Hausa NovelsMatar So Hausa Novel

Matar So 21

Sponsored Links

Page….21

Jikina ne ya ɗauki rawa, sakamakon, yanda yake kara gauraya min sabin hayalarshi. Ga baki ɗaya narasa mizanyi kwalla ne ya cika min ido bakina na rawa nace.
“Daddy nifa ban iyawa.”
Ina jinshi ya saukar da zif ɗin rigana, ya sumbaci bayana, yarrr nayi aikuwa naja linzamin dokin kamar zamu faɗi.
“Wayyo Ni Yunus kashe ni zakiyi, idan baki iya abu ba ai kya faɗa min, amma baki nemi hallakawa Huda  Babanta ba, Yarinya kinji daɗin namiji shine kika zaucce nidai na faɗa miki ni ba sa’an aurenki bane, ki nemi dai dai dake, zaifi miki dan nan gaba zan rabu da ke ne, na nemi Babbar mace ba kwaila ba.”

Raina yayi masifar ɓaci wato duk wannan abinda yake min, ba shine yake ba nice ma nake.
Dukda karfin ruwan da ake bai hanani ware murya nayita zuba mishi kuka da ihu ba.
“Wallahi ka saukeni, kaje kanemi Uwar matan kuma muna komawa gida nabar gida…..”
Jin hannunshi yana saɓule bra ɗina ne, tare da murza nipples ɗinsu yasani komawa jikinshi na sake linzamin dokin tare da rintsa idanuna gam, ina kokarin rike rigarshi.

“Karasa rashin kunyar mana, tunda ni sa’an yinkine,.”
Yana gama faɗin hk ya sanya harshenshi cikin kunena, ajiyar zuciya nake saukewa akai akai,
“Mazaje tsaya a gurin motarmu gimbiya ta gaji,” cak shaiɗanin dokin ya tsaya, sauka yayi ya gyara min rigana, sannan ya saukeni ya kama linzamin dokin zai maida bargansu kama wacce aka sani aikuwa nabisu.

Yana kaishi gurin shima dokin ya nufi gurin matarshi goɗiya, shafa bayan dokin yayi ganin yanda dokin ke shinshina wuyar matarshi, juyawa nayi cikin sauri yace.
“Malama kinga tsaya.”

Share shi nayi na kara aguje, tsawar da akayi yasani tsayawa cak.
Yana zuwa ya sakalo hanunshi kan cikina yana murmushi, yace.
“Allah nagode maka, da ka dakatar mun da ita.”

Zamewa nayi daga jikinshi na sheka a guje, bai ce min komi ba saima tawowa da yayi, a nutse.

Yana zuwa ya buɗe motar nima buɗewa nayi na shiga ciki. Duk na jike,
Kallon agogowan wayarshi yayi yaga karfe ɗaya da rabi.

Jan motar yayi bai tsaya ko ina ba, sai Saban garin zaria a can yana da gida babba. Anan wani sa’in yake sauka, shiga yayi da motarshi bayan an buɗe mishi har kofar da zai shiga dakai falon yayi parking.

Fitowa yayi ya buɗe inda nake yace.
“Ki saka alkyabar.”

Sakawa nayi jikina na rawan sanyi, na fito buɗe gidan yayi da wani ɗan mukuli da na gani ya ɗauka a motar muka shiga har lokacin ruwa ake, hotunanshi na gani na polo. Birjin babu adadi.

Tsayawa nayi ina kallonsu har ya haye saman inda ɗakinshi, sai atishawa nake akai akai.
“Keee Jinjira!!! Zo nan.”
D’aga kaina nayi na kalle shi na juyar da kaina wani gurin daban na cigaba da kallon hotunan.
Sake maimaita kiran yayi, ni kuwa ya bani haushi nasakai zan fita daga gidan ashe ya rufe kofar fita zamewa nayi ina kuka sosai,kamar wata karamar yarinya.

Yalura da yanda ya bani haushi sai gashi ya sauko har inda nake ya cincinɓe ni. Zai haura dani sama.
“Ni Wallahi na gaji ka sauke ni, haka ai kana guzumayen matanka kaje kayi yanda kake so dasu, ni kuma jinjira ka mai dani gurin Ummana ta cigaba renona, Wallahi an cuce ni, an haɗani da wanda bai san darajata ba, sai wulakantani yake. Kamar wata aba mara daraja ka sauke ni nace.”

A tsakiyar ɗakin shi yayi min ma sauki ya shiga cire min alkyabana aikuwa na shiga kare kaina ina kuka.

