Adandi 42
*42*
Sun jima a haka kafin ya janye jikinsa daga nata ya rungumo sukaci gaba da hutawarsu jin yanda jikinsa ya dauki zafine yasata kallonsa tace “My Abdul jikinka zafi why?” Lumshe idonsa yayi ya bude yace “karki damu zai sakeni very soon tashi muje muyi wanka ki rakani unguwa” batayi masa musu ba ta miqe suka shiga sukayi wanka suka fito suka shirya itadai doguwar riga tasa shikam qananan kaya ya saka suka fita harda Mama Mairoh suka tafi kowa yana dauke da daya cikin yaran suka shiga motar yana driving din yana satar kallonta kai tsaye asibitin suka wucce suna zuwa yayi parking suka fito.
Ciki suka shiga suna tafe yana kallonta saboda yanda yaga annurin fuskarta ya dauke ta juyo ta kalleshi tace “My Abdul waye bashi da lfy?” Cigaba yayi da tafiyarsa batare daya bata amsa ba suka shiga wata kwana anan ne gabanta ya fadi ganin Dad tsaye shida Dr Hasina ta qarasa da sauri tace “waye bashi da lfy Dad?” Juyowa yayi ya dubeta idonsa nakan Mama Mairoh yace “Mamynki ce Aysha Mamynki sai yanda hali yayi Mamynki ta susuce sai surutai takeyi ashe dama ba itace ta haifeki ba ashe dama kinada wata uwar bayan ita to ya akayi haka ta faru?” Ja da baya takeyi cikin tsananin mamaki tana girgiza kai tace “wai meye yake faruwa ne me kake fadamin haka Dad aa wannan ma ba mgn bace don Allah kaima ai kaji ka fada da kanka ta fara susucewa” tana fadin haka ta fada dakin wuf ta nufi gadon yanda taga Mamy ne nade da bandeji yasata qwalla qara tace “wayyoh Allah meye ya sameki Mamy?” Hanu ta rinqa miqawa Samha tana qoqarin tashi amma babu dama sai Samhar ce ta matsa da sauri gabanta ta riqo hanunta tana kuka rungume da Muhammad a jikinta tace “ya akayi haka Mamy meye ya sameki qonewa kikayi ko hatsari” cikin tsananin jin jiki tace “hats..tsari Samha a qoqarin gudun abin kunya da ayyukan tur din Dana rinqa aikatawa a rayuwata naje na ishe wannan mummunar qaddarar Aisha na cuci kaina na cuceki na cuci mahaifiyar ki da mahaifinki sannan na cuci al’ummah da yawa na zamo bala’i da masifah a cikin family dinku na zamo annobar da da ace kowa yasan yadda nake da duk gdan sai an watse an barni nikadai….”
Katseta Samha tayi cikin gunjin kuka tace “me kikeso kicemin kina nufin ba kece mahaifiyata ba ba Dad ne mahaifina ba Ina mahaifana suke ya akai na rabu dasu Innanillahi wa innah ilaihirraji’un wannan wacce irin mgn ce shikenan bammasan waceceni ba bani da asali…” Kuka itama Mamy takeyi kuka biyu na danasanin abinda ta aikata da kuma na zafin ciwo daidai lkcn da Dad ya shigo da Abdul da Mairoh da Dr Hasina ta rinqa binsu da ido daidai sannan tace “shine mahaifinki Gidado Sa’ad shine mahaifinki Aisha” ta kuma fashewa da kuka tace “nayi abubuwa da yawa cikin rayuwata ta jahilci da rashin imani Lkcn duniya tana kadamin ganga bandamu na take uban kowa na wucce ba ADANDI muka hadu da mahaifinki lkcn yana tashe samartaka muka fara soyayya muna sheqe ayarmu tsayin kusan shekaru biyar duk qasar da zashi dani zashi batare da iyayensa sun sani ba Aisha wannan badalar ma da shashancin kada kice yin kan Gidado ne aa farko dana nuna inasonsa saiya nuna babu abinda zaiyi da karuwa irina hakance tasa na zuciya na shiga malamai da bokaye aka juyomin da hankalinsa kaina ya zamana sai abinda nace da Gidado yake aikatawa ko iyayensa basa juyashi kamar ni idan naga dama yazo gurina sai yayi wata uku bai waiwayi gda ba hardai iyayensa suka fara fahimtar halin da ake ciki saboda sunce yayi aure yaqi ga Hassan dinsa yayi aure harda yara uku Abubakar Farooq da Abdullahi mijinki.
