Ni da Patient Dina Book 2 Page 55
PAGE 5️⃣5️⃣
Gombe state…….
” Hairah zo ki je min gidan su amira kikaiwa hajiyarsu kayan nan ” cewar mama dake zaune a tsakiyar gida tana gyara zogale hairah Kuma sun dawo daga makaranta kasancewar yau Friday sun dawo da wuri tun 12:30pm suke gida, wanke_wanke takeyi auta na mata dauraya mama ta kirata tashi tayi taje ta sako hijab ta karbi kayan ta fita , tana gab da karasawa gidansu amira taji an mata sallama daga bayanta , juyawa tayi ta kalleshi dan matashi dashi irin yaran anguwa ne . Amsawa tayi tana daure fuska, yace ” sorry sister kiyi hakuri na tareki akan titi, sunana anwar ni abokin yayanki ne hafiz ” dan sake fuska tayi tace” ayyah amma ya akayi ban sanka ba ” shafa wuyanshi yayi yace ” makarantan mu daya ai classmate dina ne a matrix” ganin ze bata mata lokaci bataje aikan da mama ta mata ba yasa tace mishi ” to se anjuma kaga yanzu an aikeni ne gidan nan ” tafada tana nuna mishi gidansu amira , kallon gidan anwar yayi yace” to in badamuwa bari in jiraki ko?” Bayanda ta iya haka tace mishi ” to ” shiga gidan tayi tabawa hajiyarsu amira kayan tafito bata samu amiran a gida ba ta tafi asibiti.
Yana nan a kofar gate din yana jiran fitowarta , jerawa sukayi suna tafiya yana bata labarai tun bata sake ba harta sake tana dariya dan anwar akwai barkwanci shima balaifi sunkusa karasowa gida kenan ta hango ya usman yana tsaye a jikin motarshi ya harde hannunshi akirji yazuba musu ido, fuskanshi babu alamun sauki harwani girgiza kai yakeyi tsabar yanda ranshi yabaci idon nan sun jawur, ji tayi bazata iya ci gaba da tafiya ba kafafunta sun rike sun kasa motsawa bata taba ganin ya usman awannan yanayin ba tabbas yau ran yan maza yabaci dama mutum mara saurin fushi ance aguji ranar da ranshi ze baci , kallonta anwar yayi yace ” sister yanaga kin tsaya ?” bakinta kasa buduwa yayi se hannunta datayi amfani wajan nuna mishi inda ya usman yake, shi kanshi seda yandan sha jinin jikinshi duk da besan meye laifin da ta aikata ba amma dagashi har ita sun kasa motsawa , ya usman kuwa ganin sunki karasowa ne yasa shi ya karasa wajansu , yana karasowa ya kalli anwar da kakkausar murya yace ” inason wannan yazama gargadi na farko da na karshe agareka indan na kuskura nasake ganinka near my wife ! Se ranka yayi mugun baci ” ya karishe maganar yana maida kallonshi kan hairah da kamar ruwa yacinyeta yace ” ke kuma zakiyi mini bayanine tunda har kin manta da abinda nafada miki ” ya rike hannunta yajata zuwa gida suka bar anwar a tsaye a wajan tunani yafara to taya akayi yazamana tayi aure shi da ma bawai soyayya yake nema suyi ba kawai de ganin ita kanwar abokinshi ce .
