Dalibina Hausa NovelHausa Novels

Dalibina 51-52

Sponsored Links

Littafina na kudine sister please in kina son karantawa 300regular vip 600 via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk

Dan girman Allah karki karanta min littafi in Baki biya ba

5️⃣1️⃣⏏️5️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace”what if I told you matar daya aura is 30year old ”

Mamaki sosai ya kamata ta zaro Ido saidai kamar yana ganinta kamar irin Wanda yaji sab’o nan tace”Amma dai mahaukaciya ce ko?”

Ya sauke ajiyar zuciya ummm ya Mata replying da hankalin kenan ai be haramta ba Kuma for her to marry him she has proven maturity”

Tace”ah’ah wallahi taya mace in her right senses a lady of 30year old ta auro Yar 25years kaima kasan ba lafiya wallahi”

Yace”fada min miye illah yin Haka a soyayya Bata da age”

Tace”illah ma kuwa,Wai tsaya a matsayinsa na yayanshi Kai tama haifeshi sai yayi ta Bata umurni Kuma Wai in zatayi Abu sai da concert dinshi?Kuma sai suyi kwanciyar aure da shi yaro karami Allah ya kiyaye disgusting “sabar inda taji maganar har Zama tayi a kujera tana kallon wayarta ta gan typing yake

Ya turo what if a ce hydar ne mijinki ya aureki ta karfin tsiya I mean a misali a ce shi ya aureki ya zakiyi ”

Wanan ykaron voice ta me tace”wallahi!wallahi!!wallahi!!! In Haka ya faru Zan wulakantashi zan ci me mutunci Zan bashi mamaki wallahi ko kwana bazanyi da aurenshi ba sai ya sakeni bàyan Nan zan makashi kotu na Raina min hankali da yayi sanan za……sai Kuma ta sauke ajiya zuciya tace”hmmm he wouldn’t dare ya gwada wallahi Zan Manta kallo son Nike me”

Yana Jin voice dinta yayi murmushi dole shi dama abubuwan da yake expecting daga gunta kenan even worst than wallahi Amma 1thing is certain bazai saketa ba wallahi

Ya tura Mata hydar is more stubborn than you are ”

Tace”in ba kana son mu B’6ata ba ka daina fad’a min abin kyamar Nan bana so please….tana tura me ta kashe data wanan maganar ya tsaya Mata a Rai har Bata iya bacci ba

Washe gari’ mummy ta Zo da safe Suka gaisa lokacin har tayi wanka ta saka doguwar rigar shadda

Mummy tace”in kin shirya ki Zo muje ki gaida general ”

Ta jinjina Kai ta mike ta shiga bedroom ta bude akwatinta ta fesa turare ta gyara fuskarta ta fito ta bi mummy dake tsaye tana jiranta

Tunda ta fito mummy ke kallonta Fatima kyakyawa ce babu Wanda zai ganta ya kusheta she is beautifull ga mature

Tace”mashaallah Ashe daughter in-law din tawa kyakyawace yarona ya iya zabe ”

Murmushi kawai tayi ta

 

Maman Nur

Back to top button