Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 32

Sponsored Links

Book 3
Page *Z*

Na…
Oum Aphnan ✍

_OMGZanyi kewarku my loves ,although naso in cigaba da littafin nan zuwa book 4 amma wasu dalilai ya sa na yi cutting badon raina yaso ba ….amma still damar kune ku biyoni a littafin *ARROGANT BILLIONIER* don samun cigaban *Billionaires paradise* ,sannan Ina maku Albishir da sabon littafina na gaba ….kun san sunansa kuwa??? (Yasin assignment) kowa ya zuba Idanu zaku ganshi ,nan gaba kadan labarine oh wow ya ƙunshi abubuwa kamar haka…..HomoLesand above all comedian story kardai in cikaku da surutu kunsan bana book ɗin banza,to bana wannan ma na musamman ne…..on its way coming soooooooon_
___________
A week later
Adnan da Ifty suna cin amarcinsu zas dadiba fada ba tashin hankali babu tunanin duka while having sex ,Saidai tanashan fama 2_4/7 suna play room ,su kansu Ma’aikatan gidan sunsan Mayun juna sun hadu hariji da harija…lolz

Yau ƙarfe 9.30 na safe suka fito cikin kyawawan shirin su kamar masu zuwa bitch sai ta daura Abaya a saman kayanta kamar yanda ya bata umurni ,jirginsa suka shiga ,ba wanda yayi magana saida ta daidaita a sararin samaniya kana tace “My mugu ina zamuje ne ?”

“Ki zura ƙibla ” washe fuska tayi ,sannan ta ɗan ƙyabe fuska tana watsa hannunta akan cinyarta “Ok all eyes!”

***
A wani tafkeken fili mai ƙunshe da tarin jirage suka yada zango ,saida ya fito sannan ya buɗe mata ƙofa itama ta fito ya taaya a gabanta yina gyara mata boturan rigarta “Babe jida wannan creamy milk din nake banaso ana kallemun su”

Turo baki tayi “Matsala na dakai kwafsi! Ko ina mukaje sai ansan Ni matar kace uhmm”

“Uhum yanzun nan zakisha spanking a ɗuwawu kinga sai attention ɗin kowa ya dawo da hujja” zabura tayi tai gaba da gudu tasan kadan daga aikinsa kenan.

Da sauri yabi bayanta ya cafke hannunta ,ya wani haɗe rai ya rufe ƙwarar idonsa da bakar tabarau ,a mamakance ta waiga don sanin abinda ya sauyasa nan take .

Wani mutuni ta gani yina tunkaro su daga ganinsa kasan Pilot ne ,don haka ta tsaida fara’ar fuskarta kadan

“behave like Mrs Adnan ok?” yayi mata magana a kusa da kunnenta .jinjina masa kai tayi gamida natsuwa sosai.

Cikin girmamawa mutumin ya ƙaraso yina kwasan gaisuwa.

Adnan a nutse ya nuna Ifty “Ga candidate ɗinku”

Ranƙwafawa yayi kana yace “You Are welcome madam” jinjina kai kawai tayi ,shikuma ya wuce dasu gaban wasu jirage guda biyu masu ɗaukar mutane 2_2

Adnan ne ya bude mata wajen driver na gaba kenan yace ta shiga ,ƙyabe fuska tayi kamar za tayi kuka “Me zanyi?”

“Zan koya maki tuƙa jirgi na gaji da yawo a mota for God sake…haba”

Zatayi magana ya kashe mata ido ɗaya zan kissing ɗan ficilin bakin nan . But ta shige jirgin tasan kadan daga aikinsa kenan ya bata kunya a gaban mutane.

Saida ta zauna a seat din gaba, shikuma ya zauna a na baya sannan ya sa hannu ya rufo glasses ɗin saman jirgin itama ta rufo nata ,yabi jikinta ya cire Abayan da ta ɗaura ya ajiye a gefe

Suka maƙalƙala abun kunnen da ake sakawa ,suka daure ƙugunsu da belt sannan ta waiga ta kalli adnan don neman karin bayani .