ya usman be tsaya ako ina ba se a falo ya kalleta yace ” wato magana ta tazama ta banza agareki ko hairah ?, saboda ni ban Isa dakeba shine yau kika nuna min matsayina kenan ?” Kuka takeyi tana girgiza mishi kai ,kanta akasa hawaye na zuba akan yatsunta da take wasa dasu da kyar ta iyacewa ” ya usman kayi hakuri bazan sake ba” zuba mata ido yayi ganin yanda take zubar da hawaye abin ya sosa mishi rai amma yakamata yanuna mata sanin darajan alkawari sannan yace ” okay ya mukayi dake?” tana sheshekar kuka tace ” alkawari na maka da babu ruwana da wasu mazan da ba yan family ba ” jinjina kai yayi yace ” sekuma yau kika karyamin alkawari ko?” dago manya_manyan idanunta tayi ta sauke a cikin nashi idon , lumshesu tayi ayayinda ruwan hawaye ya zubo akan kuncinta, runtse ido yayi dan baze juri kallon kukanta ba . sa hannu yayi ya share mata hawayen kafin yace ” kidena kukan nan ya isa haka, alkawari ne de kin rigada kin karya dan haka karki damu kanki kije kiyi yanda kika gadama kinada right din kula duk wanda ya miki i won’t force you again” yana gama fadin haka ya shiga dakinshi , kalamanshi na karshe sun gigitata sunkuma sa tayi danasani jitayi dama bata tsaya kula anwar ba daduk haka bata faru ba tabbas ya usman mutum ne me saukin kai dakuma kirki sosai bata taba ganinshi ranshi yabaci ko kuma yayi fushi ba seyau , zamanta datayi agidan ta fahimci rayuwarsa sosai tun batasan menene so ba ahankali hankali yayi nasarar jefa mata sonshi acikin zuciyarta , yanzu gashi tayi abinda ya bata mishi rai harya furta mata ” he won’t force her again ” zama tayi akan kujera taci gaba dayin kukanta kasa_kasa , fitowa mama tayi daga dakinta dan bayan fitan ta , mama tahada miya tashiga wanka tana dakine taji kamar magana yasa ta fito tasamu hairah zaune tana kuka .
Tabata mama tayi tace ” lafiya me yake damunki ?” dago kai hairah tayi ta kalli mama da mamaki mama ta kalleta ganin kuka takeyi yasa abin yabata mamaki zama tayi kusa da ita ta kwantar da kanta akan cinyarta tace ” hairah mama fadamin meyasa meki keda waye?” cikin muryan kuka tace” ya usman ne” tunani mama tashigayi to meya hadota da ya usman din kuma suda baajin kansu tace ” yau kuma keda ya usman din naki me ya hadaku haka ?” Kwashe komai hairah tayi ta fadawa mama bata boye mata ba , share mata hawayen fuskanta mama tayi tace” karki damu inde yayanki ne bashida matsala kibashi dan lokaci kadan zakiga yasauko , sannan kema ki kiyaye yayanki nada kishi sosai , sannan inde kinsan alkawari bazaki iya rikeshi ba to maganin bari kar afara karma kifara daukanshi domin alkawari kayane yanzu kibari anjuma sekije kibashi hakuri kinji? ” hairah taji dadi sosai da tafadawa mama kuma mama ta kwantar mata da hankali tace ” to mama ” dagata tayi tace ” to yanzu dena kukan ! Kin kaiwa hajiyarsu kayan?” gyada Kai tayi tace ” eh na kai mata tace zakuyi wayama ” murmushi mama tayi tana mamakin har yaushe itama hairah tafara son usman din kuma tayi nisa sosai, hakan yamata dadi dan dama burinta su samu su dedeta kansu suma asa musu rana dan bakaramin so takewa hairah ba yanda takejin auta azuciyarta haka takejin hairah tare da dan uwanta hafiz da asati yana zuwa gidan sau biyu yaran sunada shiga rai sosai ga ladabi da biyayya.
Spider ne agaban alh Ibrahim tijjani dake daure tamau ajikin kujeran karfe sun mishi daurin hoho kamar wani katon barawo dukan da suka mishi kam baa cewa komai dan yaji jiki baa magana ko magana baya iyayi kamar zasu kasheshi haka suke dukanshi tun randa suka sato shi suke gana mishi azaba abisa umarnin boss dinsu azaad, hatta numfashi alh Ibrahim tijjani dakyar yake iya futarwa ko ina na jikinshi se diga yakeyi da jini fuskanshi yacanza kamanni kamar ba shiba duk yawani tsomare se katon tumbi kamar wani me cikin wata goma lol.
