Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 91-92

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

9️⃣1️⃣⏏️9️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta Fara shafawa kamar wani d’an yaro Dan har kwakwalwa take Jin dadin na ratsata hakan yasa ya Kara kaimin abinda yake Mata ta saki wani nishi ta bankare ya zare bakinshi ya Kai hanunshi Yana shafawa kasa kasa yace*dadina Dake d’aukar wuta da wuri Nan ma wani irin love making sukayi Kuma Mai tsayawa a Rai

Suna gamawa taji mararta ya mugun kullewa tun tana iya d’aurewa har ta saki ihu ya dubeta da sauri yace”lafiya?”

Tace”cikin wayau marana “ganin how serious the condition is makullin mota ya d’auka ya kinkimeta ya fito da ita sai asibiti da suke zuwa ana ganin shine aka shigar da ita emergency likita ta Fara dubata an dau kusan 1hr kafin likita su gano matsalan alluara akayi Mata bacci me nauyi ya d’auketa

Ganin likita yaje da wuri yace”lafiya what wrong with her

Likita yace”please muje office Dina in maka bayani”

Binshi yayi a baya Suka tafi office likita ya zauna yace”sir aliyu seat”

Aliyu ya zauna yace”tell me she ju…….”

Likita ya katseshi da cewa calm down,she is few 2weeks pregnant ”

Aliyu yace”what?are you serious”

Dr yace”yes saidai in har ba a rage ma’amular da ita ba komai zai iya far……”

Be Bari ya karasa ba ya mike yace”ba abinda zai faru inshaallah Dr

Dr yayi murmushi yace”please ka zauna mu baka guidelines da zaka bi na ganin cikin be samu matsala ba”

Zama yayi kana ganinsa kasan Yana cikin farin ciki maganar da Dr yayi ne ya Bata Masa Rai

Dr ya Fara zayyana me ka’idoji da za a bi sosai yayiwa likita godiya harda kyauta yayi Masa ya fita zuwa ward din da take kwance

Bacci take a wahale tana sauke numfashi a beat fast ya saki murmushi ya Kai hanun haba yace”mummy tayiwa son ciki ko ya dramar zata Kaya

Karasa yayi ya duka a gabanta yayi kissing forhead dinta yace”thank you wiffy,kissing dai’dai cikin yayi ya Kai hanun ya shafa ya lumshe Ido this is the best gift ever

Waya ya Ciro ya Kira mummy ya sanar da ita wiffy nada ciki ihu tayi sosai cikin murna tace”congratulation but do you think zata bar cikin ”

Yace”mummy wani irin ta bar kenan dole ta bar cikin is under most for ta bar cikin wallahi,meyasa kike tunanin bazata bar cikin ba?”

Mummy tace”toh na gan inda take gudun alaka da Kai bazata so a ganta da cikin yaro ba”

Yayi wani dariya yace”toh ko in tace zata zubar da Cikin Nan zata fuskanci fushina wallahi zata gan real colour Dina”

Mummy tace”gani Nan zuwa asibitin dai mayi magana in na Zo”

Yanke wayar yayi baya minti talatin sai ga mummy ta shigo da flask din abinci

Abinci ya diba ya ci tace”ko za a sanar da Yan uwanta?”

Yace”no kina son ta farka ta min hauka ko??”

Mummy Bata Kuma cewa komai ba sai kusan magrib ta farka tana bude Ido ta gan kanta a asibiti da sauri ta Fara kokarin tashi

Mummy ta taso daga daddumarta tace”Sannu ya jikin ”

Kurawa mummy Ido tayi kamar

 

Maman Nur

Back to top button