Ji tayi ance “Jirgi mai Number kaza…kaza yina ƙoƙarin tashi ” ware ido tayi,cikin mamaki da matukar jin dadi . jirgin ya ɗan fara waina tayoyinsa a ƙasa wani jirginma da suke iri ɗaya na gwanayen kenan an ɗaure da igiya an hada LINK da na su Adnan dake gaba shima yina binsu a baya luuuuu…… kafin a hankali jiragen biyu suka tashi sama yirrrr ,ɗaya nabin bayan ɗaya igiya na riƙe dasu

Dariya ifty ta soma ɓaɓɓakawa cikin jin dadi wai ita ake koya ma jirgi.

Batayi aune ba taji ana cewa za’a raba tsakaninsu wangale ido tayi “Wuuuuuh” taji jirgin kamar an finciketa ta sake lulawa cikin gajimare tana kwana kamar zata kife dasu . Shikuma daya jirgin ya karya kwana yayi arewa .abun ba karamin daɗi yai ma Ifty ba don haka ta fara ihun murna “Yeeehhhhh” ta koma tayi bayan seat ɗin ta kwanta iskan jirgin na karkaɗa gashin kanta dake daure da ribom .

Adnan ma dariya yake tayata yina sake orienting dinta ,leƙa kanta tayi ta tagan jirgin taga yanda sukayi sama da duniya bata kallon komai sai tsirrai daga can nesa ,ga jirgin sai figarsu yake yina wani nausawa dasu ta cikin gajimare kamar zai watsar dasu “Irin dai wasan nan da ƴan mashin keyi ko masu mota In ana biki (awizooo ba burki)”

Wangale ido tayi cikin tsoro ta kwantsama ihu ,a Gigice yace “What”

Kasa magana tayi saboda jin wani abu mai nauyi yazo ya tokare mata mara da tayi,sama sama ta fara numfarfashi kamar ranta zai fita

“mrs mie what ?”
Kamar za’a zaremata rai tace “Zan mutu ka …ka yafemun” ta ƙare magana tana sagalo masa hannu alaman ya kamata ,tayi wani luuuuu zata faɗi .ta kwanta rikicaaa akan hannun seat din .

ba shiri ya umurci jirgin tayi ƙasa ,a guje ya fito ya zagaya wajen ta ya ɓalle ta ajikin belt din jirgin ya kinkimota da gudu suka nufi sick bay (asibitin dake wajen) yana ƙwalla kiran ”help help”

Da sauri akazo da abun gungura mara lapiya aka ɗaurata akai sukayi Emergency da gudu yina biye dasu.

***
2hours Later
Aka fito da ifty kwance sharkaf an daure mata hannunta da drip aka kaita rest room (ɗakin hutu),sannan likitan ya umurci Adnan da ya biyosa office
A rude Adnan ya bisa “Likita what happened to my wife?”

“Calm down sir ,matarka tana a better condition kawai ta samu kanta a panic condition ne while ba ita kaɗai bane Amma ynz mun bata Emergency intervention komai zai dawo daidai”

“Panic? Ban gane ba,muna cikin jirgine da kawai naga luuu zata mutu ”

“Eh kasan masu juna biyu karamin abu yina iya basu tsoro ,Wanda if care Is not taken zasu iya rasa abunda ke cikin cikinsu”

Wannan karon a furgice Adnan ya miƙe “Dr ban fahimta ba ,meye ma juna biyu? Kana nufin Mrs mie tana da ciki? Ko meyema juna biyu?” ya sake wulla masa tambayar

Yanda ya rude gabaɗaya yaso ba likitan dariya “Yes haka nike nufi sir,don haka tana buƙatar Complete bedrest ba sex sosai a barta ta huta saboda yaron zai iya fita a koda yaushe yanzu haka”

“Aaah ai Sex an barshi inshaalh har ta haihu , alhmdllh bari in Kira momy ,kace a barta ta huta ba’a don hayaniya ko? Gaskiya asibitin nan will not be conducive to her karan jirgi zai ringa tsorata mun baby,gwara mu bar ƙasan kawai in ta haihu ma dawo….”