Ganin na ririke mishi Hannunshi faucewa yayi ya wurgani gadon cike da zuciya da zafin rai yace.
“Ina wasa dake ne? Eyye dan kinga ina taɓa jikinki shine zakina min abinda kika gadama, ance miki jinjira ur very stupit, nonsense kawai, kina min rashin kunya any how wato dan ina taɓa wasu teenage nononki shine bari ki renani ko, na lura tun ranar da na fara kaina hannuna kike fara min rashin kunya, bari na haɗako da ummantaki tunda itace kike ganinta da girma.”

Wayar shi da ya shigo da ita, ya kunna bansan inda yasami nomber Umma ba, ya kirata suka gaisa cikin laluma sannan yace mata.
“Umma don Allah ki tambayi maryam kowani abu na mata, wallahi ta reni a cikin kwanakin nan rashin kunya take min soɓ ranta ga bakakken maganganu.”

Mika min wayar yayi ya shiga wanka, ya barni a gurin.

“Allah Ubangiji ya shirya min ke Sajida ni zaki watsawa kasa a idanu, kisa mijinki a gaba da tashin hankali Yaushe idanunki suka buɗe kika fara zaginshi, wato kina son rabani da rahaman Ubangiji shine kike wulakanta mijinki nagode kiyi yanda kike so, bazan hanaki ba Allah ya gani na fita hakkinki akan zaman takewar Aure.”

“Umma walla…”
Katse kiran tayi, na fasa ihu ina yarfe hannuna, ina cewa.
“Wayyo Allah na, na shiga uku na lalace.”
Wankanshi yayi a nutse ya fito ganin ina kuka wiwi, bai kalle ni ba yasaka kayanshi zai fita ya wurga min wani shirt ɗinshi a leda yafita.

Dakyar na fada ban ɗaki nayi wanka na gyara jikina nazo nasaka rigar wacce iyakarta gwiwana wandonshi nasaka na ɗauki alkyabar na gyara nayi sallah,
Ina idarwa na cire wandon dan tayi min ruwa(Yawa)
Cire alkyabar nayi na kwanta a gadon ban ja bargon ba na cigaba da kuka, kafafuna na kasa, idanuna na sama . A haka barci yayi gaba dani.

Ina cikin barci ya shigo ajiye min jakar kayan da yasayo min, tare da na abinci, kauda kanshi yayi ga kallon cinyoyina da suke waje, sabida rigar bata da wani mara ba da tsirara dan iya sama ta rufe, kasar kuwa ba’s magana.

Komawa kasa yayi ya zauna inda ya zurfafa tunaninshi a kaina, *mi yasa na rena shi? Wato dan yana taɓa ni ne nake faɗa mishi magana in ba haka ba mi yasa nake masa rashin kunya, toh ma mi yasa shima yake taɓa jikina, shidai bai taɓa jin komi akan mace ba, amma da zaran zai zauna kona minti ɗaya ne sai yaji ya taɓa jikina?*

Wani ɓangare na zuciyarshi yace mishi.
*Just having sex, with her zata daina maka rashin kunya*

“A’a ina bazaiyu ba, ai child abuse ne, kamar Raping ne yarinyar da kaɗan ta girme y’ata ta fari zan kwanta da ita Allah na tuba yaushen zan sami nutsuwa da ita, zan barta dai takai nan da 19 mu gani lokacin takara girma amma yarinya kamar lomar tuwo ce zanyi mole ɗinta Allah ya kiyayye min.”

Abinda yayita ji knn, akaina kwanciya yayi a dogon kujera yana mi buɗe data wayar shi,

……
Kaman ance ya duba Whatsp ɗinshi sai ga sakon, Aman da Ahmad hotunan ɗazun suka turo mishi tare da ce mishi.
“Allah Angon jinjira, irin wnn murmushi.”

Inji Aman.
Ahmad kuwa wanda yafi kowa cewa yayi.
“D’an iska mara mutunci, ka hanamu sukuni da maganar jaririya ashe kaine ɗan banza mi hannuna yake a kugun jinjira mai dear better wake up, duniya ta sauya irinsu ake nima dan murjewa da kuma samun nutsuwa dan Ubanka munafiki gulmame har da saka mata hannu akan waist.”

Rufe datar yayi ya mike zuwa sama, dan dubani.

Ni madai ciwon mara ya farka dani, tare da saukar Period ɗina bana wani ciwon mara, amma wnn karan, gaskiya ina ciwonshi dan wanca da nayi kafin sallah ni ɗaya nasha dungure na, wnn kuma ma haka.
Farkawa nayi na dafe maran da ke juya min sosai, ga jinin dake sauka da ɗan karfi cinyoyina sun kama min, ga baya.
Juyi nake ina birgima duk na ɓata zanin gadon da jini.
Yana shigowa idanunshi ya haska mishi, abinda nayi sam bai tunanin banda lafiya ba, kawai yana zuwa ya fincikoni ranshi a ɓace.
“Wannan wani irin kazamta ce, zaki ɓata min bedsheet da jini kinsan zaki fara shirmenki shine ko ki faɗa min, sabida tsabar rashin kunya, kazamar banza kazamar wofi sai tsabar rashin kunya bata iya kula da kanta ba.”

