Miskili Ne 59-60
❤ *MISKILI NE*❤
*59&60*
……. Lokacin da Amarya ta iso gidan ta har Anfara kiraye kirayen sallar isha’i”dukda fuskar Amaan Arufe take cikin Alkyabba bataga gidan ba”ranta yabata ta dace da gida irin na more rayuwa dako a mafarki bata tab’a zaton zata zauna irin saba”sbd yadda taji mutane nata fad’in tubarakallah masha Allah da ganin gidan”gidane na gani na fad’a ,wanda kallo d’aya zaka masa kasan nera tayi kuka ta zauna”komai Atsare cikin tsari yake”ga ma’aikatan dake kula da gidan da securities ko Ina”d’aki biyu da kitchen iyayen Amaan suka mata jere a down stairs “sai kayan kallo da dining table”wanda suma kayane masu tsada”a upstairs kuma shariff yamata kayan waje tun daga furnitures zuwa sed d’in kujeru da kayan kitchen da labulaye”gaba d’aya mutane sun rikice santin gidan kawai Akeyi”sai wajen k’arfe 9 na dare kowa ya watse bayan Angama shiryama Amaan kayan sawarta dana lefenta a can d’akinta dake upstairs “b’akin sun koma gidan Ammi washe gari da safe su koma Adamawa state…. matar mus’ab ce kawai da madeenah suka rage Acikin gidan”da k’yar Amaan tayi sallar magrib da isha’i sbd fargaba”madeenah nata tsokanarta…..wajen k’arfe Tara da rabi Ango ya iso bayan ya gama disga friends nashi game da beson rakkiya”yadda be raka kowa ba shima haka baya buk’atar rakkiyar kowa”yana sanye da wani milk d’in voile me taushin gaske”An masa Aiki da dark brown d’in zare”ya Aza hula da takalmi cover dark brown”yayi masifar kyau fuskarsa tayi haske da shek’i”yana zuba wani irin k’amshi na musammun me kashe zuciya! mus’ab na biye dashi yana rik’e da ledoji”ba suma shigo ciki ba suna daga wajen had’ad’d’iyar barandar dake bakin k’ofar shiga cikin parlourn”shariff ya kalli mus’ab yana fad’in kira bilkisu su fito itada wannan yarinyar me rawar kan nan da sadeeq keso”dariya mus’ab yayi yana fad’in bakada kirki Abokinah “saurin meye kakeyi haka?”ka daibi y’ar mutane Ahankali dan Allah “sbd nasan duk inda tuzuru yake ba’a rabashi da fitinah…banza shariff yamasa yana danna waya”mus’ab kuma be koma mgn ba yafara k’ok’arin kiran bilkisu “bayan ta d’auka yasanar masa su fito harda madeenah su sauketa Agida”k’in mgn tayi”bayan ya kashe wayar yace”shariff ka rufan Asiri idan noory ta fito kasanar mata yarinyar nan madeenah budurwan sadeeq ce”kaji yadda ta Amsa mun danace su fito kar tayi zaton ko son yarinyar nakeyi….wai sbd kawai ta Amsa ciki ciki shine ka rikice haka?”banza mus’ab ya masa sbd jin motsin bud’e k’ofar da bilkisu tayi suka fito”saidai kuma fuskarta babu walwala ko kad’an”shariff yadinga murmushi kafin yace “nooryn Abokinah wannan fa babyn sadeeq ce kike fushi zata shiga motar mijinki…danda nan bilkisu ta washe baki tana sauke Ajiyar zuciya”shariff yadinga tsokanar mus’ab kafin suyi musabuha ya Amshi ledojin suka wuce shi kuma ya shiga ciki…. fuskarsa cike da Annuri ya k’awatata da k’ayataccen murmushi yaturo k’ofar parlourn ya shigo da sallama”kai tsaye upstairs ya nufa”Ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar bed room d’in Amaan”Anutse yayi sallama cikin taushin muryansa yana zubama Amaan Ido”ya shak’i k’amshin d’akin daya had’u dana turarukan jikin Amaan ya lumshe Ido”salfad na k’araso ko saina siyi bakin ne?”yafad’a yana yin tsaye yanata kallonta”k’in mgn Amaan tayi gabanta nata fad’uwa “shariff