Fashewa da dariya yayi“Mr man bedrest ba har ta haihu bane kawai na wucin gadine ,kamar abar cikin yayi kwari na 4months ba daga abu mai nauyi ba ɗaukan namiji kamar kai amma zaku iya canja style ɗin da basai ta dauke ka ba kuma shima atleast 1 a kwanaki 3 har sai cikin ya fara motsi daganan sai a dawo normal activities”

Godiya Adnan ya shiga zumbuda masa ya fara laluben Aljihunsa sam bayi da cash ,don haka ya waiga ya kalli likita

“Likita kana amsan open cheque?”

“mai zai hana yallaɓai inada voters card da national ID ”

Wani lumshe ido yayi bai amsa likitanba ya kanga wayarsa a kunne yina sauraran ringing en wayar momynsa

Ƙasa natsuwa yayi sai fadi yake a hankali “Momy pick d call…dauka …ɗauka momy” can saida ya kusa katsewa aka ɗauki wayar

“Hello momy na kusa zama dadyyyy….an kusa daina kirana boyyy” bai sai ba ashe prety ta ɗauka saida yaji ta fasa ihun murna “Dady…momy Anty Ifty nada ciki ahayee zamu sha shagalin suna…wayyo daɗi biki” (ita abinda ya dameta kenan ayi shagalin Biki a gidansu)

Iyayen da duk suke falo rikicewa suma sukayi da murna momy ta amshe wayar a hannun preety tana tambayarsa wani asibiti suke right now ,zasu biyo Flight su zo duba mai cikkksss

Hauka ruwa ruwa shidai dady binsu kawai yake da kallo ba tareda yace uffan ba yinata tasvihi wa Ubangiji da yake ta fadada masa zuri’ar sa da albarkan ƴaƴa.

Saida Adnan ya kira kowa na family dinsa da familyn Ifty,itadai umma ta kasa amsa shi kunyar Fulani ya motsa ….shidai baisan ma yayi wani wauta ba ya cigaba da kiran dangi da su lili yanda kasan ga iftyn nan ta haihu da babynta a hannu ba ciki bane kawai na satuttuka ,saida ya Farfesa ma kowa sannan hankalinsa ya dawo kan likita

“Oya likita muje jirgi in baka cheque….kai Nagode likita ….ammmm,You sure Matana nada ciki ko?” murmushi dai kawai yayi ganin yanda ubangidansu yake a ruɗe cikin murna yina daɗa jin dadi da shift ɗin aikinsa ya bashi damar sanar da oga Adnan daddaɗan labarin nan.

“likita kana da tabbacin Matana nada ciki ko?”

“sir ba’a ƙaryan ciki and beside akwai cardinal sign ma ,zakaga Vagina dinta ya zama purple…vaginal secretions dinta zai linku….ga alamomi nan da yawa dai”

****
Ifty sanda ta farka ta ganta kewaye cikin dangi abun ya bata kunya ,haka kowa ke nan nan da ita daga ƙarshe ma momy tace za’a ɗauketa su wuce Abuja saboda tasan nacin adnan kar yayi masu asara .

Nan kuwa adnan ya dire yace bai yarda ba ai likita yayi masa bayani to bazai wahalar da ita ba .

Humhum su Ifty an shigo dangin en boko ido ba tsarki

****
Saida cikin Ifty yakai wata uku kana suka shirya ƙwarya ƙwaryan _Baby shower_

Uwar unborn da baban unborn akasha hotuna ,wannan tana tsaye ta ɗage top ɗin jikinta ta turo cikin adnan ya ɗan sunkuya ya manna bakinsa akan ƙasan cibiyarta yana kissing akayi masu hoto …..hotuna dai gasunan ,dangi suka dinga sawa a status da shafukansu na sada zumunta kamar za’a haifi dan gold .
Anci ansha anyi kyaututtuka sannan ifty ta dawo Banana island da tarin masu mata hidima.

