Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 96

Sponsored Links

By Khaleesat Haiydar 96…. Da daddare
karfe goma Ikram ta fito daga wanka tana xaune
gaban madubi Khaleel ya shigo dakin, ya jira har ta
gama shirin baccinta snn ta dawo kusa da shi ta
xauna ta dan marairaice tace “nayi wani lafi ne
kuma ya Khaleel naga kana kallona” yyi murmushi
hade da girgixa mata kai yace “baki yi komai ba,
ae ynxu kin xama gud Gal my Ikram” ita ma
murmushin tayi ta koma inda take kwanciya ta
kwanta tace “kai ba ynxu xaka yi bacci ba” ya dan
sauke ajiyar xuciya yace “A’a dakin Maryam xan
kwana yau” ta mike xaune da sauri tace “sbda me,
meyasa baxa ka kwana a nn ba” ta karashe mgnr
kmr xata yi kuka, ya dawo kusa da ita ya xauna a
hankali yana kallonta murya can kasa yace “to xaki
iya da ni yau kanwata” cikin sigar tausayi tace
“kmr ya” yyi shiru kmr baxae ce komai ba sae ya
rungumeta a hankali yace “to ina taba ki xaki fara
kuka kice min tsoro kike ji Ikram, shiyasa xanje
gun maryam” hawaye ya cika idonta tace “to naji”
ya dago kanta yana kallon cikin idonta yace “in
tafi” ta gyada masa kai, yyi murmushi ya daura
mata kiss a goshi yace “to ngdd kanwata” da
kansa ya kwantar da ita ya rufa mata bargo ya
rada mata gudnyt a kunne snn ya kashe mata
wutan dakin ya fita. Washegari da safe da ya shigo
tada ta yin salla ya tarar har ta tashi tana
bathroom, hkn yasa ya juya ya fita xuwa masallaci,
bae yi tunanin Maryam xata iya tashi har tayi
komai ba da asuban, don kan ya dawo daga
masallaci har ta ma kanta komai ta gyara dakin ta
fita xuwa kitchen, ya ji tausayinta ssae, ya haura
sama ya shiga dakin Ikram, ita ma har tayi wanka
tana kwalliya gaban madubi, ya karaso kusa da ita
tana shafa powder tace “ina kwana” yyi murmushi
yace “lfya lau kanwata sarkin yan kwalliya, ki je
kitchen ku hada breakfst da Maryam” tace “to ni
ban gama kwalliya ba ae” yyi shiru yana kallonta,
ta mike da sauri tace “ohh na manta, xan je” ta
nufi kofa ta fita xuwa kitchen din, yyi murmushi ya
fita shima ya shiga dakinsa, tana shiga kitchen ta
tarar Maryam har ta debo dankalin da xata fere a
store, Ikram ta dauko wuka ta dawo ta durkusa
kusa da ita, Maryam tace “kin tashi lfya” tace
“ehh,” “amma wnn dankalin ae yyi kadan” Maryam
tace “bari a fere ki gani” bata kuma cewa komai ba
Maryam ta fara fere dankalin ita ma ta fara, Maryam
ta daga kai taga ynda take dambe da dankalin tayi
murmushi tace “kalli ki ga ynda xaki dinga yi kar
ki ji ma kanki ciwo” da kyar ikram ta iya yin ynda
Maryam ta nuna mata sae gashi ta fere daya, ddi
ya kasheta tace “lahh gashi nayi wllh” Maryam
tace “to hka xaki dinga yi” a tare suka gama fere
dankalin, lkci daya Ikram tayi perfect a fere dankali,
Maryam ta nuna mata ynda xa suyi slicin din
dankalin suka yi a tare snn suka wanke dankalin
cikin sink ya fita, Maryam ta dauko shifta ta xuba
ciki don ruwan ya tsane, Ikram tce “ashe hka ake
yi ban sani ba, to ynxu me xa a xuba ciki kuma”
Maryam tace “dan gishiri xa a xuba ciki da maggi
cube daya tunda bae da yawa, amma wasu basa
xuba gishirin ma maggin kadae ya wadatar” Mai ta
xuba cikin fryn pan ta daura kan gas yyi xafi snn ta
xuba kadan daga cikin dankalin ciki, ssae Ikram ta
maida hnkali nn ma, sae gashi ita ta soya gaba
daya dankalin dake cikin shifta, Maryam kuma ta
maxa ta yi slicin plantain ta ajye mata shima ita ta
soya, ddi kmr ya kasheta, kwae ne kadae ta kasa
soyawa sae da Maryam ta karba ta gwada mata
ynda ake yi, suka dae gama hada kmai, Ikram ta
juye ruwan lipton dake ta tafasa da kayan kamshi
cikinsa cikin flask snn suka kai gaba daya kayan
dinnin, ita taje kiran Khaleel a dakinsa ya gama
shiryawa knn yana combin kansa ta shigo, tace “ya
Khaleel ka xo muyi break fst, kasan mene” yace
“A’a” tace “wllh ni na soya potatoe da plantain, na
daura ruwan flask ya tafasa na juye, amma kwan
yaki yi sae wnn Maryam din ce ta taya ni muka
soya” yyi murmushi yace “Anty xaki dinga ce mata
kinji My ikram” ta dan yi shiru snn tace “to” ya
kama hannunta suka fita xuwa dinnin suka tar da
Maryam xaune tana jiransu, Khaleel yyi murmushi
yace “sannu da aiki Maryam” Maryam tayi
murmushi tace “yauwa” ya juya da sauri yana
kallon Ikram da har ta bata fuska kmr ya sani
dama yyi murmushi ita ma yace “sannu da aiki
Ikram” murmushin tayi ita ma tace “yauwa” snn
tace “Anty in xuxxuba mana, ae naga ynda ake yi”
Maryam tace “ehh xuba, amma bari in xuba ruwan
flask din a cups ni” a tare suka yi servin din kansu
abincin snn kowa ya koma maxauninsa ya fara cin
abincinsa. Yau Maryam ta cika sati biyu gidan
Khaleel, ssae xaman nasu xae baka sha’awa a
gidan, Ikram har ta fara iya girki da kanta sae dan
abinda baka rasa ba, ko sau daya Maryam bata
taba mata kallon bnxa ba ita ma hka suna mutunta
junansu ssae har fira suna xama suyi kmr da can
sun saba, yau lahadi bayan sun gama karyawa
Ikram ta shiga dakin Maryam ganin bata fito falo
ba har lkcn, xaune ta tar da ta tana kwalliya gaban
Madubinta, Ikram ta karaso da sauri tce “Anty ke
baki iya jan giran nn ssae ba wllh kawo ki ga in
maki” Maryam tayi murmshi ta ajiye concealern
hannunta tace “to xo ki min”
[2/25, 08:43] Zjy: Khaleesat Haiydar

Back to top button