Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 89

Sponsored Links

Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 89….. “me ya kai ka Bauchi?” Khaleel yyi shiru kmr baxae ce komai ba ta juyo tana kallonsa ya shafa kansa yace “aure Mami,” Mami tayi murmushin takaici ta karasa drawer dinta ta dauko takarda da pen ta jefa masa gabansa tana kallonsa tace “rubuta min takardar Ikram ka bani ynxun nn” ya girgixa kai yace “Mami ni ba na kara aure bne don cin mutuncin Ikram, A’a ni na kara aure ne don tasan menene aure, Mami its so hard leavin wit her as a wife, ni a wahale ita ma a hka, na farko ko kadan Ikram bata san meye respect ba, bata san meye xaman aure ba, har yau Ikram iyakarta kunna gas a kitchen, bata san ta gyara gidanta ba sae jikinta da dakinta, nd she alwayz neva wants 2 learn don da nayi crrctn dinta sae ta balbaleni da masifa kmr xata cinyeni, shiyasa nake son kawo mata abokiyar xama don tasan wayz of life da menene xaman aure, though nayi gaban kai na ban….” Mami ta dakatar da shi ta hanyar daka masa tsawa tace “enuf Khaleel kar ka kuma gaya min wata mgnr bnxar don uwarka ba kai kace kaji ka gani ba, ynda naki xama da kishiyoyi to Ikram ma baxan mata fatar xama da kishiya ba don hka ka xabi daya cikinsu, munafukin bnxa kawae ni xaka ci ma mutunci ka watsa min kasa a ido ko? to kayi kadan, fita ka ban waje ka yanke decision ynxun nn ina jiranka” Khaleel ya mike yana murmushi ya fice daga dakin, Mami ta xauna kan gado ta dafe kanta ta ma rasa wani tunani xata yi, to duk wnn abinda ya lissafo mata kan Ikram laifinta ne ko na wa? Tana jin fitar motarsa tasan lallai iyakarta Khaleel ke son nuna mata,. amma da can bae san da abubuwan da ya lissafo mata ba sae da ya gama kwana gado daya da yar mutane, da yau bbu abinda ya taba shiga tsakaninsu to lallai karbar ma Ikram takardarta xata yi ta maida hankalinta gun karatun ta kawae, har washegari sunday Khaleel bae dawo gidan ba, karfe tara tasa driver ya kai Ikram gidansu Aliyu gun Momy, goma da rabi na safe tana kwance a daki duk hankalinta ya kasa kwanciya, taji shigowar motoci gidan, ta mike ta nufi window don ganin ko su waye, tana kallonsu duk suka fiffito daga motar, ta juya ta bar windown jiki ba kwari. Sae da Jummai ta xo sama kiranta snn ta sauko, cike da fara’a suka gaisa da matan dake falon tana kallon yarinyar dake xaune lullube cikin mayafi, breakfst Mami tasa jummai ta hada masu, ta taho da yarinyar sama da kawayenta biyu.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar

Back to top button