Auren Gado 47-48
……….. Tashi kawai yayi mijin aunty Raliya ya ce ” toh uwar gidan zantafi kwadago. Ya mikawa khaleel hannu sannan ya fita, gyara zama yayi tareda ciro wayar shi ya fara danna wa yana hade rai, kallon reaction dinshi takeyi saida taga abin nashi da gaske ne ta matsa tareda zama kujerar da ke gefen shi tace ” Ina Kwana?
Juyowa yayi ya watsa mata harara kamar wani mace, Abin ya bata dariya, babbar yarinyar Aunty Raliya ce yar kimanin shekara sha biyar ta shigo da tray dauke da kayan breakfast ta gaida shi, ya kalleta yayi murmushi tareda tanbayar sunan ta, tace “zainab. Yace “good, ya ciro kudi dayawa a wallet ya mika mata taki karba yace ” come on jeki raba da kannin ki, sannan ta karba cikin jin kunya ta fita,
“Mungode…. “Quit my friend, ke bakisan Abinda ya dace ba ko? Yafada yana watsa mata wani irin kallo in and out. ” me nayi? “Oh you don’t really know? Alright kici gaba da yawo tsirara a gaban katti suna karewa jikin ki kallo don wulakanci kifito cikin ado gaban katon namiji.
Wani iri taji domin ita kallon Yaya takewa mijin Auntyn don yasan ta tunda kuruciya ta manta da ba muharramin ta bane, “kayi hakuri bazan kuma yin haka ba. Kanta akasa ta ke maganar cikin kwantar da murya, Wanda tuni ya tausasa zuciyar shi yaji wani irin sanyi tareda yin hamdala, kallon ta yayi cikeda so da tsantsar kewar ta ya mike saida ya rufe kofofin ya dawo, tsugunawa yayi a gaban ta ya kura mata ido kur, kafin ya gyara zama ya riko hannun ta, ” come. Ba musu ta tashi ya zaunar da ita tsakiyar cinyoyin shi tareda dora fuskar shi saman wuyan ta yana leka rigarta inda yake kallon kayan marmarin shi, ba wani jan Aji ya zura hannu ta saman wuyan rigar ta, saida taja numfashi tareda sakewa a jikin shi domin akwai wani sirri a tafin hannun shi da duk lokacin da ya tabata tanajin tabin har kwanyar ta, tuni shima yaji ya hau network, y’an da yake cusa hannu cikin jikinta yana cakuda duk wata natsuwar ta yasa duk ta rikice ta manta da wani ciwo da ke jikinta duk da ciwon ba wani da yawa bane, kuma jikinta nada kyau, gata batada raki irin na wasu matan, in watace shikenan tafara gudun miji, wani irin juyowa tayi tareda rungume shi gam ta dago fuskar ta ta lalubi lallausan lips dinshi ta dora nata yayi shiru tareda zuba idanun shi akan ta, jin harshenta mai d’an danon dadi yasa yayi saurin fara tsotsa tana tsotsar nashi kamar wata kwararriya, Wanda ta koya ta hanyar karatun data dorawa kanta yanzu, ta zagaya da hannayenta kugunshi ta rike naman wurin cikin wani irin salo, Wanda tuni yafara nishi sama sama yana rawar jiki, cikin sauri ya zare bakin shi yana fisgo magana” babe Ina so inyi please zaki barni,? Kin daga min hankali. Yafada yana zuge zip din rigarta cikin sauri sauri ya cire tareda ajiyewa ya kwantar da ita a kasan carpet din ya zuba wa kirjinta idanun shi da suka canja Kala, ” let go to our guest house baby, hannu yasa yana zame hannun bra din tareda janyeta kasa, inda ya samu yanda yakeso mutanen nashi dake Kara habaka suka kara habaka saboda jagwal gwalasu da yakeyi, tuni ya dora bakinshi saman su ya kama niple dinta, saida tasa Y’ar Kara ta