Hausa NovelsNamijin Zuma Hausa Novel

Namijin Zuma 38

Sponsored Links

38…

Bakinta dauke Da Sallahma tashigo Falon nasa, danshi ka’idace ba a shigo masa falo ba ayi sallahma Ba. a fari ta fara wannan iskancin seda ya taka mata burki shine ta shiga taitayinta. Kwance ta gansa idanuwansa rufe, tasan ba bacci yake ba, ta karasa kujerar dake facing wadda yake kwance ta zauna, tayi crossing legs. Cikin isa ta gaidasa Hadi da tambayarsa ya jiki. Sam beji.a shigowarta ba sbda Yanacan duniyar tunani. “Ina wuni,,, ya karfin jikin?” Naeema ta sake maimaitawa da d’an karfi, ganin kmr ma besan tashigo ba. Aeezad yayi firgigit Hadi da dawowa hayyacinsa ya bude sexy luf-luf eyes dinsa kyar a kanta, tunani yashigayi ma wai yaushe tashigo Falonsa?. ”tunnanin me kakeyi har haka?” Na’eema ta tambayesa fuska dauke da azababben kishi, tana azabar San mijinta, ita duk tunaninta, tunanin wata karuwar yakeyi. Yaji me tace Amma Sam be bata amsa ba, saboda yasan tunaninta baze dauki abinda yake tunani ba, Koya gaya mata bazata dauka ba, illa iyaka ma ya tarwatsa mata brain, ta fadi ta mutu. Gyara kwanciyarsa yayi a kan kujerar dayake kwance, still manyan idanuwansa masu kama Dana bacci-bacci suna kan na’eema, ji yakeyi a ransa inama ace nabeelah ce zaune inda na’eema take zaune, dase yajawota jikinsa yayi kissing dinta, gabaki daya kewarta ta ishesa kmr ba yanzu suka rabu ba,ji yakeyi kmr ya shekara dubu be ganta ba, gaskiya shida kansa yasan yana azabar San mommy, musammanma yanzu daya shiga gindi yayi gwatso yaji azababben dadih iya dadih, se son da yake mata da martabarta suka kara ninkin-ma-ninkin a kwayoyin idanuwansa, shifa yanzu baya ganin naeema a mace, ba na’eema ba duk matan duniya yanzu be ganinsu a mace, gabaki daya mommy ta riga ta cika ko ina na sassan zuciyarsa da gwanjinsa da komi nata. Ganin ya mata shiru ya hasala na’eema ranta ya Kuma baci zuciyarta ta harzuka da azababben kishinsa, tasan shi miskiline daman tin can Amma gaskiya a yanzu abubuwan nasa sunyi yawa, kallon da yake mata yanzu ada ba irinsa yake mata ba,. Cikin tsiwa Na’eema tace “duk kabi ka chanzamin tin tini, kawai ina daurewa ne, ina Kuma kallanka ne kawai, sekace ba auren soyayya mukayi ba nida Kai,, Baka kallona da daraja sbda ka fad’a soyayya da karuwa, duba fa yanzu nashigo baka sani ba sbda kana tunanin wata banza ballagaza karuwar ti-t…” Bata samu damar karasa kalamanta ba saboda uwar tsawar daya daka mata. “Ke dallah rufemin baki,!! Sha-sha-sha, ni kike dangan tawa da karuwa saboda baki da hankali baki da tunani bakisan inda Ke Miki ciwo ba? Yaushe raini yashigo tsakanina dake har haka? To ahir dinki Dani, kinsanni Kmr yunwar cikinki nafi karfin raini a gurin y’a mace, Ke in kinada hankali harkin isa kizo kiyimin wata mgnrki ta hauka ranar da aka dawo Dani daga asibiti kika fita kika bar gidannan ba tare da izinina ba, ke duk