Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 104

Sponsored Links

104…..yana shesheka yace “plz kayafemin ya Aliyu” Aliyu yajuyo da sauri ya rumgume Khalil hawaye na zuba daga idonshi yace “is ok brodza, burina kullum naganka kana cikin farin ciki,nd I equally luv yhu Khalil”, Khalil yakara kecewa da kuka harda majina akirjin Aliyu, ahankali Aliyu ya dagoshi daga kirjinshi yana hawaye yanamai murmushi, zazzago da hanun farin jallabiyan shi yayi, ahankali yasa yashare mai hawayen, ya share mai majinan hancin yana girgiza mai kai, kiss yamai a goshin shi muryanshi na rawa sosai yace “bless u brodza, be happy” da sauri yasake Khalil yajuya da sauri yay sama, bayanshi mami tabi, dakinta ya shiga ya zauna abakin gado yadafe kai, ahankali ta maida kofan tarufe tazo kusa dashi ta zauna kanshi ta shafa tana hawaye ahankali tace “son”, dago jajayen idonshi Aliyu yayi da sauri ya rumgume Mami yana hawaye, jikinshi har rawa yake, Mami taji jikinshi zafi rau, shafa bayanshi tayi itama tana hawaye da kyar Aliyu yay shiru yasaki Mami yakoma ya zauna, tashi Mami tayi ta bude show glass taciro allura da magunguna ruwa ta mikamai a glass cup ya karba da dan murmushi yasha tasamai magani abaki yahadiye sanan tamai allura tace ya kwanta, ba musu ya kwanta akan gadon Mami, ya daura kanshi kan cinyan Mami yana sauke ajiyan zuciya ahankali, jikinshi yay mugun zafi kaman wuta. Ahankali Khaleel ya sauka daga stairs din, komawa kusa da Ikram dake tsaye a wurin tana hawaye tana kallon sudais, hanunshi yasa ya goge mata hawaye yana girgiza mata kai, daga idonta tayi ta kallleshi, jitayi wani mugun kuka yazo mata tafara sabon kuka jikinta na rawa kaman zata yarda Sudais, hanunshi yasa yakarbi Sudais dake bacci kwantar dashi yayi akan akan kujera, yadawo kusa da Ikram dake kuka fadawa jikinshi tayi tana kuka sosai ahankali tace “am sorry ya Khaleel,am so….”, daura yatsanshi yay akan lips dinta yana girgiza mata kai, hannunta yaja suka zauna akan kujeran da Sudais ke bacci, Khalil ya kwanto da kanshi a wuyan Ikram suna facing Sudais dake bacci ahankali Khaleel yace” just look yanda baby mu ke bacci cikin kwanciyan hankali, kinaso idan yatashi hankalinshi yatashi ne inyaga mamanshi na kuka?” Da sauri Ikram ta kallai, girgiza mata kai yayi yace “u are his mother,idan har bakiso hankalin yaronki yatashi toki goge hawayen ki yanzunan” da sauri ta goge hawayen tana dan murmushi, ahankali taga Khaleel yasa yatsanshi ya daga fuskanta, kallonshi tai da kumburarrun jajjayen idonta, lumshe idonshi yayi yace “i khaleel so much luv yhu Ikram, wid all of my heart”, saukan bakinshi taji kan nata, lumshe idonta tayi wani irin sanyi na shiganta, batai yunkurin hanashi ba, gyaran muryan dasukaji yasa khaleel ya saketa da sauri, Ikram ta dukar da kanta,jummai tasa hannu tadau Sudais daya tashi yana wasa da kafa ta daukai tace “Ikram muje kiga yanda nakema danki wanka”, ahankali Ikram ta mike tabi bayan jummai, Khaleel yabita da kallo yanda take tafiyanta mai daukan hankali. Alamun tafiya dayaji yasa ya daga kanshi Mami yagani tana sakkowa fuskanta bayabo ba fallasa da sauri ya dukar da kanshi, zama tayi akan kujeran dake facing dinshi, daga kanshi yayi yaga shitake kallo ahankali yace “Mami ina kwana”, bata amsa gaisuwan shiga, saida tai kusan mint 5 sanan tace “dis should be d 1st nd last tym dazaka daga hannunka ka daki Ikram”, cikin tsawa tace ” tarbiyan danabaka kenan dukan mace? Duk randa ka kara dukan Ikram saina mugun sabama Khaleel “, dawowa kusa da Mami yayi ya daura kanshi acinyan Mami yace “Mami am sorry bazan karaba karki fushi dan Allah”, shiru tayi dan ya mugun bata tausayi, dago kanshi tayi tace” idan zaku tafi jummai zata biku tana taya Ikram rainon sudais” murmushi yay yace ” Tnx Mami” tashi tayi takoma sama, Ikram tafito daga dakin jummai tana tura Sudais a stroller dinshi, Jummai da Mami tare suka sakko kasa, Mami tai musu wa’azi sosai, taima Ikram fada sanan suka tafi da Jummai, Mami takoma sama dan duba jikin Aliyu. A gaban wani babban super market ya tsaya mai suna SPAR, shiga yayi ya dan dade sosai aciki sai chan yafito ma aikatan wajen suna tura kaya booth yabude musu suka zuba kayayyakin aciki sanan yakoma ya shiga mota, juyowa yayi ya kalli yanda Ikram ta dauki Sudais shikuma ya daura hannunshi a kirjinta yanayi kaman zaisha abincin shi,Ikram tanamai dan murmushi, ganin yanda Khaleel yake kallonsu yasa Ikram ta janye Sudais akunyace ta mikama jummai shi,tafaki idon jummai tadan murguda mai baki, murmushi yayi yajuya ya kunna mota aranshi yace “I promise wanan tsiwan naki yau zan cireshi tass, daga yau zaki dawo salaha,no mercy yau”, daga kanshi yayi ta mirror yaga shitake kallo kashe mata ido yayi da sauri ta murguda mai baki ta juya tana kallon sudais dake wasa a hannun Jummai.
Salam sisters abeg nasan u guys zakuga changes a typing din, wlh sis dina naba book din take muku,am very busy dis days das y bana iya samun tym din typing.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~

Back to top button