Hausa NovelsMiskili Ne Hausa Novel

Miskili Ne 63-64

Sponsored Links

❤‍ *MISKILI NE*❤‍

*63&64*

 

 

…….. marairaice murya Amaan tayi tana satar kallon sa tace”kai hamma Akwai fa bak’i suna ciki ka sani kuma ko?”kinsan Allah?”,ko kimun koni na miki wanda zakiji kunya sosai”ko Agaban Ammi ne zan iya kissing naki balle wasu bak’i yafad’a ko Ajikinsa yana binta da wani irin sanyayyan kallo”Amaan ta d’ago kanta ta zuba masa Ido”yayi y’ar dariya yana fad’in yes kunyar me zanji tunda matata namawa?kima Ajiye batun wata y’ar kunya ki farantamun kisani farin ciki kinjiko my salfad? shikenan nan hamma nah komai kakeso Ai zan maka ko?”da gaske?”Eh mana “yana murmushi yakoma matsowa yana rik’e hannayenta ya matso da fuskarsa gab da tata”tayi saurin manna masa kiss a lips nasa ta juya zata gudu tana dariya”fisgota yayi ta fad’o jikinsa ya rungumeta”hamma kaje karsuyita jirana”kuma Allah daka juma baka dawoba zan dameka da yawan waya”sumbatar goshinta yayi yace”kina korata ne?”nina Isa na kori rabin raina? murmushi yasaki me sauti yana fad’in kamar karnaje na barki nakeji”nima haka” muje na rakaka kashiga mota”salfad babu mayafi kuma kayan sun kamaki”ga masu gadi da securities bazan iya lamunta su kallemunke ba”shikenan saina maka Addua Anan ko?eh Ina buk’atar ta salfad”Allah ya tsaremun kai ya dawomun dakai lafiya”kuma ka gaishemun da Ammi sosai”kamata yayi ki kirata dai”murd’e masa kunne tayi tana fad’in kunya nakeji”kai salfad bayan komai bai kaiga faruwa ba kunyar me zakiji to? chakulkuli tafara masa”babu shiri yacikata tana dariya ta masa gwalo da gudu ta wuce ciki tana dariya”yabita da kallo yana lumshe Ido had’e da sauke Ajiyar zuciya “Anutse yace”babu Abinda yakai SO dad’i Aduniya “daga haka yabar wajen yanufi bakin get cikin nutsuwar data zamo jinin jikinsa….. Amaan kuwa da gudunta da dariyarta ta shigo cikin parlourn tama manta da wasu bak’i dake jiranta saida ta gansu ta tuna….lafiya kika shigo da gudu k’awata?”cewar madeena”Amaan ta shareta ta zauna suka fara gaisawa da kowa da kowa”kafin ta tashi taje wajen wani bel dake gab da wata k’ofa ta danna”ba’afi mintina biyu ba”masu Aikin suka turo k’ofar suka shigo da sallama suka duk’a gaban Amaan “babbarsu tace”ranki yadad’e Ina kwananku?”duk suka Amsa,kafin tace” sunana saude,wannan lami, wannan kuma Amina”nice meyin wanke wanke da kula da bak’in ki”ni kuma nice me share share da goge goge”ni kuma nice me wanki da guga….gaba d’aya mutanan dake cikin parlourn mamaki sukeyi”sbd ganin irin daular da Amaan tasamu sai kace wata sarauniya”Amaan kuwa d’an murmushi tayi tace”okay yayi kyau ke kifara Aikin ki ga bak’i nan “Ina fatan zaku tsaya iya matsayinku”insha Allah Hjy Ai yallab’ai ya mana gargad’i sosai Akanki…zaku iya tafiya”cewar Amaan tana danne danne Awaya”gaba d’aya suka mik’e tsaye sukabar wajen”cikin y’an mintinah suka cika gaban b’akin da drinks da Abin motsa baki….saida wasu daga cikinsu suka koma yiwa Amaan nasiha da bata shawarwarin ta rik’e mijinta da kyau”sbd irin su sharif ba irin mazan da ake sakaci dasu bane…..gaba d’aya dataga duk sun mik’e tsaye sbd zasu tafi saita rungume madinah tana kuka”da k’yar ta bari suka tafi sbd shima Ammi nata kiransu ta waya su fito drivers na jiransu a waje”bayan sun tafi Amaan ta haye upstairs ta gyara side d’in shariff danata sannan ta sakko k’asan lokacin k’arfe 12:15 pm “sai b’ata fuska takeyi ta lalubo number shariff tayi dealing”bugu ukku yayi picking”Amaan bata fara masa da komai ba sai kukan shagwab’a”sorry salfad Ina gidan Ammi nan da Awa guda zan dawo kinji ko?”fad’amun me kikeso nayi miki tsaraba dashi?”nidai kaine nafi buk’atar son gani”cikin jin dad’in kalamanta yace”nima haka”kinga ga Ammi tace” Abata ku gai