abubuwan da kikeyi ban miki mgna ba seni kikema mgnr banza, kike dangan tani da karuwa, Sbda bakida daraja baki da tarbiya ni kike dangan tawa da karuwa, tin wuri ki kiyayeni kinji na gaya miki in ba haka ba wlhi zan bata miki rayuwarki gabaki daya!!,” Ya karashe da muryar gargad’i. Na’eema ta saki baki ganin wai yau itace Aeezad kema tsawa da gaya mata maganganu kamar Daman Yana jiranta, Harda cemata sha-sha-sha. “Yau harni Na’eema kakema tsawa? Kawai saboda ka hadu da karuwa Ta dauke maka hankali?” Ta sake fadi cikin tsiwa da rashin tarbiya da rashin kunya. Tashi zaune yayi ganin tana Neman ta bata masa Rai, kalmar karuwannan na bata masa rai,,..”Tashi ki fitarmin a part tin ban miki abinda zakiyi Dana sani saninaba,!!!,,,” ya fadi cikin tsawa Hadi da nuna mata kofar fita,. Mamakinsa ya daskarar da na’eema a inda take zaune, zuciyarta se dukan uku uku takeyi, wai yau itace Aeezad ke kora a part dinsa, mutumin dake rokonta Allah annabi tazo part dinsa yacita ada Amma yau ita yake kora? mamakinsa mara iyaka yayi wankan tsarki ya kuma rufe mata zuciya, be taba wulakantata ba duk abubuwan da take masa Se yau, idanuwanta suka cicciko da kwallar tashin hnkli Amma ta hadiye sbda bataso tayi kwallah a gabansa gudun karta zubarma da kanta mutumci. “Yauni kake kora a part dinka,? Sbda ka hadu da wata karuwa, wata Tsinanniy…” Mikewa aeezad yayi ganin tana neman bata masa mood shi Kuma Kawai so yakeyi ya zauna shi kadai yayi tunanin mommy yafi masa ganin na’eema dadih. Batare dayace komi ba yabar falon zuwa upstairs Nan ya barta tana sambatun kishi, mikewa tayi ta bar falon a guje ta nufa part dinta, tana Isa falonta ta zube kan kujera ta fashe da kuka, duk ta gigice sbda azababben kishi, tana kaunar mijinta sosai, gani takeyi kawai karuwa yasamu shiyasa yaketa chanza mata,koda hakan ya faru ma tasan harda lefinta sbda tafiye-tafiyen da takeyi, tin Yana dokinta yanzu ta kulama yadena dokinta, Kuma duk lefin hajiya mommy ne, Amma ba halin ta fadi. bayan taci kuka ta koshi tajawo wayarta ta kira hajiya mommy, bugu biyu wayar tayi ta daga , taji yarta na kuka Nan hnklinta ya tashi tashiga tambayarta meya faru? Na’eema ta kwashe duk abinda ya wanzu tsakaninta da Aeezad ta gaya mata. Hajiya mommy ta numfasa tace “haba biri yayi kama da mutum,,,toh wlhi ke kinfi karfin wulakanci, ashe bamusan inda bakin zaren yake ba, mun dauki hakkin nabeelah, daman daga baya nayi tunani gaskiya aeezad me zeyi da wata nabeelah, tsohon gindi, Can wata Yar asirin yasamu Ashe ta mallakesa, haba biri yayi kama da mutum,…ba Wanda ze daga miki hnkli yata ki kwantar da hankalinki zuwa gobe mu shiga cikin daura can gun bokana na kan ruwah…” Na’eema na kuka tace toh sukayi sallahma ta ajiye wayar taci gaba da kukan, tabbas da ace zatayi Ido biyu da wadda ta dauke mata hankalin miji, babu abinda ze hana ta nakasata ta yadda bazata moruba.

