Ikraam 24
Ammi ta mike tana huci tace “to mu xuba da ku wllh sae kun fito
min da ya ta mugaye kawae axxalumai mara su tsoron Allah,
meyasa baku dauki shafa kun basu ba, ae wllh bbu ubanda xae
hanani daure ku” tsawa Abba ya daka mata yace “kina da hankali
kuwa Aisha shi yayan nawa kike fada ma mgna hka” tayi masa
wani mugun kallo tace “xa ko kasan bnda hankali yau,” tana kai wa
nn ta fice, Abba ya dinga kiranta ko juyowa bata yi ba, na lado yace
“to kai ma tashi ka ban waje munafuki kawae, sae kace ba kai ka
tsara mata abinda xata fada ba, Rabi ce dae na bada ta birni duk
sati xa a dinga kawo maku ita ku gani” Mikewa Abba yyi a sanyaye
ya fice daga gidan. Karfe shidda na yamma Shatu na xaune tsakar
gida tana kulla kuka, Yakumbo da Ammi da wasu yan sanda uku
suka shigo gidan, mikewa Shatu tayi tana salati ta shiga kwala ma
Na lado dake bayi kira “Malam, Malam fito” ya fito rike da yar
butarsa yana cewa “ni fa ban son kira hka kmr wata tsohuwar
makauniya” sororo ya tsaya kallon yan sandan, Yakumbo na nuna
su tace “su ne wa innan, maxa ku kame shegu barayi” Na lado yyi
kofar gida da gudu wani dan sanda ya chafke shi, yan sandan suka
ja shi suka fita hka ma Shatu da sae xaxxare ido take. Ikram na
xaune gaban Makeken plasman dake falo tana kallon cartoon da
duk hankalinta, Mami ta sauko kasa tare da Khaleel da fuskarsa ke
daure ya nufa dinnin, Kashe TV Mami tayi tce “karatu xa kiyi Ikram
gobe xa ki sch” Ikram ta xumburo baki kmr xata yi kuka tace “ni
Anty ki kunna min” Mami ta dagota tace “bari to ki gama karatun
kinji dota” textbuks din hannunta da excercise buk ta ajiye kan
Kujera tana kallon Khaleel tace “son idan ka gama gashi kayi
assistin dinta don Allah ya[truncated by WhatsApp]