Adandi Hausa NovelHausa Novels

Adandi 8

Sponsored Links

*8*

 

Samha kuwa tunda ta tafi take aikin kuka tunani da kewar Abdul sunqi barin zuciyarta har jirginsu ya sauka a Abuja ta fito sanye da qaton hijjab dinta da safa sai niqaf data saki wanda yake hade da hijjab din cen nesa ta hangi Dad din nata saqale da waya a kunnensa insa Mamy take tsaye a gefensa basu ankara da tahowarta ba saida ta tsaya a gabansu Dad ya miqe ya zuba mata ido cike da mamakin baqon lamarin da ya gani ga yartasa cikin muryar da take nuna tsananin mamaki yace “pretty kece haka kece kika zama haka meye ya canzamin ke kayy Masha Allahu Allah na gde maka daka canzamin tilon yata ta dawo bisa hanya”

Related Articles

 

Murmushin yaqe tayi tace “na gde Daddy na sameku lfy” kama hanunta yayi yace “lfy qlau ya karatu” “Alhmdllh” ta fada tare da bude murfin motar ta fada jikin Mamynta daketa binta da kallon mamaki tana dariya me dauke da hawaye tace “nayi missing dinku Mamy amma ba kamar ko yaushe ba wannan karon rayuwar makaranta ta hadani da qaddarata wadda itace sanadin sauyawata faraddaya” ajiyar numfashi Dad yayi yace “naga alama Pretty yanzu dai muje gda ki huta kinji”

 

Suna zuwa gdan ta shige bangaren ta da yake gda guda komai na buqatar rayuwa an zuba mata kamar wata matar gda wanka kawai tayi tayi sallah sannan ta kwanta domin samun bacci ta huta amma baccin ya gagareta tunanin Abdul fal zuciyarta tayi juyi tare da dauko wayarta da taketa ring ta duba Na’im tayi qwafa tare da karawa a kunnenta tace “ka fiye naci Allah Na’im yanzu me kakeso nayi maka?” Ajiyar zuciya yayi yace “ki gamsar dani ki dauki hoton cikin gindinki ki turomin amma ki tabbatar ya cika da ruwa yanda idan na kalleshi zanji na fara tsiyaya ina feeling dinki sosai inason tsotsar nononki da qwaqular vulvar dinki saboda dadinsa sumar dani yakeyi”

 

Wani takaici ne ya cikata wato shidai Na’im idan har taga ya kirata to sha’awa ce kawai murmushin takaici tayi tace “wato bambamcin sha’awa da soyayya a bayyane yake kaidai ba Sona kakeba sha’awa ta kake kuma insha Allahu bazaka taba cina ba kaini nama raina girman penis dinka duk da bantaba dandanata ba amma nasan a yanda take susa kawai zatakemin amma da ganin Abdul nasan tasa zatafi taka kauri tsayi da zaqi do dai ni ba so nake masa irin na sha’awa ba so nake masa na gaske nifa zan iya rabuwa da kowa saboda shi”

 

Tana gama gasa masa mgnr ta kashe wayarta tana murmushi daidai lkcn Mamynta ta fara bude qofar ta shigo taga yanda taketa murmushi tace “ kizo kici abinci Dad dinki yanason ganin ki” miqewa tayi ta fita zuwa parlourn a dinning ta tarar dasu ta zauna sukaci abinci da iyayen nata tana basu lbrn haduwarta da Abdul da yanda ya riqa sauya mata dibi’u da karatun da yake koya mata harma da irin gudummawar da yake bata a mkrnta iyayen nats sunji dadin lamarin amma itafa Mamy har zuciyarta ba haka taso ba saboda gani takeyi wayewar yartata ta zama ta banza tunda har wani qaramin mutum a yanda take bada lbr ya iya canza mata tunani sarai ta fahimci soyayya ce ta rufe mata ido amma kuma tasan bazatayi tasiri ba saboda ita a tsarinta babu abinda zai hadata rayuwa da talaka wannan kenan.

