Dalibina 99-100
Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba
9️⃣9️⃣⏏️1️⃣0️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Washe gari’ sai gashi ta tashi garau ba wata zazzabi tuna hydar har d’akinta ya biyota Wai da sunan Yana kula da ita,tunawa Wai Rabia budurwashi ne yasa tayi tsaki tace”munafuki kawai ‘saidai abin yaki barin zuciyarta ta shirya cikin navy blue dogon rigar materialb yayi Mata Kyau ta fita ta bar gidan
Kotu ta koma Dan a gaskiya bazata iya Zama dashi ba
Tana zuwa ta Kara shigar da Kara daga kotu ta tafi makaranta saidai ko dadewa batayi ba ta dawo ta rasa meke damunta wanan zazzabin tayi yawa
Sake Kai Masa sammamci akayi Yana gani ya girgiza Kai wanan karon abin ya Bata me Rai bece komai ba ya bar gidan
Bàyan kwana biyar
Gidan ya Zo kamar inda ya Saba yace”na zo tafiya Dake ne in Baki son muyi disgracing juna tashi mu tafi
Cikin matsifa da daga murya tace”ba inda zani Kai har Isa dan na baka fuska bashi zaisa ka rainani ba sanan ai jibi ne zaman kotu ka tafi kawai
Cikin sawa yace”Fatima do not try my petient ki tashi mu tafi ko ranki ya b’ace”
Tace”Raina ya b’ace fah yaushe raini ya shiga tsakanina dake Haka”
Abba Dake zaune a falo yaji hayaniya ya taso cak ya tsaya Jin abinda aliyu yace
Aliyu yace”tun Randa muka kasance ma’aurata rainin ya shiga tsakaninmu dake,do you think Zan Bari ki b’atawa gidanmu suna ne ya kamata ki sani ni ba karamin mutum bane a society integrity din gidanmu yafi min komai a duniya beside bazan Bari muyi abin kunya ba me zamu cewa abinda zamu Haifa
Yace”Allah ya kiyaye in haihu dake ”
Yace”me ya rage malama bàyan gaki d’auke da cikina
Wani irin dirowa Abba yayi ya Shiga dakin yace”ciki fah toh yaushe akayi cikin ”
Rai b’ace ya kalli Abba yace”Abba munfi wata tana gidana yanzu gata da ciki Wai shine ta kaini kotu
Abba ya kakkabe kunninshi yace”ciki?? Ciki fa kace wani irin ciki Kuma ana zaune kallo ”
Aliyu yace”cikine da ita na sati uku
Abba ya kalli Fatima data sandare Dan itama sai yanzu take Jin Wai tana d’auke da ciki hawaye ya Fara gangaro Mata kunya lullubeta ”
Abba yace”Fatima,mama Theresa Wai cikine Dake Kuma shi yayi Miki cikin ko dashen ciki akayi ne?”
Had’iye miyau tayi me daci sai kawai ta fashe da kuka ta dukar da kai
.Abba ya
Maman Nur