Rainon Soja 11
*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*
Free page 11
*To masoya na mun kusa muce free page ya ƙare A page 12 Inshallah zamu ƙare na ƙyauta wato book 1 masu buƙatar Cigaban littafin Rainon soja ga yanda process ɗin namu yake…..Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN…a next page book 1 zaiyi ending*
“Babu ma’eesha? , Kamar ya kenan bata nan? . Mami tayi maganan cike da rawar murya tare da fiddo da idanun ta waje tana zuba su ga Drivan da yayi ƙasa da kan sa yana mai labarta mata yanda Abun ya faru tsakanin Jidderh da ma’eesha. Yanzu Bala ka sauke mun yarinya ana ruwa a tsakiyar hanya? Yarinya yar shekaru goma sha ɗaya? Tabbas yau sai nayi maganin Jidder a cikin gidan nan….Ta furta zancen jikin ta ko ina rawa yake yi kar-kar-kar . Duk ruwan dake sauka a kan ta bata jin sanyin sa , kallon Bala ta sake yi wanda shi kan sa Jikin sa kyarma yake yi na tsoro . Tabbas yasan ya aikata kuskuren biye ma Jidder da yayi ,amma kuma idan aka duba bashi da laifi Masifar Jidder yake gudu yasa ka yayi mata yanda tace ” .
“Buɗe moton tayi tana Furta maza ka kaini inda kuka sauke mun yarinya , Shashancin Banza da wofi ” . Jikin Bala driva na rawa yayi saurin shigewa Moton yana yin horn da sauri Sojojin suka Wangale masa Gate yana ficewa da Mami daga cikin gidan General Saleh Yelwa.
**
Yanda take tafiya a gadarance haka komai nata harta halayyar nata yake , a shirye take da ko wani hukunci Yau Mami zata yi mata a cikin gidan . Turusss tayi ganin Aliyu Haidar zaune bisa Resting chair ɗin dake ƙayataccen falon, idanun sa na bisa hanyar shigowa wato inda take. Tsayawa tayi tana kafe shi da ido zuciyar ta na harbawa da ƙarfi lokaci guda , don bata san mene zata ce masa idan ya tambaye ta ina Ma’eeshan nasa ba?”. Ɗan rufe idanun ta tayi tana ware su kana tayi saurin kallon stairs ɗin da Khalil ke saukowa hannun sa Ɗauke da Laptop da alama wani Abin zaiyi mai muhimmanci ko yana kan yi. “Hummmm….Dogon Numfashi ta sauke tana maida kallon ta ga Ali Haidar, da yake sakin mata murmushin nan nasa, fuskar sa ya tara ƙasumba tamkar ba Daga Aikin soja yake ba. Duk wata cikar zati na Cikakken Namiji saurayi ya gama bayyana masa, Don a wannan lokaci yakai 27 . Yana sanye cikin ƙananun kaya na Hutawa da shan iska , White t.shirt da boxer wani Black mai yarfin kakin Soja…He looks neat and breathtaking Bin ta yake da innocent face ɗin sa kana taga ya ware hannun sa yana furta “ taho mana Jidder na”.
Murmushi Tayi cike da jin dadin ganin nasu don bata yi tsammanin Dawowan su ba ta nufi Aliyu tana zama tare da shigewa jikin sa tana furta “ Oyoyo Ya Haidar ”….Kee ina Ma’eesha ? ” .
Muryar Khalil ya katse su , Wanda a hankali ta ɗago tana kallon sa kana ta kalli Aliyu sai ta fara kame-kame tana cuno bakin ta gaba . Ya Khalil bakayi kyawata ba ne kake tambayar Ma’eesha ita kaɗai? . Zama yayi a kujeran dake fuskantar nasu kana yace“ Nayi kyawar ku duka, yau aka yi Hutu ina result din ki ? Ina kuma nata nasan ta she is talented, Shiyasa na ƙagu naga na nawa tayi ?”. Hummmm Ai ba tare muke ba ….kaman ya ba tare kuke ba ? Yess tana hanya zata shigo yanzu. Kamin Khalil ya ƙara magana tuni ta miƙe tana faɗin “ Lemme go and take shower , idan na dawo sai ka duba result din nawa ”. Bin ta da kallo Khalil yayi , kana ya kalli Aliyu wanda yake shan Lemun tsamin da yasa aka yi masa juise nashi. Shan Lemon sa yake tamkar baya jin mene suke faɗi.