***
Haka adnan da Ifty da sauran dangi suka cigaba da lelen ciki duk bayan wata uku sai an party an dauki hotuna har ciki ya shiga wata tara lokacin yayi tulele ,ko tafiya mai nisa Ifty bata iya yi ,tuni sunyi kaura a Nigeria sun koma India da zama suna amsar kolawar likitoci na musamman , iyayen Babu kullum na karakaina tsakanin Nigeria zuwa India . Tun Bama da likitoci suka tabbatar masu da Adnan ya ɗura ma Ifty yara har ƙwara uku bane a mahaifa daya ba …….

Nikuwa nace Adnan sex Yayi riba bakayi jaraba a banza ba ka ƙyanƙyashe ƙwayaye da yawa.

***
4 years Later
Ifty na gani zaune ƙasan wani lallausan carpet mai jikin kura kura. A tsakiyar yaranta maza biyu mace ɗaya ,mazan na sanye da blue ɗin wandunan jeans gajeru kwatan cinya da ƴan T_shirt jajaye,itakuma er macen an sa mata ƴar misisi(bulawus) shima da kadan ya gota cinyarta mai ruwan pink ,an raba mata gashin kanta gida uku an kame mata da kyawawan ribom irin na yaran turawa…suna ta ƴan wasanninsu a falon dake cike da tarkacen gunki (teddies) da ƙwallaye manya manya da jiragen wasa da sauransu .

Ifty hankalinta ya natsu akan allon laptop dinta ta dogare hannunta daya da wani pillow kamar timtim ta ɗan kashingida kadan kunnenta maƙale da earps jikinta sanye da wata riga mai fadi sosai batasa Brazier ba don haka kan nonuwanta sun tsikaro ta saman rigar ,sauran rabin Nonon kuma ta sama sun fito ta V neck ɗin rigar ,tayi ƙatotuwa ta ajiye manyan mazaunai cikin dogon wando black ,ta miƙe ƙafa guda tana karkaɗa ƙafarta da yasha awarwaron ƙafa na zinare har guda uku da zoben yatsan ƙafan ,kana ganinta kaga babbar mace mai samun tattalin miji. Jikinta fresh dashi basai an gaya maka tanashan sperm (maniy) yanda ya kamata ba

Video call takeyi da Lili da ta dawo gida wankan jego

“ƙawata kinsan menene ? Wallahi na sake tsoron Allah ”

“me ya faru haka?”

“Hmm I can’t recall ,was it last week na shiga uni lag (makarantarsu) da mr mie,amsar result ɗina….”

Katseta lili tayi “Kinji galba au barin masu takardan kikayi baki amsa ba dama tuntuni?”

“To me zanyi dashi ? Mijina ya barmun dutyn kula dashi da yaransa ,office ne kullum ina yawon zuwa office ɗinsa saidai in jarabansa Bata motsa ba a office ,sai naje na basa hakkinsa ,to wani sha’awar office zanyi ? ba gwanda in tsaya in bautan Ubangiji ba in samu lada…”

“eh kuma haka ne Matar Romeo..”

“dai daihaka dayan sunan mijin nawa yake ….Ni ki tsaya kiji abun al’ajabin da na samo”

“To ina jinki”

“In fada maki dai naga su zakari …”

Yamutsa fuska tayi cikin rashin fahimta “Wa’az zakari? Ban wayeshi ba”

“kin manta sumayya zakari? Wata er ajinmu nan mai yawon bin offices ɗin malamai suna bata maki? Suna cinta?”

“Ohhhh na ganeta mai ya faru da ita?”