yayi murmushi ya k’araso ya Ajiye ledojin hannunsa gefen k’afafuwan ta”kafin ya zauna gefenta”ta rintse Ido tana jin mutuwar jiki sbd k’amshin turarensa data shak’a”Ahankali ya Aza hannunsa saman kanta ya janye mata mayafin”ya sumbaci goshinta yana fad’in barka da zuwa sabuwar rayuwa SALMAH! Alhamdulillah! da Allah ya nuna mana wannan rana me Albarka”ubangiji yabamu zaman lafiya da zuria ta gari”Amaan da idanuwanta ke a lumshe ta Amsa da Ameen Acikin zuciyarta”Ahankali tace”Ina wuni?”lafiya qlau ya bak’unta?”k’in mgn tayi”yasaki murmushi yace”tashi muyi sallar nafila saiki kwanta ki huta ko?”nanma batayi mgn ba saita mik’e tsaye ta wuce bath room”shi kuma ya zauna harta fito”tunda ta fito yana lura da ita tak’i kallon gefen dayake zaune”wajen ward rope ta nufa ta d’akko hijab da prayer mate ta shimfid’a”bayan ta saka hijab d’in tayi tsaye”ya girgiza kansa yana fad’in yau wata sarauta kikeji ko?”batace komai ya matso yajasu sallar”bayan sun Ida yadafa kanta ya mata Addu’ar da Annabi mohd S A W yakoyar Ayi Adaren farko”bayan ya gama yace” ta cika musu da Addu’a”batayi musuba ta fara karanto Adduo’i cikin nutsuwa”ya lumshe Ido yana saurarenta har suka shafa”yaja hancinta yana fad’in mlm Amaan”nidai na kashe wannan sunan Amaan d’in ko?”uhmm Ai baya kasuwa sunan nan har Abada”har yaranmu sai naba labarin sunan nan”k’in mgn tayi tadaiyi shiru”shi kuma yamik’e tsaye Anutse yafita”tayi tagumi,be jimaba yadawo da cups da plate Ahannunsa”ledar daya shigo da ita ya d’akko yazuba komai yana satar kallonta”ya lura gaba d’aya Atsorace take”Aransa yace”wai sbd tsoron first night shiyasa Amare keyin haka??kallonta yayi yace”salfad”uhmm”kallonah fa zakiyi kiyi mun mgn”nidai Allah bazan iyaba”ta fad’a cikin shagwab’a tana sunkuyyar dakai “bece komai ba ya gyara zamansa gefenta ya d’auki cinyar kaza ya nufi bakinta da ita” ta kauda kai”daurewa zakiyi tawan kinjiko?”d’azun Ammi tacemun ba sosai kika ci Abinci ba “to kai kaci Abincin ma?”naci wajen walimar da mukayi”batayi mgn ba ta Amsa….yana bata shima yana d’an ci”yana kuma janta da fira”har tace ta k’oshi “be matsa mata da saita k’araba yabata frash milk”kuma babu laifi itama tasha sosai”bayan yagama bata ta mik’e tsaye ta nufi bathroom”ruwa ta kama tayi brush kafin ta fito”koda ta fito bata sameshi A cikin d’akin ba”hakan yasa ta cire kayanta tasaka doguwar rigar bacci me hannun best”bayan ta k’ara shafa turarukanta ta kashe hasken d’akin” sannan ta kunnah lamp ta kwanta tana Addu’ar Allah yasa kar shariff yadawo d’akin….yad’an jima be dawo ba kusan mintina 15 yayi”harma Amaan na murna Aranta sai taji motsin turo k’ofar da yayi”k’irjinta yabuga da sauri ta lumshe Ido tamkar meyin bacci…..Ahankali ya hauro saman bed d’in yana kallonta jikinsa na bashi idonta biyu ba bacci takeyi ba”matsowa yayi sosai kusa da ita ya Aza kansa saman pillow d’in data Aza nata kan….dariya ta kusan sub’uce masa sbd yadda yaji jikinta ya d’auki rawa”sosai ta bashi tausayi”Aransa yace”my salfad kenan! yau bazan miki komai ba tunda Atsorace kike dani”sai gobe idan kin huta kowa yatafi tukum zamuyi wannan gamon…..hammaaaaaaaa! ni kaje d’akin ka mana ka kwanta”muryarta ta katse masa tunani”hannunsa guda ya Aza saman cikinta ya sark’e hannunta da nashi yana murzawa cikin wani irin yanayi”yana manna fuskarsa gefen