… d’itttt! Amaan ta yanke wayar “yasaki d’an guntun murmushi yana shafa kansa yace”wlh ta kashe wayar nasan kunya takeji”Ammi dake kallonsa tayi y’ar dariya tana fad’in Allah sarki Amaan badai kunyaba”kazo kayi sanadin rabani da y’ata ko?”to Ai Ammi nine kuwa na k’ara had’aku da ita ,daba nine na Auretaba Aida ta miki nisa ko?”hakane Allah yabaku zaman lafiya da zuria ta gari”munyi mgn da mahaifiyar madeenah”nanda wata 7 zata kammala karatunta”idan ta Ida za’a tura magabatan sadeeq tunda dai yanuna zahiri son Auren nan yakeyi”shikenan Allah yakaimu lafiya”Ameen “yauwa sai mgn ta biyu inaso ka tarkatashi Abdallah yatafi sudan yaci gaba da karatunsa yadda yaka mata Acan”nima nayi wannan tunanin”to shikenan Allah yazab’a mana Mafi Alkhairi…. Amaan na kashe wayar ta wuce sama tayi wanka da sallar Azahar ta zauna ta tsara kwalliya taban mamaki cikin k’ananun kayan da sukayi mugun bayyanar Ainahin halittar jikinta”ita kanta data kalli kanta ta cikin mirror saida taji kunya”saidai tayi masifar kyau tasan muddin shariff yaganta saita sha matsa a hannunsa” saidai bata damuwa tunda iya shafar ce baya wucewa”ni kuwa nace Akwai Anjima Ai…….k’arfe 1:48 pm Amaan ta sakko down stairs ta zauna ta kunnah tv tana chats”Ahaka taji k’ofar glass d’in na k’ara”ta juya da sauri saiga shariff ta hango yana shigowa cikin parlourn”fuskarsa d’auke da wani irin tsadaddan murmushi”da sauri ta mik’e tsaye cikin farin ciki Aguje taje ta rungumesa”ya d’agata yana juyi da ita suna dariya kafin ya rungumeta yana sinsinar k’amshin jikinta yace”salfad irin wannan zazzafan wanka haka”Ashe gara danace sai 8 pm su mus’ab suzo”da tare muka shigo dana ce su koma”kinyi kyau baby nah irin wannan gayu haka?”karka damu salfad Akanka babu Abinda bazan iyaba”yanzun muje kayi wanka ko?yadda kikeso Ai haka za’a yi ranki yadad’e yafad’a yana d’ago kanta ya cafki lips nata”babu musu Amaan ta tallabe kansa tana shafawa tana shigewa jikinsa”shi kuwa sai shafa mazaunanta zuwa saman k’irjinta yakeyi suna maida numfashi Atare…can Amaan da kanta ta b’alle masa botiran gaban rigarsa tana shafasa”da Abin yayi girma saman 3 seeter shariff yamaida Amaan yahaye samanta suna shafar juna kamar zasu cinye juna”gaba d’aya shariff yafita hayyacinsa dama daurewa kawai yakeyi sbd wasu dalilai”to yanzun kuma babu wasu dalilai d’in”yad’ago kansa idanuwansa jajir yana bin Amaan da wani irin mayen kallon murya na rawa yace”pls salfad ki Amince mun muzama Abu guda pls”cikin rufewar Ido Amaan ke gyada masa kanta tana shafa gashin k’irjinsa”daukarta yayi gaba d’aya suka nufi bed room d’inta dake Anan down stairs d’in”directly saman bed yajefa Amaan suna cigaba da romancing d’in juna”cikin k’ank’anin lokaci shariff ya Ida yin fatali da komai na jikinsu…saidai Amaan taji yana Addu’ar saduwa da iyali”kafin ya rik’eta gam yana bin hanyar shiga garin maji dad’i….wata iriyar gigitacciyar k’ara