Hausa NovelsNi da Patient Dina Book 2

Ni da Patient Dina Book 2 Page 42

Sponsored Links

kitchen ta nufa ta hada mishi coffee ta daura cup din akan plate dinshi. Tsayawa tayi abakin bedroom dinshi tare dayin knocking “come in ” kawai yace shigowa tayi hannunta na rike da plate din coffee din , tun bayan shigowarshi part din yazauna kenan faisal yakirashi bayan sungama wayar ne yashiga toilet yayi wanka yafito daure da towel akugunshi yana digar ruwa yasamu waje yazauna zeduba sakon da faisal yace yatura mishi a email kenan tashigo , batare da ya dago ya kalleta ba yace ” how can I help you?” Shuru tayi bata bashi amsa ba tana bin surar jikinshi da kallo babban abinda yake daukan hankalinta kenan atattare dashi murdadden jikinshi da kuma faffadar kirjinshi dake dauke da kwantaccen suma. Jin shuru ba amsa ne yasa yadago yakalleta lokaci daya yayi suman zaune sanadiyar cin karo dayayi da yarinya me jikin manya lolx, tun daga yatsun kafarta yake binta da wani slow motion look har zuwa fuskar ta , koda kwakwaran motsi yakasayi inbanda kafeta da sexy eyes dinshi dayayi nan take idanuwanshi suka canza kala har lumshewa sukeyi , murmushin cin nasara takeyi domin babban burinta shine tayi galaba akanshi dan tacinma burinta da takeson cimma in harde Mr azaad yafada wannan tarkon komai zezo da sauki, karasawa tayi gabanshi ta duqa ta ajiye mishi coffee din ,hango dukiyar fulaninta yayi suna mishi kwalele dake batasa bra ba , sosai ya rude yana binta da mayen kallo juyawa tayi zata tafi yasa hannu yafisgota tafado jikinshi, bin cute face dinta yakeyi da kallo babu ko kyaftawa .
Shafa fuskanta yayi kafin yace ” so bakiji warning din da na miki bako ? Shine kika dawo da wannan salon right? tunda naga abinda kikeso kenan yasa kika kawo kanki well bari in taimakeki ” cike da kissa tayi farí da ido tace ” to ai abinda nakeso din kenan shisa nakawo kaina ” yanayin yanda ta kashe murya take magana bakaramin tafiya tayi da imanin shi ba, maida gashinta yayi gefe daya yasa kanshi a wuyanta yana shakar kamshin dake tashi a jikinta , se shinshinta yakeyi turaren da tasa yadada tada mishi da hankali tallafo habarta yayi ya hade bakinsu waje daya yafara bata hot kiss, kashe wutar dakin yayi yabar iya bedside lamp shima me multi color dakin yagaurayi da different colors of light se yakara kayatarwa , mayar mishi da martani takeyi sosai hakan yakara susu tashi ,zame rigar jikintan yayi yafara shafa dukiyar fulaninta dasuke birkita mishi lissafi ita kuma ta cusa hannunta atsakiyar gashin kanshi tana shafawa hade da mishi tafiyar tsutsa so take kawai yaje inda take jira dukda tana dar_dar amma she has no choice dolene hakan yafaru. Sosai Mr azaad yayi wasa da ita seda yaji hankalinshi yadawo jikinshi sannan ya kyaleta koda wasa beyi gigin yin sex da itaba saboda yasan abune mawuyaci ta daukeshi, tana kwance ajikinshi suna cikin bargo tana baccin wahala jikinta gaba daya ciwo yake mata dan ya jagulata ne son ranshi musamman ma dukiyar fulaninta yafi ko ina shan wahala , amma hakan be dameta ba saboda kudirinta aranta yanzu shine tasamu ta cimma abinda tasa agaba burinta seya kawar daduk wani tsoro atare da ita.

Mannata yayi ajikinshi yana kallon sleeping beauty face dinta intana bacci kara kyau takeyi ganin ta turo bakine yasa yayi murmushi ahankali yafurta ” stubborn girl” tunani yafara yanda fanan take tsoronshi yau shine takawo kanta batare data nuna wani fargaba ko tsoro ba tabarshi yayi yanda yaso da ita tabbas akwai abinda take shiryawa amma koma menene seya gano , tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yafito yasa kayan baccinshi daukanta yayi yadireta acikin jacuzzi ware idonta tayi da bacci ke cike aciki ganin sa tsaye akantane yana kare mata kallo yasa tayi saurin kallon jikinta ganin bakomai ajikinta ne yasa takare kirjinta da du ka hannunta murya a shagwabe tace” wayyo nikam kafita inyi wanka ” fita yayi yabarta tayi wanka tafito daure da towel, yana tsaye yaga fitowar ta duk tunaninshi bedroom dinta zata tafi with his surprise yaga ta dàle gado ta kwanta ko kaya batabi takanshi ba taci gaba da baccinta girgiza kai yayi shima yahau gadon ya kashe light din dakin yabar bedside lamp jan bargo yayi yarufesu………

 

Semun hadu ran Monday inme duka yakaimu da Rai da lfy masuyin comment Allah ya suburbuda muku albarka I love you so much.

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8

‍⚕️‍⚕️ NIDA PATIENT DINA

 

Story & written by ✍️
MRS ISHAM

 

JARUMAI WRITERS ASSOCIATION

 

 

Back to top button