Hausa NovelsIkraam Hausa Novel

Ikraam 86

Sponsored Links

/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 86….. Tura kofar bayin yyi ya shigo ta fasa ihu tare da durkushewa wajen tace “lah ila ha illallahu wa yace ka shigo” ya wara ido yace “ba xani kika ce in kawo maki ba” ta fashe da kuka tace “to shine nace ka shigo min, ba miko min nace kayi ba, ni ka fita ka daina kallona” ta karashe mgnr a fusace cikin tsawa, yyi murmushi yace “to” snn ya ajiye mata xanin ya juya ya fice, tayi tsaki ta mike ta dauki xaninta ta daura tana gunguni ta fito, da daddare karfe tara saura tana kwance tayi ruf da ciki tana game da wayarta bayan sun gama waya da Mami, shi kuma yana xaune gefen gado yana danna laptop dinsa wayarsa dake gefensa yyi kara ya sauke idonsa kan screen din wayar don ganin me kiransa, juyawa yyi yana kallon Ikram ya ga kallonsa take ya dauke kansa, ta mike xaune da sauri tace “waye ya kira ka” bata jira me xata ce ba ta rarrafo kusa da shi da sauri, yyi hanxarin dauke wayarsa ya saka cikin aljihu yace “ina ruwanki?” xaro ido tayi hade da bude baki tana kallonsa, sae kuma ta fashe da kuka ta mike tsaye tace “wllh ka gaya min ko wanene ke kiranka kar in kira Mami ynxun nn in gaya mata” ya galla mata harara ya rufe laptop dinsa ya mike jin an sake bugowa, ya nufi kofar fita ta bisa da sauri tana kuka tace “wllh baxa ka je ko ina ba sae ka gaya min wanene ke kiran ka cikin daren nn” daukarta yyi kmr bby ya isa gado ya jefar da ita ya fice daga dakin tare da kullewa ta waje da Makulli, Ikram ta koma kmr mahaukaciya a dakin bbu abinda take sae aikin kuka tana xagaye dakin, ba shi ya shigo dakin ba sae kusan karfe sha daya tana kwance tsakiyar dakin a kan tiles ta gama jarabarta tayi bacci, a hankali ya dauketa gudun kar ta cinyesa in ta farka ya kwantar da ita kan gado, duk da hka bae tsira ba don cikin baccin ta dinga bala’i idonta a rufe, dariya ta basa ssae, ba kadan ba yake tsoron jaraban Ikram. Da safe karfe takwas suka yi set off da kyar don ca tayi bbu inda xata daga hotel din, karfe biyu da rabi suka iso wani makeken gida me kyan gske, Khaleel ya ciro wayarsa ya fito da nmbr frnd dinsa ya kira bugu biyu ya dauka yace “ya kana gida ne Al-ameen gani kofar gidanka” dariya yyi yace “fuck yhu 2” ya katse wayar snn ya danna horn, Mai gadi ya leko ya bude masa gate ya shiga yyi parkin, ya juya yana kallon Ikram dake bacci, Al-ameen ya karaso gun motar da mmki yace “waw wnderful, wllh tot yhu were teasin me, daga ina hka Guy” Khaleel ya fito ya xagayo xae tada Ikram yace “daga Abuja, Madam dinka na ciki ne” Al-ameen ya shiga leka motar yace “wacece wnn Khaleel” Khaleel ya dan yamutse fuska yace “yarinyar wata frnd din Mami ce” Ikram ta farka da sauri tana mitsika ido kmr xata yi kuka tace “meye,” Al-ameen yace “me ya sameta?” Khaleel yace “Amai take tayi a mota” Al-ameen yace “eyya, kmr xee ta knn, sannu bby” Khaleel yace “fito mana” ta fito daga cikin motar rike da hijab da dankwalinta sbda wahala dogon gashinta har kusan bayanta, Khaleel yace “baxa ki sa Hijab din bne” ta galla masa harara tace “ni ka ji dani ina xa ni kace in fito” dariya Al-ameen yyi, Khaleel ya hade rae yace “ni kike gaya ma mgna” juyawa tayi a fusace ta koma cikin motar, Al-ameen na dariya yace “yi hkuri ki fito bby, ciki xa mu shiga” tsaki Khaleel yyi ya nufi kofar shiga gidan, da kyar Al-ameen ya lallabata ta fito ya rufe motar don ca tayi baxata fito ba da, yana gaba tana biye da shi a baya suka shiga cikin gidan, Xainab ce ta sakko da mmki tace “Khaleel yau kai ne a gidanmu” yyi murmushi suka gaisa tana kallon Ikram da ta kwanta kan kujera, tace “kar dae aure kayi bamu sani ba Khaleel” Khaleel yace “aure kuma Zainab, wnn yar yarinyar ce xan aura” dariya Zainab tayi tace “amma baka da mutunci to ina ka samo yarinya” mikewa xaune Ikram tayi fuskarta a daure tace “nan ne family house din naku da Mami tace xa mu xo?” duk suka juya suna kallonta, Khaleel ya galla mata harara yace “ban sani ba” kuka ta saki tana tattara hijab da dankwalinta tace “wllh ni ka kaini inda Mami tace xa mu inje in huta meye xaka wani dinga gantali dani a duniya?” Zainab ta juya tana kallonta tace “ae nn ma gida ne Yan mata” Al-ameen sae dariya yake yana kallonta duk sae yaji yarinyar ta burgesa, kasa cewa komai Khaleel yyi don tana iya gaya masa mgna, Zainab ta mike tace “tashi mu je kiyi wanka sae ki ci abinci” ba musu ta mike ta bita, sae da suka haura sama Al-ameen yace “waw amma fa yarinyar ta hadu wllh, ya sunanta” Khaleel ya mike yana girgixa kai yace “a hka xaka kare, matata ce dae don ma kasani ta daina burge ka” Al-ameen ya tsaya kallonsa da dan mmki, Khaleel yace “xo muje kaji abinda ya kawo ni Bauchi” ba musu ya mike ya bisa suka fita yana cewa “wae re yhu serious matarka ce Khaleel, yaushe kayi auren bamu sani ba” Khaleel yace “A year nd a halve knn”
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam

Back to top button