Adandi 35
*35*
Ajiyar zuciya ta sauke qwalwarta cunkushe da tunane tunane kallonsa ta sakeyi ganin ya kashe TV ya matso ya kwanta a jikinta yace “ina fatan wannan ya isheki dalilin da zaisa ki daina ganin laifina duk abinnan da nakeyi akan tsaron lfyrki ne wanda haqqine a kaina My Aysha na tsare lfyr wasu ma bare taki ki kula da kanki sosai kada kice zaki tambayeni ki bari lkcne zaisa na bankado qullin dake boye kowa ya gani nidai kullum abinda nakeso daga gareki qarfafa gwiwa kinsan ni fiye da mahaifiyata My Aysha saboda ke matace ta hanyarki ne kawai zaa samo raunina dake kadai zaa hadakai a cutar dani yanzu a duk fadin duniya saboda a yanzu ba abokai ba matakin da nakekai wlh ko mahaifiya ce tabani abunda zanci ko ke kici saina cajeshi tsaf saboda abune me sauqi a cutar damu ta gurinta batare data saniba”
Yana fadin haka ya shige jikinta yace “ina buqatarki sosai My Aysha jiya kinqi bani haka yauma da safe kince kin gaji dani ko?” Kallonsa tayi da sauri ya narkar da idonsa yace “yesss gashi har kin fara guduna sirrina nakine My Aysha ke kinsan a yanda nake mabuqacin nan ba qaramin qoqari nayi na kare miki kaina ba duk da kinfini qoqari saboda kin taka matakai da yawa da sukasa na kasa yarda dake kai! Kai!! Kai!!! Banason tuna baya” ya fada yana zura hanunsa cikin rigar baccinta yands yayi mgnr ne dole yasata dariya shima dariyar yayi tsakanin mace da miji sai Allah nandanan ta sake masa jiki suka fara wasanninsu na ma’aurata lallai ne da hausawa sukace kowanne dan’adam tara yake bai cika goma ba ta yarda saboda tasani mijinta jarumine tsayayye tako wanne bangare amma yanada rauni sosai ta wajen abinda ya shafeta ko kadan baya iya jure rashinta ko kadan ko yaushe yana manne da ita idan baya caccakarta to yana tsotse ta harta saba da jarabarsa kuma ta lura abin nasa zuwa zuwane wataran sai yayi sau daya ma ya kwanta yayi baccinsa amma wataran idan yan iskan na kansa sai yayi sau hudu a dare idan ta nuna ta gaji kuwa to kamar turasa tayi harma durinta ya fara sabawa da sissikarsa.
Yauma hakance ta kasance tunda ya samu ta saki jiki dashi ya fara lalubeta yana tsotseta lungu da saqo yana qwaqularta saida yakaita qarshe sannan ya shigeta dadinta na fuzgarsa yana caccaketa a wannan rana ba qaramin jiki Samha tajiba cin kacha Mainah Abdu yayi Mata har kusan asuba yana abu daya sannan ya qyaleta sukayi bacci ana Kiran asuba ya tashi ya dauketa cak suka shiga wanka suna fitowa yajasu sallah sukayi raka’atainul fajri sannan sukayi sallar asuba ya dauki qur’ani itama ya miqa Mata wani suka fara karatu saida sukayi sosai sannan ta koma ta kwanta wani irin bacci takeji bargo taja ta kwanta taji shima ya shigo ya sake janyota tasa kuka tace “nidai wlh na gaji My Abdul kayi hqr ka qyaleni” shareta yayi yaci gaba da tsotseta tana kukanta tana komai yasata tayi masa goho yaci iya cinsa ya qyaleta ya tashi ya fita ya hado mata tea ta tashi tasha ba qaramin tausayi tabashi ba haka suka kwanta sukayi bacci itadai har sha biyu tana baccin wahala saida ya gama shirya musu komai sannan yazo ya tasheta daqyar ya dagata suka shiga ya tayata tayi wanka suka fito ya tayata shiryawa ta shirya cikin wani brown din less me tsadar gaske shine yasa mata sarqa da dankunne da banguless tayi kyau sosai ya rungumeta yace.
“Kinyi kyau kyakkyawar matata” murmushi tayi ya kuma cewa “Dad yace na hadaku zaku gaisa” yana fadin haka ya kirashi suka sake gaisawa ya bata tana karba yace “bake zan gaisar ba jikana nakeson jin lfyrsa tunda ke Mainah ya mantar dakeni ko kiran wayar ma na daina samu…” Dariya tayi tace “wayyohh Dad kayi hqr ba mantawa nayi dakai ba shine…” Saurin rufe mata baki yayi yace “Dad shine jikan naku bayason zumunci” dariya Dad yayi yace “kajimin ja’iran yara to naji kunyi ciki kunyi abin kirki amma fah zan kafa doka banason shan zaqi da shan abu me sanyi kada a illatamin jika” dariya sosai Mainah Abdu yayi yace “angama Dad” haka sukayita barkwancinsu daga qarshe sukayi sallama ya kamota yace “biyu jirginmu zai tashi yanzu daya saura minti takwas yakamata mu tafi kafin lkc ya qure” sama suka haura suka dauka sauran abubuwan da zasu buqata suka sauko suka fita driver yajasu zuwa airport sai birnin London.
