsananin mamaki yake kallonta miqewa ta kumayi ta qarasa gabansa tace.

 

“Kaje nace Abdullah na gde da gundummawarka cikin rayuwata na gde da taimakonka gareni zanyi yanda kakeso duk da nasan zuciyata bazata taba daina sonka ba saboda Kaine na farko dataso kuma takeso har abada amma zanyi qoqarin samun madadinka wanda zai soni saboda da Allah wanda zai qaunaceni domin Allah zai zauna dani a yanda nake kuma zai karbeni da raunina Abdul bazan fasa fada maka ba inasonka amma qaramar qwaqwalwarka ta kasa fahimtar bambamcin karuwa da yar maye nasani a baya nidin yar maye ce shekara biyu data wucce amma bazan fasa sanar dakai niba karuwa bace bantaba zina ba kuma ko badon kaiba Ina neman Allah ya tsareni daga gareta kamar yanda kake ganin kai wayonka da dabarar ka ne ya tsareka daga rudin zamani uhm Abdul wayo ko dabara bai Isa ya tseratar dakai ba Allah ne ya tsareka nima kuma tsarewarsa nake nema kuma Ina qara gde masa daya tsareni kuma ya tsaremin zuciyata duk da tantiranci na na tsare addinina tun kafin na gama fahimtarsa na gde Abdul ficemin daga daki ka ficemin daga gda banson ganinka Abdul…”

 

Tana kaiwa nan ta zube a gurin tana wani irin kuka me ban tausayi daqyar ya iya bude bakinsa zaiyi mgn ta daga masa hanu tace “banason jin komai daga gareka ka fita a dakina nace” a matuqar sanyaye ya juya ya fita daga dakin cikin tashin hankalin da baisan meye ya kawo masa shiba daqyar ya iya mayar da kansa makarantar yana zuwa ya shige dakinsa ya kwanta a katifarsa yana fitar da wata iska me zafi a bakinsa ransa mugun ciwo yakeyi zuwa yanzu ya fara yarda yanason Samha to amma yasan koda ya aureta bazai iya yimata adalci ba saboda zaike kallonta a matsayin wadda tayi kantafi da mutuncinta har ya zube tayiwa maza da yawa abinda zatake yimasa a matsayinsa na mijinta.

 

Saurin miqewa yayi yana jinjina kai yace “ina wlh bama zai yuwu ba kawai kuma sai ake kallona matsayin mijin karuwa ballagaza wadda ta gama tallan kanta da surarta ga wasu mazan ga mazan kwararo? Sake kwanciya yayi yana tuna yanda ya tarar da ita kwance a dakinta yana raya cewa “bafa nine na farko dana fara ganinta a haka ba maza da yawa sun ganta a haka kafin ni yanayin yanda surarta take da kyauwun kallo na sani babu namijin da zai ganta a haka ya kawar da kansa kamar yanda nayi qoqarin hadiye tawa qwalamar maza da yawa sun dade sunajin abinda nakeji yanzu game da ita” da wannan tunanin yayi qoqarin samawa zuciyarsa salama ta hanyar daukar system dinsa ya fara duba aikin project dinsa.

 

Cikin yan watannin kawunan dalubai ya dauki charge sosai tayi iyakar qoqarinta wajen ganin ta tursasa zucciyarta wajen cire Abdullah a cikinta amma ta kasa duk da haka tayi namijin qoqarin tursasa gangar jikinta yimata biyayya wajen qauracewa duk wani abu dazai hadasu koda kuwa sun hadu to iyakarsu gaisuwa yanason janta da hira amma babu fuska ya lura gaisuwar ma tanayine saboda musulumci daya hadasu babu yanda zatayi dashi.
Matakin sam baiyi masa dadi ba sosai yake azabtuwa tare dajin zafin abinda takeyi masa gajiya yayi da zaman doya da manjan da sukeyi ya yanke shawarar zuwa ya bata hqr suyi abota kamar yanda ta buqata tun farko yaqi amincewa.