Amaan ta saki tana k’ok’arin janye jikinta”saidai yamata ruk’o bana wasaba,ya kuma sake mata nauyin jikinsa sosai”tun tana kuka da masa magiyar yayi hak’uri ya k’yaleta har Amaan ta dena masa”bakajin sautin komai Adak’in sai nishin shariff da gurnaninsa had’e da ihun Amaan…..saida shariff ya share kusan awa biyu da rabi kan Amaan sannan ya k’yaleta badan kuma ya gajiba”Ahankali ya janye jikinsa daga nata yana binta da kallon tausayi”saidai yanayin daya ganta ciki yasaka gabansa fad’uwa “gaba d’aya tsakkiyar bed d’in yab’aci da jini”idanuwanta sunji jajir sun kumbura sbd kuka”da k’yar taja bed sheet ta rufe jikinta”ko Ina Ajikinta ciwo da rad’ad’i yakeyi”ta kama Ido ta rufe”shariff ya sauke wani irin numfashi me k’arfi “da k’yar ya mik’e tsaye zuciyarsa fari k’ar fes”yana jin wani irin tsananin farin ciki dajin kaunar Amaan na nunkuwa Aransa”cikin k’arfin hali ya suturta jikinsa sbd yana jin kasala da zazzab’i”yabi Amaan da kallo Akaro na biyu”sautin kukanta na sukar zuciyarsa yana jin kamar ya maida ita ciki sbd so”cikin sautin muryarsa data rage k’arfi yace”hak’ik’a kin cika y’ar halak SALMAH ta FAHAD! Allah yayi miki Albarka yabamu zaman lafiya da zuria ta gari”kiyi hak’uri ki yafemun laifina kidena kuka kinjiko?”ko wace mace da irin haka ta fara harta saba”hak’ik’a babu Abinda yakai Aure daraja da ni’ima Aduniya”musammun ka Auri wacce kakeso “Ina sonki har k’arshen numfashi nah Amaan”pls kiyi hak’uri kinjiko?”yafad’a yana lalubo hannunta ya sumbata yana aza kansa saman pillow d’in data Aza kanta yana share mata hawayenta da tafin hannunsa guda”ta sauke numfashi Awahalalce tace”hamma kadena bani hak’uri ni bakamun laifin komai ba”ka kaini toilet na gasa jikina duk ciwo yakeyi” ta k’are maganar idonta Arufe”shariff kuwa ba k’aramin mamakinta yayiba yama d’auka zaisha fama da ita sai yaga sab’anin hakan”wanda sarai kuma ya fahimci Amaan d’in na jikin jiki daurewa kawai tayi…. Agogon dake manne jikin bango ya kalla k’arfe 4:37pm”kallonsa ya maida wajen Amaan Ahankali yace”sannu salfad kinji?”yanzun idan mukayi wankan saiki sha magunguna”kasa mgn tayi”ya mik’e tsaye jikinsa babu k’wari yanufi bath room “ruwa masu zafi ya had’a mata cikin bath tub kafin yafito daga cikin toilet d’in yana fad’in bara naje na d’akko miki towel da kayan dazaki canza idan kin fito”k’asa mgn tayi har yafita”ta bud’e Ido tana gwada tashi zaune saidai ta kasa ba Arzik’i ta huk’ura har sharif yadawo d’akin ya Ajiye kayan saman bed side drower ya matso yaka mata da nufin ta tashi zaune ya d’aura mata towel”saita saki k’ara tana yarfe hannunta”baki iya tashi zaune ne?”uhmm”bece komai ya janye mata bed sheet d’in ya d’auketa gaba d’aya yanufi cikin toilet d’in da ita”suna shiga yasakata cikin ruwan zafin tasaki ihu tana bashi hak’uri…bansan zakisha irin wannan wahalarba Amaan dana hak’ura na barki”ki daure ruwan su shigeki zakiji sauk’i”batayi mgn ba idonta Arufe….sosai yagasa mata jikinta yanata rarrashinta, sannan yamata wankan wajibi da Alwallah d’in sallar la’asar”itadai idonta a rufe sbd kunyarsa datake ji”kuma tabari ne yamata komai sbd batada k’arfin hanashi ko kuma tayi da kanta”bayan sun fito shi yakoma ciki sbd yayi wankan”k’ok’arin tashi tsaye tayi”ta rintse Ido tana cije baki tafara tafiya kamar irin ta y’an kugunu”kayan daya fiddo mata