Daga waya spider yayi yasa a kunne yace ” boss munyi yanda kace shin mukara cin ubanshine ko kuwa ?” abangaren Mr azaad dake zaune a makeken office dinshi kamar na shugaban kasa yayi killer smile yace ” no spider allow him to rest idan ya huta seku daura daga idan kuka tsaya , tunda yace dani ze gwada zesan ni da matata yayiwa sharri ! He will have to pay for it, ku nakasa minshi ” kitt yakashe be tsaya jin abinda spider zece ba , yana zaune akan kujeranshi se juyawa yakeyi musamman idan ya kunna video da spider yaturo mishi lokacin da suke nadawa alh Ibrahim tijjani duka , wani irin nishadi ne yake kamashi yau yana cikin good mood dama dalilin da yasa yayi shuru yazubawa alh Ibrahim tijjani ido be dau mataki akanshi ba kawai yanason yaga iya gudun ruwanshi ne dan yasan aduk lokacin daya ritseshi baze mishi ta dadi ba . murmushi kawai yakeyi daga waya yayi yayi dialing number “my heart in human form ” , fanan dake bacci da yanzu ta samu na ba gaira ba dalili taji karan wayarta lalubo wayar tayi tasa akunne murya duk bacci tace ” hello” yace ” wifey bacci da wannan yamman please kitashi haka ” mikewa tayi tazauna tana gyara towel din jikinta daya fita yakoma gefe dan dama fitowarta wanka keda wuya taji bacci takwanta batare da tasa kayaba tace ” habiby natashi ” murmushi yayi da seda taji sautin shi yace ” 8 zan dawo gida prefer something good and nice for me” bata wani fahimci me yake nufi ba yasa tace ” tom habiby na me kakeson indafa maka?” dafe goshi yayi yace ” nothing just prefer yourself for me !yau zaki karbeni hannu bibbiyu ,be ready put on something sexier da baze ban wahala ba ” kitt fanan ta kashe kiran tana bin wayar da kallo sekace shine Mr azaad din da yayi maganar, itade ta rasa yaushe Mr azaad zesan wani abu waishi nan kunya , kamar tasa kuka ta mike ta danna kiran layin anty amina tana dagawa ko sallama batayi ba tafara da ” wayyo anty amina am scared haryanzu ban fa gama warkewa ba and!and ! Mr azaad yace uhmm …..” tama rasa ta ina zatawa anty amina bayani yanda zata gane , anty amina dake gidanta kwance ajikin mijinta tace ” my feena wannan kunyar taki ko tam gwarama kicireshi , yanzu zanbawa driver na sako ze kawo miki dan miki bayani inya kawo din ” murmushi tayi tace” uhmmm thank you antyna love you ” tace ” love you to feena” sukayi sallama , aikuwa tashi tayi tafara gyara bedroom dinta dan yau tun safe babu abinda tayi a part din , two days din nan gan’da da lalaci takeji sosai bata iyayin komai se aikin bacci rabonta da part din ummi ma tun daren jiya da taje ta tayata yin kunun gyada.
Ko ina ta gyarashi sosai yana fitar da kamshi me dadin gaske tana kokarin shiga bathroom dan yin wanka taji anyi knocking tace ashigo , abu me aiki ce tashigo fanan ta gaisheta mika mata wani fansy bag tayi me dan girma ta karba tamata godiya komawa daki tayi ta baje a kasa ta zazzage duk abinda ke ciki akan carpet wani galon madedeci tafaracin karo dashi dake dauke da wani hadi kamar zuma tarasa gane meyeshi yasa tabude ta diba a murfinshi takai baki jin za ki da dadi ne yasata lumshe ido , batasan tsumi bane haka tasha sosai tsaban kwadayi dakyar ta lallashi kanta ta ajiyeshi agefe bawai dan ya isheta bane .