Takaici ne ya kama khalil tabbas shi jikin sa bai bashi ba , Miƙewa yayi yana furta “ Ali baka ji menake cema jidderh ba? Wai kai wannan lemon amfanin me yake maka?. Kallon sa Aliyu yayi a Miskilance kana ya kalli Ruwan lemon hannun sa , motsa laɓɓan sa yayi tare da cewa“ Baka taɓa sanin mene lemon tsami ke sawa ba ko ragewa? , Tsayawa Khalil yayi kana yace “ Ban sani ba ”. Aje cup ɗin yayi yana kallon sa tare da gyara zaman sa kamin yace “Alright rage sha’awa , don Ni fa bana tsammanin Zan koma Bakin Aiki ba tare da Aure ba , da matata zan koma. “Wani irin kallo Khalil yayi masa idan da sabo ya saba da iskancin Aliyu baya ɗaukar sa da mutunci ko yaji kunyar sa na yayan sa ,ya dauke sa tamkar aboki ….mtswwwww Bad behavior, ya furta yana hararan Aliyu tare da Cigaba da cewa “ Na tsani wannan Ɗabi’ar naka Haidar, idan kaso ka Auri Huɗu a lokaci daya.
Wani irin dariya Aliyu yayi wanda sai da na ƙara kallon sa , gaba ɗaya ya sauya ya wani koma Arrogant har a Muryar sa. Dariya yayi irin ta Basawan soja “Hahahaha…”! Ai shikenan Ya Khalil dama na faɗa maka Ni mace ɗaya ba zan iya rayuwa da ita ba ,don ba zan samu biyar buƙatan…….Ɗaga masa hannu khalil yayi yana dakatar dashi kana yace “ Ka bari idan Daddy yazo sai kayi masa bayanin Aure kake buƙata , Ni Bara na leƙa naga Ma’eesha, na ƙosa naga yanda yanzu ta girma shekaru uku bamu ganta ba”.
Ok Ali ya furta yana kauda kan sa gyefe , yayin da Khaleel cikin sauri ya fice daga Falon ”.
**
Bayan mami sun fita ba daɗewa ruwan ya fara tsagaitawa, Ya zama sai dai yayyafi irin mai ƙarfin nan. Titin babu kowa kaman an share ko abun hawa babu masu wucewa kowa ya fake a mafakarsa. Ma’eesha ta hanga ita kaɗai tana tafiya tana rungume da hannayen ta alamar sanyi na kaɗata. Gaba ɗaya ta jiƙe sharɓammm sai tafiya take , komai nata a salɓi take yin shi alamu har ta gaji da tafiya. Fitowa Mami tayi daga moton jikin ta a mace zuciyar ta na kuka ta fara takawa ixuwa inda Ma’eesha take. Ɗan nesa da ita ta tsaya tana ƙare ma kyaƙyƙyawar fuskar ta kallo wanda kan ta ke ƙasa sam bata lura da Mami ba , har ta tako zuwa gaban ta .
Ƙafafun mami ta gani a gaban ta ,wannan yasa ma’eesha saurin Ɗagowa suna haɗa ido da Mami dake zubda Wasu irin ƙwallah…Cikin Sanyin murya tana Wangale mata baki cike da fara’ar nan nata ta furta “ Mami…”! Lumshe ido Mami tayi wasu hawayen na sauko mata kana cikin sauri ta furta “ Na’am Babyn Mami taho gare ni”. Da gudu Ma’eesha ta faɗa jikin mami data rage Tsawon ta itama tana Rungume Ta tsammmmm….Ina sonki Ma’eesha na , tayi maganan tana ƙara mannata da jikin ta . Ina sonki Nima mami. Caaakkk ta ɗauki Ma’eesha tana murmushi tare da cewa“ Yau Ali da Khalil sun dawo fa”.
Yeeeeee Mami muyi sauri Uncle sun dawo? Daddy fa? Moton suka shige kana Mami tace “ Jidderh ce tace ki fita ? Me Yasa baki fake a wani wurin ba? Yau sai na hukunta Jidder, yanzu zan kira Doctor Isma’il ya taho ya duba ki , za kisha magani ko Ma’eesha na?
Murmushi Ma’eesha tayi kana ta gyaɗa mata kai cike da yarinta ta furta “Eh mami amma kar ki ma Anti jidderh komai , laifi nayi mata ” . A’a nafa sanki bakya laifi Ma’eesha . To mami na kiyi Haƙuri ki yafe ma Anti Jidder.
