Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 9

Sponsored Links

Page…9*
Murmushi yake dokawa tsabar yaji daɗin satota, sai wani lumshe idanun yake irin Mamie kina can da mijinki nima na ɗauko matata.

Shimfiɗata yayi a tsakiyar gadonshi ya mike ya zare, jallaɓiyarshi tare da boxers ɗinshi., zama yayi ya shiga cire kayanta inda ya kara karfin Ac ɗinki, zubawa wadatattun kirjinta idanu yayi kaman ya fasa ihu yake ji, zare skirt ɗinta yayi har da undee, ya barta da pant da bra, ɗinta sannan ya laluɓe duvet ya rufa musu sannan ya rungumeta a kirjin, ajiyar zuciya ya sauke tare da zubawa fuskarta ido, ɓalle mahaɗin bra ɗin yayi tare da zare mata, sannan ya shiga shagalinsa sosai ya zake yana aikawa Yar Umma da Mama aika, son rashin.
Cikin barci take jin bakon yanayi wanda yasata buɗe nauyayyun idanunta, jinta tayi jikin mutum batasan lokacin da tayi firgit ta mike ba, tare da karw kirjinta jikinta na rawa ta juya mishi baya,

“Rahilaaaaaah mijinkine fa, ni kike kokarin juya min baya. Kinsan tanadin da Allah yayi akan mace…”
Bai kai karshe ba, ta kifa kanta a pillow da ke gefenshi ta fashe da kuka, matsawa yayi har jikinta sannan ya janyota jikinshi ya shiga shafa bayanta har tayi shiru,

A hankali ya ɗagota, yana kallon fuskarta ta ɗan haske dake gefen gadon, harshenshi yasaka yana lasar kwallar dake zuba a fuskarta, a nutse dan dole ta tsayi da kukan, da kwallar bin fuskarta yake da harshenshi ya kai kunnenta, daga k’amk’ameshi tayi tana fidda wani gwauron numfashi, janye fuskarshi yayi ya juyata idanunta a rufe jikinta na masifar rawa, rumfa yayi mata sannan ya kifa kanshi a kirjinta masu tafiya da imaninshi(lem stop here kafin ace nayi disvirgin wata)

Sosai kirjinta suka ci ubansu, a hannun Aman, kashim miskin da aka mata wanka dashi ya kara masa kwarin gwiwa, duk inda zai kai hannunshi da bakinshi kamshin miski yake cin karo dashi , kuka Rahilah keyi mara sauti tsabar Aman ya wucce saninta, musaman da yasan yake son ɗanɗana kalar zumarta,() hannunshi yasaka ya kara nimawa kanshi hanya, amma Rahilah tasa mishi karamar ihu tana niman mikewa, mai da ita yayi yasa mata, (Yaren Novel)

Zaro ido tayi a gigice ta mike ya sake mai da ita, ihu tasaka tace.
“Don Allah ka rufa min, asiri bazan iya.”

Ganin yanda ta firgita, gashi ya ɗibo ruwanshi yana son kashe gobarar da ta taso masa. Gashi taki tsayiwa, dole ya janye daga bakin get ɗin dan har ya samu ta fara shiga, janyota yayi ya rungumeta tana jin (Yaren novel na zungureta) jikinta sai rawa yake, gashi tasa wutar ta kunnu goga mata ya cigaba dayi tana rike dashi, ya taji ya sauke wani ove speed ajiyar zuciya, sannan ya gyara mata kwanciya a kirjinshi yana shafa bayanta, shiru tayi, tana jin wani azaba a kasarta,
Daga shi har ita babu wanda ya runtsa, ganinta da yake ba kaya shi yake kara mishi wutar fitinarshi, vest ɗinshi ya janyo wanda yake sider bed ya saka mata, har cinyarta ya sauka kirjinta kuwa basu gama rufuwa ba.

