kawali Ne 14
*KAWALINE*
*Zahra Surbajo*
*Bissimillahirrahmanirrahim*
*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*KUSHA LABARI HAUSA NOVELS tashace akan youtube wacce zaku samu complete ɗin littafin KAWALINE akai dama wasu sauran littattafan masu ƙayatarwa da nishaɗantarwa gaku masu sauraro kuhanzarta zuwa dan ɗebe kewarku,KUSHA LABARI HAUSA NOVELS ƊAYA TAMKAR GOMA*
https://www.youtube.com/@kushalabarihausatv
*14*
“Rayhana tsangwama da kyarar da kike samu a garin nan kan laifin da baki aykataba tayi yawa,jiya nayi waya da ƙanin mahaifinku kuma namasa bayanin duk abinda ke faruwa yace inturaki can habuja gurinsa,ki zauna inkika haihu,inkinada raayin dawowa seki dawo,dan Allah rayhana ki amince.”cewar mama tana hawaye.
Murmushin ƙarfin hali tayi tace”mama inde dan wannanne na saba dashi kuma banaso ya dameki na miƙa lamarina ga Allah mama banaso natafi wani guri na barki”ta ƙarasa maganar tana hawaye.
“inkika zauna rayhana baƙin ciki kasheni zeyi ganin abinda ake mikin,dan Allah kimin biyayya ki tafi don Allah”cewar mama tana kuka.
“shikenan mama zani amma to waye ze kula dake?”ta faɗi cikin kuka.
“Allah ze kula dani rayhana karki damu ay nasamu sauƙi in naso ganinki da kaina zan zo,Allah ya saukeki lafiya ƴata acannki daure kije asibiti tunda ba wanda yasanki kinji ko.”
Haka mama ta shirya rayhana da asiba takaita tasha tahau mota ta tafi tana kuka,mama sosai taji daɗin tafiyar ƴartata koba komai zata huta da tsangwamar mutanen garin nasu,haka ta dawo gida tana kewar ƴartata.
********
*Abudhabi Dubai*
“Jamcy cool Bazaki gane bane amma wallahi bantaɓa son namiji irin son da nakewa rayhan ba,kinga girman dick ɗinshi kuwa,yana gabda ɗanɗanamin muka tafi airport gar zuwa yanzu da ake neman shekaru uku jamcy cool da yunwarsa nake kwana nake tashi,kuma ashirye nake na ajiye komai na aureshi”cewar siyama tana wasa da haq ɗin jamcy cool.
“amma ay munyi alƙawarin zama da juna har rai siyama me yasa kuma zaki aure kibarni?”cewar jamcyn tana shafo nipples ɗin siyamar.
“jamcy cool rage zafi kawai nake dake amma ni rijiyace me tsananin zurfi baƙya iya yasheta yadda ya dace,shiyasa nake buƙatar rayhan dan nasan azuwa ɗaya ze yashemin komai dake marata”
“Amma kinsan bazan jure ganinki da kowa ba ko?”cewar jamcyn rai aɓace ta miƙe zaune.
Dariya siyama tayi sannan tace”akan rayhan mun kusa rabuwa jamcy ko kaɗan lesbian bemin daɗin sex da namiji dama kuma shinafi ƙwarewa akai dama”cewar siyama batare da damuwar komaiba.
“hmmmmm ta yaro kyau take bata ƙarƙo siyama ko a bariki ayni yayarkice inma bam haifekiba,danhaka wlh rayhan kedashi sede a lahira ki rubuta ki ajiye,dan baki da isasshiyar lafiyar auransa”
“Hhhhhh jamcy cool kece kika hanani lafiya?”cewar siyama tana dariya da ƙarfinta.
“nice na hanaki lafiya siyama domin ina ɗauke da cutar hiv kuma kema yanzu positivece dan kwanaki da bakida lfy da mukaje asibiti nasa akai miki test bada saninkiba kuma d result ɗin positive ne”cewar jamcy tana sheƙa dariyar mugunta.
*Ku hanzarta siya 500 ne kawai dan vama ayi komaiba awannan labari*
COMPLETE ƊINSA NAKAN YOUTUBE KUJE KU SAURARA AKAN KUSHA LABARI TV,GA LINK CAN ASAMA.
*500 kacal zaku biya kusha karatu karku bari abaku labari*
Surbajo for life.