bankare mai tareda rike shi kamar zatayi fitsari, ” stop dinki na…… Tafada tana jan kalmar cikin rashin sanin Abinda takeyi, d’an tsaya wa yayi yanzu yadawo seance dinshi domin ya tuna maganar doctor, zubewa yayi gefe ya dafe kanshi ” oh god khaleel. Daga ganin halin da yake maganar kasan ba sauki sai dai mazan taka tasa ya tashi tareda ciro cream din da yazo dashi cikin pocket, tana kallo ya bude ya dawo gabanta tareda sa hannu yafara jan sket din ta sama tayi saurin rike hannun shi tana girgiza kai, dago idanun shi da suka canja launi yayi yace “wait my friend. Ya cigaba saida ya daga sama dakyar saboda ya matseta, ya kalli pant dinta baki kalar bra din, ya haska fatar ta, wani irin dirty thinking yakeyi, dama a gidan su suke daga ita sai bra zatana yimai yawa yana kallo, dayaji desire ya more meyafi ranshi, murmushin gefen baki yayi domin tunanin nashi da yawa, runtse idanun ta tayi domin bazata iya kallon shi ba don batasan me zaiyi ba, taji ya shafo saitin kasanta yace “ahhh baby you are wet. Domin pant dinta yayi jagab da ruwan dadin ta, Kara runtse idanun ta tayi saboda kunya jikinta na mugun bada ita, ” baby na zatayi jarumta Ashe? Get well soon mu more bazakiyi kukan komai ba my wife. A natse ya cire pant din saboda rashin kunyar shi harda haska wayar shi kamar mai kallon tv yana wani irin narka idanun shi yana karewa each and every part kallo domin sanin me zaiyi next time, ganin stitches din ma sun warware sai sheda da jan da wurin yayi yasa yace “how did I get in to this tiny hole? Domin wurin kamar na wata Y’ar shekara goma, saida ya gama leketa in and out ya bude maganin ya shafe wurin yana wani irin lallashin shi da lailaya shi, don yasan wannan kofar ba wadda za a wulakanta ko ayiwa garaje bace hanyace wadda bazai taba mantawa da ita ba da bazai gaji da binta ba Kofar nadauke da sinadarai masu tsayawa a kwakwal wa he don’t even know how to describe it, jin yanda yake mata ne yaki karewa yasa ta janye tareda tashi da sauri ta sauke sket din ta ta dauki rigarta saida ta gyara zaman bra din ta ta mayarda rigar yana kallon ta, saida ta gama ta matso kanta akasa domin daukar pant dinta, dake kan kafar shi yayi saurin dauka yace ” nawa ne wannan, nine na janyo ya jike nine zan wanke shi da kaina. Fuskar ta a marai raice tace ” please kabari mana, bani don Allah. ” nop, ya ce tareda dorawa ya shinshina yaji wani irin kanshi, na miski da take Amfani dashi Wanda ya mugun huda jikinta, saida yayi wani irin lumshe idanun shi yace” wow baby harda can ma kamshin shi daban? Am very lucky to have you as my wife, kinsan Ina son kanshi, inason tsabta and Allah yabani mace mai kamshi tako Ina, tashi yayi tsaye ya matsa kusa da ita ” I feel like liking that place right now wallahi allow me. Saurin ja da baya tayi yayi dariya yace ” oh come on not here zsmuje wani wuri only me and you zan koya miki rayuwa zan bataki baby zan shagwaba ki, zaki zama queen ni kuma king dinki Ina so mu shinfida rayuwar soyayya da zai zamo tarihi, daga Auren gado zai zamo Auren soyayya mai ban mamaki, you are my choice baby I love you and I can’t live without you.
