Adandi 12
12*
A qofar office din ta tarar da Rams ta kalleta itama itan take lkcn da suke miqewa suka nufi inda sukayi parking motarsu suka shiga suka fita dags makarantar gdanta ta wucce tana zuwa ta fito sai Rams ce ta kulle motar tare da zare key din a daki ta tarar da ita tayi rufda ciki saman gadonta tanaci gaba da rafsar kukanta ko takalmin qafarta bata cire ba bare hijjab Rams ce ta cire mata takalmin lamarin qawar tata zuwa yanzu tsoro yake bata Anya ma Samha bata samu tabuwar kaiba kuwa.
Ace ka nace son wanda bai damu dakai ba bayan ga wadanda suke sadaukar da farin cikinsu domin nata suke rushing akanta qarar shigowar saqo wayarta ne yasata mirginawa ta janyo Jakarta ta bude ta dauko wayar Dr Mus’ab ne jikinta na rawa ta bude saqon batare da bashi wani muhimmanci ba.
“Ina tare dake har abada my love” cilli tayi da wayar ta koma ta kwanta taci gaba da kukanta kukan da idan tanayi batajin rarrashi itadai Rams ficewa tayi daga dakin ranar yini tayi kwance cikin tsananin ciwon kai har zuwa dare da ciwon nata yafi qarfin boyewa Rams ce ta dauki wayarta ta kira likitan da Daddy ya bawa damar kula masa da lfyr yar tasa daya tak a duniya likitan yana zuwa ya fara yi mata fadan meye take sawa aranta da yake qoqarin zautata haka bayan tasan ba lfyr qirji gareta ba itadai Rams batace komai ba haka suka dauketa sukaje asibiti yayi mata binciken tsaf ya bata gado ya fara treatments dinta wannan karon Rams bata sanarwa kowa ba sai Dr Mus’ab shine yayita dawainiyar kaiwa da komowa a bangare guda kuma yanayi mata qoqari akan project dinta.
Duk yanda Abdullah yaso jure rashin Samha ya kasa yakanje faculty dinsu ko zaiyi katarin ganinta ko qawarta amma bai dace ba ya kira wayarta bata dagawa qarshe ma yajita a kashe yammacin larabar a shirya ya nufi gdanta a karo na uku da yaje megadin yana bashi amsa daya masu gdan basanan cikin sa’a yau yana zuwa yace masa sun dawo jiya da dare cikin zumudi yayi parking qofar parlourn ya qwanqwasa ya jima kafin Rams tazo ta bude masa ganinsa yasata dan sakin fuskarta batare datayi masa mgn ba shine ya kawar da shirun da cewa “Rahma me yake faruwa ne sati guda baku shiga school ba har an shiga na biyu nazo gdannan sau uku bana samun ku megadi yana sanar dani bakwanan na kira wayar My Samha bata dagawa qarshe ma najita a kashe ina kukaje ne?”
Ya qarasa mgnr yana shiga parlourn mayar da qofar Rams tayi ta rufe tace “wlh Samha ce batada lfy nayi tunanin ma kasani kasan abinda mutum bai damu dashi ba bai fiye bashi muhimmanci ba” fasa zaman yayi yace “kamar ya meye yake damunta tana ina?” Dakinta ta nuna masa batare da tunanin komai ba ya nufi dakin nata qwanqwasawa yayi har sau biyu amma yaji shiru hakan yasashi murdawa ya shiga tare da mayar da qofar ya rufe yana takawa a hankali har gaban gadon yana qarewa dakin kallo komai a kimtse a muhallinsa duk da sangarta Samha batada qazanta ya fada yana sauke qwayar idonsa akanta kwance take saman gadon cikin wata riga iya gwiwa me siririn hanu gashinta me tsayi da yawa baqi sidin ya baje saman pillow din da take kwance akai gabansa yayi wata muguwar faduwa yanajin wani irin yanayi yana ratsa jikinsa daqyar yayi qarfin halin duqawa numfashin ta na bugun fuskarsa ya bubbuga pillown da take kai.
Miqa tayi tana gantsaro qirjinta dako arzikin bra bai samu ba saboda ciwon da yakeyi mata tace “Allah zanyi miki rashin mutunci Rams kin takura min ubanme zan baki ki qyaleni nayi baccina nace miki bazan shiga skull yau ba haba don Allah” jan blanket tayi ta rufe jikinta taci gaba da baccinta cikin kwanciyar hankali inda shikuma Abdul yayi saurin zama kan bedside drower saboda qafarsa data gaza daukarsa yanajin tranpormer jijiyoyin jikinsa tana ba da wani matsiyacin shorck hadi da spark a lkc guda wani baqon yanayi ya tsinci kansa a ciki ya kasa dauke idonsa daga kanta daqyar ya iya motsa bakinsa yana furta “A’uzubillahi minasshaidanur rajim” tare da karanto duk addu’ar datazo bakinsa ya dauki kusan 15 minutes kafin ya iya sake motsa hanunsa ya kuma dukan gefen pillown motsawa kawai tayi ta cikin blanket gani yayi idan yayi wasa yarinyar zata sanyashi yayi abinda bai tabayi ba saboda wata muguwar sha’awa ce take bijiro masa dick dinsa sai qoqarin miqewa takeyi yana danneta.