Direct bedroom dinsa ya nufa bayan ya hayo upstairs din. Zuciyarsa fal haushi da takaicin na’eema Sam besan na’eema bata da hankali ha se yau. Yaja k’wafa, kana ya isa kan bed dinsa ya kwanta befi 3mnt da kwanciya ba yayi zumbur ya tashi zaune, ya nufa bedside ya daukko wayarsa ya nemi lambar mommy ya kira ,bata daga ba har kira uku, ya katse ya kira Aunty hafsat wadda ke zaune har yanzu a falon tana jinjina lamarin Aeezad da nabeelah, big hajiya Kam tinda tashiga dakin bata fito ba, tana can ta tasa abun duniya a gaba se kasafi takeyi, harda kudin da zaks yace ze kawo masa dukda batasan nawa bane Amma se kasaftasu takeyi sbda azabar San zuciyar dake dawainiya da big hajiya. Ringing biyu wayar aunty hafsat wadda ke falon jone a charge, ta tashi ta isa ga wayar tata, taga sunan Aeezad, cire wayar tayi a charge kana ta daga wayar ta kara a kunnenta na dama. Daga cikin wayar Aeezad yace ”Ya mommyna take?” Aunty hafsat tace “Ai tana daki bata fito ba tinda kuka bar gidan…” “Ki dubomin ita pls,,, a bata abinci sbda batajin ddh Kuma tanajin yunwa…” aunty hafsat tace ”Toh ..” lamarin nata Kara daure mata kai. “Kije ki dubata ynzu inajinki bazan kashe wayar ba,,,”cewar Aeezad. Aunty hafsat tasake cewa toh…kana ta nufa dakin aunty nabeelah, kwance ta ganta tayi baje bajee ta cire hijjabin jikinta, sanye take da rigar mara nauyi lemon green,. Bayan Aeezad ya fita a dakin a daddafe ta iya wanka, tayi sallar azahar ta chanza rigar jallabiyar Aeezad dake jikinta zuwa rigar jikinta ta ynzu lemon green, tana kwanciya bacci ya kwasheta ga sanyin AC na ratsata,. A yadda take sauke numfashi ya tabbatar ma da Aunty hafsat baccin takeyi sosai Kuma me nauyi. “Kagana Bacci takeyi…” Aunty hafsat tasanar da Aeezad ta cikin wayar. “Bacci kuma? Amma tana lafiya de kou,?” Ya tambaya muryarsa dauke da rikicin SO da kaunar mommynsa,. Aunty hafsat tace “toh gaskiya bansaniba tanade bacci naga Kuma baccin ya dauketa sosai…” Sam aeezad be gamsu ba kawai so yakeyi yaganta danya tabbatar Kuma idanuwansa na cike da kwad’ayin San ganinta.”hau online in kiraki video call inaso naganta…” Yana gama fadar hakan ya katse wayar ya hau online itama Aunty hafsat tahau online din tana kara mamakin sha’anin gabaki daya kaninta ya chanza. Tana Hawa WhatsApp din ya kira video call ta daga ta haska masa Fuskarta da jikinta, Yanayin tozali da ita ya saki Wani Nisha na nishadi da farin ciki ya kureta da idanuwa baccin kawai takeyi batasan me akeyi a knta ba, sumar Kannan nata yayi baje-baje a kan pillow din da kanta yake. Yadinga kallonta,har aunty hafsat ta gaji da rike wayar, seda kyar yace “Kar a tasheta Amma inta tashI ki bata abinci aunty hafsat sbda tanajin yunwa sosai, Kuma bata da lafiya a kula da ita Dan Allah zanzo anjiima..” Aunty hafsat tace ”Toh Allah ya kaimu…” Aeezad yace “Amin…” Daga haka sukayi sallahma ya ajiye wayar yana murmushi. Bayan ya ajiye wayar aunty hafsat tajima a kan Aunty nabeelah tana kallonta tana tunani-tunani, kana ta fice a dakin jiki ba laka.