A hankali na buɗe idanuna akanshi, murmushi nayi na zare rikon da yayi min.

A nutse na juya na zare zanin gadon ina tafiya jinin na bin kafana, ɓata ɗakin nayi gaba ɗaya ranshine ya kara ɓaci.

Fincikoni yayi ya ture ni kofar ban ɗaki yana nuna min yatsa.
“Yau zan baki mamaki.”
Zare belt ɗinshi yayi ya rufe nida duka, kaina a sunkuye banyi ihu ba, ban kuma motsa ba Yunus ya sani a gaba yayi min shegen duka tare da ɗauko tsintsiya da mopping stick ya wurga min.
“Tashii ki goge min, ɗakina banziya kazamar wofi.”

Tashi nayi na mike jiri na ɗibana, dakyar na ɗibo ruwa a banɗaki, ina fitowa na shiga goge mishi ɗakinsa ina kuka, ban ɗakin na koma na ɗauko pant ɗina ɗanye haka na saka, dan tare jinin dake zuwa.
Jakar da ya kawo min na,cire doguwar riga na saka, hijab na gani na saka na fito abuna a falo na,same shi ko kallonshi banyi ba nasaka zan fita wani  mugun ciwo kaina yake min, dakyar nake ɗaga kafana.
“Kee ina zaki.” ya daka min tsawa, ko gizau banyi ba nasake murɗa kofar aikuwa ya buɗe nasaka kaina na fita ruwan ya tsaya sai duhun da garin yayi, haka nasa kai na fita abu.

Wani sabon ɓacin raine ya kamashi ya fito daga cikin gidan da sauri, yana faɗawa Mai gadin gidan “karka buɗe mata kofan”

Cak na tsaya cikin masifar ɓacin rai na shiga jijjiga kofar, ina kuka mai matukar cin zuciya dan har kirjina zafi yake, fincikoni yayi tsabar ɓacin rai da bakin cikin da ya k’uma min,  zuɓewa nayi a jikinshi na suma.
D’aga ni yayi ya kaini cikin gidan, shimfiɗani yayi akan kujera ya watsa min ruwa duk hankalinshi ya tashi, ajiyar zuciya na sauke juya mishi baya nayi ina kuka.

Yana durkushe ya rasa abinda ke mishi daɗi, bai kuma sai abinda zai min ba.
“Tashi na kaiki gida.”
Mikewa nayi ba musu, ya fita ina biye dashi har gurin mota, muka shiga, muna isa gidan na buɗe kofar naji a kule juyar da kaina nayi ina kallon kofar motar,

Kuka dan nake ne ya tsananta, dan dole ya buɗe na fita bin bayana yayi da ido jikinshi yayi matukar sanyi danasani mara amfani yake.
Dafe goshinsa yayi ya fito dan shima sara mishi kanshi yake.
Duk abinda nake karfin haline dan garin dukana ya shauɗa min belt ɗin akan boons ɗina ciwo da zagi suke min, a hankali nake kokarin haɗiya kuka amma zafin da jikina yake ya hanani haka, da muryan kukan nayi musu sallama, Hajiya da take kitchen ta fito tana kallon yanda nake share kwalla, ga haske lantarki da ya gauraye gidan shi ya nuna mata fuskana da tasha mari. Ta kumbura sintin.
“Maryam kece da magaribar nan.”

Da gudu huda ta fito ta rungume ni, aikuwa ta fama min boons ɗin wani marayar kuka na saka mata tare da janyeta daga jikina ina dafa bango. “Innalillahi, Lafiya mike da munki Aunty Mom?”

Duk lokaci ɗaya tayi min tambayar, girgiza kaina nayi na kasa magana sai kuka dakyar nace.
“Don Allah ku kaini Ummana.”
Jikin Hajiyarsu ne yayi matukar sanyi kamar an watsa mata ruwa ganin yanda na jingina, da bango kuma na mike zubur, ina dafe bango da hannuna.
“Rukayyah.”

Hajiya ta kwalawa Mama kilishi kira, da sauri tafito tace.
“Lafiya Yaya.”

