Banana Island Hausa NovelHausa Novels

Banana Island 29

Sponsored Links

Ifty…..
Her very first night will be like stress still.
Yina dawowa daga raka abokansa tun a falo ya fara cire kayansa yina zubarwa ,Ifty a sanyaye ta nufo inda yake hankalinta a ɗan tashe ganin kamar yina out of mood .
“Are you ok?”
Ta tambayesa tana shafa gefen kuncinsa
Kama hannunta yayi sannan ya ɗan yamutsa fuska

“Ina buƙatar ki a play room ɗina now” haɗiye miyau tayi da kyar ,ta kasa fahimtar play room ,badai play room din India bane yasa akayi mata a Nigeria ba.

Aikuwa ilai igiyoyina irin na igiyar guga da ake ƙulla shanaye da raguna a sassagale a jikin wani carbinet ,yana zuwa ya hankaɗata ya kece rigar jikinta ,cikin ƙankanin lokaci ya cire mata kaya ,ya je ya ɗakko igiyoyin nan guda biyu ya ɗaɗɗaure mata hannu a jikin karfen gado ,yasa ta kwantar da jikinta akan gadon ta shimfida masa gadon bayanta da ɗuwawukanta sai sheƙi sukeyi .

Wani lafiyayyen bulalan roba an masa kwalliyar lilin gashin Ɗawisu amma na roba rakwacaaa harda beads a ƙarshen kowani edge da ya kara ma bulalan ado a ido amma azaba a jikin wanda aka zuba mawa.

Ɗauka yayi ya shimfida mata a gadon baya ,wani gigicewa tayi tuni hawaye suka tsinke mata a ido ,tayi wani irin girgiza ƙarafunan da ya sagale igiyoyin da ya daure mata hannu suka girgiza.

“Idan na duke ki ki ƙirga”
A can ƙasan maƙoshi tace “Torrr” bakinta na rawa.

Sake daddagewa yayi ya zuba mata a kafada ,a take wajen ya shata ya ɓuɓɓule ya fara tsatsafo da jini a galabaice tace “Ɗaya….”

Ya sake ɗagawa ya xaula mata a ɗuwawu wani raɗaɗi ya ciyota ta fasa ihu ,a gunjin kuka tace ”Biyu” jini na sauka a ƙasa ɗis ɗis ɗis
Saida yayi mata biyar masu kyau lokacin jikinta ya gama nuna sannan yasa hannu ya kwanceta yuuuu tayi kawai ta kife a ƙasan karfet ,babu imani ya dauko wani abun rufe ido zai kulle mata ido .

Da sauri ta zabura ta miƙe tsaye
A mamakance yace “Lafiya”

“Bazaka sake mun komai ba”
“why ? Ni zaki yaudara ? Bayan kin yarda da dokokina yanzu ina aureki kice no! Is impossible!”
Riƙe ƙugu tayi jikinta na rawa raɗaɗin azaba har saman kwanyarta

“Adnan aure ibada ne ba azaba ba ,me nayi maka?

Idan nayi maka laifi kayi fushi hukuncina Sex ɗin duka….idan wani ya ɓata maka rai a waje still hukuncinsa yina kaina ? Inaaaa dole akwai amendement”

“Haka nikeso and banga wuyar abun nan ba saboda kin saba jurewa ,amma na yarda ki yi gyara matsawar bazaki sauya mun tsarina ba”

“Na yarda amma ana shifting _ shifting …Abun nufi nima in yau kayi mun kalar style ɗin nan gobe ka bani damar practicing akan ka in gani ko na koya na iya?”

“Me kike nufi?”
“So nike in maka irin salonka don yina burgeni kaga in nayi maka kaima sai kayi mun”

“Baki isa ba”

“To nima ban yarda ba ,now zan bar maka gidanka” ta juya da zafinta zata fita . Kamo hannunta yayi ya kusa damkar mata ciwo ,da sauri ta kautar da hannunta

“Do what U want” kafesa da ido tayi
“Oh really?” tabbatar mata da hakan yayi ta hanyar nodding kansa.

Kamar wanda aka zarewa lakka taje gaban igiyoyin ta zo dashi gabansa ,idonsa na kanta ya miƙa mata hannuwarsa ,idonta haka suka cicciko da ƙwalla tanajin kamar zata aikata gagarumin zunubi saidai in batayi hakan ba tana ganin bazata kawo karshen matsalar ba .

Tam ta dauresa kamar yanda ya saba ɗaureta ,ta dauko abun rufe ido ta rufe masa ido ,ta karɓa bulalan hannunsa ya fara yawo dashi akan zallar tsokar bayansa .wani waiwayi yakeji kamar tafiyar tsutsa wannan ya sashi ringa motsa jikinsa a hankali kamar an saka masa sauti mai laushin saurare. Bai aune ba yaji an basa zuiiiiii! Ta ƙeyarsa ,Nishi ya saki kana da sauri yasa haƙori ya kafe bakinsa ,cigaba da yawo da bulalan tayi ta kawo wajen ƙirjinsa ta basa zuiiii! Wani jijjiga da yayi kamar zai karya gadon shi yasa bulalan samun fuskarsa fauuu sai ga jini washarrr ta hanci

Wani irin nishi ya ringayi nan take kamanninsa suka jirkita bakinsa na rawa ya soma bata hakuri ,kuka ta fashe dashi ,jikinta kamr an jona mata bâtir ta sake zaula masa

“Iftyyyyy stop ,zaki kashe Ni ne?” cikin kuka tace “Ina sonka mijina bazan kasheka ba ,ina ɗanɗanan pleasure ɗin da kake kwasa ne kai ma In kana duka na….its sweet …. Very very sweet ” tasaki zuga masa a cinya .

Tuni data kumbura tana son Shiga vg ta laƙume suwait ,gabaɗaya babu sauran sha’awar Sex a tare da shi kuma .

Cikin numfarfashi jini kace kace a fuskarsa ya fara bata hakuri “Iftihal ki daina ,nace ki bari and I dun want d love again”

“I enjoyed it” she replies with affirmation.

Wani irin kuka mai shiga rai ya kece dashi ,da sauri tayi jifa da bulalan taje ta kwancesa ta rungumesa itama ta fashe da kuka warwas yayi akan gadon ya kasa motsi ,tunda uwarsa ta haifesa bai taɓa sanin zafin bulala ba ,babu mahalukin da ya taɓa masa mummunan tsawa bare duka,ya dauki duka abune na jin dadi ashe wani nau’ine na izaya.

Bakinta ta ɗaura a saman kan nononsa da ya farfashe ta fara Tsotson Nonon tana mulmulada hannu

“Ifty ki ƙyale ni ,banason sex ɗin kuma ,ki kiramun likitana zan mutu washhhh” taune leɓe tayi dake nuna muguntanta

“You are not dying my love ,wannan abun da na maka shi kake mun tsawon Haɗuwar mu and I didnt complaint”

Lumshe Ido yayi Yina surnano da hawayen azaba Yina sake bata hakuri .
Ba imani ta juya tayi ficewarta a dakin ta wuce ɗakin barcinta ta gargasa jikinta tasha paracetamol tabi lafiyar gado.

 

 

Oum Aphnan️ _*BANANA ISLAND*_
_(Billionaire’s paradise)_

Book 3
Page *Y*

Na…
Oum Aphnan ✍

Back to top button