 

Koda yaje ma bata saurareshi ba tace masa tana da uzuri baiyi tsammanin haka daga gareta ba ranar har hawayen takaici yayi yarasa meyasa rashin yarinyar ya addabi zuciyarsa Mansoor ne ya dubeshi yace “Sone Abdullah ko ka yarda ko kada ka yarda kanason Samha kaba dakai bori ya hau kaqi Ina qara tabbatar maka Idan ka sake Samha ta kufce maka haqqinta zai dade yana bibiyarka saboda kaqi tausayinta kaqi yimata adalci sannan zaka dade kana kukan zuci harma dana fili wlh samun masoyiya irin Samha a zamanin nan abune me wahalar gaske ka cire kishi ka kalli gaskiya da maslahar taka rayuwar Abdul dan’uwa nane kai kuma abokina tunda muka taso kake haduwa da mata masoyanka amma bantaba ganin soyayya irinta Samha ba batasanka ba batasan waye kai ba kawai nagartarka da kyawawan dabi’unka sune suka fara daukar hankalinta harta fada soyayyarka sannan a lkcn da tauraruwarta take haskawa kaf new site sunanta ake ambato mgnrta akeyi manya da yara a daidai lkcn ka fado rayuwarta ka canzata cikin qanqanin lkc ka mayar da ita nutsattsiyar mace take binka sauda qafa duk abinda kakeso shi takeso koda baiyi Mata dadiba bazata taba nuna maka ba kawai don kada ranka ya baci haba Abdul ai Samha ta cancanci yafiya daga gareka koda kuwa abinda kake zarginta dashi gaske ne ta aikata”

 

Wasu hawaye ya dauke masu dumi bai taba tunanin Samha zata canza masa lkc daya haka ba yace “nasan inajin sonta a zuciyata amma kishinta yana damuna fiye da sonta Manson bazan iya zama da ita ba a duk sanda na tuna Samha a baya matar kowace nakanji wani kunci a cikin zuciyata naji dama banzo B.U.K ba England na tafi nayi karatuna acan” miqewa Mansoor yayi yace “tawayarka kenan a rayuwa kishi da zargi amma ni nasan duk munin halin mutum baya rasa hali daya na yabo Samha tanada uku kyawawa na yarda batasan namiji ba saboda ni nasan mata duk macen da tasan namiji kana kallonta zaka ganeta Samha bata less sannan Samha bata qarya shiyasa ake cewa tanada wauta saboda bata iya boye boye ba idan tayi abu kai tsaye zatace tayi koda kuwa zaa kasheta Idan batayi ba kuwa bazata taba amsa tayi ba na yarda da ita dari bisa dari kaini inajin Samha fa a jinina wlh wani lkcn har fusgar kama sukemin da Yasmin qanwarka”

 

Lamarin Dr Mus’ab kuwa yananan akan bakansa kullum sabon salon qauna yake bullo Mata dashi tun bata kulashi hardai ta fara saukowa tana sauraron sa saboda tausayi yake bata batason wahalar dashi kamar yanda Abdul yake wahalar da ita a haka sukayi final Exams dinsu cike da farin ciki zuciyoyin dalubai sunata daukan hotuna wasu suna yiwa juna alqawarin zasu hadu a bautar qasa amma banda Samha da Abdul itakam tunda ta fito daga Hall din da sukayi Exam ta nufi motarta ta shiga ta kifa kanta a sitiyari tana kukanta me ciwo tana kiran sunan Allah”
Shima cikin tashin hankali ya fito daga nasu Hall din ya nufi nasu Samha saboda ko a pepar sa bai rubutu abin arziqi ba har booklet aka canza masa saboda na farko yana tashi inda zaisa admission number sa sunan Samha ya rattaba daqyar aka canza masa yayi abinda yazo kansa ya fita da sauri daga abokansa har supervisor din sun fahimci baya cikin nutsuwarsa yana fita yaje ya tsaya a Hall dinsu Samhar Zainab ke fada masa ta fita tun dazu nan fa ya kama zagaya faculty din har yayi katarin ganin motarta ya nufi gurin da sauri ya bude motar ya shiga bataji shigowarsa ba saida yakai hanunsa ya dago fuskarta yaga yanda idonta ya kada yayi jawur gabansa ya fadi yayi saurin fadin “ya salam ki…kiyi hqr Samha wlh Abdullah yana sonki Samha banason muyi irin wannan rabuwar dake bamu da tabbacin sake haduwa ki yafemin abubuwan da suka faru wlh da idana iko da zuciyata da tuni na cire Mata zargi da kishin da takeyi akanki ta karbeki ta aminta tayi rayuwa dake amma kisa a ranki yayanki Abdul yana sonki”

