Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 45-46

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

4️⃣5️⃣⏏️4️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Abinda ya Kuma d’aure Mata Kai shine Wanda Suka tarbesu taji suna Hira suna ta yaba gidan ana cewa soja yayi kokari Kuma ta gan sojoji ke gadin gidan ta Kuma ji wata daga cikin su tana cewa kudi yayi a rayuwa wasu ana haifarsu da silver spoon yanzu saratu in Banda arziki yaushe aka haifi aliyu da har za a ce yayi aure shekaransa fah dudu ashirin da biyar Dan kawai mahaifinsa na da kudi

Wanda aka Kira da saratu tace”Allah yayi mana Dan arziki manzon Allah Amma kudi sunyi a rayuwa ”

Kasa d’aurewa khadeejaht tayi tace”Wai dama mijin Yar uwar tamu yaro ne?’

Saratu tace”danye ma kuwa yaro ne soja ne fa “Bata Kuma cewa komai ba tun jiya take ta son tayi Mata maganar ta rasa ta inda zata fito Mata Dan gudun aji mutuwar sarki a bakinta

Tana ta sake sake har ta fito daga toilet sai kamshi take Dan harta ruwan wankata sai an zuba ruwan turare

Kallonta tayi sai kawai tayi imagining Wai yarone ya aureta ita kanta zata so ta gan ya wasan zata kaya”wallahi sabar wani abinda ya gibta ranta na son girma Fatima sai kawai ta saki dariya da yasa Fatima kallonta tace”me ke Baki dariya

Tace”ba komai

Fatima na shafa kullaca tace”Kya ji dashi ai ”

Shiryawa sukayi tsaf ta saka hijabi har kasa dan dokarsa ne be yarda ta fita ba hijabi ba

Wani amarya household suka je Suka Fara duba Kaya wani kula ta zaba me shegen kyau Wanda aka ce kudinsa 300k

Ta kalli khadeejaht tace”wanan yayi khadeejeht tace”eh yayi saidai tsada

Fatima tace”no Zan iya siya ai kinsan Wanda zanyi ta sa Mai abinci ne ya kamata ya kasance me tsada

Yaron shagon yace”gaskiya anyiwa wanan angon tanadi “dauka tayi ta had’a da Yan 100k biyu Haka ta bada atm aka zari 50k

Suna fitowa ya kirata ta d’aga

Cikin b’acin Rai yace”da izinin waye Kika fita ne ”

Yanayin inda yayi magana ba Wasa yasa jikinta yayi sanyi tace”iam sorry love walll……”

Be Bari ta karasa ba yace”don’t repeat that nonsense in ba Haka ba ranki zai bace
Yana fadin Haka ya yanke Kiran

Takaici yasa ta fashe da kuka Dan ita Dama Bata da wuyar kuka,khadeejeht tace”sai hakuri auren kenan ”

Cikin kuka tace”khadeejhet Haka mijinki ke Miki,yanzu a ce Nan da kofa ban Isa in leka ba sai na tambayi izininshi”

Khadeejeht tace”dole ya Zama dole ai in kina son aljanah”ita Fatima ba abinda ke damunta kamar inda zata kwantar da Kai tanawa wani Wai miji biyayya tana da mugun girma Kai ga Kuma son girma ko Yaya tana son a girmamata shiyasa da yayi Mata ihu taji haushi

Tuki take Rai b’ace har Suka Kai gida ta paka mota ko kula khadeejaht batayi ba ta shige khadeejeht ta bita da kallo sai itama ta bar gidan

Washe gari’

Maman Nur

Back to top button