“Dauketa ki duba min lahanin da yayi mata yarinya tafita da fara’a ta dawo da kuka har tsayuwa ya gaggareta duba min ita kar ya kashe musu Y’a yasani kunyar Ubangijina, na rashin kyautatawa mutanen da suka mutuntamu.”

Rike hannuna Mama tayi muka nufi ɗakinta, murtata tayi da na cire kayana.
Girgiza kai nace.
“Mam…”
“Cire min kayanki nace, bana son gardama.”  tace min kukan da nake ne ya karu dan bana son haɗa shi da mahaifanshi.

Muryan Umma muka ji tana cewa.
“Ki cire Abinda Malama Hasina zata miki shi muma zamu miki,”

“Mama jikina ya ɓaci fa.”

“Eh zamu gyara miki.” Inji Mama zare hijab ɗin nayi ta amsa sannan na shiga kokarin cire rigar jikina, tuɓ daga cinyoyina shatin belt yayi musu sannunku() har na cire rigar na kare kirjina dashi, jikin Hajiya ne ya ɗauki mugun rawa, janye hijab ɗin tayi taga yanda boons ɗina suka kumbura ga layin belt ɗin a kwance.
Hijab ɗin ta maida min, ta kalle Mama tace.
“Kisashi ya sake musu Yar mutane ko kuma Nayi mishi Allah Ya isa.”

Janyo hannuna tayi muka fita ɗakinta ta kaini ta haɗa min ruwan zafi wanka, nayi sosai sabon pant ɗin kayana tasa huda ta kawo min da ledar Always wanda basu rabuwa dashi sabida baki.
Ta miko min, wanke na jikina nayi na gyara jikina, nafito mika min wani doguwar riga tayi mara hannu nasaka, ashe shigana ban ɗaki take faɗawa huda,abinda Ubanta yayi kuka tasaka ta faɗawa Hajiyar irin zaman da muke a cikin wata ɗaya zuwa biyu, har da marin da yayi min nan tashiga yiwa hajiya famfo na lallai ayiwa Daddynta mugun horo dan ya sani a gaba, kuma ba haka yakewa Iyayenta ba.

Cika hajiya tayi fam, tana jiran mai taɓata. Kunun tsamiya ta kawo min dazafinshi na amsa, cike da kunya nace.
“Nagode Hajiyarmu.”
“Dama irin zaman da kuke kenan baki faɗa min ba ayi mishi iyaka dake ba kin zauna kamar mara wayo yana dukarki miye amfanin haka dubi yanda yayi miki lahani, sai kace mara galihu wallahi banji daɗin haka ba.”

Kasa nayi da kaina cikin muryan kuka nace.
“Hajiya nice nayi mishi laifi, shi kuma ya fusata ba sai kinyi fushi da shi, bazan kuma ba ki bashi hakuri.”

Mamakine ya kamata, juyawa tayi ta fita,

……. D’akin mama kilishi ya shiga tare da dafe goshinsa, kanshi a kasa. “Yanzun Yunus abinda kayi ka kyauta sami yar mutane ka zaneta haka, aiko huda ban taɓa ganin ka taɓa lafiyarta wato ga baiwa, wacce aka maka dole ka zauna da ita shine kasa belt ka zaneta, Yayi kyau sai kaje ka sami hajiyarku da takardan sakin Maryam dan tace idan baka saketa ba zata maka Allah Ya is…”
Manyan idanunshi ya ɗaga a razane ya zuba mata, jikinshi na rawa ga wani bugun da zuciyarshi keyi yace.
“Mama yanzun akan dukar hajiya zata min Allah ya isa?”

“Yo kashe musu y’a zakayi muna kallonka duka har kan nono, tsabar rashin hankali zaka kashe musu y’a tashi ka fitan min a falo kaje kuma ka bata sakin Yar mutane babu abinda ya dame ni, tunda kai baka san kara ba ai duk abinda Maryam zata maka bazaka taɓa ɗaga hannu ka daketa ba, amma dake kai bakasan darajar da muka nema maka ba shine ka zane musu y’a. Har gudanawa Maryam take yarinyar da shekara uku tabaiwa Huda. Ashe yanda ka daketa zaka iya dukar huda haka ni fitar min a falo.”
[8/25, 3:00 PM] Real Mai Dambu:
*MATAR SO*

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER’S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai….

Sadaukarwa Ga Yan grp ɗin Matar So….
Dedicater To Hafsat Abubakar

_Wannan buk ɗin hakk’in masu shine idan kinsan baki saya ba karki karanta, mai fitarwa kuma ki duba girman Alkawarin da kika ɗauka na cewa bazaki fitar ba, tunda nace idan kinsan zaki saya ki fitar na Yafe ba sai kin saya ba_

*BOOK 1*

Back to top button