Haka ta cigaba da rungumeta, har aka kira sallah farko, mikewa yayi ya ɗauko skirt ɗinta yasaka mata sannan da under wear ɗinta, pant ɗinta da bra ɗinta ta ɗauka ya saka a kasar pillow sabida suma kamshin miskinta suke,

Lulluɓa mata laffayarta yayi ya ɗauketa idanunta a rufe tana Jinshi,

Tun kafin a kira sallah mamie ta tashi suka nufi kitchen ita da yan uwanta suka fara aiki, fitowarta kenan zata kunna wutar falon domin wasu suyi sallah,

Motsi taji ta juya, mi zata gani Aman ne ɗauke da Rahilah, kauda kanta tayi, tana jinjina karfin rashin kunyarshi da karfin halinshi,

Cikin harshen shuwa tace mishi.
“Ajiye min ita.”

Cak ya tsaya, ya dire Rahilah a gefenta, sannan tace.
“Kar nasake ganin ka a cikin gidan nan har sai na nimeka.”

“Toh mamie.” yace mata, sannan yabar gurin, ita kuwa rahilah kanta a sunkuye kwalla na zuba daga idanunta,

Kallonta tayi tace.
“Muje ɗakina.”

Haɗe kafarta take son tayi amma zafin da kofar ke mata yasa dole take ɗan waresu a fakaice, tana tafiya a hankali har suka shige ɗakin Mamin.

Tura kofa tayi ta rufe, sannan tace.
“Zauna anan.”
Zama tayi akan wani cusion mai laushi, tana ɗan karkacewa, (Yaseen da Aman ya faɗa ciki da naga karyan zama akarkace.)

Wani dogon riga ta ɗauko mai tsagu ta mika mata tace.
“Jeki ban ɗaki ki saka sannan kiyi, wanka da alola hmmm wnkar fa na tsarki.”

Da sauri ta shige bayin, murmushi Mamie tayi, tunda tashiga bayi ruwa ta tara ta shiga ciki tayi sitbath, sau biyu sannan tayi wanka sosai da na tsarkin da tasan ya hau kanta, koda tafito sanye da doguwar rigar nan, zani mamie ta bata, sabo gal, super nervo ta ɗaura da hijab tayi sallah, tana idarwa, taga mamie ta fita,

Kitchen ta shiga ta fitar da Turmeric ɗanyeshi, madaran gari asalin peak, Kanunfari clover, Citta ginja,

Garin madaran ta dama shi daidai sannan tajuye a tukunya, sai clover ɗinta, ta watsashi haka sai cittarta da turmeric ta kankakere ta bayan ta wanke kafin ta kankare ta juye a cikin tunkuyar,

Tasa musu wuta kaɗan suk cigaba da nuna, farfesun kayan ciki ta faɗashi ya nuna lugub, sannan ta juye a wani bowl, sai wannan madaran ta juye a jug, ya tacce  sannan  ta zuba sugar ta haɗa a tire,

Kallonta Hajja Amna tayi cikin wasan kanwar miji tace.
“Ya Falmata ina zaki kai wannan haɗin.”
.   Hararanta Mamie tayi tace.
“Fitinanen ɗanki, ya taɓa min y’a.”

Cike da mamaki suka kalleta.
“Toh sai me? Ba an ɗaura ba ko so kike ya zubawa zukekiyar buɗurwa idanu bayan lafiyanshi lau, gara ki koya mata jarumta dan yarona ba lusari bane.”

Shiru tayi jin sun mata caaa.
D’akinta ta dawo ta ajiye tray ɗin a gaban Rahilah, buɗe mata bowl ɗin tayi sannan ta bata mika mata mug wanda ta cika da madara ta karɓa a hankali ta fara sha, sai da ta kusan shanyewa Mamie tace.
“Ki ci abincin nayi abinda ya kawoni.”

A hankali ta shanye madaran farfesun ce bata wani ci ba, ta dire bowl ɗin.
“Cire hijab ɗinki da zanin.”
Tace mata, haka ta ciresu kunyar mamie ya isheta, cikin basar da abin mamie tace.
“Am not ur mother-inlaw, dan haka my dear ki sake jiki nayi miki abinda ya dace.”