Da daddare har after isha’i Zaks be iso gidan ba bakin ciki ya isa Aeezad ya masa kira yafi sau ashirin Yana dagawa yace gashinan zuwa Amma shiru sbda babansa ya tsayar dashi suna wata magana. Se 8:30pm Zaks ya iso gidan a compound ya tadda Aeezad wanda kejin kmr ya tashi sama yaje ya ganta, ji yakeyi kmr be taba ganinta ba , ko yayi shekara dubu be ganta ba, harya yanke shawarar kiran Daya daga masu gadinsa ya kaisa shide burinsa ya ganta, ya kira Aunty hafsat yafi sau hudu, tana dauka Yana tambayarta mommy ta farka, tace masa aah. Yasan zuwa yanzu tini ta farka, yanada tabbacin baccin gajiya takeyi, itakam aunty hafsat baccin ya fara bata tsoro. Wani banzan kallo aeezad ya watsama Zaks Daya iso inda yake tsaye, yaja guntun tsuki. Zaks yace “Tuba nike ranka ya dade, wlhi Abbah ne ya tsayar dani…” Ba tare da aeezad yace komi ba yayi gaba zuwa motar da Zaks din yayi packing ynzu, ya shiga gidan gaba Zaks ya shigo dreva side, yaja motar suka fice a gidan, bayan sun hau ti ti Zaks dake tuki yace “Yakamata mu dena yawo haka kara zube, kar aje a kawo mana hari,irin na first time, da aka kawo maka, dukda ana bincike a kan wadanda suka kawo wancan harin nasan suna bibiyarmu bazasu barmu ba har ynzu,,,” Aeezad ya tabe baki yace “Allah ya fisu,,,ni Basa gabana wlhi Mommy ce kadai a gabana,,,” cewar Aeezad. Zaks yayi murmushi yace “Nasani ko bakace ba,… kai kaga yadda ka fita hayyaccinka ne yanzu saboda awannin da kayi baka ganta ba na yau kawai…” Aeezad yayi humming yace “Waiku an gaya muku San wasa nake ma mommy? Wallahi koni kaina bansan adadin yawan San da nake mata ba, ubangijin dayasamin shi kadai Yasan yawan San da nake mata, wlhi ji nake kamar zan hauka sbda bangane ba,nariga nayi mugun sabo da ita,, in bata kusa dani ji nakeyi Kmr raina ne baya jikina,,,” Zaks tace “Wallahi nasani aboki ko baka fadi ba, Insha Allahu kodan girman San da kakema mommy ubangiji ze barku tare har Mutuwa insha Allahu…” Aeezad yayi hanzarin amsawa da “Allah amin…” Suka cigaba da tafiya suna hira sama sama Amma ruhin Aeezad naga Aunty nabeelah, seda suka tsaya ya siya mata gasashiyar kazar hausa sbda yasan tanaso sosai, yasiya mata kayan ciye-ciye da kilishi me yawa, kana suka nufa gidan, shida Zaks suka shigo falon, ba kowa Aunty hafsat na part din baban Noor big hajiya Kam tanacan tana bacci se mafarki takeyi a kan kudin da zaks yace ze kawo mata. Xaunawa a falon zaks yayi Aeezad ya nufa dakin nabeelah da ledojin duka a hannunsa Daya me lafiya,. Kan dadduma ya taddata tana jero sallolin da Ake binta,, bata jima da tashi ba, taji haushin baccin datayi na asara ba tare datayi sallolinta a kan Kari ba,bata taba irin Wannan baccinba se yau, aunty hafsat ta tasheta kusan sau biyu amma ta kasa tashi, Sam aeezad besanma ta tashetan ba, Baccinne ya fara bata tsoro shiyasa ta tasheta sannan da ganin lokacin salloli ya shude, duk tashin da Aunty hafsat ta mata ko motsi batayi ba , se ynzu ta tashi, yanzunma sallolinne suka tasheta Amma badan baccin ya isheta ba. Ajiye ledojin Aeezad Yayi a kasa, kana ya zauna kasan dakin Yana kallonta tana sallar idanuwanta na neman rufewa saboda bacci. Yana Nan zaune Yana kallonta harta idar tayi adduarh, ya kalleta ya sakar mata murmushi itama shidin take