wuyanta yana mgn k’asa k’asa….salfad dama Ana korar me gida Aduk inda yashiga Agidan sane?”yak’are maganar yana k’ara shige mata”bayanta ya mannu a k’irjinsa….rintse Idonta Amaan tayi gaba d’aya jikinta ya mutu murus”da k’yar ta iya d’aga gudan hannunta da nufin ta ture masa fuskarsa sai hannun nata ya sauka saman lallausan b’akin sajen sa dake matuk’ar bata sha’awa Asaman kyakykyawar fuskarsa “bata san lokacin data dinga shafa masa ba tana ja masa shi har zuwa saman sumar kansa me laushin gaske”shariff ya lumshe idanuwansa yana k’ara shige mata yana sakar mata hucin numfashinsa”my salfad! uhmm meyasa bakya son mu kwanta tare?”k’in mgn tayi sai k’aramin kuka data saki tana son janye hannunta daya rik’e “shi kuma yak’i sakin hannun nata”saima yaja devut yarufe musu iya cikinsu ya had’e k’afafuwansa da nata waje guda yana murzasu cikin wani yanayi dake saurin karya langwan y’a mace “Amaan ta sauke numfashi tana k’ara shige masa”shi kuwa kwanciyarsa ya gyara ya maidota samanshi”saidai lokacin da nashanunta suka gogi k’irjinsa shine kawai yasan duniyar daya tsintsi kansa Aciki”k’ank’ameta yayi da sauri yana d’ago kanta yayi saurin cafkar bakinta yana masa wata iriyar tsotsar dake saka mutum fita hayyacinsa…da farko Amaan taso tak’iya saidai yanayin yadda yadinga sarrafa jikinta sai gashi tana bashi had’in kai suna kissing d’in juna”cikin dubara shariff ya rabata da rigar baccin dake jikinta”kafin ya zare bakinsa daga cikin nata yamaida saman dukiyar fulaninta….wani irin nishi Amaan ke saukewa tana shafa gashin kansa zuwa bayansa suna maida numfashi Atare”wani irin zazzafan romance shariff ke Aikama Amaan dashi Aduk sassan jikinta”shi kansa ya fita daga hayyacinsa”dan komai na shirin faruwa Amaan ta farga takama yimasa kuka da turesa”shareta yayi yaci gaba da romancing d’inta”da k’yar ya samu nutsuwa ta hanyar romance d’in kawai, sun shafe Awa biyu sunayi harta gaji ta barsa yana ki d’ansa da rawarsa”gudun kawai kar b’akin da zasu tafi gobe su fahimci wani abu yasaka kawai ya k’yale Amaan”Amma bayan wannan dalilin da tuni me Afkuwa ta Afku…..sai k’aramin kuka take saki tana turashi sbd gaba d’aya samanta yakoma da Abin yayi girma”da k’yar ya iya cewa menene salfad?”bakai bane kak’i d’aga ni”bece komai ya janye jikinsa”ta saki k’ara tana rufe fuskarta da sauri sbd ganin babu komai A jikinsa”kasancewar Akwai hasken lamp Adak’in”shi kuwa murmushi yayi ya fincikota ya mannata da jikinsa” takama shure shuren son k’wacewa”kinsan Allah salfad koki nutsu kona miki me gaba d’ayar”tausayinki nakeji”saidai dakin san yadda nake da Ana d’aura Aurenmu zaki bani kanki sbd tausayi nah Amaan”bazan miki komai ba bayan romance d’in”bana son kina guduna dak’in sakin jikinki dani…dena shure shuren k’afafuwan tayi sbd kalamansa sun saka jikinta yin sanyi”cikin sanyin murya tace”to hamma muyi bacci ko?”ni sai nayi wancan wankan kefa?”kwantar da kanta tayi saman k’irjinsa ta nok’e kafad’arta tace”nidai babu wani wankan da zanyi”bansan k’arya fa salfad?”Allah ni salfad bazanyi ba”kuma bazan rakaka ba kayi ba”ta k’are maganar tana murmushi”lallaima! kijama bawan Allah wanka sannan kice bazaki rakashi yayiba Ai babu Adalci kenan salfad”kaine fa da kanka ka jama kanka yin wankan”idan babu ke tayaya zan jama kaina yin wanka? yafad’a cikin kunnanta “ta