Shafa mata dilke tayi daga cinya zuwa kafarta, daga hannunta zuwa kafarta, dai ta saɓule rigar ta mika mata wani zani, irin roban nan ta shafe mata bayanta, sannan ta ajiye mata tace.
“Maxa ki shafa a jikinki ina zuwa.”

Fita mamie tayi, a gurguje ta shafa akan cikinta zuwa kirjinta, sosai ga boons ɗinta da suke mata zafi.

Can sai ga Mamie nan, kasko ta kawo da gaushi kaɗan tasaka akan kujera yar tsuguno, sannan ta sake fita ta ɗauko wani kujeran wanda aka buɗe tsakiyarta, saka kaskon da tazo dashi tayi ciki sannan ta zuba turaren wuta, a ciki tasa Rahilah ta zauna akai, bargo ta ɗauko ta rufa mata taja kofar ta rufe.

Tun tana jin zafin har ta daina jin zafin wutar, a hnkl hayakin yake bin jikinta, yana ratsawa bata tashi a kai ba sai karfe bakwai saura, Mamie ta kaita tayi wanka da wani ruwa da aka zuba turare a ciki, gashinta kuwa lalle  aka kwaɓa aka shafa mata a kan tun five na safe, sai da zata shiga wanka ta wanke wani haɗin sabulu Mamie ta bata da sabon soso.

Sosai tayi wanka ta dirje jikinta , sannan ta kwanta a cikin ruwan yana bin jikinta idanunta a rufe a hankali ta fara raiyo abinda ya faru daren jiya ita da Aman, murmushi tayi, can ta buɗe idanunta tarrr sabida tuna yaren novel wato ayaba, a fili tace.
“Na shiga uku, dama haka abin yake kutt ashe da wasa a gaba wallahi bazan sake barinshi ya ɗauke ni ba, dan nasan wancan Yaren novel ɗin ai kasheni zaiyi da ita.”
(Sisters kunji Rahilah fa Yaren novel)

Sai da mamie ta buga kofar ta fito, kanta a sunkuye mika mata hijab tayi tace.
“Ki kuma ɗakinku, su Maryam Sajida na nimanki, Y’ata ki nutsu kiyi tafiya a hankali kar wani ya fahimci wani abu.”

Kamar yanda Mami tace haka rahilah tayi har ɗakinsu, tana shiga yan uwanta suka rufa mata da tambaya gadon ta haye ta shige bargo daga ciki tace.
“Ku kyaleni, Umma ta hanani magana”.

Duk suka haye gadon cike da son jin ina ta kwana. Kuma me Umma ta hanata faɗa,

“Don Allah miye haka bazaki faɗa mana ba.” Inji Rahimah kamar zatayi kuka,

Rufe fuskatar tayi da pillow sajida tayi wurgi dashi tace.
“Fitsari na tashi yi, na samu baki ɗakin ina kika kwana.”

Rufe idanunta tayi, taki magana sai jin muryanshi sukayi yace.
“A gurina ta kwana”
Karsowa yayi sanye da shirt mai dogon hannu, cream colour sai wando baki yayi kyau sosai, sauka sukayi cike da kunya bakin gadon ya zauna, janyota yayi cikin murmushi yace.
“Cutie babu magana ne?”

Rufe idanunta tayi gam, hura mata iska yayi taki buɗewa kallon kwancicciyar eye lasheta yayi, sumbatar goshinta yayi yace.
“Thank you for the last night.”

Yana gama faɗar haka ya mike zai bar ɗakin can kasa yayi j muryanta tace.
“A dawo lafiya.”
Juyawa yayi yaga ta janyo pillow ta rufe fuskanta.

Murmushi yayi yace.
“Allah yasa.”
Fita yayi su maryama sajida suka ɗanneta, cikin son kanun labaran.
“Hmmm faɗa mana, ya first night ɗin yake.”
Inji Rahimah,

“Nifa barci nake ji, ku yan matan nan idan na faɗa muku, zaku iya lalacewa kawai ku sharw batun amma abin ba’a cewa kome dan naga zahirin Yaren novel.”