“kinga yanda ta koma? Ta lalace jikinta duk ƙuraje fuskarta yayi tambari_tambari irin na tsoffin masu bleaching din nan ,gabaɗaya kinaganinta kinsan barikin bata yayinta….wallahi taban tausayi naje wajen ta amma er rainin wayon dacewa tayi ma bata gane Ni ba sai daga baya ,nidai na shanye bacin raina don itace abun tausai anan nike tambayarta me takeyi a makaranta …wai ashe malam dawanau (Mr dauda) riƙeta Yayi da tulin carryovers tayi spilling an sake dawo da ita ,tace malam Dauda kuwa ya maida ita kamar matarsa ,kuma dukda haka yaki taimakonta ta wuce …..a ƙarshe ma ana zuwa rage ma’aikata federal government ta tsintsince useless ma’aikatan wajen masu bad records aka koresu ciki harda malam Dauda yanzu ko sana’a bashi dashi wai kaya yagaggu ma yake sakawa ya ma koma ƙauyensu…. Wallahi ta bani tausayi…azzanu zannu walau kana haƙƙun amma kamar tana da ƙanjamau…gwanin ban tausayi haka na yi mata nasiha dai na bata abun kashewa ”

Caɓe fuska lili tayi Ni ban wani ji tausayinsu ba maganin marasu ji kenan ,worse part din ma kayi iskanci a baka E Ni da a bani E ya ragargaza mun Gp a jami’a ,inzo fita in fita da 3rd class ,ba gwamma a bani carry over in dawo in gyara ba ,amma sam ƴan matan mu basu ganewa …..mudai Alhamdulillah ba iyawanmu bane da ka natsa mu ka kuma bamu maza masu son mu da kula da mu ba ikonka ne .so,….Mun gode ma Allah mun gode ma iyayenmu”

Katse maganarta tayi da sauri hango cutietana kokawa da Imam (mai sunan baban Ifty) takan ball

“Kawata yaranki na dambe muna nan muna hira”

“wallahi haka sukeyi ,takan kayan wasa kullum dambe cutie kamar namiji ta koya damben maza….(waigawa tayi ta kallesu)cutien momy zo nan ƙyaleshi ba ruwanmu da nunu ”

Farfari tayi da ido tayi cike da tsiwa ,cikin gwarancinta take bata amsa da turanci “Anty ki bari in zane nunu(imamu) baya ji”

Adnan da shigowarsa kenan ne yaje ya sureta “Uhm uhm momyna banda rashin kunya suje su matse munke su zaneki”

Lili da tun dazu take kallonsu cikin burgewa tace “Kawata ki raba masu dakin wasa ko ayi ta rikici yaseen”

Kafin ta bata amsa Adnan yazo gabanta yakai hannunsa kan gashin kanta Yina shafawa romantically

“Matar Adnan kinyi kyau,da alamu dai ana bukatar play room wannan kayan tada hankali haka a fili kwasha kwasha” yayi magana yina kashe mata ido yina nuna mata nonuwanta da baki

Ifty wayancewa tayi ta kalli screen ɗin kana ta kalli Adnan “My… Ga mai jego fa ku gaisa ” ta karkata masa face ɗin screen ɗin laptop ɗin gabanta

Sosa ƙeya yayi cikin waskewa yace
“Our lili hyyy” harara Ifty ta kwasa mashi

“Dallah baka iya ba ,kai da zakace Mrs He ,hyyyy”

“Na bani da kishi” ya faɗa yina sosa ƙeya “To Mrs he hyyyy Ina babyn mu…kowa lafiya ko? Ina abokina,ynz har kun sake kawo baby na biyu gaskiya zamuyi zuciya mu ƙara kar kuzo ku wuce mu ”

“Wallahi Alhmdllh…” lili ta faɗa tana dariya

 

Nima dai nace ALHAMDULILLAH

SAI MUN HAƊE A LITTAFI NA GABA

Taku har kullum

Nurse Hassana Mohammed Bamalli
(Oum Aphnan✍)
09065990265

MEENA VIP GROUP HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
+234 7014979567
WhatsApp ONLY

Back to top button