kallo ko idanuwansa sun isa su fallasa mata irin matsifaffen San da yake mata. “Mommy naga kmr dinkin ya warke?kina komi normally” Nabeelah ta zabura tace “Wallahi tallahi be warke ba har yanzu…” Aeezad yayi murmushi yace “Mommy gindinnan de ko shekara ze be warke ba wlhi sena cinyesa, komin wayaun Amarya dole asha manta…dole naci gutsunnan…” “”Mgnrka kenan ta gindi, yanzu de ai ka riga ka cinye komi, komi ya kare ya kamata ka sauraramin Dan Allah,,,ka barnima da kunyar idon duniya, Dana mahaifiyata…” “Wace mahaiifiyar taki? Kina mgna sekace naci ban biya ba, gindinnan de nariga na biyasa ko ita kanta ummih in taji bazata hanani naci gutsunnan ba, sbda halak dinane, so nakeyi in ginasa da kyau in zurfafasa Da burata…” Ba tare datace komi ba ta mike daga kan daddumar ta koma gefen bed, tasan inta biye masa se suyita mgna Daya har gobe, shi baya gajiya da batsa. Ya dawo inda take kasan kafafuwanta ya zauna yana me kureta da idanuwa, itama shi take kallo Amma yunwa ke kwakular mata ciku gashi kamshin ledojin data shigo dasu sun cika mata hanci. Kmr yasani ya mike ya dakko ledojin ya kawo gabanta, yashiga bubbude mata abubuwan Daya siyo mata taci abinda takeso. taci kazar hausa ta koshi da kansa ya bata a baki harta koshi, Tasha drink tayi kyatt, shima yaci kazar ya koshi kana ajiye mata sauran a karamin frij din dakin, ya dawo kan gadon inda take zaune, ya Sakalo hannu ya rungumo duwawunta kirjinsa ta juyo ta kallesa tace “ka tashi ka tafi gidanka, Kuma ka Koma ka Kwanta, bayan dare ne keyi…” “A Nan zan kwana”. Aeezad ya fadi Yana kissing duwaiwukanta datake zaune Daya rungumosu jikinsa. Jin yace nan ze kwana nabeelah ta zaro ido tace “Ka kwana kamin me?…” “In kwana inci gutsu, tsakar dare in kowa ya rintsa sena hauki na miki gwatso…” “Ka rufamin asiri ka tashi ka tafi Dan Allah ” nabeelah ta fadi a tsorace sbda tasan ze aikata abinda ya fadi. “Kinaso in tafi?” Ya tambayeta Yana tashi zaune kmr yadda take zaunen ya rungumta ta baya hannunsa me lafiya ya daurashi kan nonuwanta Nan yashiga matsarsu Yana lunshe Ido. “Eh wlhi inaso ka tafi . “Toh ki bari ko goga miki burana ne inyi a gindinki in kawo ba tare Dana ciki ba,,” zumbur nabeelah ta mike tsaye tana kallansa tace “ka temakeni ka tafi inyi bacci wlhi bacci nakeji sosai…” Ta fadi cikin marairaicewa. Seda ta dinga masa magiya kana ya yarda ze tafi ya mike yace ta kwanta, ta kwanta ya lullubeta da duvet cover, yayi kissing kumatunta yayi mata Adduarh yin bacci ya tofa mata tako ina, ya tattaba nonuwa seda ta ture masa hannu sbda zafi suke mata, ya kuma kissing goshinta, yadawo yayi kissing nonuwanta yayi kissing ko ina a face dinta zuwa kirjinta, ya dawo ya tsotsi kan nonuwanta, kana yaja ya tsaya ta zubo masa idanuwa duk idanuwansa sunyi red ta daga masa hnkli kawai daurewa zeyi yabar gidan.ya kureta da idanuwansa kurr, inde Yana gabanta mantawa yakeyi da komi na duniya inba ita ba itama ta kuresa da idanuwa. Kusan 5mnt suna kallon junansu, kana Aeezad dake tsaye yayi murmushi yace “Farin cikin rayuwar AS Kenan…” Ya karashe mgnr Yana nunata da yatsa, ya kuma sakar mata murmushi ya sake cewa “Ina sanki me manyan nonuwa, da dadin gindi…” Ta girgiza Kai tace “Nan de kafi auki…” Har mamakin knta takeyi wai