Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 26

Sponsored Links

~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 26…. Garden din
gidan ya nufa da ita yana rike da hannunta, tace
“lah ina ne nn?” yana kallnta yace “garden knn,
fadi in ji” tace “garden” yyi murmshi yace “yauwa
Ikram” kan carpet grass ya xauna snn ya xaunar
da ita yana kallnta yace “me aka koya maki a sch
yau Ikram” ta bata rae tace “nima ban sani ba,
kuma ae baxn sake xuwa makarntar bama” yyi
shiru yana kallnta snn yyi murmshi ya kwanta kan
carpet grass din, ita ma ta kwanta tayi ruf da ciki
a gefensa tce “ka kawo min wnn sweet din nn” ya
juya yana kalln gashinta ya mike xaune ya cire
ribbon din da Mami ta sama ta yace “waw kina
da gashi mai kyau Ikram” ta xumburo baki tace
“abnda ma ni aske shi xance Anty tayi min, idan
tana taje min sae yyi ta min xafi” yyi murmushi
yace “Mami xaki dinga ce mata ba Anty ba kinji
Ikram”

Back to top button