To a wannan lkcn ne suka hura masa wutar sai yayi aure shikuma yace saini nan fah aka rinqa gwafzawa babarsu fulani Aysha wacce kikaci sunanta ta matsa lamba da addu’a akan Allah ya raba danta dani kawai sai naga Gidado ya fara janyemin hakan ya bata Raina na shiga kisan kudi akan saina aureshi nan aka tabbatar min da cewa indai ba mutuwa fulani Aishatu tayi ba to bazan taba auren danta ba saboda mace ce me sallah da yawan tsaiwar dare akan yayanta nikuma nace a aikata kawai haka kuwa akayi kwanaki biyu tsakani Allah ya karbi rayuwarta tanakan sallaya tana sallah tayi sujjada sai dagota akayi tun bayan mutuwarta hankalin Gidado ya dawo kaina na samu yadda nakeso ganin ya dagene yasa Mai martaba kakanku ya amince da aurena dashi aka kuwa daura aurena aka kawoni gdan sarautar shekara daya shekara biyu har biyar babu haihuwa lkcn Abdullah yanada shekara goma da farko na kwantar da kaina gurin fulani Amina Ina shiga jikinta saboda macece me mutunci da sani darajar dan’adam hakance tasa Abdu yake shigowa gurina sosai dake shine qarami cikin hakan shedan ya rinqa kawatamin surar Abdu kullum saina kasance cikin sha’awar kasancewa dashi gashi yaro qarami lkcn hakanne yasa na rinqa kashe masa kudi lkcn harkoki sun qara budewa babanki komai na samu Abdu zan siyawa abu shaquwa sosai ta shiga tsakanin mu dashi duk inda zani tare muke zuwa najashi a jikina na rinqa wasa da wasu bangarori na jikinsa nasha fito da nonona nace masa yasha shi dadane amma sai yaqi hakadai yana qara wayo yana qara janyemin nikuma kyawunsa da kwarjininsa suna qara narkar dani da haka dai har yakai sha uku a lkcn nikuma shekarata takwas babu haihuwa abin ya dagamin hankali bokayen nakebi asibitocin muke zuwa duk amsa dayace magungunan da na rinqa amfani dasu a baya sun kashemin qwayoyin halitta bazan iya daukar ciki ba wannan abu ya dagamin hankali na shiga damuwa a daidai lkcn ne kuma rashin mutuncina ya ishi kakanku ya kira dansa yace ya sakeni nikuma jin hakan yasa na tashi Jakadiyya kuma qawata Barirah ta tafi Ghana gurin bokana akayi aka gama bayan angama zaman fada Mai Martaba ya miqe zai fita kawai sai gani akayi ya yanke jiki ya fadi dodo ya tsotse jininsa shima shikenan haka akayi kwanaki uku na makoki lkcn fulani Hadiza tana amarya sai muka dinke da ita na daina shiga harkar Amina amma har lkcn inanan da qudurina akan Abdu mukam zauna dashi muyi hira harna fada masa cewa ance bazan taba haihuwa ba ashe ya riqe wannan a ransa wata ranar laraba ina zaune kawai sha’awar sa ta kamani na tashi na shiga bangarensu a lkcn an nada mahaifinsu sarki bayan ansha artabu dani akan saidai abawa mijina don har hauka naso nasa Mai martaba amma na kasa dole na hqr na kwantar dakai amma dani da Hadiza munabinsu ta qarqashin qasa ina zuwa na tarar dashi yana kilisa da dawaki a harabar gdan na tsaya inata kallonsa har hankalinsa ya dawo kaina shima ya tsaya ya daure fuska nayi ajiyar zuciya tare da nufarsa na ruqo hanunsa kawai nasa kuka saboda nasan shi a rayuwarsa tun yana mitsitsima bayason kukan mace aikuwa take ya rikice yana tambaya meye abinka da yaro tuni nayi masa dabara nace qadangare ne yashigar min bedroom dariya yayi wacce tasa haqoransa kyawawa bayyana ya wucce da sauri ya nufi bangarena yana zuwa ya shiga dakina hakance tasa na samu damar kulle ko ina na tube kayana tsirara na nufi dakin yana kirana yana Aunty Lubah nifa banganshi ba waiwayowar da zaiyi kawai saiyaganni tairara na nufeshi”
