Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 107

Sponsored Links

Ikhram~By Khaleesat Haiydar
107…. Yana mata wasu irin mugayen wasa,jikinta yafara mugun rawa tafara mai kuka amma baiko sarara mataba, ahankali yay nasaran rabata da kayan jikinta, bakaramin dambe Ikram taida Khaleel ba amma baiko tausaya mataba aranan karfi da yaji Khaleel saida yasamu natsuwa a wurin Ikram, saida yabata wuya sosai ya mugun wahalar da ita bana wasaba, ahankali ya zare jikinshi daga nata, kunna wutan dakin yay ya kalli Ikram dake kwance batada marabada matatta,idanunta sunyi jajir sosai bata numfashi, ba karamin rudewa yayiba ya rungume ta yana shafa gashinta daya hargitse ahankali yake girgizata yace” Ikram, Ikram wake-up, Dan Allah karki mutu kitashi kinji” yaji shiru, kallon kafanta yayi yaga jini na gangara zaro ido yayi yace” Innalillahi nabani, Ikram badai kin mutu bako”, yakama fuskanta yace “my luv bude ido ki kallen, don do dis to me I beg yhu Ikram,2day ranan farin ciki ne garemu”, ganin Ikram taki motsi yasa ya komar da ita kan gado ya kwantar ya rufeta da bargo,tashi yay ya zira jallabiyyar shi harzai fita yaje dakin Mama jummai yaji bazai iyaba, dawowa yayi ya zauna jikinshi na rawa yadau wayanshi,yaga Ashe karfe 6 na safe tayi, number Aliyu yay dailing, Aliyu na kwance cikin bargo saboda sanyin dayakeji, da kyar ya daga wayan, arude Khaleel yace'” brodza Ikram,taki tashi nd she x bleedn”, Aliyu a rude yace” wot!maiya sameta?”, shiru Khaleel yay, Aliyu yace “maiya sameta take bleedn, taji ciwo ne?” Ahankali Khaleel yace “no, uhm dama”, ya Sosa keya yace “uhm dama we slept 2geder last nyt nd…” Saiyay shiru, ahankali Aliyu yashare hawayen dake neman zubomai muryanshi Chan kasa yace “I understand, sprinkle some water a face dinta zata tashi, nd kaimata sit bath, issue of bleeding u guys have to see Dr hala u injured her”, Khaleel kaman zaiyi kuka yace “wlh ya Aliyu ba fault nawaba ne,I try my best but she kept rejecti…..” Tarin dayaji Aliyu yayi yasa yace “sorry brodza tari kake”, ahankali Aliyu yace “eh, jeka bata kulawa” da sauri ya katse wayan hawaye yacika idonshi ko kadan bayaso su zubo but yakasa controlling nasu, ahankali suka shiga zubowa, wayanshi yabude hoton Ikram ya bayyana tanacin chocolate tana murmushi tun tana 12 yarinya, rungume hoton yayi yana sheshekan kuka ahankali yace ” today all my hopes are gone Rabi’a,dan nasan kinmin nisa”,ahankali ya Danna wayan delete? Ya bayyana a screen din, runtse idonshi yayi ahankali yace “O Allah kabani strength din iya deleting dis pic,inhar na iya hakan nasan I can equally delete her 4rm my heart”, kasa Danna yes yayi zuciyar shi namai wani irin kuna ,yafashe da kuka sosai ya tsugunna a wurin yana kuka sosai yarike zuciyarshi saboda wani irin zugin dayake mai, tunawa yanzu haka Ikram natare da Khaleel yana mata wanka yasa yay wani mugun ihu yace “Ikram!” Ya buga phone din da bango, adaidai lokacin Khaleel ya dauko ruwa zai watsa ma Ikram yaga ta tashi a razane ta rike kirjinta tace “ya Aliyu” . ahankali Aliyu ya fadi akan tiles din yana shure shure idanunshi sunyi jajir, Mami ne ta shigo dakin dauke da cup din coffee tace “son tun jiya bakaci komi….ba” kasa magana tayi ganin Aliyu ya rike kanshi yana shure shure, yarda cup din tayi takaraso cikin dakin ta rikeshi tana “Aliyu Aliyu”,hanunshi na rawa yakama hannayen Mami ya daura akan kirjinshi, cikin kuka da ihu yace ” Mami kicema zuciyar nan tawa tafita daga jikina,Mami banason abunda takesa nakeji, Mami kice mata tadena sani tunanin Ikram” Kara rirrike Mami yayi yace ” Mami kice mata inhar bazata dena Sani ina tunanin matar waniba to tasa na mutu yafimin, Mami help me, just change dis My heart” Mami kuka yaci karfinta ta dagashi da kyar ta rungume shi tace” Aliyu Aliyu”, yakasa amsawa ma zuciyarshi tasa hannu cikin jallabiyyar jikinshi ta taba jitayi yay mugun xafi, ta dawo gabanshi ta rike kumatunshi tace “Aliyu look at me”, da kyar ya kalleta tace” my son cry,cry as much as u can, nasan yanda kakeji, be strong kakuma mikama Allah al’amarin ka kaji”ya girgiza mata kai, daura kanshi tayi akan cinyanta tana shafawa, da karfi yake sauke ajiyan zuciya Mami tafara tsorata sosai, sake dago kanshi yayi yarike hannun Mami sosai yafashe da kuka sama danada yace “Mami dan Allah ki taimaken, wlh nakasa, inason nadaina jin abunda nakeji yanzu , Mami u are all I have, Mami banason, Mami kishin Ikram da sonta nakeji I don’t know why” da kyar yace” Mami ban sleeping pills nasha nai bacci, banason ina tunanin matar wani”, Mami ta mugun tsorata dayanda taga yanayinshi to maiya faru? Amma aiko jiya baiyi hakaba?. Jin muryan Aliyu yace “Mami yi sauri banason ina tunanin Matar wani” kwanciya yayi akasa yana juye juye yama rasa inda zaisa kanshi yaji dadi a duniya kaman ya mutu yakeji, ahankali yaji saukan sirinji abayanshi, idanunshi suka fara kulluwa harsuka kulle ruf.

Back to top button