Bude daya ledar tayi taga abu kamar gunba haka mayar dashi tayi ta rufe tadau wata ledar nan kuma gorun nan wasu humran ne masu tashin kai lokaci daya batasan lokacin data sauke ajiyar zuciya da lumshe ido ba tsaban kamshin da humran yamata haka tabi ta bude kayan tass sannan ta kira anty amina dan neman karin bayani, sosai anty amina ta fada mata yanda zatayi dasu har suka gama wayar tana gode mata , jin kiran sallah ne yasa ta kwashesu ta sama musu mazauni a cikin locker tarufe , sallah tayi tana zaune akan sallayar bata tashi ba har aka kira isha , ana shiga itama ta gabatar da nata sallah.
Yanda anty amina ta fada mata kuwa haka tayi turaren wankan da anty amina tasako mata aciki tasa acikin jacuzzi seda tayi wanka a shower sannan tashiga cikin jacuzzi din ta dade aciki tukun tafito lungu da sakon jikinta na fitar da wani shu’umin kamshi me fisgar mutum , yake tashi ajikinta ita kanta kasala ce ya fara rufeta gashi yahadu da tsumin da ta narkawa kanta wani yam_yam tafaraji , fito da wata riga pjama dress white color me tsantsin gaske tsayin rigar a cinyarta ta tsaya budedden rigane me botil irin na Tshirt yanada dagon hannu sannan wuyan rigar bashida botile , shafa lotion tayi ajikinta tabi jikinta tasake shafa mishi humra tana cikin shiryawa taji yabude kofar bedroom dinshi alamun yadawo kuma tasan yana dawuwa a gajiyen nan firstly abinda ze farayi shine wanka , hakan ne yabata daman cigaba da shiryawar ta hankali kwance. gyara gashinta tayi ta zubashi agadon bayanta dan ta lura Mr azaad yafison su ahaka bude akwatin jewelries dinta tayi tana dubawa taci karo da leg chain ( sarkan kafa) yamata kyau sosai gasu na gold sun sha ado basuda wani nauyi kamar single chain haka suke se kwalliyar da aka musu , daurawa tayi akafarta tana kallon kafar yayi kyau sosai aranta tace ” a lallai zan fara sawa indingawa habiby kwalliya dashi nasan zesoshi ” bata kara daukan komai aciki ba tarufe jewelry box din ta rufe , saka rigar tayi taga yabi jikinta yakwanta luf saboda silk ne gashi botil din wuyan rigar babu haka yabawa dukiyar fulaninta da batasa musu bra ba daman lekowa duk rabinsu awaje suke gama shiryawa tayi ta dauki cin gum center fruit na strawberry tasa abakinta tafara taunawa kallon kanta tayi a madubi tayi kyau harda na fitina she looks so sexy and hot ga mayen kamshin da takeyi har zatasa ta takalmi kuma se ta fasa santala_santalan kafafunta dasuke shining da glowing duk suna waje cikin rangwada take tafiya harta isa bakin bedroom dinshi , cike da yanga tayi knocking yace ” come in” dan fitowarshi a wanka kenan yasa boxer ajikinshi yana tsaye yanashan yogurt yaji knock , shigowa tayi tana tafiya kamar wata me tausayin kasa tsayawa tayi abakin kofar tana wani jujjuyawa hade dayin kwai da cin gum din bakinta kamar wata yar tasha ( ohhhh ni ISHAM yau fah fanan na ban mamaki ) tunda tashigo yaji wani kamshi me daga hankali da kashe jiki ya ziyarceshi zuba mata ido yayi yana kare mata kallo tun daga tafin kafa tsayawa idonshi yayi akan santala_santalan cinyoyinta ,har izuwa kan kugunta kai idonshi yayi kan dukiyar fulaninta da kusan duka suna waje lokaci daya fah Mr azaad yashiga cikin matsananciyar bukatuwa musamman inyaga yanda fanan take wani irin jujjuyawa kamar wata macijiya , rausayawa tayi har gabanshi ta tsaya tayi kwai da cin gum ta fasa shi yayi kara tauuu, shide kamar wani mutun mutumi haka yadawo se kallo kawai dan yau fanan ganinta yakeyi kamar ancanza mishi ita , murmushi tayi with a sexy