Aci Yau Aci Gobe Hausa NovelHausa Novels

Aci Yau Aci Gobe 31-32

Sponsored Links

31 & 32
Kuma yasan ko karen hauka yacijesa Hajiya Turai bazata taɓa bari ya aure taba saboda haka ya yanke hukuncin bibiyar rayuwar Zee

Tasss suka rabe gadon da Alhaji Ashiru ya bari batare da sunba Zee ko tsinkeba, saboda dama haushinta sukeji gani suke kamar saboda itane Dan uwansu baya yimasu alheri kuma bayason ya dauko riƙon ƴaƴansu

Tana kammala Exam ta haɗa kayanta tabar gidan batare da sanin kowaba kuma baga gayawa kowa cewa ga inda zataje ba takoma gidansu ƙawarta Zenatu, Nanne matattarar yan iska kuma nan ne duk wani shege da shegiya ke zuwa idan an koresu daga gida

Amma sam Zee bada niyar iskanci tazo gidanba,amma yanayin rayuwa da kuma rashin samun dan abunda zatayi lalurar yau da kullum yasa ta fada harkar lesbian

Bata bari a saka mata yatsa saidai kawai ta biyawa mace buƙatar ta tabiyata taje tanemi abunda tasawa cikinta

Zuwan Alhaji Mamman mai hula uku gidanda ake riƙo Zee amma sai ana ce masa ba’a san inta tajeba,sosai Hankalin ya tashi da ɓatanda tayi

Shi bama ɓatan tane ya damesa ba damuwar sa kar wani ya rigasa cin gindin Zee, aekuwa ya bazama nemanta duk yashigo Kano saiya nemeta amma babu wanda yasan inda take

Haka ya kwashe shekara ɗaya yana nemanta kwatsam Allah ya haɗasa da ita a AJJ MALL sunzo itada ƙawarta wanda suke lesbian tare

Aekuwa nan Alhaji Mamman mai hula ya kara rudewa ganin ZEE ta Kara buɗewa ta zama wata uwar mata nonuwa zun baje suna samun matsa sun cicciko tako ina har cikin hammata

Sosai ya nunawa Zee cewa ya santa harya rage masu hanya nan yaga gidanda ZEE take zaune sosai yaji daɗi, wani ɓangare kuma kwata kwata baiji dadi ba saboda a tunaninsa wani yariga yaci gindin ZEE

Amma duk da haka zaiyi maneji saboda yaga kayan daɗi sun kara girma duwawu sun cicciko tana tafiya suna magana

Daren Ranar da Alhaji Mamman zai bar garin Kano yazo ya dauki Zee yasa mata ƙwaya a lemo tasha ya kwashi daɗi da yayi niyar ya jefar da ita sai kuma ya tuna cewa yan uwanta yan lesbian sunsan cewa shiyazo ya dauketa

Saiya yanke shawarar zuwa da ita Abuja haka yayi tafiyar mota badan ransa yasoba, tundaga ranar ya mayar da ZEE kamar matarsa ta Sunnah tun yana samata ƙwaya haryazu yadena

Tasan daɗin Bura sosai dan haka tacire lesbian a ranta dama can basonsa takeyi ba,idan zaiyi tafiya kasashen Turai zai yazo ya dauki ZEE sutafi harya buɗe mata ido sosai da kuɗi ya bude mata account na musamman dayake zuba mata kudi

Ana haka har suka kwashe kusan shekara uku suna tare kafin wata rana yaje da ita Abuja batare daya saniba suka haɗu da ɗansa Sadam tunda ta basa gindi yaci yasha ruwan tsuliyarta shima ya kamu da sonta

Idan Alhaji yayi tafiya saita kira Sadam yazo suyita cin gindi ita tasan Sadam Dan Alhaji Mamman mai hula ne kuma tasan duk cikin ƴaƴansa yafisonsa shiyasa ita kuma taci alwashin cewa shi zata aure

Shikam Sadam sam baisan cewa ZEE tasan mahaifinsa ba hasalima cemasa tayi yan fashine suka shiga gidansu suka kashe mata iyaye sannan su uku sukayi mata fyade

A hakan ta zaunu har suka fara shaƙuwa da jiuna yazamana idan yashigo Kano yana zuwa hargidansu

