Hausa NovelsRainon Soja Hausa Novel

Rainon Soja 7

Sponsored Links

*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*

 

Free page 7

 

________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Masu tambayar na basu littafi duka littafaina na kuɗi ne , idan kin shirya siyan naki sai ki mun magana. Sannan masu buƙatar rainon soja daga farko zaku iya joining wannan link din https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiyar Hajjaju…labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al’amura wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon️daɗi tun a yanzu ina sauraren comments din ku da masu fatan alheri ina godiya sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da hidimomin nawa suna daa yawa , bana samun damar turawa ta private . Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa a page 10 Free zai ƙare maza ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment.

•••••
idanun sa a lumshe har Areef ya gama sannan ya fita don samo masa magani……Ɗago da manyan idanun sa yayi wanda yake ji sunyi masa nauyi ga kan sa dake masa Wani irin axababben ciwo .

A hankali ya juya bisa inda Ya ƙwantar da Ƴar maraininyar tasa , sosai yake jin ran sa na zafi da tafarfasa bisa abin da Khaleel yayi masa , fushin da jin zafin bana Mari da dukan da yayi masa bane ba a’a , damuwar sa ɗaya ɗaga ma yarinyar hankali da yayi da hayaniyar sa na banza a cewan sa kenan ”! . Hannun sa yasa yana ɗago Ma’eesha tare da kwantawa gyefen ta yana rufo ɗaura ta bisa jikin sa tare da kai hannun sa yana shafa kan ta. Tsawan mintuna yana a haka kana shima barci yayi awaon gaba da shi.
**
To al’amuran wucewa suke kullum , yau kamar gobe goben ya zama kaman sati a sauri , haka shekara ta zama sati . Haka rayuwar su ta cigaba da tafiya nidai sai da na bari ranaku suka jaaaa sannan na dawo don naɗo maku rahoton shin wacce rayuwa ce ake yi tsakanin Ali da Ma’eesha, Khaleel , Areef , Ibrahim ,Adam da Sauran su .

7:00am .
Ihun muryoyin su nake ji wanda ba zance ga na ɗaya takamanmeme ba. Da ƙyau ”! Ƙara Sauri Eaasha. Jin haka yasa Ni saurin nufar inda nake jiyo muryoyin su alamu morning training suke yi . Sosai naga yarinyar tayi wayo ta ƙara girma don a yanzu ka ganta ka rantse takai shekaru biyar a cikin watanni goma sha huɗu kacal da tayi tare da Su Aliyu . Ta koma yar lukuta bata da tsawo tun yarintar ta zaka fahimci haka . Ɗago da idanun ta tayi wanda take lumshe su tana buɗe su da ƙyar da alama sexy eyes take dashi don bata iya ware su duka . Kallo ɗaya nayi mata na fahimci yarinya ce mai nuna kasalar ta da gazawarta a sarari bata iya ɓoyewa .

Running exercise take yi kaman yanda Yasa ta , yayin da shi kuma yake daga can gyefe yana nashi exercise ta hanyar ɗaga wasu irin manyan ingin training wanda ma’eesha ko ƙaramin Roban faro da ƙyar take iya ɗauko masa da tangal².

“Wayyo Uncle Na gaji haka nan”!

Jin yanda tayi masa maganan tana gab da sa masa kuka yasa shi saurin kallon ta cikin sauri yana kariƙowa zuwa inda take. “a’a ” akwai sauran lokaci Ma’eesha daure saura mintuna biyar ne fa ki gama naki sai ki huta ”. Hannun ta tasa tana Dafe kai tare da jan numfashin wahala a kasalance tace “ Ruwa” . I need some water please uncle ”. Lumshe Lulun idanun sa yayi yana ware su bisa Sexy eyes ɗin ta da take kallon sa tare da narke masa tana shirin sa masa rigima. Ganin yanda ya haɗe gira yana mata kallo babu alaman wasa yasa Ma’eesha saurin jan ƙafa tana Cigaba da zagaye wurin da gudu kaman yanda ya sata.

~Tallah~
Ina kuke matan Ogawannan harkar taku ne mataan Oga kune ina? maza nace ku matso kusa don ayi ana saka Miki albarka .

☺️Asmy Tambuwal ce dai wacce ta saba kawo maku Zafafan kayan ta kayan Ɗa’a dana karko da kima a wurin Oga ato kasance ku zama na gaban Goshi

Muna sayar da kaya cikin farashi masu kyau da inganci kama ga :
Dahuwar Ciccibi
Supplements (breast and hips enlargement, whitening capsule, slimming tablet , da sauran su).
Man power na Karin ƙarfin jima’i .
Man ayu
Gindin ayu
Man damo
Maganin Mata Dan daka
Dakan bita zaizai
Kazar Mai jego
Kazar amare
Hadin zaurawa
Al_jalal halawa
Maganin sanyi
Zumar mata
Tsumin amare
Tsumin uwar gida
Matsi
Women power
Tsumin tabaje
Virginal tightening Gel
Da sauran su ,domin ƙarin bayani zaki tuntuɓeni akan wannan lambobin wayar na ƙasa
09168624285 come 1 come all✨.
**
Shikam Ali murmushi ya saki ganin yanda yarinyar take fahimtar shi a koman shi koda ba tare da ya buɗe baki yayi mata magana ba . Sukam su Areef tausayin ma’eesha suke da ta faɗo hannun Aliyu don wani abun ma cewa suke sai ta ƙara girma ƙila itama soja zai sata ta zama tamkar shi .