Wasu irin hawaye ne da batasan dalilin fitowar suba suka biyo kuncin ta, kalmar I love you daga bakin shi this is not the first time dataji ta, amma bata taba tunanin kalmar is serious ba daga bakin shi sai yau domin ido cikin ido yake aika mata da sakon, kuma tana hango gaskiyar Abinda duk yake fada ta cikin kwayar idanun shi, how she is zata iya bude baki tafada mai yanda takejin shi a cikin zuciyar ta amma Kash batasan kalmar da zata fara da itaba, she is not good in words like him,
Jin hannun shi akan fuskar ta yana share hawayen yasa ta karkace kai tana mai kallon you are special, yace ” why kuka? Bakyason kalmar? Bazan kuma fada ba, Am sorry, kinji yanzu zantafi Anjima zansa azo nan ayi miki hoto Ina bukatar passport dinki zanyi Amfani dashi. “Inada su amma suna gidan mu baka hana akawo min kayana ba.
“Wane gidan? Gidan malam. ” kice gidan su Shukrah, ke kinada gidan da ya wuce nawa ne? Sannan me matata zatayi da kayan da tayi rayuwa dasu da wani namijin? Your husband is a rich man baby so chill and enjoy, kinada damar da zakisa akawo miki store guda har gida Mrs khaleel.
“Hmm you are too proud. Tafada tana kallon shi ta gefen ido, “oh sorry I forget bakyason mai kudi ko? Yana dariya, “by the way thank you, zanje gidan yanzu in karba dama Ina tunanin how zaki tsaya wani ya miki hoto, jini na zai hau.
Murmushi tayi she is enjoying the moment, komai yayi Abun burgewa ne a wurin ta yanzu, he is such a shinny moon, dake haske filin zuciyar ta, dakyar tasamu yaci Abinci kadan itama ya dura mata, Wanda saida suka kwashe kusan hour biyu tare kafin yace zai tafi dakyar domin yanada Abunyi da yawa,
A haka kwanakin suke tafiya Wanda wani gefen farin ciki, wani kuma akasin haka, Al amarin salifa da Momy kullum gaba yakeyi domin gaba daya khaleel ya kauracewa gidan saboda ita, sometimes zai Kwana ma a gidan batareda sun sani ba Salifa tayiwa momy tijara harta gaji haka momyn ta, kullum tana hanya,
Yauma momyn zaune take tana waya da zarah, ” waini bangane kan Al amarin nan ba zarah, kudi nake narkarwa aiki kamar yayi kyau sai kuma komai ya ruguje, ni so nake ma yanzu idan zai raba Auren khaleel ya raba harda na Y’ar banzar nan,
Fitinanniya yarinya kamar jinin ayu, kullum tana kallon Idona tana fadamin inturo mata Dana ya kwanta da ita. ” ai Aunty kinsa me kikayi tunfarko kinsan Y’ar nan gwara fauziya da ita amma kika nace toh kima gode Allah Khaleel din bai juyuwa da sai kinyi kukan Abun ni yanzu Ina labarin Naziya ne Ance min ana ganin motar shi gidan yayar ta Raliya kinsan muna unguwa daya ne. “Zarah al amarin khaleel yafara bani tsoro yanzu haka Kwana biyu bansashi a Idona ba, kuma manger dinshi yafada min kullum sai yaje office. “Nidai kisa kawai yadawo da ita gidan kila wani wurin yakaita gashi yana yawo gindin Y’ar uwar ta gani nan kanwar uwar shi ko ya kalli kofar gidana, tadawo koma meye kina gani amma wannan jikan matsafan wallahi nan gaba ma shafawa zakiyi ki rasashi baki daya. “Tir da bakinki zarah, ba shegiyar yarinyar da zata rabani da tilon dan da yarage min inaji Ina gani, ni sai Anjima zaki tayar min da hawan jini dama kwanan nan kullum high yakeyi. Ta datse kiran tareda mikewa tana gungunin duk inda yake sai yadawo taji meyake nufi zatagani wacece uwar shi cikin ita da dangin Naziya.