*****
Saukar asuba sukayiwa birnin Landon kai tsaye motar SS Ambassador (SSAOP) sune sukazo daukarsu nanta Samha ta zama yar kallo yanda taga turawan suna girmama mijin nata mazansu da matansu kowa sai zuwa yake yana kwasar gaisuwa mazan su rungumeshi matan kuma su daga masa hanu su rungume Samha suna fada masa matarsa kyakkyawa ce nandanan taga ya daure fuska ya janyota jikinsa musamman da yaga mazan turawan sunata kallonta haushine yasashi shigar da ita mota ya dawo suka qarasa gaisawa ya shiga driven yajasu Suma sauran motocin suka take musu baya saida suka biya office dinsu ya fita ya shiga baifi minti goma ba ya dawo motar ta nufi wata unguwa dasu wani qaton gdane da yake cike da manyan bishiyoyi kamar gdan gona suka shiga driven yayi parking ya fito ya bude musu suka fita suka shiga ya danna code din door din ta bude suka shiga kawai saita saki baki komai na fasalin parlourn irin nasu ne na 9ja dagowa tayi ta kallesa ya kashe mata ido yace “komai na wannan gdan naki irin na gdanki ne na 9ja” ajiyar zuciya tayi tace “amma aikin me kakeyi anan My Abdul?” Murmushi yayi yace “meyasa kika tambayeni?”
Shiru tayi babu amsa yayi kissing dinta yace “tunda muka taho bakiyi bacci ba muje muyi wanka mu huta mayi komai daga baya” batayi mgn ba ya kamata suka hau sama ya bude musu qofa suka shiga sukayi wanka suka kwanta bai takura mataba saboda shima a gajiye yake saida sukayi bacci suka tashi sannan ya fita ya nemo musu abinda zasuci bai jima ba ya shigo ya tarar da ita a kwance ya dagota ya sauko da ita sukaci abincinsu bata wani jin dadinsa hakanan ta rinqa turawa shikam dake ya saba bai wani damu ba bayan sun gama ta koma ta kwanta shima ya dawo ya kwanta ranar yini sukayi suna baccin gajiya sai dare suka fita suka zaga garin London taga gari sosai sannan suka juyo suka dawo gda suna komawa gdan suka zube a kujerun parlourn.
Hakanan kwanaki sukayita turawa tafiya na miqawa har watanni cike da soyayya da tattalin juna watansu uku a garin London wanda yake tafiya daidai da watannin cikinta hudu da sati biyu a cikin lkcn ne kuma Samha ta rinqa fama da wani matsanancin ciwon ciki wanda tun abin yana iya boyuwa ita kadai har takai Mainah Abdu ya fara gane da matsala kuma abin baya tashi sai bayan Isha zuwa wayewar gari lamarin daya dagula lissafin ma’auratan saboda idan ciwon ya tashi kwana sukeyi basuyi bacci ba fita take daga hayyacinta tayita malelekuwa tana kuka tana kiran sunan Allah da sunan Mamy da Dad da sunansa sunje asibiti har sun gaji kullum cikin yi mata scarnning ake amma amsa dayace cikinta lfy qlau a cikin wata ukun cikin yayi girma sosai hakan yasa likitocin asibitin da take zuwa suka duqufa wajen ganin sun gano meke a cikinta amma Allah ya lullube abinsa hakanan dole suka qyaleta su dakansu suka bashi shawarar ya rinqa yi Mata na addininsu hakan kuwa akayi sosai ya duqufa wajen yi mata addu’o’i alhmdllh sai ciwon ya fara lafawa sai tayi kwanaki be motsa mata ba idanma ya motsa baya dadewa yakeyin sauqi.
Wannan ta wucce sai kuma wata ta bullo idan ya fita ya barta a gdan ita kadai sai ta rinqa firgita tana zabura ita kadai amma daya dawo sai komai yayi sauqi wannan dalilin faduwar gaban yasa duk ta rinqa ramewa sai uban ciki a gaba ramar tata tana mugun damun Mainah Abdu lamarin razana Abdu yakeyi sosai wannan dalilin yasa daqyar ya rufa wata shida a qasar England suka kamo hanyar dawowa gda itace sukayi waya da mamy ta fada Mata sun kusa dawowa yaga sanda sukayi wayar amma baiji me Mamy tace ba da asuba jirginsu ya sauka Mansoor ne yazo ya daukesu zuwa gdansu shi kansa Manson saida yayi mamakin girman cikin nata wata bakwai amma daqyar take daga qafarta yana rirriqeta yana Mata sannu suna tsayawaya fita ya bude mata ya tallafo cikinta yace “sannu My Aysha insha Allah idan kinzo haihuwa baby bazai wahalarmin dakeba” takawa suka rinqayi tanayi masa murmushinta suka isa corridoor din dazai shigar dasu parlourn yasa mukulli zai bude ita kuma ta daga qafarta ta taka saman tiles kawai sai taji mararta da bayanta sunyi wata muguwar riqewa batasan sanda tayi qasa ba da sauri kawai sai taga jini yanabin qafarta ta dago ta kalleshi ta saki qara tace “My Abdul jini wayyohh!” Juyowa yayi a sukwane ya tsuguna a gabanta gumi yana keto masa yace “jij…jini Aysha wayyoh kinga zuba yakeyi mene hakan ya zamuyi”…….
*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/18, 8:27 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*