rintse Ido tana mintsininsa Agefen kuma tunsa…ni kuma Anan zan rama yafad’a yana yana shafa nashanunta”ta lumshe Ido tana shigewa jikinsa”dagota yayi ya manna bakinsa saman su…wayyo salfad zafi nakeji kamun Ahankali”shareta yayi yacigaba da hidimar gabansa”duk yadda Amaan taso karta biye masa saida ta biye masa dan shariff ba k’aramin sarrafa y’a mace ya iyaba”sai gashi itama bisa dole wankan ya hau kanta”kuma dama sbd hakan yasaka yakoma romancing d’in nata…..sai kukan shagwab’a take masa tana ture masa fuska”shi kuma yak’i k’yaleta”Aranta tace” dama salfad fitinannan ne?”….yanzun zakiyi wancan wankan ko kuma na koma thirt round?ah ah wlh zanyi”murmushi yasub’uce masa yana fad’in bara na duba na gani”yak’are maganar yana k’ok’arin zare mata pant d’in dayayi mata saura ajiki”ta;saki k’ara tana rik’e hannayensa”ya girgiza kansa yana d’agata”ta rufe idanuwanta da sauri gabanta na fad’uwa “ga wata iriyar kunyarsa datake ji”fita yayi daga cikin bed room d’in “hakan yasa Amaan ta tashi tsaye da sauri ta nufi gaban ward rope ta d’akko towel ta d’aura”sannan ta d’auki hula itama tasaka tana k’ok’arin rufe ward rope d’in shariff ya shigo d’akin d’aure da farin towel iya k’ugunsa….. hasken d’akin daya kunnah yasaka Amaan juyowa ta kallesa”da sauri ta kauda kanta”sbd ganin sa babu riga ba k’aramin tsoro takejiba”shi kuwa d’age gira yayi yana tsare maka makan cinyoyinta da mayatattun idanuwansa “saidai kawai taji motsinsa Abayanta”tana k’ok’arin barin wajen yayi hugging nata ta baya “yazuro kansa gefen kafad’arta murya can k’asa yace”idan zaki burgeni shine ki Ajiye batun wata kunya gefe guda y’an mata nah….nidai hamma ka barni nafara shiga wankan”kin yadda zakiyi wankan wajibin kenan?”k’in mgn tayi”yayi kissing d’in gefen wuyanta kafin ya d’auketa cak yanufi bath room da ita”sai ihu da zille zille takeyi yak’i kulata….tunda suka shiga gaba d’aya tak’i sakin jikinta sbd kunyarsa datake ji”shi kuwa ko Ajikinsa ya janye towel nasa ya shigo cikin bath tub d’in yana rik’e da hand shower”saida yafara zuba musu shower jal yana cud’a musu jikinsu sannan Amaan tad’an sake sbd kumfan ya rufe musu jiki”daga k’arshe wasama suka kamayi da kumfan suna dariya”saida suka gama wankan sabili sannan shariff yafito daga cikin bath tub d’in yayi na wajibi”bayan yagama ya kalleta yaga tama juya masa baya”na fita sarkin kunya”yak’are maganar yana barin toilet d’in “batafi itama mintina 10 Aciki ba ta fito sbd saida ta busar da gashinta da hand dryer data gani”shariff na kwance saman bed d’in ya lumshe Ido ya rufe iya cikinsa da devut”kallo d’aya Amaan ta masa ta d’auke kanta”kai tsaye Amaan wajen mirror ta nufa ta d’an shafa turarukanta sannan ta wuce ta sauk’i doguwar riga ta bacci tasaka”lokacin k’arfe 11:15 pm”cikin tsokana ta nufi saman bed d’in ta fad’o saman jikinsa”harma yafara bacci ya bud’e idanuwansa yana mata murmushi ya rungumeta”shine kafara bacci bazaka jiraniba ko?”sorry salfad kinsan bacci baya shawara”Amun Afuwa kinji?turo baki tayi tana gyara kwanciyarta Ajikinsa “shi kuma yafara yimusu Addua yatofesu”babu jumawa bacci me dad’i irin na Anguna yayi Awon gaba dasu…..
washe gari….✍️
wannan book d’in na kudine ! idan kina buk’atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk’ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba