Hausa NovelsRainon Soja Hausa Novel

Rainon Soja 16

Sponsored Links

*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*

 

Page 16
______________________
*Don Allah kar ki karanta ki fitar mun , haka duk wacce ta karanta bata biyani haƙƙina ba ban yafe ba…ga masu buƙatar payment regular group ₦500…Vip group ₦1000… Special payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN ta Wannan number na sama ƴan Niger katin Artel 500f.*

Morning update️________________________

Tana Tsaye Indomie ɗin ya fara kama jikin sa alamun ya nuna luguf yayi ga uban ruwa da yayo sama . Sam bata damu da ganin wannan ba ,don a ganin ta Mami irin shi take masu . Plate ta ɗauko tana juye masa duka tare da saka Fork , tana ɗauka zata fito zuwa falo . Cakk ta tsaya tana Faɗin Ai ban saka masa Ƙwai ba . Ɗan juyawa tayi tare da kallon saman kitchen cabinet ɗin tana bin inda ake aje ƙwayayan da kallo . Kai gaskiya ba zan tsaya dafawa ko soyawa ba . Dole sai dai Na zuba masa kifin Gwangwani.

Hannun ta takai tana sauke plate ɗin tare da aje shi bisa cabinet ɗin tana ɗauko kifin Gwangwani tana juye masa duka a ciki kana ta dauki plate ɗin indomien tana nufar direct ixuwa falon sa . Zaune ta tadda shi ya harɗe ƙafarsa tamkar wani basarake. A gaban sa ta aje plate ɗin tana komawa tare da zama kusa dashi tana bin bakin sa da yake motsa laɓɓansa a hankali wayan sa na kare da kunnen sa . Duk maganan da yake yi babu ɗaya da taji.

Ɗan shiru Ma’eesha tayi kana a zuciyar ta tace“ Tab a haka ita wacce yake magana da itan tana ji ? Zama dashi kaɗai wanda yayi wahala yake sha , to inaga wacce tayi gigin fara soyayya dashi kuma?. Muryar Aliyu ne ya katse Ma’eesha yana cewa“ Ɗauko mun ki bani naci ”. T…tom . Ga furta tana saurin yin ƙasa tare da ɗauko masa plate ɗin indomien tana miƙa masa .

Lulun Idanun shi ne suka duddulo waje yana bin plate ɗin da indomien ciki da wani irin ƙazamin kallo . Rintse idanun sa yayi yana ji tamkar yayi mata duka da ita da indomien. Uncle yaune girki na na farko , kuma nasan yayi daɗi sosai ka cinye sai na ƙara girka maka Wani yanzu………Ma’eesha! Ya kira sunan ta cikin wani murya da ta kasa tantancewa .wannan meye kika yi kenan? Is that how to cook indomie? Haka kika ga mami nayi? Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un….. Gaskiya Mami ta sangarta ki da yawa babu abun da take koya Miki tsawon wannan lokacin sai sangarci duka kin lalace wannan me kika girka mun faɗa mun naji yanzu ko nayi ƙasa ƙasa dake anan Wurin ….!!!

Ya furta cike da doka Tsawa yana kallon indomien da ransa ya gama hasala baki ɗaya .

Hannun Ma’eesha kyarma ya kama yi tsoro na ɗarsuwa ma Zuciyar ta . Bakin ta na rawa ta furta “ Ba indomie bane ba ”. To menene sunan wannan abun da kika girka?”. Hawaye ne ya fara bin kuncinta narke fuska tayi tana fara kuka ko ina na jikin ta kyarma yake yi kar kar kar na tsoro. Kayi hakuri Uncle kar ka bugeni don Allah.

Sunan Abun da kika girka mun zaki faɗa idan kuma ba haka ba tabbas yau zan zane ki bari na ɗauko…..Saurin saka hannun ta tayi tana riƙe ƙafafun sa tare da ƙara fashewa da wani irin Raunanniyar kuka . Uncle na tuba kayi hakuri zan maka Wani yanzu….Wallahi zan maka wa…….Ma’eesha wasa dake nake yi? Yayi maganan yana haɗe gira , hannun sa yasa yana ɗago hannayen ta daga jikin sa kana ya cigaba da cewa“ Sau na uku kenan ina tambayar ki me kika girka mun , idan nayi na huɗu wallahi mai ƙwatar ki a cikin gidan nan babu……Ƙafafun ta sun kasa tsayuwa da kan su. Ji tayi tana baya tamkar zata zube anan Wurin . Kuka take yi sosai har da shashsheƙa kana tace“ Talia ne ba indomie ba”.

Talian wata ƙasa ne wannan? Ba dai Nigeria ba ko ?.

Ɗaga masa kai tayi tana faɗin eh . Okay maza zauna ki cinye mun shi tasssss ke da kika girka. Cikin sauri tasa hannun ta tana amsan plate ɗin tare da zama gyefen sa inda yake nuna mata da hannun sa . Ɗauke Fork ɗin yayi yana mata alama da ta sa hannun ta , wanda babu musu Ma’eesha ta kai hannun ta tana diban indomien tare da kaiwa bakin ta .