Hand to hand combat training ya fara yi yana yi idanun sa na akan ma’eesha har lokacin Dakatawan ta yayi ita bata sani ba ,tun da ta rufe ido ita dai abun da ya sata kawai take yi . Khaleel ne da Abokanan sa suka iso wurin , wani irin takaici na kama Khaleel don tun daga Wannan ranan Ali yaƙi jin maganan sa kaman kafiya ya ƙara sa masa akan kulawa da ma’eesha . Sojoji ne su kusan Biyar anan take suka fara Sit-ups yayin da Wasun su ke kiran sunan ma’eesha don labarin Ma’eesha da Ali babu inda bai je ba a set din nasu.

Ma’eesha training kike yi ne ? Taho ki dakata haka nan . Muryar Anas ya katse Ma’eesha wanda tana ware idanun ta tayi saurin Rufewa tare da Cigaba da gudun ta tana cewa “ Morning uncles ”. Murmushi duka suka yi don dadi Muryar ta yake masu wani zaƙwaƙwa . Taho muyi wannan kalon dake zaki iya sit up kuwa? Don na lura Ali so yake ki zama soja tamkar shi .

Cike da Yarinta ma’eesha ta furta “a’a Ni ba zan zama soja kaman Uncle Aliyu ba. Uncle Aliyu jarumi ne ,Ni kuma ba jarumace. Dariya duka ta basu , Areef na cewa “ Ali kana wahalar da ma’eesha gaskiya, ya kamata ka rinƙa tunawa ita fa macece . Anas ne ya iso inda take yana miƙa mata chocolate tare da cewa “ Wannan naki ne Ma’eesha , tun jiya na siya Miki ” .

Kallon sa tayi tana War War da ido tare da juyawa tana kallon inda Aliyu yake duk maganan da suke tamkar baiji su ba ,don ko kallo basu ishe shi ba . Girgiza kai tayi tana cewa “ Uncle …..”! Ta ƙwaɗa kiran Haidar,wanda yake dakatawa da training din ,inda take ya iso yana miƙa mata roban ruwan tare da cewa “ Maza ki sha yanzu ”. To Uncle.

Ta ƙare maganan tana amsan ruwan tare da kaiwa bakin ta tare da sauke nishi tana kallon sa a shagwaɓe ta furta “ Uncle nagaji yau ”. Zaka goyani Anjima?” .

Kamin Ali yayi mata maganan ne Anas ya kuma cewa “ Haidar amsa ka Bama ma’eesha tun da ka zama dodonta baka barin yarinya ta sake . No ka barshi Bama buƙata”. Kai ɗan rainin wayo! Ai baka kai na bama ba , Ma’eesha na ba , Don haka sai ta amsa …. ma’eesha zaki sha ko? . Kallon sa Ma’eesha tayi kana ta Girgiza kai alamun a’a .

Murmushi Anas yayi yayin da Khaleel yaja masa dogon tsaki don ya lura Anas komai yace “ma’eesha shi kam duka haushi suke basa , a zuciyar sa cewa yake “ Gobe ne ai zamu koma gida , sai ka tanadi uban abun da zaka ce masu Daddy , da’alama har karairayaka za’a yi …hummm na tausaya maka . Ya furta yana Cigaba da training din sa . Kallon sa Ali yayi kana yaja dogon tsaki “ Mtswwww sorry for your self ”.

Kawar da zancen duka Anas yayi ganin faɗa zai shigo ciki , a hankali ya furta ma’eesha idan kin ƙara girma soja zaki zama ne kaman Uncle Haidar? Ko me zaki zama? . Ɗan shiru yarinyar tayi kaman wanda ake mata wahayi kana tace “ a’a ba zan zama kaman Uncle ba , Don Ni ba zan iya wannan training ɗin ba ko roban faro da kyar nake dagawa fa . Ni ina so na zama mama ce.”!

Saurin kallon ta duka suka yi kana Areef yace “ Ma’eesha baki san Meye ake nufi da Future ba ? Amma nan gaba kaɗan….a’a Uncle Areef Ni Mama nake so na zama , Saboda Ni bana da Mama haka shima Uncle Aliyu , amma su jesmina na class ɗin mu kullum Maman ta take zuwa ɗaukar ta . Nan gaba ina so na zama maman Uncle Aliyu ne …..tayi maganan tana dariya irin ta yara irin idan na zama hakan abun ya kai mata .

Shiru duka suka yi , yayin da Aliyu yasa hannun sa yana riƙo nata cike da kulawa, taho mu tafi kiyi breakfast fast gobe za’ayi Hutu gaba ɗaya…..! Gyaɗa masa kai tayi tana bin sa suka bar wurin , Areef yanda kasan ba soja ba , Ƙwallah yake gogewa yayin da yake jin tausayin yarinyar na shigar zuciyar sa ƙwarai . Shi kan sa Khalil jin Furucin Ma’eesha yayi masa wani iri wanda ya rasa mene zai fassara hakan . A tunanin ta tun da bata taɓa ganin su Mami da Daddy ba Shima Aliyu baya da iyaye ne? . Gobe zaki fahimci Wacece ke? Amma shi da gatan sa , don sai dai yayi na gidan kuma marayu dake . Yana maganan a zuciyar sa . Dariyar su Anas yasa shi kallon su tare da ganin Dalilin dariyar nasu . Oya common Oga ka zama namiji wai kai kaman ba SOJA ba……!

 

 

*Littafin Rainon soja na kudi ne ₦500 regular group Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932*

*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah…

Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta…

Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za’a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .

Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba …aikin mu babu kauce hanya.

Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai08126535394.

Back to top button