Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 112

Sponsored Links

Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 112… Aliyu yyi murmushi ya durkusa a sanyaye gaban Sudais ya dafa sa bbu tantama ya ganesa, a hnkli yace “am srry son bani na sa Momynka kuka ba” Sudais yyi shiru yana kallonsa, Mikewa yyi yana kallon boyz din gaba daya yace “ina namesake dina a nn” Khaleel ya dan yi murmushi a sanyaye ya nuna masa Haiydar yace “there” Aliyu ya wara ido ya karasa kusa da yaron yace “waw handsome guy kmr ni” Haiydar yyi dariya yace “kae ma sunanka Haiydar” Aliyu ya gyada masa kai yace “of course son” Haiydar yace “am vry proud of My name, kai fa?” Dariya Aliyu yyi har Ikram sae da tayi dariyar tana hawaye, Aliyu ya rungumesa yace “nd me too son, its a vry great name” Juyawa yyi yana kallon Sudais yace “kai ya sunanka Boy” Sudais yace “am Muhd Sudais Khaleel, nd i am also proud of my name” Aliyu yyi murmushi yana kallonsa shima ya rungumesa yace “dat’s my boy” juyawa yyi yana kallon Ahmad kan yace komai Ahmad yace “am Ahmad Khaleel, nd i am also vry proud of my name” Aliyu ya rungumesa shima yana dariya yace “dat’s my dad” karasowa cikin falon Khaleel yyi yace “brodza yaushe ka shigo Nigeria” Aliyu ya mike yace “yau kwanana biyu but ina ga nan da gobe ko jibi xan koma” Khaleel yace “haba brother” Aliyu yyi dariya yace “ae ni duk bayan sati biyu ina shigowa Nigeria ku ne dae baku sani ba, but Mami da Dad sun sani” Khaleel yace “haba dae” Aliyu yace “dat’s d fact wllh” xaunawa suka yi gaba daya, Khaleel yace “sae kawae muka ji kayi aure brodza bbu gayyata bbu komai” Aliyu yyi murmushi yace “amma Mami da Dad sunje da lot of frndx dina kai dae ne ban san meyasa ba a gaya maka ba” a sanyaye Ikram ta nufi fridge ta kawo masa drinks da snack ita ma ta xauna falon, sun dde suna hira tun bata sakewa har ta sake ganin ynda Aliyu ke jan ta da tsokana, Khaleel yace “bro bari in kira Maryam ta xo ku gaisa tunda gobe xaka tafi kace” Aliyu yace “wae wanene son din Maryam a nn” Ikram ta nuna masa Ahmad tace “gashi nn” Aliyu yace “ayya duk yaran naku kansu daya kmr wasu yan uku, Allah yasa kafin nn da wata goma kanwata ta Haifo maka yan ukun gske” Ikram ta galla masa harara tace “yan tara xan haifa ba yan uku ba” dariya yyi yace “to Allah baki hkuri, wa yasani ma ko suna makale jikin ki ynxu” ya karashe mgnr yana dariya, tayi murmushi bata ce kmai ba, yace “ynxu dae ko xuwa anjima da nyt sae ku xo ku gaisa da wife dita kan mu koma gobe yau bata nan ne da tare xa mu taho, tunda baku yi niyar xuwa bikin ba” Ikram tace “to ae baka gayyace mu ba yayana kawae ji muka yi kayi aure gun Mami” yace “wlh ba laifi na bane kanwata” tayi dariya tace “uhm oho dae” dariya suka yi gaba daya, Khaleel yace “in’sha Allah xa mu xo gaba daya brodza da daddare, Mujaheed ma na Malaysia da matarsa ka sani ko” Aliyu yace “eh mun hadu da shi kwanaki” karfe shidda saura suka raka Aliyu suna ta hira kmr kar su rabu, Khaleel yace xuwa bayan isha xasu xo gaida wife din tasa. Washegari Monday duk suka hadu gidan Mami da matar Aliyu dake dauke da tsohon ciki har dasu seeyama da Aisha, kyakkyawa ce matar tasa ta karshe kmr wata balarabiya kuma yarinyace ssae baxata wuce Ikram ba, lkci daya suka saba da Ikram da Maryam da su seeyama kmr da can sun san juna, kusan yamma Mami ta kira mai hoto ya daukesu tun da ranar da daddare su Aliyu xa su bar kasar, da Maghrib gaba daya suka rakasu Airport don sun sallami dad da Momy da yake Hajiyarsa ma na waje tun bayan mutuwar aurenta da dad, har da jummai suka je airport din suka jira har jirginsu ya tashi snn Mami da jummae suka koma gida a motarta da su seeyama da maxajensu xasu xo daukarsu a can, Khaleel kuma sae da ya fara ajiye Maryam gidanta snn ya wuce da Ikram da boyz dinsa gida. Bayan kwana biyu da tafiyarsu Aliyu Ikram ta fara rashin lfya ssae duk da tasan ciki ne kin nuna ma Khaleel tayi hnkalinsa duk ya tashi, har gida Mami ta xo dubata tana ganin ciki ne ta wuce da ita gida, tace ya kai yaran gun Maryam. Daren ranan Ikram na kwance dakin Mami ta cire mata drip knn duk ta wani rame rana daya sbda amae, a hnkli ya karaso kusa da gadon ya xauna yana kallonta ya shafi fuskarta yace “ya jikin bbyna” ta gyada masa kai alamar da sauki, ya dagota ya rungumeta yace “kinga bakin yayanmu na da kyau ko bbyna” ta galla masa harara, yyi dariya yana shafa cikinta yace “i luv yhu My RABI’A” kwantar da kanta tayi a hnkli kan kirjinsa ta lumshe ido ya shiga kissin wuyarta yana shafata, bude kofar dakin aka yi Mami ta shigo tana kallonsu tace “wat? Meye hka?” da sauri ya saketa ya sakko daga kan gadon yana shafa kansa kmr munafuki, Ikram ta shige bargo da sauri tana dariya a hnkli. To Alhmdllh ni kam a nan na sauke littafin nn nawa mae suna IKHRAM. Na kuma sadaukar da littafin nn ga sweet sis dita Rabia’tu Muhd Bello (Ilham) Allah bar min ke, ina kuma mika gaisuwata da babban murya xuwa ga kawallita swty Aishat Muhd, na kuma gaida duk online writters more xpecially yhu Jabo nd Kausy luv da Fido Allah kara mana Basira Amin. My greetins 2 U also My sis Badiya, ohhww luv yhu ol My sweet sweet fanz.

Back to top button