Wani irin ɗauke wuta tayi jin taste ɗin girkin da bata taɓa ji ba a bakin ta . Maggi kuwa har wani circulating brain ɗin ta yake yi . Lahaula wala ƙuwata na shiga uku ….Uncle babu daɗi ba zan iya ci ba . Wani irin kallo yayi mata yana furta “ Tun kina yarinya abun da kike cewa kenan , always you can’t….yau sai kin cinye abincin nan Tassss kuma ki gama ki ƙara girka wani idan bai daɗi ba ki cinye shi shima duka . Har sai kinyi mai daɗi . Wasu irin marayun ƙwallah ke bin kuncinta shar³ . A hankali ta Cigaba da cin indomien tana zufan wahala . Miƙewa Ali yayi yana isa ga fridge yana ɗauko mata ruwa tare da kawo mata yana miƙa mata . Ba musu ta amsa tana kaiwa bakin ta , don a yanzu ruwan sai yafi taimaka mata fiye da komai . Jahhh yayi ya zauna yana kallon ta tana kuka tana cin Indomien.

**
Nasreen abun sai yayi yawa Ki duba fa wannan sachet ɗaya kika sanye duka guda huɗu ,wannan fa matsi ne mai ƙyau kuma guda Ɗaya ake shaaan sa . Ga ni’ima. Kallon Chawai Nasreen tayi tana ware ƙafafunta tare da zura wani farin tablet tana matsa shi a ƙasan Virgina ɗin ta . matse manyan cinyoyin ta tayi tare da kallon Chawai a karo na biyu kana tace “ Soja ne fa , daɗin sa da gogewar sa a wannan harkar ya wuce inda kake zato . A bakin Iky naji cewa “ Idan yau yayi Sex dake gobe yayi to fa ba zakiyi sati tare dashi ba kin kuɗan ce kin zama babban yarinya . Don yayi ƙyautar moto ba wani babban abu bane a hannun sa . Saboda iyayen sa kuɗi yayan sa haka Shima to babu wani hidima akan sa ……hahahaha kune hidimar ai . Chawai yayi maganan yana bushewa da wata irin dariya yana Cigaba da cewa “ Gaskiya kin sha masa kayan daɗi ai yau sai yayi sambatu . Na sashi sambatu Ai kam da na cire tuta . Ina tunanin da a ranar koman sa zai bani. Nasreen ta furta tana kai hannun ta tare da gyara zaman bireziya ɗin ta . Tana kara packaging . Ban gane ba me kike nufi ? Chawai yayi maganan yana kallon ta . Hummmm wannan na daban ne nake faɗa maka , yana taɓa mace ita ke burkicewa ba shi ba . Kasan me yasa yake ƙara burgeni ? Yanda yake Abun sa bai damuwa da idon duniya ko yaji wani Abu don an san me yake yi . Don cewa yake yana da lafiya ne shiyasa yake yin komai . Kice kin haɗu da gabanki. Sosai kuwa ta furta tana maida mayafinta tare da cewa “ Wannan ce haduwar mu ta biyu , kaga na fara hulɗa da irin wannan ai kuma maganan zuwa wurin Wancen jahilin mijin Umma ya ƙare ….alhajin Yes da No. Chawai ya furta yana sheƙewa da wata irin dariya. Dariya itama Nasreen tayi kana tace “ Wallahi tin da nake ban taɓa ganin jahili irin sa ba. Ace wai baka san Yes da No ba , wai kuma a Nigeria? Ai kasan daga irin bakaken ƙauyakun nan ya Fito . Allah dai ya bashi Arziƙin kasantuwar kasuwanci yake yi …..Yanzu fa har kamfanin shinkafa yake dasu ….kullum arzikin sa gaba yake yi yana haɓaka.

Uhmm kaji mu tafi yace zan hadu a guest house ɗin sa muje Chawai .

Wani irin kallo Chawai yayi mata yana matsowa jikin ta tare da saka hannun sa yana shafa bayan ta yana jan bra ɗin ta . Haka zaki tafi ki barni Ni da tunanin ki Nasreen? Ina jin ba dadi a duk lokacin da naji kina tare da Wasu mazan bayan Ni? Kin san fa tun muna jss muke tare don kawai ban shirya Aure bane…..ya isa Chawai kace don kawai yanzu Ni ba matar kananun mutane bane …amma ai nasan dana baka go ahead da yanzu mun yarda Aure. Tana maganan tare da Ɗaura hannun ta a saman wandon sa ta gaba tana shafa kaciyar sa cikin wani irin salo . Shiii yajah wani irin huci mai kaman wanda yasha yaji. Nasreen kin iya kin iya wallahi shiyasa ba zan iya rabuwa dake ba …..Nasreen ko Aure kika yi ki kirani na rinƙa ɗebe Miki kyawa ina shanye Miki daɗin ki….Shiii Chawai kayi a hankali fa a gida muke kar aji wannan shashancin naka . Kayi mun shiru da Allah . Ta furta zancen tana yin ƙasa da Wandon sa nan take Hajiyar Dadin nasa ta fito sangalgal tana reto hannun ta takai tana shafata tare da girgizata ta da hannun ta .

Wayyo Nasreen dadi ruwan zai zubo aaashhh. Zan miki yanzu xanyi shiru….Aahhh . Murmushi tayi tana ƙara matsa kaciyar sa don tana Masifar son taga ta xauta namiji irin haka .

Chawai kabi a hankali kar ka buɗe matsin da nayi ta ciki don Wannan yaron sojan bashi da kirki , tasss zai zageni yaji Ni ba daɗi ko a sake wannan ƙaramin aikin sa ne . Shiyasa nake gyara sosai kamin naje gare sa………………..!

 

Mu tara a night update
Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 ko katin MTN yan Niger katin Artel na 500f…Mamanteddy

Back to top button