Dan Fashi 11-12
PAGE* *11* */* *12*
“ta dukar dakanta bata dagoba harsai da taji yana cewa ‘kitashi kifita tunda ba rik’eki nayiba….
…haka ta mik’e batare data Kalle shiba ta fita tabar d’akin. ”
“da daddare tunda humaira taji dadin irin abubuwan da master yamata saitaji tana son kasancewa cikin wannan irin yanayin…”””
“yana zaune a daki da daddare amina tashigo ta iskeshi akan tsakiyar gadonshi yana danne danne a system d’inshi “ta zauna a kusa dashi ‘tace ‘master “yace inajinkin batare daya dago kanshiba. ”
“pls ka fadaman idan nayimaka wani laifine baka ta’ba kusantataba “yadago Kai yakalleta up and down dazaiyimata tsawa saiyatuna cewa matarshicefa kuma koda yadaukosu ne dan yadau fansa akan abunda mahsifinsu yamusu yazama dole ya kwanta da ita tunda matarshice kuma gashi hartazo tanema da kanta. ”
“ya umarceta dataje tayi alwala ‘ba musu taje tayi shima yayi alwalal yajasu salla raka a biyu bayan sun idar yadafa kanta yayi mata addu’oi tare dayimata tambayoyi akan addininnta baiyi wani mamakiba ganin batada wani ilimin addini sosai..
..itako mamaki takeyi yadda dan fashi ya san abubuwa sosai game da addinin musulunci tana wannan tunanin taji yace tashi mukwanta… ”
“ahaka yafara wasannin da ita har yakusanceta amina tayi kuka sosai duk da ita ta kawo kanta saida tayi danasanin zuwa shiko haka ya tsallake ta yafita abunshi…
“bayan kwana buyi ”
“HUMAIRA na zaune adaki abun duniya ya dameta dan yanzu ba abunda takeso irin taji master yana kwanciyar aure da ita “gashi tun randa ya kusanceta last baisake nemantaba “!..
Wata rana dadaddare humaira na dakinta fitowarta daga wanka kenan tasa hijabi ta nufi dakin master “tana shiga ta iskeshi shida amina suna cin abinci tawani k’ank’ameshi kamar za asaceshi… ”
“humaira tayi shiru tsawan 5 minutes batace komaiba “ya dago kai tare dacewa lafiya “!
Ahm ahmm! Dama dakinane inaso inyi wanka kuma bayina yak’i buduwa …
Garin yaya kije yadda kika rufeshi ki bude ‘idonta yaciko da ruwa ‘!
Tace nafa kasa budewane cikin sanyin kuka yace muje haka yabita suna shiga d’akin kafin ya ankare tayi saurin sa key ajikin k’ofar shikuma yana isa yasa hannu tare da tura k’ofar bayin yajita abude saboda yana turawa ta bude… !
“yajiyo ya k’uramata ido batare dayayi maganaba na tsawan 1 Minute yanaso yaji tacewani abu amma bataceba kuma ba alamu zatayi magana.. ”
“ya juya zai fita tayi saurin rik’o hannunshi yajuyo yana mata kallon tuhuma “in magana zakiyi kiyi inkuma bahakaba zan wuce “coz i dont have time for any of your robish.. ”
“yace oya budeman k’ofa Nafita ”
Haka tabude mishi k’ofar ya fita batare da yace mata komaiba.. ”
“haka suka cigaba da rayuwarsu saida yanemi amina amma ita baya shiga sabgarta. ”
Yau tunda humaira ta tashi takejin wani fillings yana damunta gashi takasa fada mishi .
Bayan yadawo gidan dadaddare yanufi part dinshi yayi wanka yaci abinci “saiga humaira ta shigo idonta cike da hawaye “master “takira sunan shi yadago Kai yana kallonta “nonona ke ciwo tafad’a hawaye na zubowa kan kumatunta.. ”
“sai tabashi tausayi ganin kuka take bil hak’k’i ‘to zo nagani inane yake miki ciwon takarasa gunshi ya d’orata kan cinyarshi dama daga ita sai wata y’ar rigar net wacce da ita gwanda babu.. ”
“ya sauke hannu rigar a hankali saiga boob’s d’inta sun bayyana shikanshi saida ya rufe ido saboda ya dade baigansuba aranshi yace tsarki ya tabbata ga Allah wanda ya hallicci wannan baiwar Allah.. ”
“ya shafa boobs d’inta yace inane yake miki ciwon tanuna mishi kan boob’s d’inta sai yasa halshenshi yana lasa ta rungumeshi daganan kawai yasa baki yana tsotsa…
Yana wasa da daya wasannin yake mata na fitar hankali saida yaga tazo limit d’in da ba abunda take buk’ata sai sex.. ”
Sai yamike yabarta tana maida nunfashi shima yana mikewar ya tsaya jikin bangon yana maida nunfashi tahade kanta da gwiwa tana kuka taji alamun zai fita tace master pleaseeeee……..!
Muje zuwa
[2/14, 8:18 PM] +234 703 895 3431: *DAN* *FASHII!!*
*BY* *:* *ANFA*