 

Yana fadin haka ya dora bakinsa saman nata ya tura harshensa cikin bakinta yana zaqulo nata harshen ta rintse idonta tana qoqarin qwacewa amma yaqi barinta ta qwace din yaci gaba da tsotsar bakinta yanajin wani tausayi da qaunarta na kwaranya a zuciyarsa bai ankara da abinda yakeyi ba saida yaji shassheqar kukanta yayi saurin janye bakinsa daga nata ya matso sosai ya hadata da jikinsa yana bubbuga bayanta a hankali cikin wata kasalalliyar murya yace “ina tare dake har abada My Samha ki qaddara komai nufine na Allah shikadai yasan meye ya boye tsakanin mu Samha ko ban aureki yanzu ba inaji a jikina zamu zauna inuwa daya inaji a jikina akwai wani boyayyen sirri tsakanin mu damu bamu sani ba”

 

Yana mgnr muryarsa na rawa yanyewa tayi daga jikinsa ta jingina da kujerar tanaci gaba da kukanta mgn takeson yi amma ta kasa haka har Rahmah tazo ta riskesu ya cire wani zoben azurfa dake qaramin yatsansa ya kama yatsanta na tsakiya ya sanya mata ya bude motar da sauri ya fice ya nufi tasa motar ya shiga bikin graduation din da dukansu babu wanda yayi kenan ficewa sukayi daga makarantar zuciyoyinsu cike da zulumi abun da ya faru tsakaninsu ya kasa gogewa a zuciyoyinsu idan ya rintse idonsa hangosa yake rungume da ita yana tsotsar Sweet lips dinta.

 

A ranar yabar Kano ya wucce garinsu Katsina har sukaje baiyiwa Mansoor magana ba ya kifa kansa a tsakanin cinyoyinsa zuciyarsa sai tafasa takeyi yanajin haushin kansa.
Itama Samha a ranar Dad dinta yazo ya tafi da ita a mota suka tafi yanata satar kallon yar tasa ta rame sosai tayi baqi gashi kana kallonta kasan tana cikin damuwa bai takura Mata da tambaya ba har suka isa gdan ta shige bangarenta ta kudundune saboda sanyin da takeji akan lamarin daya shafi Abdul babu wuya zazzabi ya rufeta Mamy ce ta shigo ta zuba mata ido bayan ta yaye bargon data rufe jikinta dashi wani takaici ya kamata tace “kin hadu da shiga uku kuwa Pretty akan wani dan iskan almajirin yaro kin dorawa kanki hawan jini idan zuciyarki ta buga ai kin huta to waima meye wannan sakaran yaron yafi Na’im ne Na’im dan gata kamarke dan arziqi gdansu gdan arziqi ki fita a arziqi ki komawa arziqi amma kin tsaya kina wahalar da kanki akan mutumin da baisan darajarki ba” miqewa tayi zaune tace “yace yana sona Mamy don Allah ki dubani ki gani nasan namijine bansan ya zanyi na gane ba Mamy bantaba zina ba amma Abdul yaqi yarda Mamy kinsan bambamcin Varging da Disvarging don Allah ki dubani Mamy ki gani wlh idan har ni ba budurwa bace na hqr da Abdul har abada amma idan ni budurwa ce zanci gaba da adana budurcina saiya karbeshi da kansa Mamy wlh bantaba sex ba ko Na’im da yaso yin sex dani qi nayi saboda burina na kaiwa mijina budurcina amma Abdullah yace banida shi…….”

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

 

 

Check Also
Close
Back to top button