Tana gama faɗar haka tajuya musu baya, can barci yayi gaba da ita, suma mikewa sukayi suka gudu gida, sabida Umma ta kirasu idan tasani xata iya saka musu kuka,

Sau uku mamie na lekowa ɗakin, bata tashi ba.

****
Tunda ya isa gurin aikinsu yake ta doka murmushi, Ahmad ne yace.
“Kaiii Ango, da alamu ka sha gara kenan.”

Lumshe idanunshi yayi a hankali daren jiya ya shiga dawowa mishi, hango surata yake, ji yake kaman yaje ya saceta yayi ɓoye.

“Baxaka gane bane Ahmad akwai banbanci tsakanin kananu da manya, zan maka fatan samun irinta.”

Tunda suka fara maganar mai nasara ya ɗago ya kallesu daga haka bai kuma ba, dan yasan sai ya iya janyo da baisan yanda zai da ita ba,

……
Biyu da rabi, ta farka ta zauna yanzun kan bata jin kome, ban ɗaki tashiga tayi alola da wanka tazo ta gabatar da sallah, tana idarwa Mamie na shigowa, ajiye mata abinci khalisat tayi, ta fita zama mamie tayi tace.
“Dauki madaran nan ki fara sha.”

Kofin madaran ta ɗauka ta shanye, abincin mamie ta bata taci a nutse, tana idarwa ta mika mata, fruit wanda aka, aka zuba mishi zuma da madaara.

Sosai tasha fruit ɗin, sannan mamie ta shiga ban ɗaki ta haɗa mata ruwa tayi wanka wanda aka zuba sinadarin kamshi tana gama ta turata ciki,

Ta jima tana wanka sannan tafito, mika mata humra tayi ta cigaba da shafawa goga wanan share wanca, tsuguna anan, kafin su gama la’asar tayi alola tasake tayi sallah kafin me kwalliya tazo tayi mata, wani shegen lace aka bata tasaka riga da zani, royal blue, ɗinki buba, yayiwa rahila mugun kyau, ga kwallaiya,

Karfe biyar aka gama mata, sai gasu Sajida suma sunzo, tare da wasu yan uwansu, Walimah akayi a gidan,

Sai shida aka watse, shida da rabi su sajida suka bar gidan, inds suka rabu da kuka,

Karfe takwas Aman ya shigo ya gaida Mamie da yan uwsnta,

Mikewa yayi ya tafi falon Babanshi, a can suka zauna suka sha hiransu, shigowar Mamie da Rahilah ya ɗauke mishi hankali.

Tunda tashiga kanta da lulluɓe, ta gaida Abba bata sake ɗago kai ba, nasiha aka musu mai shiga jiki sannan mamie ta maida Rahilah cikin yan uwanta wato ɗakinta sabida Aman

Haka aman ya sato jiki zaui musu kdnapper Rahilah yasamu mamie ta toshe hanyar.

*****
A can gidanshi na g,r,a akayiwa Rahilah jere dukda akwai kome cire na gidan akayi aja jera mata nata, suna fitowa, Hindu tace.
“Sannu karuwai, kunzo kunjera kayan karuwar kanwarkun ce, bayan yagama tsince budurcin tun a waje.”7

Ta zata zasu tayata hauka ne sai taga sunbawa iska ajiyarta haka suka fita suka barta.

Babu wanda ya faɗawa Iyayensu dubi da halin da Amarya ke ciki.

………
Washi gari yan maiduguri suka fara shiri, sai ga kayan gara daga gidansu rahila.

Abin ya burgesu haka mamie ta ware musu nasu suka tafi da shi.
**** Sosai mamie ke gyara Rahila ciki da waje ta murje tayi kyau, musaman da take shan fruit
Kwana goma dayin bikin mamie ta koma, islamiya, dama tunda ta koreshi bai sake dawowa ba sai yau daga gurin aiki ya shiga unguwar sayayya yayo mata,

Murmushine ya kwace masa tunawa da yayi….,.
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu: Cigaban page 9….