Shiya fara nemanta kuma yayi mata alkawarin cewa zai aureta

Haka suka ringa holewarsu yana cinta sosai fiye da yanda mahaifinsa ke cinta saboda Mahaifinsa kawai jarabace shikuwa namiji ne kuma gwani gurin iya cin mace da jiuya mace yanda ya kamata

Wannan kenan shine kaɗan daga cikin rayuwar Zee dakuma dalilin faɗawarta harkar lesbian da sex

~~~~~~~08143322386~~~~~~~~

GYARAN FUSKA:

Ki rika goga bawon kankana da bawon ayaba a fuskanki yana cire dadtin da suke makalewa a fuska

 

Gyaran jiki
Ki samu ayaba ki kwaba kina shafama fuska na minti 10-15 Sannan ki wanke

Ki kwaba kalle ki diga miski kadan da man hulba saiki shapa agabanki bayan 30 minutes saiki wanke da kanki zakiji sauyi yana kare cutittika

Sosai Bintalo ta ƙara shiga tashin hankali ganin yadda mutane suka cika gidansu domin buki amma kuma ga mummunan abunda yazo ya faru

Sosai gari ya dauka Tanimu ya saki Lantana Ranar da aka ɗaura auren yarsa da ɗan hamshaqin attajiri kuma likita wanda Duniya take alfahari dashi

Zaune take tayi ta gumi saiga ɗaya daga cikin gwaggonninta ta kawo mata tsimi sosai ta bata tasha kafin ta shaida mata cewa Mahaifin yace bazata kwana a gidan nan ba saita tare gidan mijinta yau din nan

A hankali ta fara magana gwaggo me Umma tayiwa Abba ya saketane

Umma banaso ƙannena suyi kalar rayuwar da nayi Umma Dan Allah kuce ya dawo da ita kar rayuwar su Hauwa’u ta lalace kamar yarda tawa rayuwar tayi ƙoƙarin lala cewa

Sosai gwaggo ta zaro idanuhadi dacewa Fateema yaushe rayuwar ki tayi ƙoƙarin lalacewa yau

Nan Bintalo tacire kunya tashiga bata Labarin komi harda dalilinda yasa Tanimu zaiyi mata wannan auren

Hmmmm Allah sarki Fateema nidai kingani nan bansan dalilin da yasa Tanimu ya saki Lantana ba kuma yace bazai taɓa faɗar daliliba

Dan haka nake roƙon ki rungumi aurenda yayi miki hannu bibbiyu, saboda kisamu ribar Rayuwa

Amma inada tambaya kin tabbata Audu baiyi miki komiba,saida Bintalo ta fashe da kuka mai ciwo kafin tace wallahi gwaggo bai yimun komiba

To nayarda amma kidena kuka,bana tambayeki neba dan ban yarda dakeba,na yarda dake ɗari bisa ɗari

Yanzu tashi kiyi waka jiya munje gidanki munyi maki jeren kayan ɗaki kamar yarda ake yiwa kowace ƴa

Ta shafa kanta wanka tashiga data fito gwaggo tabata kaya tasaka tasa tayi sallar magrif ta kawo mata abinci amma sam taƙi taci tace ta ƙoshi

Bayan isha’i ƙarfe 8:30 dai-dai gwaggo da sauran yan uwan Mahaifin ta zuka dauke ta zuwa gidan mijinta

Sosai Bintalo ke ganin abun Kamar wasa,itada bata taɓa soyayya da Hamma Aliyu ba batasan shiba lokaci ɗaya kawai mahaifinta ya daura mata aure dashi

Aekuwa ta fashe da kuka tana fadin ni wannan ce ƙaddara ta

Haka su gwaggo suka barta gidansu Aliyu koda sukaje babu kowa Mummy ce sai Raihana zaune a falo

Anyi masu shatara ta arziki,sosai Mummy tayi maraba dasu Raihana sai murna take kamar anyi mata albishir da aljanna

Fateema Hajiya Maryam (Mummy) ta kira sunanta da sauri Bintalo ta amsa da na’am jikinta na rawa, Fateema ki saki jikinki kinji ke ƴatace

Kuma ki ɗaukeni Matsayin mahaifiyarki karkiji tsoro na kuma karkiji kunyata dake da Raihana duk ɗaya na daukeku tun kina zuwa gidan nan bare kuma yanzu da kika auri ɗana…..

 

*Maman Ekram ce*✍

*ACIYAUACIGOBE*

Check Also
Close
Back to top button