Gefen khaleel kuwa yayi matukar yin busy, yagama shirin tafiyar su tsab Washe gari jirgin su zai daga zuwa bangkok, batasan komai ba yadai fada mata ta shirya zaizo gobe su tafi, gashi tun ranarda yazo da rigimar sa mata magani bai kuma tsayawa sunyi wata doguwar hiraba, dayazo yake tafiya saboda aikin dake gaban shi, he has a lot of responsibility akanshi yanzu na campanonin su, don haka kanshi yayi zafi. A yau yakeso ya hada duk Abinda zai iya bukata a tafiyar, don haka baiko je wurin Naziya ba duk da tanason ganin shi gashi tana kewar shi sosai, ya saba mata da wasanni yanzu kuma ya dauke ga wutar sonshi data gama ruruwa a zuciyar ta, dama take nema ta baje kolin tarai rayar shi domin ta mallaki kayanta kamar yadda a kullum Aunty Raliya ke bata shawari, ta cire kunya ta zamo magajiya ba karuwa ba a gidan mijinta,
Taci buri takuma dauki Alwashin bashi mamaki, don haka shirye take tsab da zuwan shi, tana murna da duk inda zasuje she is ready for him, ta tsumu Aunty Raliya ta tsumata ta gyareta sosai tareda taimakon Aunty Aisha,
Sai misalin karfe takwas ya shigo gidan, ko ciki bai shiga ba nan part din Naziya ya tsaya saida ya hada y’an kayan shi ya yi wanka ya saka kana nan kaya yayi part din Salifa, tana zaune tana layi kamar wadda tasha maye, toshe hancin shi yayi domin if he is not mistaken warin giya yakeji, jin yayi karo da kwalba yasa yaji wani irin mugun takaici cikin tsananin zuciya ya juya domin no need ya tsaya yimata magana bata cikin hayyacin ta. Gidan Momy ya shiga a zafafe, tana zaune tana aikin wayar da zarah, sallama yayi ciki ciki ya shigo, tayi saurin kashe wayar tareda zuba mai na mujiya, ganin yanda yake haki kamar Wanda yayi gudu kan iska.
“Kai lafiya, Ina kashiga Kwana biyu? Yanzu kafadomin gida kana cika kana batsewa, khaleel dai dai nake dakai Indai nice uwar da na haifeka zan nuna maka na isa, wato saboda nasa kafitar min da wannan jinin matsafan shine zaka dauke kafarka ka manta da hakkina na uwa ka tare gindin d’an gin malamai ko khaleel?
Cikin takaici ya dago kai, ” haba Momy yanzu wannan yarinyar da kika nace sai kin lika mana tafi Naziya a idonki momy go and see that girl, she is drinking in my own house, wace irin macece Y’ar musulma tasha giya cikin gidan Auren ta, bazan zauna da ita ba gaskiya zan saket….. “Akul khaleel karka fara sakin ta sai kafara sallamar wannan Mayyar kafin ka saki salifa no matter what tafimin Y’ar gidan matsafa da ke neman rabani dakai.
“Momy haka zakice bayan ga gaskiya a bayyane? Ok am leaving bazan dawo ba saikin rabani da wannan Auren domin wallahi momy koda zaki tsine min inbi duniya bazan zauna in hada jikina da na wannan kazamar ba. Ya juya da sauri tana kiranshi yayi waje. Tana biye tana Kira yaki waigowa saida ya shige cikin gidan shi tayi gefen salifa, ” bari inga Y’ar banzar nan, wannan wannan yarinyar bazata shiryu ba.
Koda ta shiga tana kwance ta kelaya Amai, haka ta toshe hancin ta tareda fita da sauri kar itama tayi tana tsinewa Salifa “wannan ya’ akwai Y’ar banzar wallahi bari inkira uwar ki ita ta dauki mataki.
Ganin motar shi taji sanyi tasan bazai tafiba ta koma cikin gida….. 🖊
“Insha Allah gobe ma zanyi kokari inyi posting saboda baku samu update ba sosai wnn satin kuma naso typing din yayi tsawo yau Amma Allah yakaimu da rai da lfy kuna raina masoya Allah ya Kara mana hakuri baki daya. Amen