Kishingiɗe yake a falonshi ya saka laptop ɗinshi a gaba, yana buda abubuwan bukatar da zasuyi amfani dashi, a china wayoyi ukune a gabanshi ɗaya ce karama sosai, duk sauran biyun manyane.

Karamar cikin ce tayi kara ya ɗaga, ya kara a kunne cikin sanyin murya yace.
“Barka da hutawa Alhaji.”

“Yawwa Babana gani a kaduna abin arziki ya kawoni da fatan bazaka watsa mana kasa a ido ba, idan ka sami lokaci kazo gidan da Abokinka aman ya auri yarinya mun gama magana akan sauran Yan matan nida Alhaji Saminu bature Kawun abokinka mun nima muku auren Yan matan kai mun nima maka Maryam Sajida, ita Hassana Rahimah wa Ahmad, nan da wata uku.”

“Hmm” iya abinda ya cewa Alhajinsu knn,

Yayi jifa da wayar ranshi a ɓace, *Ba dai yan uwan jinjiran da Aman ya aura ba, amma gayen nan anyi ɗan kutm ɗan iskan mutum yajanyo min reno.*
Abinda mai nasara yake faɗa knn yana nanatawa, karshe kashe laptop ɗin yayi ya mike zuwa ban ɗaki.

****
Tuna baya…
“A gaskiya Hajiya anci mutuncin yaran nan da mahaifiyarsu, ni dama Bakar nake so mai nasara ya samu ko za’ayi dace ta sauya mana alkiblashi.” Inji Mama kilishi.

“Naji bakin cikin abinda ya faru, sam yaranmu aure suke ba tare da sunsan matan suka  dace ba dasu, kalli tijaran da Yarinyar nan tayi gashi abin ya juye mata ta kare da kishiya.”
Haka suka cigaba da tattaunawa, har Alhajinsu Mai nasara ya shigo nan suka mika mishi bukatarsu na nimawa mai nasara auren maryam sajida,.

Zama yayi yasa aka masa bincike akansu sannan ya tafi nimawa mai nasara aurenta yana zuwa sai ga kawun Ahmad wanda Hajiya firdausi ta turoshi nimawa Ahmad auren rahimah an tsaida magana nan da wata uku.

****
Bayan tafiyarsu muka shigo gida zama nayi a kusada Mama Amarya kaina a kafaɗarta nace.
” Mama ku barmu muje gidan two mana,”

Murmushi Mama tayi cikiɓ kewar Yartata tace.
“Babu ruwana, ai kinji abinda Malam yace.”

Shiru mukayi Rahimah ta kalleni kallon geran kayan niman aure nayi nace.
“Mama auren waza akuma.”

Kai tsaye tace.
“Keda Rahimah.”

Mikewa mukayi sai ɗakinmu muka zauna, muna jimamin Rahilah ashe namu na tafe.

****
Parking mota Aman yayi ya fito, a hankali sanye yake da london suit, wani dark blue har wani haske yake suit ɗin rigar cikin suit ɗin sky blue, takalmin kafarshi bakine sai a gogon da yake ɗaure a tsintsiyar hannun na arzufane,

Kwaso kayan yayi ya shige cikin gida, tana zaune a falon ita ɗaya tana cire lallen hannunta ya shigo da sallama, mikewa tayi ta fara kokarin saka hijab ɗinta,

Sannan ta amsa sallamar tare da cewa.
“Barka da zuwa, Ya Aman.”

Lumshe idanu yayi sakamakon karewa jikinta kallo tana sanye da, doguwar riga na English wear mai dogon hannu, karɓan kayan ta isa gabanshi zatayi ya ajiye a gurin ya rungumeta, tare da sunsunar kamshinta wanda yake tafiya da nutsuwarshi.

