Hausa NovelsNi da Patient Dina Hausa Novel

Ni da Patient Dina Book 1 Page 7

Sponsored Links

Page 7️⃣

 

AZAAD magana yafara cike da kasaita yace Ammar yanzu kana nufin kace labarin mutuwana ya kewaye duniya hmmm lallai dole indauki mataki karasa maganar yayi Yana zama akan kujera Satan kallonshi FANAN tayi kasa kasa tace oho wannan mutumin daga gani zeyi jiji dakai auuu haba de dasauri tadago Kai ta kalleshi Ashe yaji abinda tafada Amma Taya yajini NIDA nake magana azuciyata Tabb lallai wannan maye ne , nidin ne maye yakarasa maganar Yana hararanta Aida sauri tamike tabar kusa dashi domin yanzu yafara bata tsoro. Kallon doctor ammar tayi tace doctor zantafi gida yamma tayi tunda nagama aikina Koh murmushi doctor ammar yayi yace haba FANAN saurin me kikeyi haka ai haryanzu patient din naki begama recovery ba,duk abinda sukeyi akunne AZAAD Amma ko kallon inda suke beyiba shi tunaninshi ya umminshi awani Hali take ciki. Sallama doctor ammar yamusu yace to nikam zan wuce SE gobenku FANAN ce kawai ta amsa bayan fitanshi tashiga toilet tafito da towel ahannunta ajike takaraso kusa dashi ko magana bata mishi ba takama kanshi tafara gogewa dagowa yayi yazuba mata ido Anya wannan yarinyar akwai kunne ajikinta kuwa, daure fuska tayi taci gaba da goge mishi jikinshi to shi abinda yake bashi mamaki agabanta fah yafito daga wanka to kode ta manta dayayi wankane tazo tana goge min jiki

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

‍⚕️‍⚕️ NIDA PATIENT DINA

Story Written by (MRS ISHAM )

 

Da sunan allah me rahama mejinkai Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy Ameen

 

Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci

 

____________________________________________

 

Back to top button