tasaka da hijab ta zauna daga zaune tayi sallar”tana cikin sallar shariff yafito daga cikin bath room d’in “yabita da kallon tausayi yanufi gaban gadon ya yaye bed sheet d’in”kafin yabud’e ward rope ya d’akko sabon bed sheet yashimfid’a yana lura da ita daga zaune tayi sallar”shima kuma zaman ba dad’in sa takeji ba”cike da tausayawa yafita daga cikin d’akin “saida yayi sallah sannan yadawo da roban ruwa da cup da magunguna a hannunsa”Amaan na kwance saman bed d’in idonta Arufe “bacin rad’ad’i da zugi babu Abinda gabanta keyi dana shanunta”koda taji sallamarsa bata bud’e idanuwanta taba “sannu salfad! tashi kisha magani sai naje nakawo miki tea da Abinci ko?”k’in mgn tayi tak’i bud’e Ido”ya matso ya zauna yajawo kanta ya aza saman cinyoyinsa yana shafa gashin kanta da har yanzun da sauran lema samansa yace”fushi kikeyi da babynki salfad?”turo baki tayi tak’i yin mgn “da k’yar yasamu Tasha maganin sannan ya kamata tea da Abinciccika ya zauna yana busar mata da gashin kanta”ita dai tana d’an tsakuran Abincin tana jin jikin nata sai Ahankali”bayan ya gama mata batare data kallesaba tace”kaje kaci Abinci”Amaan bata Abinci nakeba nafison naganki normal”hankalinah yatashi naga babu wani sauk’i dakika samu kodai muje Asibiti ne idan Anyi sallar magrib?”uhmm” to dan Allah ki saki fuskarki mana”kuma ni baki samun Albarkaba dana kawo miki samar taka na ko?”yafad’a cikin kwaikwayon muryarta” b’oye fuskarta tayi Ajikin sa tana dariya”yanzun kince banida kunya ko?”tsawon 23 yrs Ina rik’e da kaina saida Allah yasa kika iso gareni ko?”shiru tayi tak’i mgn”pls salfad kisamun Albarka mana”kukan shagwab’a tasaka tana turashi”yayi murmushi ya d’auki Abinciccikan data rage yaci”ita dai kanta na saman kafad’arsa ta shige masa kamar bataso ya matsa can da can”salfad! uhmm”tashi muyi Alwallah natafi masallaci tunda nagama cin Abincin” idan sai nadawo muje Asibintin ko?”nidai babu inda zakaje ko? Ta fad’a cikin shagwab’a”ya lumshe Ido yana koma budesu su”Ahankali yace”hak’uri zakiyi naje nadawo tare da Ammi ko Akwai dubarun dazata miki na manya mugani”sbd bana son zuwa Asibiti ko mace y’ar uwarki bana so ta ganemun private part naki balle kuma wani banzan likitah”yafad’a cikin zafin kishi”d’an zaro Ido Amaan tayi had’e da saurin kallonsa”yad’age mata gira yana fad’in tunda Abin nan yafaru sai yanzun kika kalleni”janye kanta dake saman kafad’arsa tayi cikin sanyin murya tace”nidai gaskiya da kunya hamma karka sanar mata pls”sassauta murya yayi had’e da ruk’o hannayenta yace”dole nasanar mata salfad sbd banida makusanci sama da ita”bana son kowa yasan sirrinmu sai ita”ki fahimceni kinjiko?”damuwata shine karnaje naji miki rauni Asamu matsala”kanta a sunkuye tace”shikenan kaje kayi sallar zanyi tawa”yanata kallonta cikin tausayi yace”kiyi hak’uri Amaan kinjiko?”nidai hamma banace kadena bani hak’uri ba?ta k’are maganar tana mik’ewa tsaye da k’yar”shima mik’ewa tsayen yayi yakama hannunta suka shige bath room d’in”Atare sukayi Alwallah bayan Amaan ta jik’ashi da ruwa”suka fito yasaka mata hijab sannan yaja hancinta yafita suna murmushi cikin so da tsananin k’aunar juna……✍️

wannan book d’in na kudine ! idan kina buk’atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk’ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

Back to top button