Hausa Novelskawali Ne Hausa Novel

kawali Ne 6

Sponsored Links

*KAWALINE*

 

 

*Zahra Surbajo*

 

 

 

*Bissimillahirrahmanirrahim*

 

*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*

 

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

 

*07044600044*

 

 

*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*

 

https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv

 

 

*6*

 

 

Siyama buri yacika yau tahau jirgin sama ayko waya ta ciro tafara hotuna ana posting on my way to lagos.

 

Rayhana riƙe da wayarta,tana chatting a whatsapp,da ƴan makarantarsu kan gasar karatun Qur’an ni da zasuyi,taga sabon status ɗin siyama.

 

Hankalinta inyayi dubu yatashi,jin cewa ta tafi lagos ba tare datayi sallama da gidaba.

 

Shuru tayi hawaye na biyo idonta danbtasan ko meye zekai siyama lagos ɗin.

 

Wayarta takira bata shigaba sakamakon tana cikin jirgi.

 

Shuru tayi kawai tana tunanin abun cewa mamansu in ta nemi sanin ina siyamar.

 

Itako siyama sun isa lagos lafiya,inda tun a airport suka haɗu da habu buƙata rayhan ya miƙa masa ita,ba tare da tsoron komai bata bishi gidanshi.

 

A karon farko da rayhan yayi kawalcin mace yadawo yana kishin bada ita.

 

 

Da ƙyar ya ƙarasa gida jikinshi duk ya mutu,koya ya runtse ido,siyama da habu buƙata suna sex yake gani.

 

Jabeer har saida ya fahimci yana da damuwa yace cike da kulawa”mutumina how far now naga kamar kana da damuwa.”

 

Tsaki yayi yagyara zamansa yace”tausayin siyama nake jabeer sabida kasan habu buƙata harijini kar yaje ya surfafeta dik ya buɗeta”

 

Dariya jabeer yayi sannan yace”to kai awa nata,look rayhan tunda ta shigo bariki ba kalar dick ɗin da bazata haɗu da ita ba wallahi,dan haka kama manta ba karuwa bace kai meye naka na damuwa bayan an biyaka kuma itama biyanta zaayi?”

 

Shuru yayi be bashi amsaba dan beda abun cewar.

 

 

Ranar rayhan beyi bacciba,yayinda ita ko uwar gayyar tana can gun habu buƙata yana yadda yakeso da ita.

 

Da ike tanason tafiya american haka ra jure harta baya seda yayi amfani da ita.

 

 

Sati guda da zuwanta gunshi suka ɗaga zuwa america shida ita dan tamishi yadda yakeson mace ga ƙananun shekaru.

 

Rayhana tsawon satin ta kwashe tana kiran siyama bata ɗagawa,sede taganta a status.

 

Ranar dataga status ɗin onmy way to america rayhana kusan suma tayi sabida tsabar kaɗuwa,itako mamansu bata cewa komai saidai addua,dan lamarin siyama abun har tsoro yake bata dan tayi nisan da saidai Allah dan rayhana ta gaji da ɓoye ɓoyen ta faɗa mata gaskiya.

 

*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*

 

 

Surbajo for life.

Back to top button