voice tace ” habiby welcome home” be iyabata amsa ba inbanda kallon dukiyar fulaninta da yakeyi dan sun tsole mishi ido ganin hakane yasa fanan sa hannunta guda daya akan kirjinshi tadan turashi baya yafadi akan lallausan gadonshi bin bayanshi tayi tazauna akan cikinshi sannan tasa hannunta daya ta kwashe gashinta tamaidasu gefe daya , tadawo da dayar hannun tazame wuyan rigarta yanda yabawa breast dinta daman fitowa waje , daukan hannunshi tayi tadaura akan dukiyar fulaninta nata , wani irin shocking ne yaziyarcesu dukkansu biyu, aikuwa kamar wanda yake jira yafara wasa dasu , sa hannunshi yayi yariko kugunta sannan yazame rigar yafara bata sakonni hade bakinsu tayi suna aikawa da junansu hot kiss , zame bakinshi yayi acikin nata yasa fuskanshi akan wuyanta kamar wani maye haka yafara shinshinanta yana lumshe ido sannan yadawo da kanshi tsakiyar twins dinta yana wasa dakanshi awajan gaba dayan su sun rikice se maidawa junansu martani sukeyi , seda yakai kusan 40 suna romancing din junansu kafin yamaida ita kasanshi yafara kokarin kashe boss , bataji zafi ba saboda tsumin data narka gaba daya ya kara wutan shaawarta, seda yashiga tukun nan fa hajiya fanan ido yafara rena fata , sosai yake having sex da ita duk dauriyar datakeyi seda tayi hawaye dan jitayi ba marabar ranar farko da kuma yau Mr azaad yafita a hayyacinshi , hawaye kawai yakeyi yana sambada mata albarka tsaban yanda tayi mishi chakwai ( nide sadaf_sadaf na lalaba nafito naja musu kofa ,dan bazeyu wajan dauko muku rahoto Mr azaad yalura dani yamin koran damisa ba inje abanza ya karyamin kafa in shiga uku tom gwara maganin bari kar afara yasa nafito nabar musu part din nazauna awaje Ina jiran su kammala kamar wata marainiya )
Yaseer da zeenat suna main falo suna hira irin nasu na masoya labari zeenat take bashi shikuma yabiye mata , can ta kalleshi tace ” ya yaseer kasanme?” Girgiza kai yayi yace ” honey bansaniba sekin fada” tace ” kasan meyake burgeni idan zaayiwa mata aure ?” Nan ma sake girgiza kai yayi batare da yace komai ba tacigaba da ” ai amare sunacin dadi wata kaza aike dafa musu me shegen dadi amma akwai wani abu aciki kamar magani nina manta yanda ake kiran kazan ma katunamin ” tafada tana kallonshi,tunda zeenat tafara magana yaseer yatsura mata ido yana mamakin aina tasan hakan yace ” honey aina kika taba gani ?” gyara zama zeenat tayi tace ” akwai wata kawarmu datayi aure last month tom inmunje gidansu ne semuga ankawo mata kazan mukuma semu tayata ci semu dingajin jikinmu na mana zummmmm! zummmmm haka ” zataci gaba da magana yaseer yasa hannu yatoshe mata baki kafin yadafa kanshi aranshi yana” ohhh ni zeenat de irin matan nan ne da babu ruwansu komai fada suke ko a ina , fadi baa tambayeta ba kuma har cikin ranta batasan amfanin kazan ba bare tasan dalilin da yasa ake bayarwa ” mikewa yayi yace” honey kije ki kwanta dare yayi zamuyi waya kinji ?” Tace ” tom ya yaseer bye-bye senazo maka amafarki ” tafada tana haurawa upstairs shikuma yafita Yana girgiza Kai.
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
⚕️⚕️ NIDA PATIENT DINA
Story & written by ✍️
MRS ISHAM
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
( J. W. A )
Gargadi
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashe na book din nan ba ta kowaci siga, ko akaranta min shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba ,ko a hadamun document ko amin edit ,idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutum zebimin hakkina Kuma yasakamin.