Tsayawa Mami tayi tana kallon ta kana ta kai hannu tana kwantota bisa ƙirjin ta . A hankali take shafa bayan Ma’eesha tana cije laɓɓanta ita kaɗai tasan halin baƙin cikin da zuciyar ta ke ciki a halin yanzu .
**
Fitowa tayi daga Bedroom ɗin ta tare da isowa tsakiyar falon, sai ƙamshi take yi tana hura hanci …..Sanye take cikin rigar Atampha doguwa mai ƙaramar hannu an mata ɗinkin da ya kama jikin ta sosai . Dama ba gwanar saka Kallabi Bace haka ta fito Attachment ɗin kan ta na reto har tsakiyar baya , Wanda yake ɗauke da launin milk don ba bama baƙi ta sanya ba . Kunnen ta ɗaya cikin ear phone yayin da hannun ta ke ɗauke da Wayar ta. Plate shoe ta sanya tana mai isowa zuwa Tsakiyar falon Nasreen tayi tana wannan yauƙi tare da caɓe baki tana bin Ma’aikatan dake falon da Wani irin wulaƙantaccen kallo . “Barka da wannan lokaci Hajiya ”.
Muryar Ma’aikatan ya katse ta inda ta ƙara ƙare masu kallo a ciki ta amsa su da “ yauwa, tana wuce su tare da fitowa falon zuwa wajen farfajiyar gidan…..Babban magana gida ne na gani wani irin mahaukacin gida mai girman gaske wanda ya ƙayatu har ya gaji da ƙayatuwa. Gida ne zaka rantse da Allah unguwace guda ,don yafi girman wasu unguwan….Part part ne sun kai 7 amma ko wanne da bene bisa kan part ɗin , Benen ma biyu aka ɗaura ba Ɗaya ba. Gida ce da ka gani kasan na wani attajirin me kudin ne wanda irin su ma baka ganin su a gida Nigeria…..Abu ɗaya ya bani mamaki shine Yanda naga duk Girman gidan da kuɗin dake cikin ta ba’a Aje wasu masu tsoron gidan birjik kaman na gidan General Saleh Yelwa ba . Wannan ya sani tunani da kuma ƙaguwa na son ganin mamallakin wannan gida. Gani nayi Nasreen ta kai hannun ta tana bi ta lifta kamin tayi sama tana hayewa ixuwa wani irin falo mai ɗauke da Adon Golden komai na wurin .
“Hello , Hello babe …” Maganan take jikin ta ko ina rawa yake yi kar-kar-kar tamkar zata kifa saboda tsoron wanda take wayar dashi . Al…Aliyu ina hanya don Allah mu haɗu kaji? Kasan ba zan iya rintsawa ba idan ban sanyaka cikin idanuwata ba……Yanzu Ruwan ya ɗauke zan taho guest house ɗin ka yanzu.
Duk maganan da take zuba shi take ba tare da ta jira jin mene Ali zai ce mata ba , Murmushi tayi tana datse kiran tare da furta “ Ohhh mah Handsome….Nayi kyawarka sosai. Ta furta zancen tana kutsa kan ta ixuwa Ƙaramin falon dake cikin babban falon da ta baro.
Wani attajirin Alhaji na gani sanye cikin shigar sa ta manyan mutane cikin faran shadda fari ƙal wanda tsadarta ma ƙwaƙwalwa ba zata ɗauka ba . A shekaru yakai 65 a duniya haka zaliƙa kan sa babu ɗigon farin gashi . Kallon sa tayi a kaikaice tana ɗan ƙasa da murya tare da cewa “ Abba nazo ne amsan Kuɗin Yes da No” …………………….!
Masoyana free page zai ƙare a next page me kuka gani a wannan salon tafiyar tun a yanzu nasan abubuwan sun fara sauya makubadaƙalar na gaba ….shin waye wannan Abban da bai san Meye Yes da No ba? Ku Cigaba da biyo alƙalamin Aysha mmnteddy.
*Littafin na kudi ne book 1 zai ƙare a next page book 2 Kuma sai a fara payment nashi….. regular group ₦500 vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN.*
*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah…
Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .
Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta…
Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi
Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..
Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za’a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .
Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.
Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba …aikin mu babu kauce hanya.
Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi
Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki
Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.
Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .
Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394
Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai08126535394.