 

Sannu² lkc yaketa tafiya Samha tasa Dad dinta ya sake daukar mata malamin addini yaci gaba da koyar da ita a gda duk da ba wani fahimtar abin kirki take ba saboda kewa da damuwar rashin Abdul tunda ta dawo hutun tsayin wata biyu kenan bata samunsa a waya duk wata kafa da zata iya samunsa ta rasa wannan lkcn memakon Samha tayi qiba muguwar rama kullum cikin kuka take takansa iyayenta a gaba musamman Dad tayita yimasa magiyar ya barta taje Katsina ta nemi inda zata samu Abdul amma qememe ya hanata wannan dalilin har jinya yasata kwanciya tanajin haushin kanta na gaza furta masa abinda takeji game dashi qila da baiyi mata haka ba tasani soyayyar yan’uwantaka bata da tasiri kamar irinson da takeyi masa so irin na rayuwa tare a mutu tare tana burin rayuwa dashi rayuwa ta har abada.

 

*****

 

Shi kuwa Abdul ranar daya sauka a gda da yamma da yamma ya shirya domin kilisa bisa tsautsayi kan wani dutse ya zauna zuciyarsa cunkushe da tunani barkatai daukar wayarsa yayi domin kiran Samha saboda zuciyarsa kawai raya masa take ya kirata yaji yata sauka amma sai yaji wayar a kashe haka ya zauna zaman jiran tsammani kawai sai ya tashi ya barsu a gurin saida yajw gda yayi wanka zai kwanta sannan ya tuna gashi layukan duka a makaranta ya siyesu sannan yabar Sim park din acan bare yayi swapping nashi dole sai wata sabuwar wayar ya siya da sabon layi ya dora daqyar ya samu number Ja’afar ya tambayeshi ko yanada number Samha amma yace masa “aa” kan dole ya hqr ya fawwalawa Allah komai.

 

Watansu uku a gda suka dawo hutu tun ana saura kwana biyu ya dawo hakanan ya samu zuciyarsa dason sanin wani abu game da Samha gashi iyakar zamansu baitaba tambayarta address din gdansu a Abuja ba ranar da aka fara lecture bai Iya zama ba saboda abinda yakecin zuciyarsa game da Samha kai tsaye department dinsu Samha ya nufa yawanci duk daluban basu dawo ba ciki harda group din su Samha baiji dadin hakanba amma bashi da zabi daya wucce hqr haka nan ya koma hostel ya kwanta saboda zafin da yakejin zuciyarsa tanayi.

 

Wasa wasa har aka dauki sati biyu duk dalubai sun dawo amma banda Samha lamarin daya qara dagawa Abdul hankali kenan Saida aka shiga sati na uku sannan Rahmah ta dawo itada sauran qawayen Samha a ranar yaje ya samu Rams ya roqeta ta bashi contact din Samha kallonsa tayi tace “nayi tunanin ma ka sani watanta biyu batada lfy….” Katseta yayi da cewa “ba…bata da lfy meye ya sameta?” Bai jira amsar da zata bashi ba ya karbi wayarsa datake miqo masa yayi gaba yana Kiran number Saida tayi Ring sau uku tana katsewa sannan ta daga cikin cikin raunanniyar murya me nuna jin jikinta tace “Assalamu Alaikum” amsa mata yayi da “waalaikis salam” cikin tsananin farin ciki tace “My Abdul kaine da gaske?” Ajiyar zuciya ya sauke me qarfi yace “Eh nine Samha” tashi tayi daga kwanciyar ta zauna cikin rawar murya tace “dama kana raye a duniyar nan ka manta dani Abdallah ka barni cikin da tashin hankali meyasa kayimin haka Abdul meyasa ka kyaleni cikin damuwa Abdul na shaqu dakai shaquwar da bantaba yinta da wani ba inajinka a cikin jinina kana yawo meyasa meyasa Abdul?”……….

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍*
[2/11, 2:59 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍: *_AD_*

 

*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*

Back to top button