Kanshi ya ɗaura, a kanta yace.
“Barka dai Cutie. Ya kwana biyu ko kiyi kewana, kin barni can inata azabtuwa da kewarki.”

Shiru tayi kanta na kirjinshi, jin sautin bugun zuciyarshi take, a can kasan makoshinsa yace.
“Taimaka min ki cire min wannan kayan nauyin, na gaji sosai.”

Bottums ɗin rigar ta shiga cirewa,  dukkansu kanta asunkuye ɗago kanta yayi ya bata karamin sumbata a goshi, sannan ya riko hannunta suka cire nitie ɗinshi zarewa yayi ya ajiye a gefe, sannan ya riketa sosai yana kallon yanda ta rufe idanunta yanda gashin idanunta dana giranta suka kwanta, sai goshinta suma sun kwanta luff, gwani ban sha’awa.

“Yunwa nake ji,” ya faɗa mata a hankali.
Sake shi tayi, jiknta na tsuma, sabida kwana biyu haka kawai take jin wani feelings sosai musaman idan ta tuna, ranar da ya rutsata sai taji tsigar jikinta na mikewa,

Abinci ta haɗo mashi, da duk wani abun bukata ta kawo mishii, zama yayi tayi serving ɗinshi tuwon shinkafa miyar eguse, sai farfasun bindin saniya.

Zubawa cokalin da tasaka mishi yayi ido kafin ya ɗago yace.
“Plss ki bani naci.”

Mikewa tayi ta koma kitchen ta wanko hannunta, zama tayi ta shiga bashi abincin lomar farko ya rike mata hannu da hakorinshi.

Sakewa yayi ganin wani shu’umin murmushi da tayi mishi, a haka tayita bashi abincin, daga ya rike mata hannu sai ya tsiri tsotsan hannunta, a haka har suka gama ta kwashe kayan zuwa kitchan, wanke hannunta take sonyi amma sai ta tsinci kanta da lashe hannunta itama tare da tsotse hannun.

Rungumeta yayi ta baya, tare da saka kanshi wuyarta a hankali yace.
“Kina son lasar hannunki shine baki faɗa min ba, nabar miki.”
Yana maganar tare da goga mata hancinsa a wuyarta, rike hannunshi tayi gam sabida sakonshi dake shiga jikinta, juyata yayi ya haɗe bakinsu yayi ya shiga bata wasu irin kiss, wanda masu matukar shiga jiki.

Zare hajib ɗin yayi ya wurga kasa, a hankali yayi sama da ita, sai ɗakinta ya direta a gado runtsa idanunta tayi, ɓalle shirt ɗin rigarshi yayi ya rufa mata, sosai yake juyata son ranshi,

Shiru tayi tana rike da kanshi da yake wuyarta, duk tafita hayacinta sabida maganin da Mamie take bata ya gama bin jiknta sosai, wani irin yanayi  take ji, mara misaltuwa dakyar take jan numfashi tare da rumgumeshi.

Jin karan get yasashi mikewa da sauri ya fita ya gyara kayanshi kafin mamie tashigo, zama yayi kaman maraya har mamie tashigo kallonshi tayi tsaf ta hango rashin gaskiyarsaa kitchen ta nufa taga Hijab ɗin Rahilah a kasa.
Fitowa tayi ta zabga mishi harara sannan tace.
“Bana ce sai na nime ka ba,”

“Eh mamie na kawo mata wayartane.” ɗaukar jakar yayi a ajiye sannan ya saka takalminshi yace.
“Sai anjima.”
“Malam kuɗin turarena”

Juyawa yayi yace.
“Ai tuntuni na turo miki.”

Fita yayi yana murmushin saura kwana huɗu yayi kidnafi()

****
Kusan kwana uku kenan tunda aka kawo tambayarmu da sadaki babu wanda yazo a ɓangare maneman. Duk mun addabi kanmu da tsoro da fargaba, kullum Nasiha Mama ke mana, domin Umma tace tayi mana bata da lokacin mana wani abu,
Gashi wani tsirfa ada ke mana nasamu lalle,yana gogewa zamuyu wani.