itace da d’an yarannan data raina. Murmushi yayi ya sake kissing dinta yace “Naji Nan nafi auki…..kmr na kwana ina lagudarki wlhi, nasan inna tafi zanyi kewarki kmr Zan zauce…” Ya karashe Yana Kuma Kai hannu ya matsar mata nononta na hagu se kallansa kaciyar nonon yake ta cikin riga. “wallahi mommy ina sanki…” Ya fadi Yana kara matsar mata nononta na hagu ya koma ya matsa na dama ta cire masa hannu tace “Ka barsu hknan pls…” Ya narke idanuwa yace “in ina ganinsu haka shaawah suke bani dagamin hankali sukeyi wlhi..” “ka Bari hknan toh, wlhi Suma ciwo sukemin, ka tafi pls wlhi bacci nakeji…” Ta fadi tana lunshe idanuwanta yayi mata seda safe badan yaso ba ya fice a dakin harya fice Yana waiwaye Yana kallanta,. Ya fito falon, zaks dake zaune ya tashi suka fice a falon, suka hau motar Zaks ya tada motar sukabar gidan. gabaki daya cikin kewarta yake, ya tabbatar yau zeyi baccin azaba ba, sbda bata gefensa balle yasamu nonon dazeta matsa,gashi ya saba da hannunsa a kan nono. Suna Isa gida, ya dauki waya ya kirata Sam bata daga ba, shi Yama manta ya tambayeta ko tasa simdinta a sabuwar wayar daya siyo mata, ya kalli zaks dasuke zaune falo yace “Gaskiya gidannan zaka kwana sbda da safe zaka kaini gun mommy na manta ban mata setting wayar Nan ba, ina kiranta bata dagawa…” Zaks ya zaro ido jin yace da sassafe, zece Wani Abu se Kuma ya fasa yace “okay,,,Amma Kila tayi bacci ne yasa bata dauki wayar ba…” Aeezad yace “yeah tayi bacci, Amma bata saita wayar ba, dole senaje zan saita mata, Kuma wlhi ina San inta ganinta ne, yau bazanyi bacci ba,… kawai ka kira doctor yamin Allurata se ya hadamin data bacci…” Ya karashe mgnrsa Rai ba ddh sbda rashinta. Zaks yace “Okay bari in kirasa,,,” ya fice a falon yana me tausayawa Aeezad shi be taba ganin jarabawa SO irin wannan ba. Ya kira doctor suka dawo tare, yama Aeezad allurorinsa ya tashi ya haye saman bene kmr mara lafiya, ya nufa bedroom dinsa, ya watsa ruwa duk sbda yasamu yayi bacci sosai, ya fito yasa kayan bacci, ya kara sanyin AC dakin , yabi lafiyar gado, Hadi dayin addu’ur yin bacci, ya rintse idanuwansa moment dinsu kawai yake tunawa na 1week din dasukayi tare, a gaskiya ya kara santa, ba komi a kansa se ita kadai, gata da dadihn gindi. “Wlhi bazan iya rabuwa bake ba mommy,,,sede in mutuwa ta rabamu…” Ya fadi idanuwansa na rufe, dukda an masa allurar bacci Amma yaji har yanzu baccin bezo idanuwansa ba se azababben tunaninta dake addabar ruhinsa. Kusan 1h yana kwance Amma ya kasa bacci, layin baccin Se dibarsa yakeyi Sbda allurar da aka masa Amma ya kasa baccin, ya jawo wayarsa ya budeta ya shiga photos, ya bude inda ya adana pictures dinta wad’anda ya mata a asibiti Bata sani ba, wasu kuma a jirgi Ya mata duk bata sani ba,. Yashiga kallah Yana murmushin nishadi, Nan ya tuna da yadda suka karance a asibiti, tayi kissing picture dinta da yake kallo a wayar Wadda take zaune da hijjabi dark blue, face dinta tayi gefe, ya sauke ajiyar zuciya ya rungume wayar a kirjinsa, ba jimawa bacci tayi awon gaba dashi me cike da mafarkanta na zallar dadih da kewarta.

Mata kudinga gyara gabanku shike banbanta tsohuwa da yarinya, kizo kise matsin tsarki Kisha mamaki a kan farashi me sauki. 08101626484

Check Also
Close
Back to top button