Dan Fashi Hausa NovelHausa Novels

Dan Fashi 7-8

Sponsored Links

PAGE* *7* */* *8*

“kuka takeyi sosai yami’ke yanufi toilet ya yi wanka vayan yayi wankan yafito yadda ya barta haka yasameta bata ko motsaba ”

….sai yajawo wani stole dake gefen bed d’inshi yazauna ‘yace baxaki iya tashi bane ?tayi shiru batare data tankashiba ‘yadaka mata wata firgitacciyar tsawa ‘bamagana nakemikiba kinyi banzadaniba? ”

“kawai ta fashe mishi da kuka ‘to bakai baneba kajimin ciwo ‘tana maganar ne cikin kuka da shagwaba “”

Ya kuramata ido baicemata komaiba “kuma bazan iya tashiba “yace meyasa? ”

Saboda inajin rad’ad’ne a’kasana ‘yace ok to bud’e nagani tazaro ido mezaka gani yandatayima saitakusa sashi dariya amma sai yadake. ”

“ke” tayi saurin d’ago kai ‘inawasa dakene to mekike b’oyewa wanda bansaniba ‘infact ma nafiki sanin jikinki “shiru tamishi batakuma maganaba dantaga fuskarnan tashi ba alamunwasa. ”

” haka ya matso kan gadon tare dayaye bargon dake lullube ajikinta daga ita sai towel dindata jawo tarufe jikinta.

Ta runtse ido “ya yaye towel d’in data d’aura bayan yatashi ne ya mik’o mata to shine ajinnata. ”

“ya du’ko dakanshi daidai gabanta yaga baijimata ciwoba kawaidai radadine takeji saboda wannan shine first night d’inta ‘bata ankaraba taji ya huramata iska awurin tayi saurin lumshe ido. ”

“yasa harshenshi yadan lasa tayi saurin rik’e hannunshi pls master kabari wallahi vazan iyayinwaniba tana maganar hawaye nabin kuncinta ”

“dayaga a tsorace take kawai yamik’e ya dauketa bai direta ko inaba sai toilet zaki iyayin wankan? ”

“A zan iya ”

Ya fita yavarmata bayin tayi wanka saida tafara gasa jikinta sannan tayi wanka tashiga ruwan zafin sosai……

Bayan tagama tafito tashirya sannan tanufi falon ta taddashi shi da amina suna cin abinci tunda ya dago yamata kallo d’aya yamaida kanshi bai kuma kallon inda takeba. ”

“ta k’araso tazauna aminan ma ko inda HUMAIRA take bata kallaba……

…haka sukayi shiru bamaima wani magana acikinsu humaira data d’ibi abincinta ta koma dakinta. …

“bayan kwana biyu ”

HUMAIRA tana daki master ya shigo tana zaune tana karanta wani novel mai suna HALACI “ke” tadago kai dasauri. ”

banfada muku cewa idan nadawo kufito faloba harsai natashi “?ta dago rai abace ‘chab wallahi bazan zauna afalo ba saboda gadinka kumama dakakecewa saina haihudakai wallahi bazan hada zuri’a da DAN FASHI b…..!

Bata k’arasa maganartaba taji saukar wani gigitaccen mari atsorace tadago Kai tana kallonshi tana kuka “to kisaurara ki saurareni da kyau wallahi wallahi ni ABDULLAHI nafada miki kekadai ma zaki haifeman duk y’ay’an danakeso bawacce zata wahala akan haihuwa saike… ”

“ya fita daga dakin ta kife kanta agadon tana Kuka .”

Bayan kwana uku ”

Tunda haka tafaru bai kuma nemantaba itama bata kuma butakanshiba ”

“tafito falo yau domin zaman d’akin ya isheta tana fitowa taga amina zaune akancinyarshi ammafa fuskarnan adaure. ”

Itako amina sai wani dadi takeji saboda tasami abunda takeso saiwani lillike mishi take ”

“kallo daya tamusu ta dauke Kai dazata zauna amma dataga haka saitakoma ciki ”

Haka rayuwa tacigaba ahaka suka kwashe wata daya agidan..

“alhajine zaune abun duniya ya isheshu dimin tunanin yarshi kawai yakeyi yanacikin wannan tunanin abban humaira yakirashi yadaga hello amini y gida dayaran nawa lafiya lau alhamdullilah cewar alhaji gabanshi nafadu sai ya tsinkayo muryar abban humaira yana cewa nan da wata uku zamudawo “to to shikenan alhaji badamuwa Allah yadawo daku lafiya ameen ya amsa sannan sukayi sallama. ”

Iya rudewa alhaji ya rude”niko nace tofa hmmmm kudai cigaba da bina. ”

Humaira na daki kanta ke ciwo ga jiri tabaji tayi fari boob’s d’inta yacika sosai gayunwa tanaji…

Master ne yashigo d’akin dan ashe ma tafiya yayi batasaniba yakaraso kusa da ita yakalleta sai kuma yajuya zai fita tayi saurin riko hannunshi “pls ka tausayaman wallahi banida lafiya yayi murmushi.. ”

Hawaye yazubomata tace kuma wallahi wahala nakeyi ‘to yanzu meye yake damunki? ”

Kaina ke ciwo kuma inajin yunwa ga jiri na dibata idan natashi ya k’uramata ido yana son gano wani abu………

Muje zuwa lol
[2/14, 8:16 PM] ‪+234 703 895 3431‬: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

Back to top button