…….
Zaune yake shidasu Aman yana son faɗa musu amma yasan dariya sasu mishi wayar Ahmad ne tayi kara, ya ɗauka, sabida ganin First lady.

Gaisawa sukayi da umminshi sannan yayi shiru sai murmushi yake dokawa, kallon Aman yayi godiya ya shiga zuba mata sannan ya katse kiran.

Cikin wani irin murmushi yace.
“Kaiii mutumina, ashe mun kusan zama ango, kaji an nima min auren kanwar matanka.”
Tsume fuska mai nasara yayi dan kar ahmad sakoshi cikin zance dariya Aman yayi yace.
“Ina passport ɗin matata, tunda tafiyar ta amjima ce, gara na rike abuna a hannuna. Kafin nasatota.”

Murmushi ahmad yayi sannan yace.
“Ai bani ɗaya bane har da Mai nasara aka nimawa maryam.”

Mikewa yayi a fusace zai bar gurin Aman ya ɗaga murya yace.
“Ango jaririya har zaka tafine Allah ya nuna mana karshen miskilanci.”

Ko ɗaga kai bayi ba haka ya shiga motarshi yabarsu a gurin…

……Karfe bakwai da rabi yana zaune a gaban Abbanshi suna hira Mamie ta shigo gaisheta yayi sannan yace.
“Mamie ina son kai Rahilah, gida ta gaishesu naga kamar tana kewan gidan.”..

Shiru tayi kafin tace.
“Eh nima ɗazun nasameta tana kuka amma tace min wai babu kome.”

Bari nasata ta shirya sai kutafi.
Mikewa  ta fita, murmushi yayi sannan yace.
“Abbana nagode da bani wannan shawaran, kaga gashi ta faɗa tarkona.”

“Karka nuna rawan jikinka akan tafiya da yarinyar kawai ka matse.”

Dariya sukayi sannan Abbanshi ya cigaba da mishi nasiha har ta shigo tace.
“Tana falo.”

ok kawai yace sannan ya fita a falon, sanye take da wata faran atamfa, mai jar fulawa da Bakin, hijab dinta fari sai tayi kyau.

Sakata yayi a gaba suka fita, ya buɗe mata gaban motar ta zauna, sannan ya koma ya shiga, sai da suka biya kasuwar zamani yayiwa su Umma  da mu siyayya, sannan ya kawota har ciki suka ya shigo muka gaisa sannan ya fita nan muka sakata a gaba muna kallonta, ita kuma tana jikin Umma tana shagwaɓa dakyar tashiga ɗakin Mama nan kaman mi, ɗakinmu muka shiga, Inda Aunty gausiya ke ciki duk ta lalace babu me kulata sai Ya Hayat.

Auntynce take faɗa mata an turo niman aurenmu, sosai tayi murna har da ce mana.
“Yara kun kusan shigowa, yasen  idan aka kama kirjin yarinya sai tayi jinya.”

Zaro ido mukayi cike da tsoro anan take kwankatsa mana, ai kowannemu ya nemi maɓoya dariya tayi sosai har da rike cikinta.
Karfe tara na dare yazo ya ɗauketa, daga nan airport suka wucce, inda ya mika mata nikk’af, suna isa ta ɗaura suka shiga ciki tana son tambayarshi amma yaki bada fuska,

Kamansu ake jira, ganin yanda take ɗari ɗari yashi janyota kallonshi tayi a cikin nik’af ɗin yace.
“Kalle hanya”..

A hankali suka shige cikin jirgin  ta rike mishi riga, zaunar da ita yayi ya ɗaura mata belt, ana gama sanarwa jirgin ya tashi.

Rike hannunta yayi gam, ɗaura kanta tayi a kafaɗarshi…….
[8/25, 2:59 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Dedicater To Hafsat Abubakar

_Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE*

Check Also
Close
Back to top button