Miqewa yayi ya qara kusa da ita ya fige pillown tare da kiran sunanta bata bude idonta ba sai miqa data kumayi bargon ya janye daga fuskarta yasa hanunsa yaja dogon hancinta da hanunsa yace “inayi miki mgn kin shareni ko?” Sai yanzu ta fahimci ba Rams bace a kasalance ta bude idonta tare da zubasu akansa tana kallonsa kallo irin na tuhuma miqewa tayi batare da tayi tunanin komai ba ta zuro santala² qafafunta qasan gadon ya bisu da kallo ta miqe ta watsa gashinta baya ta dauki ribbon ta daure gashinta binta yake da wani irin kallo jikinsa na wata irin rawa tundaga yatsun qafarta har zuwa big hips dinta da matsakaitan breast dinta da suke tsaye kam cikin rigar jikinta har shatin kansu yana iya gani ta cikin brown din rigar data saje da hutacciyar fatar jikinta zama yayi da sauri sake da baki yanabin duwaiwakanta manya masu tsini da fadi da kallon zuciyarsa nayi masa lugude penis dinsa na qara miqewa tunda yake baitaba jin irin wannan yanayin ba sai yau mararsa ta riqe sosai ya dafeta da sauri tare da zamewa ya fada gadon yana juyi tare da dafe saitin penis dinsa yana furta “ahhhhhh wayyoh Allah nikam wanne tsautsayi ya kawoni gdannan ne?”
Ya tambayi kansa yana qara qanqame jikinsa a gefe guda kuma yanajin saukar ruwa a bandakin da alamun wanka take zuciyarsa na raya masa ya bita bandakin shikuma yana kokawa da shaidan damqar dick din yayi sosai ya jijjigata tare da jan blanket din da yaketa qamshin turarenta ya rufe jikinsa dashi ya kwance tazugen wandonsa ya kama lafiyayyiyar joystick dinsa doguwa me madaidaicin kauri ya riqe a hanunsa yana jijjigata da qarfi cikin saa ya samu yaji ruwa me kauri yanabin hanunsa ya sauke wata qaqqarfar ajiyar zuciya tare da miqa hanunsa a hankali ya dauki tissue ya yaga ya goge sparm din ya mayar da wandonsa ya miqe yana layi ya qara inda dozvin yake ya sanya tissue din ya dawo ya zauna idonsa ya kada yayi jajir hatta labensa da yake ja shima ya qara ja daidai lkcn ta fito sanye da qaton hijjab dinta ta bude wadroop dinta ta dauki wata baqar doguwar riga ta koma bathroom din ta saka ta fito tana goge fuskarta da towel tace.
“Nayi tunanin wannan karon ma bakasan banida lfy ba ko kuma ka sani banida muhimmancin da zaka iya dubani koda yake wannan shine gskyr matsayina a gurinka My Abdul amma kada ka manta babu inda so yake taba zama qiyayya duk wanda yace yana sonka to ko yace bayaso qarya yayi Abdul banga laifinka ba nice babbar me laifi a matsayina na mace na iya saukar da daraja ta na zubar da ajina nace inasonka amma duk da haka sai nake ganin ban cancanci irin wannan wulaqancin a gareka ba My Abdul koda bazaka aureni ba idan ka kyautata mu’amala dani zanji dadi nasan aure nufine na Allah kuma muqaddari ne ka cire cewa bazaka iya aurena ba Abdul kasa a ranka Allah shine yake zartar da komai a lkcn da yaso wanda nasan kafini sanin hakan Kaine ka koyar dani wannan tauhidin saboda haka kada kayiwa Allah shisshigi cikin lamarinsa ikonsa ne wannan wlh Abdul duk da nasan baka sona amma bantabajin zuciyata tayi rauni akanka ba koka aureni ko kada ka aureni nidai nasan bazaka taba mantawa dani ba kuma bazaka iya bude zuciyata ka ciremin sonka ba”
Juyawa tayi zata fice daga dakin saboda zuciyarta da take neman karyewa yayi saurin miqewa tare da ruqo hanunta ya janyota ya hadata da jikinsa yace “ba qinki nakeyi ba Samha amma bazan iya bata lkc na akan abinda bashida muhimmanci ba soyayya don aure itace ta dace amma duk wata soyayya dazan nuna miki indai bazata kaimu ga aure ba to Ina ganin shirme ce ki fahimceni mu daina samun sabani akan wannan don Allah”…….
*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*