Jan fasali tayi cikin kuka tace “nan fah muka rinqa dambe dashi akan sai nayi reaping dinsa yaro dan sha hudu bansan cewa Abdu yanada aljanu ba sai ranar don duka yayimin na gaske ya kamani ya qulle a jikin gado daurin barawo ya jijjige qofar dakin ya fita ya balle ta parlourn itama ya fice yana fita daga harabar gdan ya nufi sashensu kawai saiya yanke jiki fadi inanan a qulle har kwana guda dayake Gidado bayanan yana Abuja da yamma saiga Barirah nan itace ta kunceni nayi kuka sosai ga zubewar mutunci ga rashin biyan buqata hakadai mukayi tsotse tsotsenmu da Barirah sannan na gyara jikina muka fice daga gdan muka nufi filin jirgi akan cewa a janyomin hankalin Abdu amma sai bokan yace bazai iyaba anan yake cemin ga aurenan mijina zaiyishi kuma da rabon ya mace wanda cikin biyu dole zaayi daya kodai nabarshi yayi aure kokuma na mutu ayi bayan raina hankalina fah yayi qololuwar tashi boka kuma yace babu yanda zaayi dole yarinyar sai tazo duniya a cikin shekarar nan saboda haka mafita dayace a juyar da hankalin Gidado dana ita yarinyar dazai aura sai nasan yanda zaayi a sace yarinyar don tananan ma a cikin gdan sarautar kuma itama yar sarki ce qanwar mahaifiyar Abdu ce Maryam.
Cikin kidima da tashin hankali nace na amince hakanan yace sai yayi zina dani wannan bai zama damuwa a gareni ba saboda sabonmu ne wannan indai nazo saiya cini kafin yayimin aiki haka muka shiga daki ya rinqa cina yini da kwana har saida na suma na farfado inda sabo na saba da wahalar nan inda boka Jegus zai cini to saiya kwana a kaina yanamin ruwan maniyyinsa me wari bayan mun gama badalarmu na dawo hayyacina yace muje kawai anyi aiki an gama amma lallai idan an haifi yarinyar to na raba uwar da ita na dauketa idan ba hakaba matsawar uwar yar tana tare da yarta to asirinmu bazai rufu ba haka na tafi.
Kwana biyu da zuwanmu na matsa muka koma Abuja da zama tunda dama nice nace bazan bisa ba saboda qulafucin Abdu da nakeyi yanzu kam bata Abdu nake ba saboda nasan Abdu yafi qarfina zai iya kasheni amma duk da haka na quduri niyyar saina dandana kalar burarsa saboda tun yana shekara biyar idan inayi masa wanka nake janta tsayinta da kaurinta yana burgeni a lkcn to bare yanzu da nakejin tayi kauri zata cika durina sosai.
Bayan tafiyarmu da sati guda na koma katsina cikin sirri na sato Maryam dayake aikin asiri ne ko uhm batace min ba nan fah nace dole sai Gidado ya daureta shima baiyi musu ba ya biya sadaki aka daura musu aure suka tare saida mukayi wata hudu Maryam nayimin bauta kafin boka Jegus ya turo aljaninsa ya fadamin lallai inagab da shiga kushewa idan ban hada Maryam da Gidado yacita ba saboda rabo ya yunquro…..…
*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/23, 9:02 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *AD*